← Book details Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 78

Sashe 33

Love Circl Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga wajajen shakawata ta ko ina.. Wajen yy kamar wata estate.. A parking space din baffa yy parking kowa ya fito suka nufi babban duplex din wanda yake shine na baffa.. Zuciyar daddy ta rinka tsitstsinkewa gani yake kamar ya ba gaskiya bane.. Sultan yy gaba suka bisa a baya...binsa suke kamar baki... Har ynx daddy beci karo da kowa a yan uwansa ba se yan aiki da suketa ma gidan hidima... Wani babban parlor suka shiga me cike da kayan more rayuwa.. Anan ya iske dukkan yan uwansa maza idan kacire Alh. Rabiu... Duk suka mike tare da ware masa hannuwa.. "Welcome home bro"... Zuwa yy ya rungumesa hawaye cike da idonsa kafin yace "tnx ina baffa na".. Sukace muje.. Duk suka dunguma zuwa sama... A wani matsakaicin parlor me na hutawa suka iske mahaifin nasu... Wani farin tsoho kyakkawa wanda shekaraunsa sunja amma sbd tsabar hutu da kwanciyar hankali ba gane hakan.. Bazakace ya haifi daddy bama ballantana Abie... Koda suka shigo amsa sallamar su kawai yy batare da ya dago daga kallon jaridar da yake cikin expensive farin glass dinsa wanda yake taimakawa ganin sa ba... ...daddy couldn't help it out gani yake kamar wasa.. Inhar wnn mafarkine to baya so ya farka.. His father, his best frnd da suka rabu tsawon shekaru ne agaban sa... He's just as he is before... Gani yake kamar idan ya juyo ya gansa baze yi farin ciki ba gani yake kamar ze nuna masa hanya yace su fita.. Se yaji baya so ya juyo ya gansa a ya koresa gara suyi tazama a haka... He loves his parent but stay far is better.. Bayason baffan nasa na masa fada dan be saba masa ba..zuciyar sa bata iya dauka... Alh. Ahmad ne ya dafa kafadar sa.. Sukalli juna ya gyada masa kai cike da kwarin guiwa.. Daddy ya kalli baffa.. Idanun sa cike da kwalla cikin rawar murya yace "Baffa nah".... Cak Baffa ya tsaya daga karatun da yake jin muryar Muhammad dinsa kamar saukar aradu sede be juyoba domin yana son tabbatarwa cewa ba mafarki yake ba... Ganin baffan nasa be juyoba yasa ya runtse idanun sa hawaye na fita yace "baffana am back ur Muhammad is back to you baffah... Pls don't send me back I miss you I miss my family.. I want live with you.. Ina son zama cikin yan uwana kamar kowa pls don't separate me again.. Am ur son I knw you still love.. Don't separate me it pain me... Am back to you don't send me back pls dad.. Kowa nada family but i'm separated from mine that hurt me...is not easy to be saperated from someone you love..dad do you knw how i feel without you.... Forgive me baffa.... Welcome me dad.. Hug me and tell me welcome.. If you send me back for this tym I knw my heart can't take it anymore.. Pls brothers talk to him ask him to forgive me.. Nima inaso na rayuwa cikin yan uwana I miss them so badly pls forgive me baffa..... Kuka yaci karfin sa... Tsam baffa ya mike jin da gske de ba mafarki yake ba Muhammad dinsa ne ya dawo... He's beloved son is back he can't believe what's just happening.. Ya juya yana sauke idanunsa akan dan nasa da kansa ke kasa yana kuka..... Idanun sa ya cika da hawaye cike da dauriya karda yy kuka yace "Muhammad my son"... Da sauri daddy ya dago yana kallon mahaifin nasa... Baffa yace "are you, my son are you back to me.. Is this real, is this my Muhammad.. My Little very own son?... Daddy ya gyada kai "yes dad am back pls forgive me"... Baffa ya ware masa hannuwa "come to me my son come and hug ur baffa pls come son ur baffa miss you so badly".... Da sauri daddy yaje ya fada jikin mahaifin nasa tare da fashewa da wani sabon kuka ... Gsky dumin iyaye daban ne duk wanda bashi da iyaye yy rashi abin tausayi ne.. Daddy ji yayi wani sanyi na ratsa dukkan gabobinsa.. Yaji wani kututu daya tokare masa makoshi ya wuce se yaji wani wasai.. Baffa kau hawayen farin ciki kawai yake soyayyar mahaifa dabance.. Ya bubbuga bayansa "stop crying son.. Ur dad need more.. Ur dad loves you.. Don't leave us again.... Ur family loves you.. Our lyf is dark without you.." Daddy ya gyada kai yana kara shigewa jikin mahaifin nasa "yes baffa na dawo gaba daya kawai ya yafemun ya fada cike da shagwabar da ya saba yiwa mahaifinsa...".. Baffa ya dan dungure masa kai.. "Ja'iri kaga yanda ka girma..".. Daddy