Sashe 17
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wata irin matsananciya kunya ta miƙe a saman gadon nashi tana tattare duk wani abu nata, tana barin cikin ɗakin nasa da wani mugun sauri,,,, maleek ya daɗe ruwan showern daya sakarma kansa na dukan gangar jikinsa,...wani ɓangare ne na daga gefin zuciyarsa ya shiga faɗin yanxun maleek da ka ɗauro ma kanka wannan abin kunyar har ina haka, da wanne idon zaka kalli yarinyar da safe, daga ɗaya gefin zuciyar nashi kuma ta shiga faɗa min matarkace halak malak kuma minene abun kunyar Anan, ɗan huci yasaki ahankali yana shafa tulun sumar dake jike akansa sai ɗigar ruwa take,,, bathrobe kakkaura ya ɗaura a west ɗin sa tare da nufo falon, hamdala yayi da bai ganta a cikin ɗakin nasa ba pygmas ya zira na barci tare da feshe jikinsa da daddaɗan turarensa mai daɗin ƙamshi D&G dolce and gabbana, kafin kuma ya nufi hanyar fita a ɗakin kai tsaye kitchen ya nufa yana haɗa ruwan loptop da lemun tsami guda uku ko suga ba zuba ba haka, ruwan yana tururi yana komai ya kafa ƙansa bashine ya ciro kannasa ba saida ya shanye duka ruwan liptop ɗin nan,
JADDAH
Kuwa. Aharzike ta faɗa falonta tana wa ƙofar palon nata key tare dabarin keyn ajikin ƙofar palon, sai kuma ta shiga sakin tagwayen ajiyar zuciya akusa akusa, komai ta tuna kuma tayi saurin girgiza kanta tana dafe saitin zuciyarta......
G I A
Kashim baba " madugu kana saurarata da kyau ko, kabi duk tsari da kuma sharruÉ—an da muka gindaya maka kada kabari wannan damar ta wuce mu domin ayanxun wannan abun shi kaÉ—ai ne duk wani hope namu akan wannan lalataccen yaron", inason kafin nanda 24hors naga gawar yaron nan agaba na"
"domin nasan haka kawai bazai sakeni kuma ya zubamin idoba!, dole shima da akwai abinda yake shiryawa dangane dani" cikin fifiga da hayayyaqa Alhaji Atiku yace aiba iya kaiba kashim harda mu; "na tabbata hardamu koma miye yaroncen yake kullawa" dan haka muma muna da buƙatar ganin bayansa!¡......
Idan kuma aikin namu ya samu saɓani kuma faaaa cewar isa tanbuwal garba mai tini mai tyn ne ya taso a zafafe yana faɗin ashir ɗinka isa, insha Allah ma aikinmu bazai taɓa rugujewa ba wannan karon.....
Hajiya talatu nera ce zaune a tsakiyar shimfiÉ—eÉ—en carpet É—in É—akinta ita da shalelenta hisba suna cin abinci
Wayyo Allah barci
Insha ALLAHU gobe wuni typing zanyi kuyi mamaye da wannan
More comment more typing
Aunty shalelenku ce akoda yaushe thanks fo everything
Masoya littafin *🔥💔KAREN BANA 💔🔥*
I love You so s0much*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
08104493215
*Dedicated to Real maman teddy & Asma baffa*
*HAƘIƘA KUƊIN NA DABAN NE A CIKIN RAYUWAR MIRRAH ✨*
*Ammey laylerh*
My Mommah Naaaaa mom sani *SAURAYIN YAYATA*
Asmeetar hydar masoyiya *MAYAUDARI*
Oummuna Naaaaa oum shaheed *INDA RAI*
Maman inayah Aunty Naaaaa *IZINAH*
Aunty Asma baffa tawa *ƳAR AIKIN KARUWAI*
Ummu maheer uwar É—akina *ZULFA*
Mom Sayyidta ta daban *DOGON BURI*
Gimbiya ayshu abar ƙauna *MATSALAR GIDAN MIJI*
Teemah cool baiwar Allah *ASANADIN WAYA*
________Hajiya talatu nera ce zaune a tsakiyar shimfiÉ—eÉ—en carpet É—in É—akinta ita da shalelenta husna suna yin lunch, husnace ta dubi mahaifiyar nata cikin tsabar tsagwaron rashin tarbiyya, tashiga faÉ—in "nidai gaskiya Momi kisan mataimakin da zaki É—auka acikin gidan Nan!"
