Sashe 10
Life Partner Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
The next day bayan an gama breakfast sunyi shirin Islamiyya Abba yace suje su gaisar da Antyn su, Rafi'ah tayi kicin~kicin da rai tayi kamar bata ji ba, ganin Abba ya tashi ya haura upstairs yasa Abdul ya kalleta ya ce "Anty muje mana, sai mu tafi kar muyi latti" farfara idanuwanta tayi ta kara rungume side bag dinta ta ce "I'm not going, idan zakaje sai kai kaje" Abdul ya mike ya ce "Do u want Abba to makes u angry?" Kin kulashi tayi ta fara wasa da ring din dake hannunta, ganin haka yasa ya dauki bag dinsa ya fita a parlorn. Bayan few minutes Ummi ta fito a kitchen rike da flask a hannunta ta dura akan dinning, kallan Rafi'ah tayi ta ce "Have u eaten?" Ta daga mata kai, Ummi ta ce "What of your drugs?" Ta ce "Yess i took all" daga haka Ummi ta juya ta koma kitchen, horn din mota da taji ne yasa ta mike ta dauka 500 da Abba ya bata sannan ta fita waje. Yusuf ne zaune a office dinsa yana kallan test din da aka masa, ya limshe idanuwansa yana girgiza kai ya ce "Innalillahi" bude kofar Office din akayi Dr. Aliyu ya shigo da sallama, shima duk jikinsa yayi sanyi ya karasa kusa da Yusuf ya dafa shoulder dinsa, bayan minti 5 ya sauke ajiyar zuciya yana kallan Yusuf ya ce "How comes Dr.? meyasa duk test din da ake maimakon yayi normal sai yayi gaba, Yusuf kafi kowa sanin hatsarin ciwan zuciya fa, i don't mean to explain such" share dan guntun hawayensa Yusuf yayi yana kallan Aliyu ya ce "I don't know Doctor, I don't really know what's wrong with me" he said in a husky voice, Aliyu ya limshe idanuwansa kafin ya budesu ya ce "Yusuf", dago kansa yayi a hankali , Aliyu ya ce "U know, kasan kanada ciwan zuciya Yusuf, but why are u playing with your life, so kake ka mutu ko menene hakan?" Kasa saukar da kansa Yusuf yayi cikin sarkarkiyar murya ya ce "My... Pa..re..nt., i'm a loving child Aliyu, how can i forgot my parents? Forgot my happiness? The only once who makes me smile all d time? yau iyayena sun cika shekara 7 da rasuwa, why will i not recall and pray for them Aliyu, so kake na manta dasu? Kasan it's not easy and it's impossible" daga haka yasa hannayensa biyu yayi wiping tears dinsa, shiru Dr Aliyu yayi for some minutes kafin ya zauna a chair din dake gefensa ya ce "I know u must remember them Yusuf, they need prayer than any orther thing apart, kayi ta musu addu'a insha Allah suna cikin rahama, amma dan girman Allah ka rage yawan tinani Yusuf, kafi kowa sanin condition dinka, lafiyar ka tafi komai a yanzu" murmushi Yusuf yayi a hankali ya kama hannun Aliyu ya ce "Thank u so much, I'm very proud to have a friend like u" Aliyu ya mayar masa da murmushi ya ce "Ba komai, amma dan Allah a kiyaye" Yusuf ya mike yana cusa test din cikin pocket dinsa ya ce "Insha Allah, ina musu addu'a a kullum Aliyu, but idan shekara ya zagayo i really feels it deep down me, especially when the exact date comes" Aliyu ya ce "Allah ya musu rahama" Yusuf ya ce "Ameen" daga haka ya mika masa hannu ya ce "Till tomorrow" Aliyu ya ce "Alright, Allah ya kaimu". Suna fita yasa key ya rufe office dinsa sannan yayi wa sauran Doctors din sallama ya fita. Slowly ya dinga tafiya cikin motarsa harya iso unguwar Rimi gidan kanwar Amminsa, dai dai kofar wani babban gida yayi parking sannan ya fito rike da phone dinsa ya shiga gidan, gate man kawai ya gani a compound yana watering flowers, bayan sun gaisa ya nufi entrance din gidan, yana murda handle din kofar yaji a bude ne, hakan yasa ya shiga hade da sallama yana murmushi. Da gudu wata cute little girl ta nufoshi, ya dagata sama ya ce "Oyoyo little" ta kankameshi ta ce "You are welcome Yaya" yaja hancinta yana sauketa ya ce "Ina Mami?" Ta ce "She's in her room, Yaya what and what did u brought for me?" ya dan zaro ido kafin ya ce "Nothing, but zan kai Ammina shopping insha Allah" Khairiyya ta washe baki ta ce "Allah Yaya" ya ce "Sure" zama yayi akan sofa yana kallan TV ya ce "Call Mami for me" ta ce "Ohk" daga haka ta nufi upstairs da gudu. _{Anty Aisha kanwar Maman Yusuf ce wacce suke uwa daya uba daya, su kadai iyayensu suka haifa, itama a nan kano take da zama a unguwar rimi, mijinta baban lawyer ne, shi ya kai Yusuf abroad yayi karatu har ya gama, yaransu guda uku, Sameer shine babba wanda a kalla yana da shekaru 26 sai kuma Faruk me shekara 20 sai kuma autarta me sunan maman Yusuf wato *FATIMA* shekarar ta 10 kacal a duniya}_ A tare suka sakko downstairs, Khairiyya ta zauna