Sashe 8
Life Partner Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 9 min read
Anty Khadija na gama hawa upstairs ta wuce dakin Umma, nan ta samu Jiddah ta gama fada mata duk abinda ya faru, cike da masifa Anty Khadija ta ce "Ubanwa kika murgidawa baki?" Jiddah ta 6ata rai tana kallan Umma ta ce "Kingani ko Umma, ni kenan kullum sai taita takuramin, what's her business with me?" Anty Khadija ta nuna ta da yatsa ta ce "Sai in kakkaryaki wallahi na zubar da abin banza" Tsawa Umma ta daka musu ta ce "Enough is enough" duk shiru sukai sai numfashi da kowaccen su ke saukewa in a bad mood, Umma ta ce "Ku dai wallahi anyi asararru, banda asara ta muki yawa menene abin fada a wannan lamarin, don't u know u are blood, to be sincere duk wacce ta kara min fada a gidan nan wallahi i will surely deal with her, And let me remind u this, da ubanki da uban Jiddah uwa daya uba daya suke, your father is immediate after jidda's father, amma baki da abokiyar fada sai ita" a kusan tare duk suka ce "Kiyi hkr" ta zauna taci gaba da danna wayarta, fita Jiddah tayi a dakin kafin Anty Khadija ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Umma Yusuf fa take hadawa tea, kuma ni tsorona kar ta sake sakashi a ranta dan wallahi ba auransa xatai ba" Umma ta dago tana kallanta a bid shock ta ce "Allah ma ya kiyaye Jiddah ta hada jini da Yusuf, Allah na tuba me zatai da me ciwan zuciya lokaci daya ya mutu ya barta da kuruciyarta" Anty Khadija ta ce "Umma wallahi gani nake yana santa har yanzu, kuma itama akwai yiwuwar tana sanshi, nifa kawai na kirata ne ta dawo ta shiga tsakaninsu da waccen bafulatanar yarinyar, daga nan ta kama gabanta" Umma ta dinga kallanta kafin ta ce "Babu inda Jiddah zataje Khadija, tana nan tare damu, ko wancen lokacin da kika koreta i was somehow busy yasa banyi magana ba, saboda haka yadda kike zaune a gidan nan Jiddah ma na nan" cike da fishi Anty Khadija ta ce "To gaskiya kija mata kunne ta daina wuce gona da iri, idan ba haka ba... " katseta Umma tayi ta hanyar cewa "Ai da wata caan daban ta auri Yusuf gara Jiddah ta aureshi ta dinga juya shi akan ya samu kwanciyar hankali, an gaya miki duk duniya inada makiyi irin Yusuf ne? Ko a lahira bana tinanin zan gafartawa uwarsa, nida dan uwana ta mallakeshi ta hanamu muyi zumunci har Allah ya kar6i rayuwarsa, gashi data tashi haihuwa saita haifo me kamarta, Yusuf dai babu abinda ya bari a jikin Aisha shiyasa dana ganshi nake tuno ta a rayuwa" Anty Khadija ta ta6e baki ta ce "Muje zua dai" daga haka ta juya itama ta fita a dakin.