"Domin bazan iya zama ina kallon ana shuka min duk rashin mutuncin da akaga dama ba! Wllh " ko kuma kawai na koma London,....."haba shalele kinga wani ya taɓaminke banɗau mataki bane?" Sannan sanin kankine kinsan bana barin kota kwana" ke kanki sheada ce akan hakan" sannan ita kuma jaddan zan kuma samunta ta fita a sabgarki" domin baxan ɗauki rashin ta ido baaaa indae akan iyalaena ne to kuwa zan iya saɓawa da koma waye wllh".....
******Isahasarara da tunda suka fara maganan su bai saka musu baki bane, ya kalli kashim baba sai kuma ya zubawa duka ƴan ɗakin idanu, yaci gaba da binsu dana mugiya👀 hmmmmmm yaja ajiyar zuciya, gaba ɗayansu juyo sukayi suna kallon sa, domin sun tabbata akwai matsala kenan, domin baicema kowa komae ba harya zuwa yanzun kuwa, ƙafarsa dake ɗore akan dining table ɗin ɗakin yashiga karkaɗawa, sai kuma ya juyo da kallon sa gaba ɗaya kan Kashim baba..
"Kai yanxun kashim ko kunya bakajiba?" Ace wanna ɗan ƙaramin yaron shine yake watangaririya da rayuwarmu"
" Na tabbata da anbi shawarina tun farko da duk bata kaimu ga hakaba;" domin ɗaya daga cikin yaran wannan yaron tuni ya bamu haɗin kai! Amma haka kukasa ƙafa kuka shure wancen lamarin na haɗa mishi accident" yanxun wa gari ya waya?" Yayi maganan yana doka teburin take shaƙe ta kayan marmari, yanajin zuciyarsa tamkar ta fito tabar gangar jikinsa ya huta abinda yakeji ɗin.....
Kashim baba da tunda isahasarara yafara wannan dogon jawabin nasane yake kallon sa, sai yanxun yasama damar sakin wata iriyar ƙatuwar ajiyar zuciya mai ƙarfi, kana yaja numfashinsa sama,....sai kuma ya fuskanci isahasarara yana faɗin "ayanxun haka nafika jin zafin abinda wannan ɗan shegiyar yaron yake mana isa;" kataɓa kirjina kaji" yafaɗi hakan yana kamo hannun isahasarara zuwa saman ƙirjin nashi, jin wani irin bugu da zuciyar Kashim baba keyine yasashi saurin zame hannunsa akan ƙirjin kashim baban,
Dan haka yaci gaba da faɗin "Ni kaɗai nasan iriyar baƙar hawalar danasha loƙacin da MALEEK yayi kidnapped ɗina" shiyasa nima nake shirya masa dukkan wani tanaji wanda nasan zai gasa ZUCIYARSA kai harma da ƘONEWA nakeson tayi;" idanunsa ya ɗago wanda suka kaɗa sukayi jajur ya ɗago ya dubesu dukkan su, sai kuma ya saki wani irin murmushin dashi kaɗai yasan ma'anar kayanshi' yace "narantse da Sarkin dayake busamin numfashi saina dasa baƙin ciki mara ƙarewa acikin zuciya da kuma rayuwarka MALEEK TAUFEEQ!" Daga nan bai ƙara cewa komae ba ya fice a ɗakin gabaki ɗaya ma, suma duk mikkewa sukayi suna ɗora mishi baya "domin ya rigada dayayi nisan da bayajin ƙiraaaa.....
MALEEK
Yana duƙe daga daga inda yake dogare 'a cikin kitchen ɗin, wani irin gumine ya shiga keto masa tako ta ina, kana sannu ahankali ya tsinci kansa cikin ɗan samun relief kaɗan daga matsanancin ciwon da mararsa keyi masa, "ya ilahi ya rabb Ubangijin al'arshi ka kawomin sauƙin wannan abu da nake fama dashi"
"Bakisan babbar illar da kikaema zuciyata bane AYUSH!"
Ya faÉ—i hakan yana dafe daidai saitin heartâ¤ï¸ nasa, sai kuma ya miÆ™e da Æ™ar yana haÉ—a hanya yanufi upsaid nasa....
