← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 45

Sashe 9

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_______S0sai little momman nashi ta ƙara riƙe shi jin jikinsa gaba ɗaya rawa yake yi, ka dagata my friend! Zamuyi maganan zuwa anjima kaga wurin nan duk sabo da kai ne muka taru anan wajen.... Hajiya laura ƙuwa idan ranta yayi dubu toya ɓaci ganin ɗan cikinta gudan jinin ta wanda ta ɗauki cikin sa tsawon wata goma da ƴan kwanaki, bai nufo inda take ba yau kimanin shekaru ɗaɗɗai har biyar basa tare....... Amma mai makon yazo gareta sai kawai yanufi kishiyarta; wannan wacce iriyar musiba ceee haka??

"Kaje wurin mum naka friend kafin nan muyi maganar" ...tafaÉ—a tana sakin masa murmushi, kai kawai ya iya É—aga mata,. Kafin yanufi wurin mum nashi cikin sassarfa yana zuwa itama yazube jikin ta yana zagaye ta, da hannayensa sai kuma hawaye sharrrrrrr.... Hannuwanta tasa tana share mashi hawayen kana, takama hannunsa tana nufar wurin da aka tanada domin shi, ba laifi yasake sosae anyi waliman lafiya kafin kowa ya watse yakama gaban sa

Zuhriyya ce ta kama hannunsa tana ta zuba mishi surutu, shidai jinta kawai yakeyi domin kanshi harya fara juyawa da wannan ƴar hayaniyar da aka tara mishi' acewar sa kenan,kai tsaye ɓangaren mai martaba sarki Abdulphata yanufa! bayan sunga ganawa da mahaifin nashi yanufi ɓangaren sa kai tsaye 'A gurguje yashiga wanka ya kimtsa yasamu ya gabatar da salloli biyun da aka biyoshi, kwanciyar sa yayi hankali kwance bayan yage ɓangaren mahaifiyar sa da ɓangaren little momman shi!¡

Cikin muguwar zabura haɗi da kiɗima *JADDAH* take duba ko wanne gefe da gefenta, ganin babu komi ne yasata jan numfashi,, sai yaushe ne zata daina mafarki da wannan baiwar Allah mai zuwammata cikin famarkin ta kullum tana mata kuka haɗi da roƙon ta dawo gareta, Adda'o'i tayi kamar yadda ta saba kafin ta duba agogon dake jingine a ɗakin nata ƙarfe biyun dare da rabi ya nuna mata, ahankali ta fita tsakar gidan nasu bayi tashiga ta fito alwula ta ɗaura ta koma ɗakin nata salloli tafarayi ahaka, har taji ana ƙiran subashi! bayan tayi sallar subshi taci gaba da zama nan kan daddumar nata tana rokon Allah yashiga cikin wannan lamari na matar da take yawon mafarki da ita kullum cikin kuka

Hajiya talatu nera ce zaune gaban alhaji taufiq tayi irin zaman nan na tankwoshe kafafu, cikin faɗa faɗa take jaddada wa alhaji abinda yake wakana dan anga tafita anziga maleek yakama husna yamata dukan mutuwa dan haka yashiga tsakanin su, ai dama bayau aka fara mata haka ba 'a cikin gidan kawai dai haƙuri takeyi, to ita yau haƙurinta yaƙare dan haka aima tufkar hanci....... kallon ta kawai alhaji taufiq yake bayan ta gama koromai baya nan taa!¡!

"kina s0n kenan na hana maleek tsawatar da ƙannen shi dan sunyi ba daidai? Bayan kinsan haka kawai dan jin daɗi bazai kama yaranki da duka baaaa"!!!

A fusace ta miƙe dama na sani bazaka taɓa iya tsawatar mishi ba tunda tsoran shi kakeji ni da kaina zan ɗaukarwa kaina matakin daya gabata

KANO
*******

Duk suna zaune ne a ƙarƙashin bishiyar mangoron gidan nasu wani yaro ya shigo da sallama, wai ana magana da malam Abdullahi, cikin rawan jikin dashi kanshi baisan na miye ba yamiƙe zubur, yana bin bayan yaron....da fitar shi ƙofar gidan yaci karo da wasu manyan dattajai su biyu hannu suka miƙa mishi musaba sukayi kana suka, suka bashi wata farar ta karda inji sarki maleek ibn suffyan yana da buƙatar ganin sa ' a fada nan da gobe in Allah yakaimu da to ya amsasu; yana son ƙaƙalo miye haɗinsa da fadar Kano

