Sashe 17
Life Partner Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 5 min read
A hankali Rafi'ah ta dago kanta ta kalleshi, tayi saurin dauke idanta ganin kallanta yake, Yusuf ya gyara hulan kansa yana kallanta ya ce "Ko bazaki bani ba?" Still kanta na kasa bata ce komai, ya ce "Fatima" ba tare data kalleshi ba ta ce "Na'am" ya ce "Won't you give me?" Juyowa tayi ta dauka phone dinsa dake kan table ta rubuta masa digit dinta sannan ta ajiye wayar, ya dauka yana murmushi yayi dialing phone din, ba jimawa wayarta dake cikin jaka ta fara kara, Yusuf yayi hanging call din yana kallanta ya ce "Thank u much" ta ce "U are welcome" mikewa tayi ta dauka side bag dinta zata wuce yayi saurin riko hannunta, tsayawa tayi cak ta kasa juyowa, ya sake mata hannunta ya ce "Won't u say bye" a hankali ta ce "Sai anjima" ya ce "Ki zauna kici abinci gashi suna kawowa" Rafi'ah ta girgiza kai ta ce "I'm ok" ya mike yana kallanta ya ce "Let me drop you" ta ce "Tare nake da driver" Yusuf ya ce "Ohk safe, Allah ya kaiku lpy" a hankali ta ce "Ameen" daga haka ta kama hanyar fita a hall din, tsayawa tayi jin sunanta daya sake kira, ya karaso inda take tsaye ya ce "Naga mood dinki ya canza, hope ban maki komai ba" ta girgiza kai a hankali ta ce "Not at all, i just want to rest" daga haka tayi gaba ta barshi tsaye a wajen. Tana isa parking space Mustapha ya bude mata back seat ta shiga ta zauna shima ya shiga mazauninsa ya ja motar suka wuce, tinda suka fara tafiya Rafi'ah ta limshe idanuwanta ta jingina da kujerar motar kamar dai me bacci, a zahirin gaskiya kuma labarin Yusuf kawai take tunawa, duk sai taji tausayinsa deep down her, tin yana kamarta kenan ya rasa iyayensa duka biyu kuma at the same time, hawaye masu zafi taji sun sakko mata, tasa gyalen jikinta tayi saurin gogewa, daga haka ta maida fuskarta jikin window tana kallan mutane. Suna isa gida ta fito a hankali ta shiga ciki, ba kowa a parlor sai karar Fan dana TV, ta wuce upstairs tana kiran sunan Ummi, a bakin kofa suka kusan cin karo, Ummi dake kallanta ta ce "Lafiya kamar an jefo ki?" Veil dinta ta cire ta ce "Lafiya kalau, Ina Abbana?" Ummi ta ce "Ya fita dazu, ya taron?" Silently ta ce "It was fine" daga haka ta wuce dakinta ta rufo kofa.
Da daddare Rafi'ah na kan dinning tana cin indomie data dafa, Abba ya kalli Ummi dake yayyanka Mango ya ce "Why is Abdul don't want to stay with us always? I have been monitoring him since, sai yayi ta zama a daki what's the essence?" Ummi ta ajiye knife din hannunta ta ce "Kasanshi da san kallan ball, yanzu haka yasa laptop a gaba yana kai" Abba ya girgiza kai baice komai ba, bayan ya gama shanye mago dinsa ya mike yana kallan Rafi'ah ya ce "Mamana Good night" ta dan turo baki ta ce "Night" Abba ya ce "What again, bakyaso na tafi ne?" Ta ce "Bayan gobe zaka koma kuma yauma saika tafi caan ka kwana" Abba ya ce "I'm sorry mother, i'm spending the night there, hope ba komai ko" daga masa kai tayi sannan ya kalli Ummi ya ce "Sai da safe Madam" ta ce "Allah ya tashemu lafiya" daga haka ya fita ya jawo musu kofar, Tashi Rafi'ah tayi ta dawo kusa da Ummi ta ce "Mummy fa yau saura sati 2 ta dawo ko?" Ummi ta ce "Hakane" Rafi'ah ta ce "I'm eager, cewa tayi fa gidanta za... " shiru tayi jin phone dinta na ringing, ta karasa wajen TV stand ta dauka wayar, Ummi dake kallanta ta ce "Who's that?" A hankali ta ce "Salmah ce, inaga maganar assignment din nan ne" daga haka ta nufi upstairs Ummi ta bita da kallo, tana shiga dakinta tayi picking call din ta kai kunnenta hade da sallama, on the other side Yusuf ya ce "How are u?" Ta zauna gefen gado ta ce "Fine, how is everyone?" Ya ce "Kowa lpy, hope kin isa gida safe?" Ta daga masa kai kafin ta ce "Sure" ya ce "Masha Allah" shiru tayi bata sake cewa komai ba, caan ya dan sauke ajiyar zuciya ya kira sunanta, silently ta amsa idanuwanta a limshe ya ce "When is ur marriage?" Rafi'ah ta zaro ido sai kuma ta ce "Aure kuma?" Ya ce "Ehh, ko baza kiyi inviting dina ba?" Ta danyi murmushi ta ce "Ba rana" Yusuf ya ce "Why, duk samarinki kice ba rana" dariya ta danyi har yana jiyota kafin ta ce "Nikam banida samari, im still young, SS2 fa kawai nake" ya bude eyes dinsa dake limshe ya ce "I disagree, kina da samari da yawa heart dina tamin searching na gani". Dariya sosai ta kyalkyale dashi kafin ta ce "I'm serious Dr, i am not in any relationship yet" ya ce "Really?" Ta ce "Serious" kasa kasa yayi da murya ya ce "Can we meet tomorrow?" Ta danyi shiru sai kuma ta ce "Where?" Ya ce "Duk inda kika ga kina so, kona zo gida?" Ta zaro idanuwanta waje ta ce "Noo, gobe Sunday, zanje islamiyya" Yusuf ya ce "By what time?" Ta ce "8 muke zuwa mu dawo 12" ya ce "Alright i think we meet around 11" ta ce "How?" Ya ce "I will come and call u insha Allah" ta ce "But... " Yusuf ya ce "Say it" ta danyi shiru sannan ta ce "Amma ba inda zan bika", dariya yayi a hankali ya ce "Sure, a bakin gate zamu tsaya, i just want to tell u something" ta ce "What's that Doctor?" Ya ce "There are a lot, nafiso na fada miki face to face" ta ce "Ohk, Allah ya kaimu" ya ce "Ameen", jin kiran da Ummi ke mata yasa ta mike da sauri ta ce "Ummi na kirana, good night" ya ce "Sweet dreams" daga haka yayi hanging call din ya jingina kansa da gadonsa yana imagining yadda take dariya da kuma irin kunyarta, he always like yadda take sunkuyar da kai, the way she talks, and when she's laughing...
*SHARIK HAYATI*
*The more u people comment the more i will type* 🤨
_08103810398_
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
*BY FATIMA* _{Real~Teemarh}_
_19~20_