Sashe 30
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
be gaji da iyayen nasa ba se ya huta tare dasu... Fannah na tare da farida har se 1:30 suka rabu sbd sch da zataje tana da lectures din yamma.. Fannah duk se taji babu dadi dakin mama ta tafi a nan ta iske mummyn ta taje ta fada jikin ta.. "Mumm I miss you".. Mummy ta saka mata farfesun da takeci a baki... Fannah taci tace "ashe kina nan kina cin dadi"... Mama da ta fito daga toilet tace "ke waya san me kikaci".. Dariya kawai fannah tayi sbd yanda da safe umma ta cika mata gaba da abinci kala kala tace se ta cinye... Mama tace "ina wnn parrot din take ne".. Fannah tace "tatafi sch"... Sultan da sadeeq ne suka shigo.. Gaisar da mummy sukayi snn suka shiga tsokanar Fannah tun tana nokewa har ta ware.. Tana biye masu.. Daga nan suka jata zuwa cikin gidan inda duk ta gaisar da iyayen su farida da sauran yan uwanta.. Suka zagaya da ita ko ina na gidan... Sultan yace "ina busy yau dana zagaya dake kinga birnin namu amma zuwa ko gobe se ku shirya idan farida ma bata zuwa sch se mu tafi tare..... ".. Ta amsa masa.. Sadeeq yace "you need sim ryt?".. ta nuna masa wayar ta.. "Farouq ya kawo mun".. Gyada kai yayi nan sultan ya amshi wayar ya saka mata numbern sa.. Sadeeq ma ya saka tasa... Yace "na saka maki numbern Hafsat I think yau zasu zo.. Bakiji yanda ta kosa ta ganki ba"..... "Cike da farin ciki tace "kace zamu Kara yawa"... Sultan yace "ai da yake beb dinsa ce dole ya saka maki numbern ta su sauran mene yasa baze saka maki numbern su ba". Sadeeq ya dage kafada yace "idan mutum yaji haushi ya nuna tasa beb din mana".. Kallon Fannah sultan yy yace "soon inshaallah"... Murmushi kawai sadeeq yy Fannah ma murmushin tayi.. Daga haka suka maida ta wajen su mummy sukuma suka fice.... Bayan la'asar farouq ya kirata tana dauka yace "sis kin shirya" tace "aa ynx de".. Yace "ohk nima ynx na dawo bari na shirya idan na dawo fa naga baki shirya ba senaka kunnen ki". Dariya kawai tayi ta kashe wayan.. Mummy tace "wane ne" "ya farouq ne gidan su maryam ze kaini"... Mummy ta girgiza kai.. "Aifa an sake hadewa" fannah tayi dariya kafin ta shige toilet din umma... 4:30 ta gama shiryawa waya.. Farouq ya kirata yace ta fito yana waje... Fannah ta gyara veil din doguwar rigar ta daya fito da asalin kyawun ta.. Tama su mummy sallama ta fita... A bakin gate ta iske hadaddiyar motar tasa wacce tasha tint baka gani kome dake ciki... Front seat ta bude ta shiga.. Inda hancin ta ya shaki wani daddan kamshi da sanyi... Farouq ya kalleta ta cikin glass din nasa yana murmushi yace "eyee fine girl kinyi kyau"... Fannah ta rufe fuskar ta "kai yaya farouq.. Ai bn kaika ba" yace "wane ni kefa half case ce nifa"... Ta dage kafada "duk da haka ai kama kasan you're handsome nasan mata na rushing nan" farouq ya fara driving kafin yace "kar ki fasa mun kai fa" dariya kawai fannah tayi tana satar kallon cute bro din nata.... Tace "brothers dina are cute da sauran duka yan family dina.. Barin ma the first male children duk kunfi kowa kyau duk kun amshe kyan you, sadeeq and sultan ga kuma farida ma.. A family din mu duk masu kyau ne".. Farouq yace "ai duk kin fimu kyau"..tace "har fareeda .. a mata nake nufi" yace "har ita da a mata Cucu tafi kowa kyau ynx kuma kece".. fannah tayi murmushi "waini.. a maza kuma kaine ai".. Farouq ya zaro idanu waya fada maki dan baki ga Amoon bane", tace "anya kuwa ze kai best bro dina kuwa"... Farouq yy dariya "zaki gansa ne".... Yawo yy da ita sosai ya biya da ita wajajen ciye ciye..da wajajen bude ido dayawa Kafin su dauki hanyar gidan su maryam suna bibiyar address din na maryam ta bata ... Farouq ya kalli fannah bayan sun shiga unguwar su maryam yace "wnn unguwar yan gayun idan sukaga baki kamasu suke fa".. Fannah tayi dariya "taku ma kama mutane suke knn"..... Parking sukayi a daidai gidan su maryam.. Farouq ya zuje qlass yana kallon me gadin gidan.. Yace "kira maryam kace Khalil ya bada sako a bata" ya fada yana mika masa kudi.. Me gadin yy godiya yana shigewa ciko da sauri.. Babu jimawa se gashi ya dawo yace "tana zuwa".. Farouq ya daga masa kai yana zuge glass din Sama... .. Kusan 10mins sega maryam ta fito.. Fannah taji kamar ta ruga ta rugume ta farouq ne ya dakatar da ita har maryam din ta karaso.... Farouq ya zuje glass din yana kallon maryam tare da murmushi.. Maryam kau cikin ranta cewa tayi "wow.. Ina khalil yasamo handsome din nan"... Farouq yace "hello how are you"..maryam ta amsa yace "ya hutu".. Ta amsa masa fannah kam se danne dariyar