Jiddah na zaune a parlor Yusuf ya fito a dakinsa cikin jallabiya ash, tayi matukar kar6ensa sai kamshi yake zubawa, ta dago tana kallansa ta ce "Ya Yusuf sorry for keeping u waiting, nazo zan hada maka naga babu milk" a hankali ya zura hannayensa biyu a pocket dinsa kafin ya ce "It's ohk" daga haka ya fita a parlorn. Karfe shida saura su Rafi'ah suka dawo gida, ko gama parking Mustapha baiba ta fito da gudu ta nufi cikin gida, Ummi ce a zaune akan kujera tana operating laptop sai Abba dake cin abinci akan dinning, ganin yadda ta shigo da gudu yasa Ummi ta daka mata tsawa ta ce "Are u stupid, why won't u walk like a human being" Abba dake kallan Rafi'ah ya ajiye spoon din hannunsa ya ce"Why all this shout Madam, komai ne sai anyi fada" shiru Ummi tayi taci gaba da abinda take, Rafi'ah ta karasa cikin quick steps ta rungume Abba, shafa bayanta ya hau yi yana murmushi ya ce "How are u daughter" tayi shiru bata ce komai ba saima kara narkewa da tayi a jikinsa, ya ce "Kinyi karatu sosai?" Nan ma shiru bata ce komai ba, dago kanta yayi a kirjinshi yaga hawaye sha6e~sha6e a fuskarta, ya shiga share mata cikin rarrashi ya ce "Why all these tears Fatima?" a hankali ta ce "I missed u alot Abbana" daga haka ta kara rungumeshi, murmushi Abba yayi ya bata light kiss akanta ya ce "It's ohk, ba gashi Abba ya dawo ba?" Ta daga masa kai itama tana murmushi, handkacheif ya ciro a pocket dinsa ya share mata idanta kafin ya kama hannunta suka zauna, dai dai lokacin Abdul ya shigo da jakar Rafi'ah data bari a mota, ya rungume Abba ya ce "U are welcome" Abba ya shafa gashin kansa ya ce "Thank u son, how is everything?" Cike da fara'a ya ce "All is fine Abba" ya mike yana kallan Ummi ya ce "We are back" ta ce "Sannu" daga haka ya haura stairs.
Rafi'ah na jikin Abba har aka kira sallan magrib, ya dan shafa kanta ya ce "I'm going to mosque sweetheart" mikewa tayi a jikinshi ta ce "Alright Abba, a dawo lafiya" kan dinning ya nuna mata ya ce "Ga caan tsaraban ki" tayi murmushi me kyau ta ce "Nagode Abba" daga haka ta nufi wajen ta dauka ledan Apple da chocolates different types, up stairs ta nufa da ledan a hannunta, Abdul dake tsaye yana balle links dinsa ya ce "Abba ya wuce mosque ko?" Ta ce "No, he's waiting for u" daga haka ta shige dakinta ta ajiye ledan a kan dressing mirror ta shiga cire uniform dinta. Sleeping dress ta saka iya knees dinta me siririn hannu, ta kara combing kanta sannan tayi packing dinsa da peach ribbon, sai tayi mungun kyau kamar baby doll, instead tayi alwala tayi sallah sai ta zauna ta dauka chocolate ta bude tana sha, har wani limshe ido take tsabar dadi, tana cikin sha aka bude kofar dakin, ta dan zaro ido tana kallan Ummi dake kallanta surprisingly enough, ajiye chocolate din tayi ta mike ta ce "I want to pray now" mari Ummi ta kai mata tayi saurin kaucewa ta shige toilet, Ummi da ranta ya gama 6aci ta ce "I will catch u" daga haka ta tattara ledan Apple dana chocolate ta fita dasu zuwa dakinta. Few minutes tayi taking a toilet sannan ta fito ta saka babban hijab ta tada sallah, bayan ta idar ta cire hijab din ta hau kan gado ta kwanta ranta duk babu dadi ganin babu abubuwanta a inda ta ajiye. Sai da su Abdul sukai sallan Isha sannan suka shigo gida, Abdul ya wuce kan dinning dan yin dinner Abba kuma ya zauna gefen Ummi, murmushi Abba yayi ya ce "Hajiya ba'a gajiya da aiki ne?" Ummi ta rife laptop din gabanta ta ce "Next week fa holiday zai kare, shiyasa na fara research a kan course outline, u know we have only 7 weeks to cover" Abba yayi nodding happily ya ce "Hakane Ummu Rafi'ah, fatan student basa samiki ciwan kai" murmushi tayi ta ce "Not at all, ko lectures muke the hall was so quite, so u don't have to worry kasan fa lecturing was my hobby since" Abba yayi dariya ya ce "I'm the first person to witness that, nida ake barmin Mamana a wajen nannies a tafi aiki" dariya Ummi tayi ta ce "To ba gashi yanzu ya wuce ba?" Looking smiley ya ce "Hakane".