gefen Yusuf ta ce "Yauwa Yaya ka fada ma Mami, ina da gaske kace zaka kaini shopping?" ya bata side hug ya ce "Ai dolena Ammina guda, ba shopping ba ko Kano kikace mu zagaya yau sai inda karfina ya kare" Mami dake murmushi tana kallansu ta ce "Ko idan man motarka ya kare ba?" Ya danyi murmushi yana kallanta ya ce "Ina yini Mami?" Ta ce "Lafiya kalau Yusuf ya clinic?" Ya ce "Alhamdulilah, kwana biyu banzo ba Mami aiki ya min yawa" tana murmushi ta ce "Ba komai Yusuf, Allah dai ya taimaka" ya ce "Ameen, su Sameer basa nan" Mami ta ce "Sameer ya tafi Abuja jiya, Farouk kuma ya shiga gari" ya ce "Ohk" Mami daketa kallansa tin dazun ta ce "Amma ya jikinka Yusuf? Are u getting better ko dai har yanzu gaka nan dai?" ya juyo yana kallanta ya ce "Da sauki Mami sosai" ta ce "To Allah ya kara maka lafiya, yau kuma sai gaka da wuri, ni ai da na zata zuwan yamma zaka mana" Ya gyarawa Khairiyya scarf dinta kafin ya ce "Yau Saturday ai Mami, ward rounds kawai nayi, but week days to 5 nake tashi" Mami ta ce "Masha Allah, ya batun aure fa Yusuf?" murmushi kawai yayi yana kallanta, ta ce "Ko so kake mu aura maka koma wacece? Shekarunka fa 32 yanzu" ya shafa afro din dake kansa ya ce "Mami soon insha Allah" ta ce "U are always saying soon, when is that soon Yusuf?" Ya sauke kansa kasa ya ce "Kuyi ta addu'a" ta ce "Kullum yinta muke ai, ga abinci akan dinning idan zaka ci" ya mike yana kallan Khairiyya ya ce "Muje muci tare, Mami Daddy baya nan ne?" Ta ce "Bai dawo ba, we are expecting him on Wednesday by God grace" ya ce "Allah ya dawo dashi lafiya, when will u visit me Zarah?" Ya karashe magana yana kallan Khairiyya dake zuba musu mango juice cikin glass cup, ta dago tana kallansa ta ce "Idan an bamu mid~term break zanzo Yaya" ya ce "Ohk, what was ur last position?" Ta ce "2nd, kuma Yaya Sameer yace zai siyamin tablet but har yau shiru" Yusuf yayi murmushi ya ce "May b kin masa laifi ne?" Ta ce "Noo, i just wake him up the other day, wai ashe he's having headache, shine yaji haushina" ya ce "To kinga? Ke kika jawa kanki ai". Bayan sun gama cin abinci ta kama hannunsa ta ce "Yaya mu tafi ko?" ya ce "Not yet Amminah, we still have much time, sai da la'asar zamu fita" daga haka ya bata side hug suka zauna suna kallan TV. Karfe 12 da rabi Mustapha ya dauko su Rafi'ah a islamiyya, suna shigowa gida ta ajiye side bag dinta tana kallan Ummi ta ce "I'm so tired Umminah" Ummi ta ce "Go take a shower, i think u will feel better" ta mike a hankali ta ce "Abba fa?" Ummi ta ce "Yana apartment din Antyn ku" turo baki tayi ta wuce upstairs, Tana shiga daki ta lankaye bag din sannan ta jawo towel ta shiga cire kayanta dan yin wanka, minti 10 ta dauka a toilet kafin ta fito, ta zauna gaban mirror ta fara combing kanta sannan ta shafa lotion ta mike ta saka kaya, riga da skirt na atampa tasa, dinkin ya zauna mata das das, ta daura dankwalinta sannan ta sauko downstairs, direct kan dinning ta nufa ta fara cin abinci, after all ta dawo gefen Ummi tana taya ta recording marks. karfe 2 da rabi Abba ya shigo parlon da sallama, Rafi'ah ta dago kanta tana amsa sallamarsa ta ce "You're welcome Abba" ya ce "Zo nan Rafi'ah" ta dan zaro ido tana kallansa, dan duk sanda ya kirata haka tasan akwai babban laifin data aikata, ta karaso gefensa a hankali ta ce "Gani" ya ce "Sit down" ta zauna kanta a kasa, sai lokacin Ummi ta dago kanta ta kallesu, Abba ya ajiye wayarsa ya ce "What did i told u in the morning before u left for Islamiyya?" Taso tayi pretending like she didn't recall amma ganin reaction din Abban nata yasa ta ce "Kace naje na gaishe da Anty" ya ce "And why didn't u go?" Ta kara sauke kanta kasa tana wasa da azurfan hannunta, ya ce "I'm i not talking to u" a hankali ta ce "Nothing" ya ce "Saboda ban isa na sakaki ba ko kuma bata kai kije ki gaisheta ba" girgiza masa kai ta hauyi a hankali, ya ce "To tashi kije ki gaisheta, and never let this kind of foolishness happens again, i can't tolerate, idan kin dawo kizo kuma ki dauka veil dinki zaki rakata shopping" kamar zatai kuka ta mike a hankali ta fita a parlor, kamar me counting steps dinta take tafiya harta isa apartment din, ta murda handle din sannan ta shiga parlorn da sallama, ko amsa sallamarta batai ba ballantana ta amsa gaisuwar data mata, Rafi'ah ta juya ta fice a parlorn, haushi duk ya cikata, tana shiga parlornsu Abba ya ce "Kije kuma ki rakata shopping now" ta kara turo baki ta wuce upstairs tana bubbuga kafa, tana shiga dakinta ta fashe da