Sashe 3
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidane da suke tsananin ƙaunar junansu,
A wannan gida Akwai mugunta da kirki Akwai hakuri! Rashin haƙuri zalumci Cin amana mai tattare da ɗaukan fansa.
baka taɓa ware wannan kace shine mugun,haka kuma baka taɓa ware wancen kace shine na kirkin, haka wannan gida yake tun mufiri
Wannan kenan.
A wurin hajiya lubna maleek yatashi dan da kammm baizaci ba itace ta haifeshi ba sai daga baya yasani.
Hankali kwance yake sipping copy nashi Sannu a, har yayi rabin cup ɗin ajjewa yayi kana ya janwo flate na soyayyan haɗɗaɗiyar wainan ƙwainshi,
lomar farko dayakai ne yasa shi wani irin lumshe luhu luhu eyes nashi tare da rolling na eye balls nashi, daÉ—in wainan na ratsa duk wata sassa da gangar jikin shi zuwa saman harshen sa.
*AMMEYN SHI* gwanace wajen iya sarrafa girki, ko yaya tayi girki saikaji kamar kada abincin yaƙare...
bayan kammala cin wai nan cup É—in kunun gyadar shin ya janwo, bai ajje kofin ba saida ya tabbatar daya shanye kunun nan tass.
Kana suka yi sallama wa junansu kowa yakama makwancin sa.
Saman sa yanufa kai tsaye, cikin toilet ya shige tare da É—aurayo bakinsa.
gefen gadonsa yazauna yana janyo jakar laptop nashi, Akan cinyarsa ya É—aura laptop É—in kana yadebo wasu files ya shiga wasu Æ´an danne-dannensa, copying komi yayi cikin laptop nashi kana ya rufe Adda'ar bacci yayi cike da tarin nutsuwarsa, kana ya kwanta tare da tasbihi wa cen qasan ranshi. Ahaka har barci yazo yayi gaba dashi.
Washe gari tara da rabi
A wurin aikinsa tayimai, kasan cewarsa shine da al'haƙin wannan cese
Computers rooms nasu yanufa yana wannan tafiyar ta cikakken namiji, kana ganin tafiyar kasan tafiyace ta zaratan mazan gaske. yana shiga ɗakin da ihsan fandallah yafara cin karo, wacce ta matse cikin kaƙin sojoji tana zaune daga gefen el-basheer, kusan ma cinyarsu manne da juna waisu ala dole aiki sukeyi Ahakan.
Da wani irin kallo mai cike da begen wanda ake s00 ake muradi da tsananin ƙauna IHSAN tabi maleek da wannan mayen kallon nata.
Yanayin fuskar el-basheer yaƙub ne ya. Sanja daga farin ciki zuwa akasin hakan.
Ganin irin mayen kallon da IHSAN É—in take bin maleek dashi.
Cikin girmamawa gaba ɗaya suka miƙe suna ƙamewa, hannun su saman goshi nansu
Kai kawai ya É—aga musu yayi abinda zaiyi yafita abinsa yama bar É—akin baki É—aya.
Cikin motor shi yanufa da Alamu wani wuri mai muhimmanci yanufa,
tafiya yake cikin kwanciyar hankali da tarin nutsuwarsa. Ahankali yake mirza starryn motorn, yana bin sautin karatun dake tashi acikin motar.
Ban tashi aune ba naganshi gaban gidan.
*KASHIMU BABA FAMILY HOUSE'S*
abinda yabani mamaki kenan nima
Muje zuwa
Yanxun wasan ya fara
Domin jin yadda wannan wasan zai fara kuci gaba da bina aahhhhha
*By ammeyn laylah 🫶ðŸ»*🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥
*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah 🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 4ï¸âƒ£
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
Whatpad
Ammey laylah
081-04-49-32-15
*Alhamdulillah forever and always*
BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM
************
Kashim baba family house's, naganshi gaban gidan horn ya danna mai gadin gidan ne ya leƙo. ganin ko waye domin ance kada wanda aka ƙara bari ya fita, a gidan sannan kada wanda aka kuma bari yafita ganin kamar motar ɗazuce ta sojojin nan yasashi, ƙara leƙowa da kyau , Again dai motar ce ya kuma gani hakan yasakashi wangale ƙaton bakin get ɗin nasu.
