← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 45

Sashe 45

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Tashi yayi da ita toilet suka shige suka sallo wankansu, shirya wa sukayi cikin kayatacciyar shigar da suka saba kamar kullum.
Wayar sa ya ciro daga cikin aljihun rigarsa, ring lite ya ɗauko tare da seta wayar san TIKTOK ya shiga ya kunna musu fitacciyar waƙar nan ta Umar M SHAREEF mai taken MATATA

Ni bansan meyakai soyayya zaƙi ba, Ni bansan meyakai soyayya garɗi ba, dana sanki tun Bara bazan ta zama tuzuru ba.

Bayan sun kammala Ya kuma kunna musu waƙar JARUMI na Sadiq sale, mai taken ko wuya.

Dai dai wurin da ake cewa.

Ko ana fusge min nama na, zan yabe ki da qarfin harshe na saida ke baya ke kin sarƙafemin a zuciyata baya ke.

Haka dai sukayi abinsu suka gama.

Kana suka tattara suka yi gidan ammey wuni, dan yau ACEN sukeson yin weekend É—insu.

Ko acikin motar ma musu aka ta kaftawa tsakanin AYMAN da NURHAN.

Ammey tayi farin ciki matuƙa da zuwan nasu, dama haka suke mata sukanje mata akai akai.

Alhamdulillah abubuwa kam saidai muce hamdallah, domin ayman ya zama cikakken dactor tamkar yadda yaci alwashi wa mahaifin sa. Inda gaba kafff DUNIYAR suke yayinsa dan yabawa da irin aikin sa da muhimmanci, inda ya mato a qaunar AYSHAn Basma mai sunan mamienshi. Aikuwa sunyi farin ciki matuƙa iyayen nasu Nan akayi tuwo na maina.

Nima nace alhamdulillahi🙏🏻

Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna KAREN BANA.

*Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻*

Buri na ka É—auki darussan dake cikin littafin kayi amfani dashi, bawai sherrin dake ciki ba, nayi hakan ne domin fadakarwa, ilmantar wa, nishaÉ—antarwa.

Sannan ina qara jan hankulan kishiyoyi da muji tsoron Allah, mu daina cutatama abokan zaman mu, mai karatu dake nake.
Idan har burinki bai wuce ace yau gaki a saman abokiyar zaman kiba, ta hanyar kuntata mata to keɗin ance miki duniyar madauwa mace?🤔🤔

Dan haka kiyi amfani da damar ki tun kan loqaci ya qure miki👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️🙃🤷‍♀️.

Zaman duniya bana ƙiya ma bane, kana zaman Duniya bana aljanna bane.

Dan haka
Take care of your time

Sannan

Protect the world For her the world is uncertain It can change at any time

Sai Allah ya kaimu a wani novels É—in nawa inda rai da rabo.
Mai taken *🧟‍♀️🐊BAƘAR KADA 🧟‍♀️🐊*

Akwai darussan rayuwa kwarai acikin sa

Wanda salon rubutun yasha ban-ban da KAREN BANA.

Kudai ku kasance tare dani

*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻

AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni
Chapter 45 · 0% Book details