Bayan few minutes ta juyo tana kallansa ta ce"Yallaboi i have a lots to talks with u" Abba ya ce "Go ahead, yau kam ai a gidan ki nake" Ummi ta dan juya kai ta ce "I though zaka tafi wajen matarka ne" Abba yayi murmushi ya ce Haba first wife, don't judge me wrong mana, matar dana dawo da ita kuma naje wajenta? Kema ai kinsan always ranar da muka dawo nan nake kwana biyu kafin na shiga caan, last time ma bata da lafiya ne that's why na kwana" Ummi ta ce "Alright" ya ce "I'm all ears" ta danyi ajiyar zuciya kafin ta ce "Akan Rafi'ah ne dama" Abba ya dan zaro ido thinking something bad happens to her ya ce "Meya faru, ina kikace ciwan ya dade bai tashi ba sosai?" Ummi ta ce "A'a she's getting better now, but pls yallaboi ka zauna kayi mata fada, saam Rafi'ah bata da nutsuwa musamman this two days, na bata girki ta kona, running any how, babu ruwanta ko a gaban waye, walking without scarf, in dai gaya maka yanzu Abdul yafi ta nutsuwa, zaka rantse kace shine gaba da ita" Abba ya numfasa ya ce "That's doesn't mean ki dinga mata tsawa kina firgita ta, and don't judge me wrong, nasan u are the number one witness da zaki fara bada labarin ciwan yarinyar nan, u know she's suffering from heart attack, little thing or such zai iya kawo mata attack, ba wai bazan iya mata fada bane, i can do it, but a little, a yanzu babu abinda take bukata irin kwanciyar hankali da kulawa, just pray for her, i don't want to loose her" a hankali Ummi ta ce "But... " katseta yayi ta hanyar cewa "But what? Dan Allah mu bar maganar nan a nan Madam" Ummi ta ce "Allah ya shirya mana, ya bata lpy" Abba ya ce "Ameen" kallan Abdul yayi dake game a laptop ya ce "Call ur sis for me" Abdul ya mike ya nufi stairs, kwance ya sameta akan gado tayi shiru, ya zauna gefenta yana shafa cute face dinta ya ce "Anty Abba is calling u" tashi tayi a hankali ta ce "To" tabi bayansa har suka sakko kasa, gefen Abba ta zauna ta dan turo baki ta ce "Gani Abba" ya jawota jikinshi ya bata side hug ya ce "What's wrong with u Mamana" kallan Ummi tayi dake zaune sannan ta sunkuyar da kanta ta ce "My chocolate" tana dago idanta suka hada ido da Ummi, tayi saurin boye fuskarta a kirjin Abba, ya shafa smooth hair dinta ya ce "Zata baki idan ta tashi, gobe da safe kuma kuje ku yiwa Antyn ku sannu da dawowa" Rafi'ah ta kara turo baki btace komai ba, Abba ya ce "I'm i not talking to Rafi'ah" sai lokacin ta dan kalleshi ta ce "To" Abba ya kalli Ummi ya ce "Nikam meyasa ba'a yiwa Mamana kitso? ga gashi har baya amma ba kitso" Ummi ta ta6e baki ta ce "Ba so take ba" Abba ya kalleta ya ce "Why Mamana?" Ta ce "Abba me zafi fa akemin" ya kalli Ummi ya ce "Next time dama kar a mata me zafi" Ummi dai bata ce komai ba taci gaba da arranging papers din da tai marking.
Karfe 10 Abba yace kowa yaje ya kwanta, Rafi'ah ta rungumeshi ta ce "Bye bye Abba" ya shafa fuskarta ya ce"Good night Mummy" ta rungume Ummi ma ta ce "Night sweetheart" Ummi ta shafa bayanta ta ce "Night, and don't forget to say ur du'ah" ta ce "Insha Allah" harta tafi sai kuma ta dawo ta ce "Dan Allah Ummi na dauka chocolate daya" Ummi ta ce "No, da safe zan baki" ta juya ta fara haurawa stairs bayan ta musu bye bye, dakin Abdul ta shiga ta sameshi yana kallo a system, itama zama tayi gefensa ta fara kallan itama.