___Zaune yake gaban abbeyn nashi gaba É—aya yagama bada dukka hankulansa gareshi!
Kana jina ko abdulmaleek? Da sauri ya ɗago jin sunan da abbeyn nashi,yaƙira shi dashi kai tsaye domin da wuya kaji yaƙirashi da hakan saboda yana girmama sunan mahaifin matar shi aysha galadima ammey kenan:

"ehhhhhhhhh ina jinka abbey"

Dazune mai martaba sarki maleek ibn suffyan yaƙirani akan zamuyi wata magana! Bayan naje neee yake faɗa min zaman ka babu aure yayi yawa yau kana matsayin kimanin shekaru talatin da biyu amma ba mata kuma 'ahar kullum girman ƙara hawanka yake! dan haka dani dashi munyanke munzaɓa maka mata in Sha Allah tashi kaje nasanka da biyayya bazaka taɓa bani kunya ba dani da mahaifin mahaifiyarka;!

Tunda abbeyn nashi yafara wannan maganar yanemi jinshi ganinsa yarasa wata iriyar zuface take zubo mishi ako ta ina, duk kuwa da sanyin easyn dake falon!
Aure kuma shi, shin dama shi haryanzun bai wuce laƙacin auren bane taa yaa yaa maa , za'a masa haka?

To shi yace musa yana S0n auren ne ko kuwa sunga yaka sa riƙe kansa ne ko sunga alamar hakan ajikin sa ne bai sani ba?
Kai wannan tsoho da ganwa mutane magana yake amma ba komi zasu haÉ—u dashi neee

A baiyane kuwa kai kawai ya É—aga abbeyn nashi yana barin falon gaba É—aya

Bayan anyima malam Abdullahi iso babbar fadar sarki maleek ibn suffyan yakwashi gaisuwa ne
Yaji wani babban al'amari kamar daga sama kamar sauƙar aradu haka yaji maganar da soke shi

"Wata al'farma muke nema daga tsatson malam Abdullahi rano, idan har wani bai rugamu ba munas0n haÉ—a tsatso daga gareka, domin ina naiwama jikina kuma takwarana *MALEEK TAUFIQ* *AUREN* Æ´arka *MARYAM*
Karka duba matsayin danake akai kafaɗi duk abinda yake zuciyarka malam, domin bazan taɓa S0n tauyewa wani ko musguna wa wani na ba ɗan ina akan matsayin danake da"

"Kai muke sauraro"

Cikin karayar zuciya da zuciyar sa dake S0n zugashi akan kada ya yarda da wannan haɗin shi *TALAKA NE* shi kuma mai *KUƊI* Amma ya ɗaure ya danni zuciyar sa cikin kamala yace Niiiii mahaifi ga MARYAM na bada *AUREN TA* ga jikan ka kamar yadda ka buƙata, ubangiji Allah ya sanya Alkhairi yasa ayi damu cikin aminci

Wata irin ƙima da ɗaraja sarki maleek yake kallon malam Abdullahi rano dashi cike da burgewa yake faɗin ameen ameen ya Rabbi ya sawati malam
Nan take yasa aka maida malam Abdullahi gidansa cike da girmama da kuma ƙwarin gwiwa

Shi kuwa maleek yana fita daga ɓangaren mahaifin nasa, nashi ɓangaren yanufa da wani irin ƙarfi ya tura kofar gidan nashi cikin azabar da bugun zuciyar dake S0n zautashi ya faɗa saman tattausan lafiyayyan gadon dafe da saitin zuciyar sa da yakejin tamkar zatayi bindiga ta fito *Innalillahi* yashiga mai mai tawa yanajin zafin zuciyar nashi yana raguwa cikin tuƙuƙin baƙin cike yake ayyana yadda zaiyi da duk yarinyar da tayi gangancin shigowa rayuwar shi ' a irin wannan loƙacin

Zaune yake gaban iyalan nashi harda yaya jamilu daya dawo daga wurin karatu jiya da dare...kallonsu yake É—aya bayan É—aya kafin kuma cikin jan numfashi yafara magana kamar haka

