← Book details Life Partner Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 58 OF 59

Sashe 58

Life Partner Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 4 min read

something for u" Khairiyya ta ce "Anty indomie zanci" Rafi'ah ta juyo tana kallanta ta ce "Can u cook?" Ta ce "Yess ina dafa indomie, white rice, spaghetti, macaroni and also..." Da hannu Rafi'ah ta nuna mata kofa ta ce "To kije ki dafa, banasan surutu" Khairiyya ta danyi murmushi ta mike ta ce "Anty are u sick?" Ta girgixa mata kai kawai, tana fita Rafi'ah ta rufe kofar dan babu abinda ta tsana kamar aroma din indomie, kwanciya tayi akan gado taja blanket ta rufe duka jikinta. Bayan minti 10 taji Khairiyya na kiranta, ta janye blanket din jikinta ta ce "What khairiyya?" Phone dinta ta mika mata ta ce "Ana kiran wayarki kuma number ne" kauda kanta gefe tayi saboda kamshin indomie daya bugi hancinta, Khairiyya ta ce "Should i pick the call?" ganin yadda Rafi'ah take yasa ta matsa baya tana kallanta ta ce "Is like u are not well Anty" da sauri Rafi'ah ta mike ta sauko a gadon, kafin ta karasa toilet ta fara kwararo amai a kan tiles din dakin, ta durkusa a wajen taci gaba da kwararo shi kamar zata fitar da kayan cikinta. Khairiyya da jikinta ya gama sanyi ta ajiye plate din indomie ta nufi inda take ta tsuguna gabanta ta ce "Sorry" kwanciya Rafi'ah tayi a kasa tana sauke ajiyar xuciya, Khairiyya ta mike ta fita a dakin da sauri, tana fita parlor Yusuf na shiga part din Jiddah, tabi bayansa da gudu ta ce "Yaya" juyowa yayi yana kallanta ya ce "When did u came?" Ta ce "Tin daxu, Anty bata da lafiya fa" Yusuf ya juya ya shige parlorn Jiddah tabi bayansa, akwatuna ne guda 4 manya manya a tsakiyar parlorn, Jiddah ta fito a daki tana kallan Yusuf ta ce "I think we have to go, kayi abinda Umma tace maka?" ya zura hannunsa a aljihu ya dauko karamar paper ya ce "Here it is" Jiddah tayi murmushi ta ce "To akwatinan a kai parlor, bayan nan ka bata takardar ka sameni a mota" ita dai Khairiyya na tsaye tana kallansu, Jiddah ta wurga mata harara ta ce "Ubanwa kika tsaya kalla anan?" khairiyya tayi saurin jaa baya ta ce "Ni bake nake kalla ba" sai kuma ta kalli Yusuf dake jan akwatina zai kai waje ta ce "Yayah i'm talking to u, Anty Fatima bata da lafiya" ko ya daga kai ya kalleta, tabi bayansa har ya fito balcony, ya bawa mai gadi yace a sa a mota sannan ya koma ya dauko sauran ma ya kawo masa, Khairiyya ta kama hannunsa ta ce "Yayah" cikin tsawa ya ce "What.. What do u want?" Ta fashenda kuka ta ce "Anty bata da lafiya, she's vomiting yaya, kazo ka ganta pls" fisge hannunsa yayi ya shiga parlorn sannan ya wuce daki, tana nan kwance ga amai a gabanta kaca~kaca gaba daya tayi weak ko hannunta bata iya motsawa, Khairiyya ta kalleshi ta ce "Kagani tun daxu tana kwance a kasa" tsugunawa Yusuf yayi yana kallanta ya ce "I'm leaving Fatima, i can't stay with u anymore, kinci amanata ba kadan ba, na soki tsakani da Allah but u betrayed me, mena maki da zaki saka min da haka, ba dan Jiddah ba da tin tini kin kasheni, so i want to tell u that i hate u, Jiddah kadai nakeso, na tsaneki Fatima, i will go far away from u, i will distance my self from seeing this ur ugly face" ita dai kallansa kawai take ta kasa magana, Khairiyya ta durkusa tana kuka jin abinda yake cewa, a hankali ya zura hannunsa ya ciro takarda ya bude hannunta na dama ya saka mata a ciki ya ce "Finally u take this, the only solution kenan da zan samu peace of mind" daga haka ya mike ya fita a dakin, sai lokacin hawaye suka dinga sakkowa a idanta, ta mike a hankali tana kallan paper hannunta, jikinta na rawa ta bude paper, bayan ta gama karanta content din two lines ta saki kara ta fadi a wajen sumammiya, Khairiyya ta mike ta karasa wajenta tana jijjigata amma ko motsi batayi, tana kuka ta dauki wayar Rafi'ah ta fara dailing number Mummy. Kallan Jiddah Yusuf yayi ya ce "Where are we heading to?" Cike da isa ta ce "Kaduna mana, su Umma suna caan suna jiranmu, gobe da safe kuma mu keta hazo" Yusuf ya danyi murmushi yaci gaba da driving ya ce "I so much luv u, Umma, and Khadija, u mean alot to me, bansan ya zan saka muku ba" Jiddah tayi murmushin gefen baki ta ce "We love u too Yusuf Muhammad"
Chapter 58 · 0% Book details