Sashe 38
Kudirar Allah Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hannu ya saka ya sake rik’o yatsunta da yake jin taushinsu har tsakiyar kansa, da sauri ta bu’de idanunta da suka fara nauyi ta zuba su cikin nata da take jin dafinsu a tsakiyar tata zuciyar. “Do you love me?” Ya furta cikin wata keb’antacciyar murya da ta sake galabaitar da Najee ta tabbata idan har zata bu’de baki ta yi magana ba abinda zai saka ya gane a halin da take ciki. Don haka ta ja baki ta tsuke tana kokawa da numfashin da ta ji yana sassark’e mata. Hannun ya cigaba da mutstsikawa son ransa yana lumshe ido sosai yake jin da’din yanayin da suke ciki. “I love you My heart, don Allah ki amince mu shiga hotel d’in nan tunda na sanar miki Baffa ya mayar da auren mu.” Mak’e kafa’darta ta yi kamar yarinya tana girgiza kai ya bu’de nauyayyun idanunsa da k’yar ya furta “What? Me kike nufi ba zaki ba?” Da sauri ta d’aga kai idanunta na son zubar da k’walla. Ji ta yi kawai ya ja hannunta ya ‘dora a k’irjinsa ta ji yarda zuciyarsa yake bugu sosai. “Kin ji zuciyata ko? I will assure you idan baki bini ba komai ma zai iya faruwa….” Ya lumshe idonsa still hannun nata na saman k’irjinsa “Ba zan iya komai ba Naj… ba ni da k’arfi charging d’ina ya k’are I need more….” Ta yi saurin kallonsa bata san sanda ta furta “Charging wayar ne zai hanaka zama kai d’aya Ai hotel d’in da wuta zaka iya charger phone d’in taka…” k’asa k’asa yake kallonta kallon da ya sata d’auke kai ba shiri tana furta “So yake ya kashe ni, bai san me nake ji ba ne…” sam bata san a fili ta yi maganar ba, sai da ta ji maganarsa a cikin kunnenta cikin wata irin husky voice ya furta “Na kasheki ko ki kashe ni?” Da sauri ta zare ido. Sai Kuma ta basar “Ka saka charging anan kafin ka kai ni gida ta yi…” “Na ce miki zan iya driving ne irin abinda kike ji ina jin fiye da shi ma, so idan ba charging na yi ba zan iya driving ba…” “Ka yi charging mana..” “Kin amince?” Ta d’aga kai don bata san charging da yake nufi ba.. “Oya to mu je..” ya furta yana k’ok’arin bu’de motar ta yi saurin ce masa “Ga chargernka anan…” Murza goshinsa ya hau yi yana sake narke idanunsa cikin nata “Kin san charging da nake nufi?” Shiru ta yi don kallon gaba d’aya ya kassara ilahirin jikinta. “I want charging my….” Sai kuma ya yi shiru yana runtse idonsa ha’de da taune gefen leb’ensa ya furta “Wash Naj… Please help!” Sai yanzu ta gane abinda yake nufi da sauri ta d’auke kanta daga kallon yanayin da yake fuskarta kamar zata yi kuka ta ce “Pls Ka mayar da ni gida?” Hannunta ya kama ya furta “Zan mayar da ki but pls hug me and kiss for a minutes Naj ba haram ba ne am your husband….” Da sauri ta ja jikinta baya “Ni ka bari bana so…” “Ni kuma Ina so Naj please Allah ba zan iya driving ba… Hannu ta saka zata bu’de motar ya yi saurin rik’ota ta fa’di kansa wani irin kyakykyawan hug ya bata da shi kansa bai san zai iya ba, kusan Najwan ma hakan tafi buk’ata don haka ta kasa k’wace kanta, ya cigaba da bata zafafan runs, a hankali ya samu ya dawo daidai ya yi feeling comfortable sannan ya zare ta jikinsa yana sakin ajiyar zuciya. “Ki shirya gobe