Sashe 24
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
____Ana ƙiran sallar la'asar suka sauka lafiya,hakan yasa suna fitowa daga cikin jirgin suka wuce masallacin ƙofar gidan,sukuma matan suka shige cikin gidan Alhaji TAUFIQ ɗin...Fulanice agaba kana MARYAM ABDULJALAAL tana biye da ita, kai tsaye bangaren AYSHA GALADIMA suka nufa
Aɓangaren MARYAM ABDULJALAAL kuwa duk taku ɗaya da zata taka acikin gidan tanajine tamkar ranta take takawa saboda tsabar tsinkewar zuciyar da take ciki, wanda ta rasa na mene tsinkewar zuciyar. tana daurewane kawai gudun kada Fulani ta fashimci halin da take a ciki, ji take tamkar wani abu gagarumi na shirin faruwa da rayuwarta ko kuma yana shirin tarwatsa duniyarta kai harda ma rayuwarta cikin yanayin da takejin kanta cikine yasata soma ambatar sunayen Allah a cennnnn ƙasan zuciyarta cike da fawwala Allah al'amuranta.
Cikin ikon ubaniji kuwa taji sauƙin beating ɗin da zuciyar nata ke ciki Nan taci gaba da kamo sunayen Allah saman laɓɓanta, doguwar riga ce ajikinta baƙa wuluk kana ta ɗora lafaya akai tun daga saman kanta har zuwa ƙasan kafafunta sai niƙaf da ɗora saman kyakkyawar fuskarta, wannan shine dalilin da yasa kyakkyawar fuskarta ɓoyuwa, cigaba suke da tunkarar ƙofar palon ammeyn ita kuma baiwar Allah Maryam taka ƙafafunta kawai take domin zuwa yanxun da suke dab da shiga cikin palon gidan taji zuciyarta tayi wani irin tsalle haɗi da wani irin bugu a cikin ƙirjinta, idanuwanta ne suka soma lumshewa da buɗewa daidai loƙacin kuma Fulani ta tura ƙofar palon ƴar nata.
Tana zaune akan darduma wanda dukkan alamu suka bayyana cewa sallah tayi take kuma zaune a akan dardumar, ƙafafuwan ta a muƙi kan jaddah ɗore a saman kafafun nata,..taji jin kamar motsi ajikin ƙofar palon nata ne kuma yasata ɗago da kanta, wanda hakan yayi daidai da loƙacin da MARYAM ABDULJALAAL ta ɗage niƙaf ɗin ta xuwa saman kanta, a kuma daidai wannan loƙacinne JADDERH dake kwance saman ƙafafun ammey ta juyo da fuskarta zuwa ɓangaren dasu Hajiya maryam suke, atare JADDERH, MARYAM ABDULJALAAL, AYSHA GALADIMA, da kuma FULANI kowa ya shiga nuni da abinda ya kusa tarwatsa kyanyarsu.... kafin kuma maryam abduljalaal tayi baya luuuuuu zata faɗi, a kuma daidai loƙacin dasu mai martaba sarki maleek ibn suffyan da sarki ABDULPHATA OMAR suka is0 cikin palon wanda Alhaji taufiq ya musu jagoranci zuwa cikin palon ammeyn, da wani irin mugun sauri sarki abdulphata Omar yayi saurin taro matarsa dake ƙoƙarin sumewa hankali tashe sarki abdulphata Omar yashiga jijjigata tare da faɗin "mine ya ruɗar take har haka?" "Mene ya firgitaki har haka NOOR?"
"Wanda abu kika gani ko aka miki da yasaki shock irin haka loƙaci guda?" Kafin kuma yaci gaba da jijjigata tare da shafa kyakkyawar fuskarta, kafin kuma ya ɗago kansa zuwa mutanen falon, shima ganin nashi ne ya sauƙa a inda matar tashi da sauƙe ganin nata itama harya firgitata loƙaci guda, Azabure ya miƙe tsaye yana nuni da yarinyar da id0nsa ya sauƙa akanta.
"A! AH!! AHS!!! AYSHA" ya fusgi maganar domin wani irin mugum lugude da hautsinin da zuciyarsa take ciki,....jaddah da tun farkon shigowar waÉ—annan bayin Allah suka shigo take binsu da tun tana ji da ganin abinda yake faruwa da ki da ki harta daina fashimtar komi ta sume amma babu wanda ya lura da hakan.
Kowa ya kasa uhmm bare uhmm uhmm, sallamar MALEEK ne kuma yaja hankalin gaba ɗaya jama'ar dake cikin ɗakin, hankali tashe ummey da tun shigowarsu ɗakin idanunta suka sauƙa akan jaddah dake kwance a kuma sumeee da alama ma babu wanda ya lura da suman da tayine yasata nufar gurin jaddan cikin kiɗima.
Tana zuwa batayi wata wata ba ta ciro kanta daga kan ƙafafun ammeyn tana mayar mata gurbi da nata ƙafafun,sai aloƙacin kuma mutanen palon hankalin su ya dawo kan mutane biyun da suka shigo tare da maleek ɗin kuma baƙin fuskoki.
Amma banda sarki maleek ibn suffyan domin yariga da yasan dasu da kuma xuwansu, dan shine ma yasa maleek yaje ya ɗauki su a privete jet ɗin maleek ɗin,...kasan cewar sa PILOT matuƙin jirgin samane amma sammm baya ƙauna ko koɗan yafi son aikinsa na SOLDIER sama da PILOT ɗin, amma idan buƙatar hakan ta taso yakan tuƙa jirgin kamo daga Nan gida ko wurin aikinsu.