ta take ganin yanda maryam ta natsu... Farouq yace "kin sanni?" maryam ta girgiza kai.. Farouq yace "really".. Tace "eh" yace "toni ya akai na sanki".. Maryam ta dauke kai tana murmushi a ranta tana tunanin ina khalil ya samu wnn perfect guy din... Yace "alright naji ni baki sanni na leko kiga sakonki"... Ya fada tare da yin baya yanda zataga fannah... Maryam kau a ranta cewa tayi me guy din nan yake nufi.... Bata karasa tunanin ta ba idanun ta ya sauka akan fannah.. Wani irin zaro idanu tayi cike da shock.. Ta kalli farouq ya dage kafada yace "itace jiya ta zo".. Wani irin ihu maryam tayi ta zagaya ta rungume fannah.. Suka rungume juna cike da farin ciki... Surprisingly maryam ta dubi fannah... Tace "but how?". ... Fannah na dariya tace "na hadu da family Dina.. Ta nuna farouq this my cousin bro".... Farouq ya dage gira "her best bro".. Fannah tace "sure..".. Dariya maryam tayi tace "our funny bro"... Maryam tace.. "Pls kung shigo mummy zatayi mmki".. Farouq yace "I'll wait here"... "Oh bazaka shiga gidan mu ba".. Yace "no but next tym"... Gyada kai maryam tayi.. Taja fannah suka shiga.... Yanda yan gidan su maryam suka nuna farin cikin ganin fannah kadai ya nuna mata cewa maryam na kaunar ta.. Kowa senan da nan yake da ita.. Mom dinsu maryam har cewa tayi ta kwana... Tace "aa tare da brothern ta take" da kyar suka barta ta taho sbd farouq dake waje.. Mom din maryam ta mata kyautuka.. Maryam ta rako ta.. Bayan ta shiga mota tace "pls kizo kinji".. Maryam tace "inshaallah".. Tayima farouq sallama sannan ta dubi fannah tace "Dr Amah fa".. Fannah ta marairaice fuska... Murmushi maryam tayi... Tace "I feel what you're feeling dear inshaallah he'll come back to you"... gyada kai Fannah tayi tana kara din son Aliyu a ranta... Farouq yaja motar suka bar layin.. Kallon ledojin da maryam ta aje a back seat yy yace "dame dame muka samu ne".. Dariya kawai fannah tayi.. Yace "zamuci dadi yau ina dakin ku har dare".. Fannah tayi dariya tace "yaya farouq zezo kwadayi" yace babu komai sede nazo"... Sun danyi nisa da tafiya yace "who is dr Amah".. Gaban ta ne ya fadi... Ta dan dubesa se tayi murmushi.. Yace "saurayinki ne"... Dan rufe fuska tayi... yace "wow tell me about him". Tace "is a long story but zan fada maka wata later".. "Kice na kakkabe kunnuwa na knn"... Dariya kawai tayi batace komai ba... Haka yay ta janta da fira har suka iso gida... Wajen mummy din ta taje fada mata sakon gaisuwar maryam da mom dinta... Daga nan ta wuce Dakin su.. Ta shiga toilet tayo alwala.. Ta kabbara sallahr magrib... Tana cikin sallah fareeda ta shigo... Itama wanka ta shiga tayo alwala daga nan.. " Bayan duk sun idar da sallah sultan ya shigo .. Ya zauna kusa da fareeda.. "Madaam ya sch".. Ta langwabar da kai.. "Allah yaya sultan na gaji makaranta a Nigeria ko wahala"... Sultan yy dariya yana kallon fareeda ganin yanda tayi kicin kicin da fuska.. Yace "to ai ke kika zabar ma kanki babu yanda ba'ayi ba ku tafi US keda yusrah kikace baki zuwa... A ranta tace "yusrah tatafi US ne sbd ya Amoon ni kuma sbd kai na zauna Nigeria" a fili kuwa se tura baki tayi.. "Itama yusrah ai sbd ya Amoon taje..kuma shi kasan halinsa he's lovely being with but sometyms masifaffene.. And nasan yusrah seta kaisa bangon da watarana seya hada dani."... Dariya sultan yy yace "aikam kamar a kunnen sa".. Zaro idanu fareeda tayi cike da tsoro.. Tace "yaya. Dan Allah ka rufamin asiri wlh idan yaji ina ruwa".. Dariya sultan yy ya dubi Fannah da itama ke dariyar ganin yanda Fannah ta rude yace "ke sheda ce" fannah ta gyada kai.. Idanun fareeda har sun cika da kwalla tace "amma kuma ai nace he's lovely being with dan wlh duk yafi ku mutunci".. Dariya sosai suke mata. Sultan ya dubi Fannah yace "kinganta duk tafi kowa tsoro.. To wasa nake".. Fareeda ta tura baki wait yaya.. Sufa yusrah da jiddarh dan suna sonsa ne shiyasa suke jure komai nasa amma wlh suma mugun tsoransa suke.. Ita kuma cucu gidan su daya tafi kowa sanin sa shiyasa ta iya zama dashi amma wlh ko hafsa itama tsoransa take.. Kwai de ita baya mata komai.. Sultan yace.. "Aa madaam ita hafsat babu ruwanta da rashinjin ku..". Dan tura bakk kawai fannah tayi.. Nan sultan ya zauna sukayi ta lvri tare duk suka fita dinner... duk wani motsi na Fannah yana kan sultan da farouq.. Yayinda suke dan magana ta ido da farouq ba tare da kowa ya kula ba se sadeeq da duka movement dinsu duka ukun na kansa..... More comments more typing..... ✨✨✨ Urs Nafeesatuu....😍😍 [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*