da azahar kafin Umma ta dawo zan zo na d’auke ki zamu tafi Abuja daga can zamu wuce Saudi mu yi one week sai ki zab’i inda kike so ki je honey moon.” Shiru ta masa ta kasa furta ko kalmar ‘a’ don al’amarin yau ya girmi tunaninta tabbas Murad ya d’orata a wani abu da bata san shi ba. Ya gyara zama yana kunna key. “Kin san idan kin je gida dole ki yi wanka ko?” Ya furta ba tare da ya kalleta ba, “ko baki sani ba? Don naga ke komai baki sani ba kamar…” sai kuma ya yi shiru yana sakin murmushi “Soon zaki sani yarinya ba kiga komai ba sai nazo miki a zahirin Murad tukun kin daina jin abinda kike ji ko still kina ji? Ni wai me kike ji ne ma? D’an bani labari kin ji Naj…” yanayin yarda yake kiran sunanta shi yake sake saka ta a wancan yanayin.. ta d’an turo bakinta tana furta “Ban sani ba…” “Kina son k’ari kenan? Don ni kin san tsiwar Mace ita take tayar min…” Ya fa’da yana d’aga mata gira Ai Najwa ji ta yi kamar ta zunduma masa ihu ta lura Murad nema yake ya zautar da ita. Har suka isa gida yana cigaba da tsokanarta. Yana parking ya rufe motar ruf ya juyo yana kallon yarda ta takure waje guda. “Na san yau dai za’a sha mafarki ba mamaki ma a cikin a mafarkin har za’a gano wancan lamarin da ba mu kai ga aikatawa ba…” Wani irin kallo ta masa da ya saka shi sakin dariya yana furta kin ci bashi banda Baffa ya fito da wallahi komawa zan yi da ke na yi maganin tsiwar nan..” da sauri ta kalli inda yake kallo Ai kuwa Baffan ne ta ware ido tana furta “Na shiga uku!” “Baki shiga uku ba ma sai ranar da ya ganki da cikin d’an fari…” Ya fa’da a hankali yana bu’de k’ofar motar ya fita da sauri wajen Baffan. Hakan ya bata damar futa itama da saurin ta bi ta inda Baffan ba zai ganta ba. “Goben k’arfe nawa zaku tafi?” Baffan ya jeho masa tambaya yana basar da yanayin da Murad d’in yake ciki na kunya da jin nauyi. “11:00..” “Hakan ya yi don bana son Uwarta ta dawo tana gidan nan na fi son na shayar da su
Mamaki irin wanda suka shayar da ni… Ka wuce da matarka kada ka dawo da ita sai bayan wani tsahon lokaci Allah ya
Muku albarka…” Ameen Murad ya furta a hankali. Baffan ya mik’a masa key “Ka shiga d’akin can da yake gefen sashena ka
Kwana a can..sai da safe..” daga haka ya wuce abinsa ya bar Murad yana sosa k’eya kunyar
Baffa Kawai yake ji ga waccan yarinyar da ta Riga ta tafi da duk tunaninsa…… Allah ya kai
Damo ga harawa.. Murad ya furta yana cizon leb’ensa ya nufi motarsa don kwasar kayansa zuwa d’akin da aka masa masauki zuciyarsa yau fes yake jin ta…
Na so k’warai na gama muku a yau amma hakan bai samu ba dole sai na kai gobe In sha Allah.
Ku shirya tsaf gobe 𝚄𝚖𝚖𝚞 Ammara matubuciyar Nagarta zata sakar muku sabon littafinta mai Suna KHUL’I kai daga jin Sunan littafin ka san yana tattare da ma’ana don haka kada ku bari a baku labari kawai ku danna link don shiga direct cikin
MAKTABARTA….
KHUL’I COMING SOON NOVEL BY UMMU AMMARA…
JIKAR NASHE✍🏽🥳
08033748387.
[5/12, 7:02 PM] Nazeefah Nashe: Jikin Tauraruwa ne ya yi la’asar ganin ko ta ina ba mafita. Ta mik’e tsaye da k’yar tana sakin ajiyar zuciya ta nufi k’ofar da zata mayar da ita parlourn da sauran jama’a suke.