Sashe 15
Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
💫❤Love cycle❤ (7)✨ Wani takaici ne yakama fannah ganin private ne account din tana ganin yawan followers dinsa da kuma yan wadan da yake following.. Dan karamanin tsaki taja.. "Daga gani zeyi jin kai wann.. Dan haka ma ka request bazan tura ba... Yama rainani...".. Fita tayi zuwa account din farouq shima haka private.. Ta fito ta shiga wani... Shima haka... Shiga taitayi amma private haushi ya isheta gashi babu wanda ya daura koda pic dinsa a profile... Haushi da takaici duk ya isheta.. Tana tura baki tace "nama yi masu requesting su yi ignoring dina" haushin su duk yakamata... Tasan dayawa kusan suna following din junan su amma ita banda ita.. Ita da kaninta sun zama bare a cikin su.... Hawaye ya cika idanun ta.. Taji haushin kowa take ji.... A haka de har bacci ya dauketa...... Washe gari koda suka hadu da Amah seta basa labari.... Dan lumshe idanu yy yana sauke kananun ajiyar zuciya.. Tace "yade"... Ya zuba mata idanun sa kafin yace "kada ki damu karda ki kiji haushin su wata rana zaku hadu ko ba tana nan ba inshaallah kina gab da komawa cikin family dinki" kallon sa tayi kamar zatayi kuka ya gyada mata kansa yana murmushi.. Itama murmshin ta masa.. Cike da farin cikin kasancewar sa abokin ta.... Mikewa yy yace "2mns pls I 'll be back let me answer a call" gyada kai tayi.. Ya tashi yana kara waya a kunnensa... Ya tashi bada jimawa ba fannah taji ance "hi".. Dagowa tayi daga kallon waya tana kallon guy din... "Mind if I can join you"... Ta girgiza kai "srry someone is here"... Zaunawa yy yana murmushi "common bae lets take coffee" karamin tsaki tayi tana mikewa tare da daukar jakart ta zata wuce., yy saurin rike jakar tare da hadawa da hannun ta... Duk wnn ya faru ne a idon Amah... Wani irin hade fuska tayi tana kallon guy din dan ita duk da tana cikin turawa ta tsani dabi'un su kasancewar ta wacce tasan addinin ta.. Kafin ma wani ya samu damar magana Amah da ya karaso ya fizgo guy din tare da kifa masa wani marin da seda yaga wuta wuta... A kidime duk suka juya suna kallon sa.... Amah daya rikide wa fannah taga kamar bashiba duk seta rude .... Shake wuyansa yy yana zuba masa idanun sa da suka rikede zuwa jaa. Da kyar aka kwacesa a hannun Amah... Fannah kam kuka ta fara dan gaba daya gani take kamar kashe sa zeyi.... Cike da fushi ya bada order atafi dashi wai yana son cin zarafin fannah... Ba tare da bata lokaci ba aka tafi da shi... Ya fisgeta ta jakar ta suka taho... Suna zuwa daidai satin Maryam da komai ya faru a idon ta tun shigowar ta ya jifa mata jakar fannah ba tare da yace komai ba... Yaja Fannah da take ta kuka... Basu tsaya ko ina ba se inda yy parking motar sa.... Ya bude mata amma seta ki shiga ta turje.. Tsawa ya daka mata babu shiri ta shiga tana kara fashewa da sabon kuka.. Shima zagayawa yy ya shiga ya figi motar a dari da sittin ko kala becewa fannah ba duk da kuwa har cinkin ransa sa yanajin kukanta sede zafin da yake ji a cikin zuciyar sa ya hanasa yin magana... Jin yy parking ne yasa fannah dagowa... Ga mmkin ta seta gansu a kofar gidan su... Cike da mmkin ina yasan gidan take kallon sa ya kifa kansa a sitiyari... Ita gaba daya ya rikide mata wani tsoran sa takeji... Kokarin budewa ta farayi zata fita amma ta kasa. Hakan yasa tayi zaune tana sheshshekar kuka... Cikin tsawa yace "ya isa bana son wnn kukan"... Shiru tayi kam tacigaba da share hawaye dan mugun tsoransa take ji a ynx.. Fannah tana da tsiwa amma akwai tsoro... Ruwa ya mika mata ba tare da ya dago ba... Aikam ta karba tasha har seda taji sanyi a ranta snn ta aje... Dagowa yy ya zuba mata red eyes din sa da sauri ta kawar da kai... A hankali yace "what?" "Am afraid" ta fada cikin rawar murya..... Ya dan lumshe idanun sa.. Snn yace "sorry but I can't control my self ... Pls don't let dis happened I kwn it was mistake but my heart can't take it"... Kallon sa take da mmki idanun sa a lumshe... Dagowa yy ya sakar mata murmushi... Kasa tayi da kanta tana wasa da fingers dinta... "Srry I'm worried because I cares "... A hankali tace "thank you"... lock din ya bude ba tare da yace komai ba... Fita tayi ita yabita da kallo har ta shige snn ya sauke ajiyar zuciya tada motar... Maryam ce ta kawo mata motar ta. Ta tsaya tana kallon Fannah da tayi wani zugudi.... Kafin tace "hope ynx kin dena rainawa kanki hankali cewa Amah ba sonki yake ba... Dan nasan yau kinga real love".... Fannah ta harare ta "just because he cares.. Shiyasa kuke cewa love?.. " maryam tace "madam ko kiyarda ko karki yarda sonki