yy dariya kai baffa nine karami fa... Duk sauran dake cikin parlorn kuka suke hade da dariya na farin ciki.. Baffa ya dago idonsa ya sauke akan fannah.. Yace "uhmm matar haka kika girma.. Na kawo sadaki kawai....." Duk dariya sukayi ya kamo hannunta ita da hisam "you're welcome my grand children.... Ur grandfa loves you... ".. Duk murmushi sukayi cike da jin dadi .... Baffa ya aika kira masa matan sa da sauran yaran sa su sa'adatu dake cikin Abuja.. Koda iyayen nasa mata suka shigo da fannah suka fara cin karo... Mama ta kalle fannah na kusan minti daya kafin ka kalli mijin nata tace... "Alhaji wnn wacece nake gani kamar jinin Muhammad dina".. Murmushi baffa yy kawai.. Tace "duk inda wnn ta fito jinin danace kuma babu tantama wnn khadeeja ce tabbas diyar Muhammad ce kar kucemun mafarkina na jiya ya tabbata.. Cewa Muhammad dina ya dawo....".. ".. Tabbas mama na dawo".... Da sauri ta juya inda taje jiyo muryar sa.. Lokaci daya idon ta ya sauka akansa shida matar sa.. Ta toshe baki kuka na neman kwace mata "da gske kaine".. Da sauri yazo ya runmguta..umma kuma da rungume mummy.... Kowa ka gani ranar yana cikin farin ciki senan da nan ake dasu mummy ita da yaran ta yayinda kowa ya roki gafarar su musamman mummy da itace silar komi ansan ba'a kyauta mata ba se kowa yake kara kaunar ta ita kuwa da shige cikin su kamar sun saba .. Farin cikin da sa'adatu da Raheena suka shiga ba'a magana... Fannah taga yan uwanta da yawa sede har ynx bata ga sa'annin nata ba sede wadan da suka girme ta da wanda ta girma.. Ko sultan bata kara gani ba bare sultan.. Ta zama yar gata kowa se nan da nan yake da ita umma ta kama ta rike duk meson ganin ta sede yaje wajen ta mummy kau na tare da mama.. Setake gani kamar mahaifiyar ta.. Hisam ya shige cikin yan uwansa yara dukda ba wani sabawa yy da shiga mutane ba... Daddy kau na tare da baffansa da yan uwansa maza harma da matan suna tare... ..abie yasa aka gabatar da abinci me rai da lpy daddy yai taci yana santi... Kowa ya zage yaci abinci hakan yasa suka ji dadi suka sake kamar dama sun saba... Kowa burin sa yaga fanna da yazo ita kam tana dakin umma tare da iyayen nata mata mom sa'a da mom raheena.. Yanda suka jawo ta ajikine yasa ta sake dasu ko takan sauran yan uwanta bata bi ba... Se magrib snn ta samu saukin mutanen dake shigo mata .. Bata tashi daga abun sallah ba se isha'i... Tana idarwa ko tashi daga inda take batayi ba akayi sallama.. Wata kyakkawar budurwa ce ta shigo wadda zasuyi tsara da Fannah.. Tana gannin Fannah ta kara fadada fara'ar ta.. Da sauri ta kasaro ta rungume Fannah.. You're welcome sister.. Fannah taji wani dadi ashe haka family dinsu suke da sanyi da mutunci.... "Ke meyakawoki inace kince baki kara zuwa" muryar umma ta katse wa Fannah tunani.. Murguda baki yarinyar tayi tana kwabe fuska irn na shagwabbun nan kafin tace "ni wajen ki nazo wajen yar uwata nazo da baki rike mana ita ba ai da baki ganni ba".. Ta juya ta kalli fannah tace "kinga tashi muje kafin ta fara mintsinin ki ynx na marmari take maki"... Mom raheena tace "wato sbd kinga yar uwarki ko kallo ba isheki ba ko fareeda".... Da sauri Fareeda ta rufe idanun ta da hannun ta "mom wnn ummance ai".. Duk dariya sukayi fareeda tace "sister am Fareeda Aminu RADDA" ta fada tana mika sannu.. Fannah ta saka hannunta cikin nata "khadeeja Muhammad".. Fareeda tayi dariya tace "baki ce RADDA ba".. Duk dariya sukayi umma tace "kefa dadina dake surutun tsiya... Fareeda ta tura baki tana kama hannun Fannah "kinga tashi mubar pls".. Mom sa'a tace "kinga ina zakuje kinsan lokacin dinner ya kusa ko".. Fareeda tace "mom we're not going far".. Daga haka suka nufi kofa.. Zasu bude knn aka turo ko har aka dan bige Fannah.. Da sauri ta dafe kai.. fareeda ta kalli bro din nata daya shigo ya rike da hisam ya wani zaro idanu tace "yaya kai kuma welcome din naka knn".. Ya harari kanwar tasa.. Snn ya kamo fannah yana dafa goshin ta "oh srry srry kinji".. Gyada masa kai tayi tana Kara kallon cute guy din ganin ba sultan ba.. Ba kuma Farouq ba.. Kuma tana kyautata zaton ko Amoon ko Sadeeq".... Smiling ta masa kamar yandaa shima ya sakar mata kayataccen murmshin nasa ....... More comments more typing ✨✨✨ Urs Nafeesatuu.....😍 ....... [8/12, 8:18 PM] +234 811 898 2182: *💫❤LOVE CYCLE✨*
Chapter 33 · 0% Book details