Cikin gidan ya nausa da ƙatuwar motar shi saida yayi kamar minti biyu sannan ya diro daga cikin motar, Sanye cikin kakin sojojin daya gama amsan jikin shi, daga saman kayan nashi kuma ya ɗaura wata jaket ruwan madara. Kasan cewar antashi da sanyi, saka makon ruwan da aka kwana sheƙawa jiya.
Baba mai gadine yaƙaroso,gaban maleek yana gaida shi, ce masa yayi ayi mai magana da neman iso daga cikin gidan,
Da to amsa shi yana shigewa Asalin cikin gidan! babu daÉ—ewa yadawo yana cewa.
" yallaɓoi anbaka izinin shiga daga hajiya babba"
da sassarfa ya nufi cikin babban falon gidan nasu
Hajiya umma diomon ce zaune ita da yaranta uku. nawar jaabit sai fareedah wacce ta ɗaura kanta saman cinyar haiyanta! daga gefe kuma Amaryar alhajin ce zaune ita da yarinyar ta sai kuma ƙaton cikin dayake jikin ta wanda haihuwa yau ko gobe tana iya zuwar mata akoda yaushe.
Da sallama ya ƙara so cikin falon gidan yana cire sau cikin takalmin ƙafar shi
Gaba É—aya mutanen falon ne suka É—ago suna kallon mai sallamar haÉ—i da amsawa.
Kurrrrr fareedah ta ƙure lieutenant general maleek taufiq da idanun ta, wanda gilas ɗin dake ɗauke saman fuskar ta wanda shine garkuwar ganinta,
A jikinsa yaji ana kallon sa.
Hakan yasa shi saurin juwoya dan ganin wacce mai zarrar ce tasama, damar ƙurewa ganin nasa har haka, da wata mai gilashi ya haɗa ido wacce tayi saurin sadda kanta ƙasa, tana wasa da yatsun ƙafarta saurin ɗauke kansa yayi.
Akan ta yana juyowa kan matan gidan.
ÆŠan gyaran murya yayi yana tambayarsu shin dama alhajin yanada wasu abokan gaba ko kuma suna zargin dasa hannun wani.
A wannan kiddnapping É—in ne, É—an jim uwar gidan tayi sai kuma ta girgiza kanta tana faÉ—in.
"wallahi bana zargin kowa kan wannan lamarin"
Kan amaryar ya dawo da ganinsa, ita ma ya É—an tattabbayeta,
tabashi amsa daidai da wacce uwar gidan ta bashi.
Sallama ya musu bayan ya ɗan samu amsoshi ƙaɗan da kuma yawan abokanan mai gidan nasu.
nan kuwa sun bashi haÉ—in kai dan kuwa tsab suke shiga jero mashi sunayen abokan nashi kamar haka.
Ibrahim nera,isa hasarara, alhaji atiku isa tanbuwal
Ya kuwa gamsu da jawaban nasu dan haka...
Yasa a ranshi In sha Allahu zaiyi iya bakin ƙoƙarin ganin ya gano wannan cukurku ɗaɗɗan al'amarin.
daga nan wurin aikin sa ya koma yaci gaba da bibiyar shige da ficen waɗannan bayin Allah, wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ya saki loƙacin dayaci karo da wani abinda ya hargitsa tunaninsa dama lissafin sa.
Yana nan zaune ƙira yashigo wayarsa chief Of ARMY, shine kwance saman screen ɗin wayan nashi, Cikin girmamawa ya amsa ƙiran yana karawa a kunnenshi.
"ka shigo kano yau zuwa gobe ina S0n ganinka"
Shine kawai abinda aka faɗa daga cen ɓangaren, tare da katse wayar.
"To ranka shi daÉ—e in sha Allah ina nan tafe"
Kitt yakatse Æ™iran yana miÆ™ewa tsaye, tare da tattara komi nashi ya nufi gida Agaggauce.*🔥â¤ï¸ KAREN BANAâ¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 5ï¸âƒ£
081-04-49-32-15
*DUK ZUCIYAR DATA SAMU HASKE TA DALILINKA ALLAH ZAI SAKA MAKA DA MAFIFICIN ALKHAIRI😌ðŸ¤ðŸ»ðŸ¤ŒðŸ»*
*MUSANI WAYARWA DA ÆŠAN UWANKA MUSULMI KAI AKAN YABI HANYA MADAIDAICIYA JAHADI NE ALLAH YASA MU GANEðŸ™ðŸ»ðŸ«‚*
*MARYAM NASEER GARKUWAR MUSULUNCI💪ðŸ»*
____________________________
A gaggauce yashiga haÉ—a duk wani abinda yasan zai iya naima, na kayan amfanin sa ya zuba cikin bag nashi. Irin tasu ta sojojin nan,
Cikin parlourn su yafito
tsaye, ya tarar da ammeyn sa tare da. Ummie ta.