yake because his reaction today is total out of love.. kuma tunda kike wani karya ne am sure kema you fall for him" baki Fannah ta saki tana kallon maryam .. Ita kuma ta dage kafata.... Tsokana sosai maryam ta tasa Fannah da ita har ta ware itama ta biyemata.. Tuni ta manta da abinda ya faru..... Tun daga ranar seda fannah tayi kwana biyu bata saka Amah a idon ta ba hakan ba karamin damun ta yy ba... Maryam na kula da yanda ta damu amma ta faske tasan de idan tayi tsami zataji..... Ita har adua take Allah yasa su ma daidata dan bakaramin dacewa zasuyi ba.... Domin Amah yakai duk inda wata ya mace zata soshi komi class dinta kuwa..... Yau kwana hudu knn basu hadu da Amah ba... Duk yanda fannah taso hana kanta tunanin sa kasawa tayi.... Har ta kaiga yau ta magantu... Ta dubi maryam tace "anya Amah yana lpy kuwa? " maryam tace "toke mene damuwarki".... Dan hade rai fannah tayi tace "kamar ya"... "Kamar yanda babu wata alaka da take tsakanin ku mene na damuwa"....cewar maryam... "Taya zakice haka bayan kinsan yanda muke dole na damu" tabe baki maryam tayi batace komai ba... Can maryam ta mike tace "tym din hand ball din yy muje...."... Fannah ta mike suka fara tafiya zuwa sport complex din ba tare da kowa ya sake magana ba .. Suna zuwa gab da zasu shiga kamar ance juya ta gansa zaune saman wasu fararen kujeru.. Cak ta tsaya tana kallon sa kamar zatayi kuka.. Taso wa yy daga inda yake with his face smiling dan tura baki tayi bayan ya karaso... Kallon maryam yy yace "kawar mu" maryam dake dariya ciki ciki tace "naam ka boye kasa kawar mu ta hanani sakat..." Duka fannah ta kai mata ta kauce tana fadin "ni nayi ciki sekun shigo" daga haka ta shige...Fannah ta harare sa tace "shine ka manta dani ko?" Ta fada kamar zatayi kuka... Ya langwabar da kai yace "srry bea that day a was mad at you but is not my fault I just can't control my self" dan kallon ta yy kafin yace "wait do you miss me lyk how do you feel da baki ganni ba 2dys"... Tura baki tayi tace "I feel nothing" ta fada in I don't care manner... Dariya kawai yy yace "no bad lets go in... Gaba tayi ya bita a baya.. Tana gab da shiga... Wasu irin masu saka kayan nan kamar cartoon suka fito dana lion da kuma elephant... Babu shiri ta kwalla kara a mugun tsorace dan dukda a London take ta kasa sabawa dasu... Fadawa tayi jikin sa.. Ba shiri ya rungume ta sede yanda ta fado masa babu shiri yasa suka fadi saman grass carpet din... Ganin ma mutanen basu kula dasu ba yasa Aliyu mirginawa da ita suka basu hanya kar su take su... Ita de Fannah ta makalesa gam... Kallon ta yy tana kwance saman sa ta wani runtse idanu tsabar tsoro murmushi yy tare ta mirginawa ya koma saman ta sede be sakar mata nauyin sa ba.... Bude idanu tayi .. Shikuma ya hade goshin sa da nata yana kallon idanun ta.. Ta sauri ta rutse idanun ta zuciyar ta na wani irin bugawa ganin kamar zeyi kissing dinta... Dauke kansa yy a kan nata hakan yasa ta bude idon ta.... Hannu yasa yana zagaye soft lips din nata.. In a whisper voice yace "not today but one day.. So do not wrry a tym will come that not even ur lips but the whole you will...... " se kuma yy shiru tare da kashe mata ido daya😉 snn ya mikar da ita.... Fannah mikewa tayi amma ta kasa fahimtar inda zance sa ta dosa.. A hankali ta tabi bayan sa suka shiga ciki koda sukaje har aka gama suka fito ta kasa manta maganar ba tana kasan ranta har ta koma gida da tazo kwanciya maganar ta rinka dawo mata "not today but one day"... Ta rungume pillow "to me guy din yake?"... "Aikam idan ma yana tunanin ni yar iska ce da ze yanda ya ga dama an saita sa na canza masa tunani yamayi kokarin gwadawa wlh"... Ta fada tana wani hade rai... "He loves you" wata zuciyar ta fada.... Da sauri ta kawar da tunanin tare da yin addua ta kwanta.... ......... Kiran wayar da maryam ta mata ne ya tasheta daga baccin da ta koma bayan tayi sallah.. Kasancewar yau Saturday basuda lectures... Dan tsoki taja snn ta dauka tace "disturber".. Daga can maryam tace "uhmm beb you knw what?".. Fannah tayi rolling eyes tace "sekin fada" "khalil na na hanya fa wai by 3 flight dinsu zeyi landing"... Da sauri fannah ta zauna "really why didn't you alert me se ynx"... "Nima ynx ya fada mun wlh.. Ynx de shirya zanzo se muje mu siyo abunda babu".... "Ohk se kinzo"... Wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya snn taje da kanta ta kitchen domin hada masu abinda zasu ci dan tasan da wuya maryam ta natsu taci wani abu wani har seta kammala komai.... Tana cikin jerawa a dining se ga Maryam ta shigo..... Fannah na dariya