← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 78

Sashe 51

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Fitowa wankanta knn ganin wayar ta na ringing ta karasa da sauri ta dauka.. Daga can bangaren sultan yace "dear kin shirya".. Ta dan langwabar da kai "bani 5mns".. Yace "ohk".... Seda sultan yy jiran kusan 10mns ta fito.. Se kallon ta yake daga cikin motan tayi mugun masa kyau"... Ganin sa zaune a front seat yasa ta bude back seat a tunanin ta da wani zasu tafi.. Ya dubeta ta mirror yace "kinyi kyau can't wait naga ranar da zan mallakeki" murmushi kawai tayi yace "madam dawo gaba ke zakiyi driving dinmu ai" ta ware idanu yace "sure inaso ki koyi driving a Nigeria yanda ko munyi aure " ita de bata ce kamai ba.. Ta dawo driver seat.. A hankali ya rinka nuna mata komai da hanya har suka iso gidan small mom din tasu wato raheena... Sosai tayi farin cikin ganin su.. Nan yake gaya mata shi fa ya samu mata fannah. Hakan yasa ta kara cika da farinciki.. Yanda fannah taga small mom din na farin ciki yasa jikin fannah yy sanyi.. Har suka fito wani iri take ji ya dube ta yace "wai me ya faru".. Tace "meyasa kake fada masu kasan fa kowa ze daukesa serious".. Yace "yeah I want them to take it serious".. Kamar zatayi kuka tace "what of Aliyu" yace "Amma kinsan bazan so na rasa ki ba ko"... Shiru tayi bata ce dashi komai ba amma ranta babu sadi taya ma zata fara cire Amah a ranta.. Shima be kara magana ba har suka iso gidan su maryam... Tare suka shiga... Sosai maryam taji dadin ganin su... Tana yanka masu fruit da yake tasan da zancen tace "yau masoyane a gidan mu"... Sultan ya kalli fannah da taki kallon sa.. Yace "bayan bata sona no bansan me Aliyun nan yy ba bare nayi wanda ya fishi" dariya kawai maryam tayi tace "just kawai ka dage nima se kawai gani nayi sun fara soyayya bn san ya akayi ba kasan ita inde a kansa ne bata saka kowa a lamarin".. Sultan ya gyara zama I wish naga Aliyun nan.. Dan jim maryam tayi se kuma tace "I think inada hotonsa wanda na masu basu sani ba bari na dauko wayata but am not sure ko yana nan fa bari na dauko maka ka duba fannah zaki tayani girki pls" Mikewa tayi ta fita.. Fannah kam ji tayi kamar tace zata gani.. Tana son wani abu wanda za'a ce wnn na Amah ne shiyasa har ynx ta kasa rabuwa da takardar nan... Maryam ce ta shigo rike da wayar ta fannah de se kallon ta take... Ta mikawa sultan wayar.. "I don't knw specific inda yake amma ka duba".. Sultan ya karbi wayar a ransa yana fadin ai ko mene sede idan ya gama kalle duka pics din dan kawai so yake yaga Amah din nan and me ya fisa dashi...
Maryam ta kama hannun fannah pls tashi muje abu kawai zaki nunamin se mu dawo nina kasa hi... Tashi fannah tayi suka fice...
Sultan yaci gaba da duba pics din cikin da nutsuwa yana ta ganin kyawawan pics din fannah kamar ya tsaya ya kalla amma batasu yakeyi ba... Sosai ya natsu wajen duba pics din.. Ya dan dauki tym kafin idanun sa ya sauka akan wani pic na fannah da take zaune a inda suka saba haduwa ita da Amah dan tura baki.. Shi kuma Amahm ya ware idanu fuskar sa da Alamar dariya amma yana hana kansa.... Wata irin mikewa sultan yy ba tare da yasan yayi ba.. Ya zare eye glass din dake idonsa.. Cike da tashin hankali yace "what Amoon".. Zooming din pic din ya karayi... Tabbas wnn Amoon ne Amoon din dayasani.. To me hakan yake nufi.. Ynx duk Aliyun da take fada wai dama Amoon ne... Amoon de daya sani... Wata zufa yaji tana keto masa.. Ada yana daukar Aliyun datake fada wasa ne sbd baya tunanin zata sake ganin sa.. Amma ynx tabbatar da lallai Aliyu ze dawo.. Da yana ganin farouq ne matsalan sa amma ynx ya gane farouq ba komai bane.. ga babban rival din daze fuskanta yasan inde ana maganar Amoon farouq is nothing to consider.. Lallai dole asan abunyi.. Kenn dama zaman dayayi a UK sbd wnn dalilin ne.. That means yasan fannah tuni knn.. But meyasa ya boye mata koshi wane... And inde da gske son fannah Amoon yake dole ya sake sabon shiri yasan Amoon yasan irin gadara da takamar da yke da ita da kuma kafiya akan duk abinda ya saka gaba.. Amma a wnn karon bayajin ze iya sakar ma Amoon sede ayi yanda za'ayi.. Ya runtse idanu zuciyar sa na bugawa ya Furta Amoon yeah tabbas shine and yasan yana sane da fannah suna Nigeria yy biris sede shi ba wnn ne damuwar sa ba.. Damuwar sa wane shiri Amoom yake.. Tabbas dole yasan Abunyi kafin Amoom ya dawo Nigeria yeah dole ne wnn.

Urs
✨✨✨
Nafeesatuh😍😍
[8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*

Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

Bismillahir rahmanir raheem
Chapter 51 · 0% Book details