Ido ammeyn nashi ta zuba mishi, tanajin kamar ba lafiya ba, ita fa sammmm shiyasa bata son wannan aikin nashi na SOLDIER!!..
duk wani aiki da zai taso tofa shalelen yaron nata shine shan kundin.
Badan ma Abbie yana qara qarfafa mata gwiwa ba, da batasan yadda zatayi ba.
me yasa?
Mai yasa sai shi?
kodai duk sauran
ba maza bane matane bata sani ba ko kuma bata da labari..
zuciyarta tana yawan karyewa akan wannan aiki nashi, so dama takanji tamkar tace ya dena aikin kwata ²
Ga rayuwarsa da mutanen da bata san ko su waye baa!!, suke son É—auka kota halin qaqa, gaba É—aya anbi ansako mata yaro gaba.
"Zan tafi ammey kisamin albarka kamar kullum"
Shine yakatse ta daga dogon tunanin data faÉ—a,
Kyakkyawar ajiyar zuciya ta sauke tana mai É—ora hannun ta saman tsakiyar kan shi, tashiga jero mashi adda'o'in kariya daga sharrin masu sharri, masu son ganin bayan sa...
Shima ajiyar zuciyar ya sauke yana ƙara duban ammeyn nashi, da yanayi na babu komi fa ammey Allah na tare dani a duk inda nake,kuma shine zai ci gaba da kareni da kariyar sa.
Kai kawai ta iya ɗaga mai tayi saurin shigewa ɗakinta, domin wani kuka taji yana ƙoƙarin zuwar mata, aloƙacin da ita yakamata ace tana bashi ƙwarin gwiwa bawai shine zai bata ƙwarin gwiwar ba.
Kan ummitah ya shafa yana sakar mata tattausan murmushin da ba kowane ke da ikon samu daga wajen sa ba. sai mai matuƙar sa'ar gaske idan ka ɗauke family nashi..
Itama murmushin ta mayar masa tana faÉ—in
"big Yaya solders ka kula mana da kanka"
ƙara shafa kan nata yayi yana ɗaga kansa alamun in Sha Allah zai kula ɗin.
Daga nan yanufi harabar ƙatuwar tsakar gidan nasu, wanda matakan tsaron da aka zuba domin tsaron lafiyar sane reras sai faman kaiwa da komowa suke, daga ɗaya ɓangaren kuwa.
wasu manyan motocine fake daga wurin da aka tanada dan ajiye su..
Parking space É—in
yanufa wanda masu tsaron nan, suna ganin ya tunkaro wurin suka ƙara dai-dai ta nutsuwarsu, haɗi da ɗaga hannun su zuwa saman goshi nansu ' suna Sara ma ogan nasu: kafin kuma a guje sunufi motocin su suma.
Gaban wata ƙatuwar mota ƙirar Hilux 2023.
Ya nufa sabuwar samfurice da sabon CAMPANYN abbeyn shi suka fitar, Acikin wannan shekarar ta 2023 sakk, Irin Hilux daka sani sai wasu Æ´an ban-bance-bancen zamani da aka samu..
Car key nashi yasa yabuɗe motar... Nashi mai numfashi adda'ar shiga sabon abun hawa yayi, domin yaune zai fara hawan motar in Sha Allah. da sunayen Allah fall bakin sa yashiga, tun kamin ya tada motar bala mai gadi ya wangale musu ƙofar ƙaton get ɗin gidan.
A 36 suka ja motocin nasu suna cillawa kan babban titin garin abuja....gudu suke tamkar zasu tashi sama
Ikon Allah ne kawai yakawosu garin na Kano lafiya.
NIGERIAN ARMY &AIRFORCE AND NAVY RECRUITMENT 2023/2024
*****************
Motocin nasu sukayi fakin, dirowa suka fara yi É—aya bayan É—aya harsuka gama fitowa,
kana sukawa motar ogan nasu ƙawanya kafin kuma su saki ruwan harsasai jikake tas! tush!! taratsatsa!!!.
suka fara sakin harbin Alamune na nuna cewar wani babban mutu ko shugaba ya yaziyarci guri, wannan shine alamar sojawan Æ™asata Nigeria💪ðŸ».