Idan tafiyar gaggawa ta kamasu yakan tukasu...sosae hankalin mutanen falon ya dawo kansu ummeyn tare da malam Abdullahi, maleek dake tsaye hannuwansa sarƙe a kafadunsa ne yayi ƙoƙarin zuwa gaban fridge ya buɗe ya ɗauko ruwa mai tsananin sanyi yana zuwa ya yayyafawa maryam abduljalaal tare da jaddahn.
ajiyar Habebty ta sauƙe tare da ƙara rumtse idanunta fatan ta da burin ta bai wuce ace yau mafarkin Nan nata ya tsaya iya nan ba tanason yaukam suyi magana acikin mafarkin da tasaba na ƴar nata, saidai kuma jin ƴar hayaniyar su ammey da suke hamdalar ganin ta buɗe idanunta ce yasa taji wani tukuƙin bala'i tsaya mata arai.
Sai kuma ta buɗe idanun nata wanda suka kaɗa sukayi jazur dasu, ganin dai tabbas ta buɗe idanun nata ne kuma ta kuma ganin wanda ko tantama babu gudan jinin tace yasa a sukwane tayi kan jaddah tana farɗeta daga cikin jikin ummey tana rungumeta tsammm acikin jikinta, sai kuma hawaye sharrrr suka shiga sauƙa asaman fuskarta,...sai kuma ta fara magana cikin sheshsheƙar kukan dayaci qarfin ta.
"Me yasa? Me yasa kuka rabani da gudan jinina? Mafi soyuwa acikin duniyata mene mai muku?!!! dana cancanci wannan muguwar sakayyar daga gareku kodan kawai s0n wani cik0n muradi naku marar tabbas marar ɗorawa!¡!"
"An ha'inceni anci amanata anrabani da duk wani sukuni na rayuwa shin dukk akan abin duniya ne kuke wannan abunnnn; bayan kunsan idan akan abin duniyar ne be shafeni ba! Bayan kuna da tabbacin cewar ba daga gidan tsiya na fito ba..."
"Muna da tarin dukiyar da kaff ahalinmu na MADINAH babu wanda yasan iyakar arzuƙin da iyayenmu suke dashi. kuma nasan ku ɗin ba akan komi kukamin hakan ba kuka rabani da rayuwata saidan kurayu da arziƙi iya kar ku! Meya hakan mene kuka aikata kenan?"
________
Gaba ɗaya jama'ar falon babu wanda ya iya furta komai face idanuwa da suka bita shi, ummey kuwa kusan mutuwar zaune tayi dan ganin wannan bahagon al'amari dake shirin faruwa dasu, jin Muryar matar kuma shine yaƙara rikita ta tare dasa mata wani irin tsoro mai tsananin gaske.
Ammey kuwa cikin ƙarfin hali ta matso kusan da FRIEND tare da ɗora hannun ta saman shoulder ɗin friend ɗin, jin hannun mutum kuma saman shoulder nata ne kuma yasa ta ɗago kanta domin ganin waye ya riƙe ta haka, cakk kuma ta dakata tas0n zancen da takes0n furtawa, ganin AYSHA MALEEK IBN MALEEK ce dafe da kafaɗarta hawaye shaɓe shaɓe saman kyakkyawar fuskarta, cikin wani irin sanyi da ammey ta tsinci kanta aciki ta farawa aminiyar Tata ta gani kasheni amma ADA CENN shekaru masu ɗan dama wanda aloƙacin tana ɗauke da cikin dake jikinta na jaddan wanda tayi ma ƙawar Tata alƙawarin zata sanya mata sunanta indai mace ta haifa za kuma taba MALEEK aurenta wanda loƙacin yana ɗan shekara goma sha biyu, amma sama ta ka kowannensu ya manta, da ɗan uwansa babu dalilin komi amma kowa yanajin kewar girman abotar dake tsakanin su.idan kuma suka zurfafa da tunanin junansu sai suji kansu yaɗaure da tsanin azabar ciwo tamkar zaya rabe musu gida biyu......
Ammey ce cikin sanyin da dake ciki ta shiga faɗin "kiyi kuka Maryama idan da abinda yafi kuka yau kiyi shi kiyi abunki FRIEND domin nafi kowa sanin ancutar da rayuwarki, bansan meye yasa ba ban sani ba bansan abinda ya raba girman abotar dake tsakanin muba MARYAM. kawai na tsinci kaina da mantawa dake da kuma kasa zuwa gareki, duk loƙacin da nayi ƙoƙarin zuwa gareki kuwa inajin tamkar fitar raina!"
" Nayi kuka nayi kuka nayi kukan da bansan adadinsa baaaa MARYAM, meye ya rabamu? Wane ya rabamu? Na kasa gane hakan idan kuwa na zurfafa da tunanin ki ranar ina kwanan hospital ne MARYAM duk miye hakan? Mene dalili?"
Haka dai ammey ta shiga fadar abubuwa tamkar zararriya marar kai MALEEK dake tsaye idanunsa sunyi wani irin farin azaba bama ja bane yayi garen murya,hakan yasa gaba É—aya jama'ar falon maida hankalinsu kanshi tare da zuba masa na mujiya.....sai kuma mai martaba sarki maleek yayi gyaran muryar shima tare da cewa kowa ya nutsu suna s0n agama komai da wuri domin yau sukes0n komawa inda suka fito, hakanne yasa kowa ya nutsu bayan ansha ruwa dan kamm sun gaza cin komi ruwan ma ba kowane suka sha ba.
Bayan an nutsu kowa yaga MALEEK ya miƙe tsaye tare da fuskantar dukkan jama'ar fal0n