Farko ina mai s0n farawa da baku haƙuri bisa wani hukunci dana yanke ba tare da sanin iyalan nawa ba! Bayan zuwana fada 'a ɗazun mai martaba sarki yake mai neman wata al'farma daga gareni, tas0n haɗa iri dani,
Damm gaban kowanne su yashiga bugawa barin ma JADDAH baiwar Allah

Kana yaci gaba da faÉ—in anan yake faÉ—a min yana nemawa jikinsa *AUREN* Æ´ar wajena jaddah! Nikuma duba da kamalar mutumin da girman da yake da kana uwaa ubaa tattako da yake da
Nan take na amince masa ba tare da tunanin wani abu ba
Wannan loƙaci yayi daidai da loƙacin da jadda ta dafe zuciyarta idanun ta na S0n fidda wani ruwa-ruwa dake cikin su
Ummey ce dake ankare da ita, tayi saurin janyota jikin ta haba mar'atussa saliha haba uwar Muminai karki gaza mana kamar yadda nasanki da ƙwarin zuciya kiyima mahaifinki biyayya ta nan ne kaɗai zaki saka masa kinji *AUTAR MATA* kai kawai take kaɗawa ummeyn nata sai kuma ta ɗaga kanta tana , kallon ummeyn nata kana take tambayar ummeyn nata wai ta isa *AUREN KUMA* yaa yaa jamilu ne da tunda aka fara gudanar da jawabin baicw komai ba dangane da furucin na baban su yashi dungure kanta

Yana faÉ—in raguwa kawai bayan kina age na shakaru ashirin da É—aya ma

Hararar wasa ta ɓalla masa tana tashi tabar musu falon....ɗakinta tawuce tana shiga ta fashe da kukan da kanta batasan kona miye shiba tana sake duban yadda take gani take yi kamar tayi *ƘANƘANTA DA AUREN*

*Kumuje da zuwa takuce ammeyn laylah ako da yaushe*

*Saimu haÉ—u a shafi na gaba*

*Wallahi idan banga ruwan comments naku ba tammmm zaku jima baku samu posting ba esheeeeeee nima na huta sosae yadda ya dace*

*By ammeyn laylah 🫶🏻💔**
*🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥*

MA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah*

FREE BOOK
Page 1️⃣3️⃣

081-04-49-32-15

*Ina miƙa saƙ0n ta'aziyya ta ga ƴar uwaa Hadiza Tukur Maman Mama🙏🏻👏🏻 bisa rashi na maahifinta da tayi ubangiji yasa ya huta yasa Aljannah ce mako marsa🤲🏻🤲🏻*

*Godiya 👏🏻🙏🏻 marar adadi ga baiwar Allah bawan Allah dake turomin DATA kuma amma yane ɓoye kansa*

*Nasan dai ko waye, ko wace zata gani ubangiji ya biya da gidan Aljannatul fiddausi👏🏻👏🏻ngd*

______Ita fa gani take sammm bata isa AUREN ba inaaa ina tamayi ƙanƙanta gaskiya da wannan auren da akes0n ƙaƙaba mata
Kawai ma zataje tacewa ma da Baffan ta a fasa auren neee kawai

Da haka tasamu bacci yayi awon gaba da ita

Ɓangaren MALEEK ma hakan ce ta kasance dashi domin shi ɗan maa wani, wahalallan bacci ne yayi gaba dashi, sai gab da magrib sannan ya farka bayi ya shiga ya watso ruwa haɗi da alwula, yanufi masallaci!

AMMEYN shi yayi farin ciki dajin wannan babbar magana ta mahaifin shi maleek É—in domin kuwa,
ita kanta saitafi jin, nutsuwarsa da mata ba kamar bashi da matar ba

Ita kuwa Mommah loƙacin da taji wannan al'amari gani take tafi kowa farin ciki da wannan maganar auren na maleek ɗin ta domin babban burinta kenan
tsabar farin ciki harda hawayena daÉ—i tayi

Gaba ɗaya cikin gidan nasu babu wanda bai ji maganar auren yaayaan nasu ba masu farin ciki nayi haka ma masu baƙin ciki nayi domin kuwa kar 'a tona zuciyarsu a gani! domin suna jin tamkar su cire zuciyarsu daga cikin gangar jikin su haka sukeji

ADAMAWA
**************

Zaune yake gaban Little momman nashi ya fuskance ta da kyau,gaba É—aya yabata dukkan wata nutsuwa tasa
Chapter 9 · 0% Book details