JADDAH kuwa itama data fitone ɗaukar ruwane jin motsin kamar mutum ne ya hana ta ƙara sawa hakan yasata laɓewa daga bayan ƙofar kitchen ɗin, sai kuma taji abinda ya kusan tafiya da hankali dana tunanin ta baki ɗaya, "Bakisan babbar illar da kikaema zuciyata bane AYUSH" ta kuma maimaita abinda kunnuwanta suka jiye mata, "Ni kuma to meye haɗina dakae kai yaya MALEEK dahar zanyiwa zuciyarka illar Ya MALEEK" sai kuma kawai ta ɗauki abinda ta fito ɗaukar tayi komawanta cikin ɗakinta dama ta duba fright ɗin cikin ɗakin natane taga duk sai tarin juice ita kuma ruwan kawai take da buƙata wannan shine dalilin fitowar ta falon!¡!...
_________________________
ADAMAWA
************
Hajiya MARYAM Yahya ce zaune akan lumtsumemiyar sopar dake jere acikin tangameme falon wacce tayima falon nata ƙawayan ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, loptop ce ɗore a saman cinyarta sai faman sarrafa system ɗin nata tace cikin kwanciyar hankali, suffyan abdulphata Omar da tun ɗaxun yake kanta a tsaye ne yayi gyaran murya, da gaske jin bata san da wnzuwrsa cikin falonba, loptop ɗin hannunta tayi saurin kifewa tana sakar ma friend ɗin nata wani ƙayataccen murmushi, nuni tayi masa daya zauna da idanunta,....kafaɗa yaɗan noƙe alamar bashi zaman itama alamar roƙo tayi mar da Dan Allah yazauna ɗin, saida ya ɗan turo bakinsa gaba irin na shagwaɓar nan kafin ya zauna ɗin yana juyarda da kansa gefe, "meya faru hakane da zafi my friend?"
"Kodai nice nayi laifin?"
Tayi maganar cikin murya SAKK exctly kuma irinta JADDAH
ÆŠan juyo yayi kaÉ—an tare da faÉ—in "Ni nayi fushi dake aiiii friend"
"Kinƙi naimana ga kuma my Mum tasamin ɗokar hana yawo a cikin gidan Nan! Amma koki naimeni friend" yafaɗi maganar da iya haƙiƙanin gaskiyar sa
Hajiya maryam yahya kuwa ɗan murmushin da baiwuce iya laɓɓanta ba ta saki, domin tasan saboda itane ai hajiya LAURAHN hana yaron nata yawo tasani duk dan kada yazo inda takene...
A zahiri kuwa kewa tayi
" haba friend kasan ayyuka ne sukamin yawa aiiii kasan da tuni na naimoka duk inda kashige, kaga ko yanxun ma ayyukan nake famanyi a laptop É—ina koooo!"
ÆŠan murmushin farin ciki ya saki jin uzurin da friend nashi É—in ta bashi, da gaske bawai mantawa tayi dashi bane..
" To shikenan na fashimta friend"
"Yanxun Ina muka kwana dangane da naimo ƴar uwata kuma ƙanwana *AYUSH ABDULPHATA OMAR?"*
Damm darammmm gaban Hajiya maryam ya bada waɗannan sautuka, tarasa mai yasa duk loƙacin da zataji an anbaci sunan yarinyar nata saitaji wannan bugawar zuciyar da tsinkewa
"Kada ka damu friend inshallah komi yana tafiyar mana yadda muka tsara, saidai har yanxun narasa gane wanene asalin wannan *GARKUWAR*"
" da tunda Allah yabai yana min yarinyata ya dosa ba domin duk wani yunƙuri nawa da takun da nakebi yake sane da komae Naaaaa;" friend narasa gane maine hakan yake nufi"
"Katuna ranan da muka shirya zuwarma kano shine ya dakatar damu ta hanyar nuna mana loƙacin BAYYANUWAR baiyi ba;" shin yasan abinda nakeji ne acikin zuciya da kuma ruhina da yake naeman nesantani da gudan jinina kuma rayuwata AYUSH;!"
"Shine fa akomi nata duk wata hanya da zamubi saiya ganomu" nikam ma jikina ya gama bani cewar ba mutum bane aljanine" yace rayuwata tada AYUSH kewaye take da magautanmu takota ina"
Yace min idan loƙacin BAYYANUWAR yayi shine da kansa, zai bayyana mana ita"
"Shin haryanzun loƙacin BAYYANUWAR baiyi bane friend?"
Tafaɗi hakan tana fashewa da wani irin mahaukacin kuka mai ƙona zuciyar mai yinsa
"GARKUWA" dan manzan Allah kabani ƴata haka Nan wllh nima zan iya kulawa da ita iyakacin iyawa ta tamkar wata wacce tasamu matsalar ƙwaƙwalwa haka tashiga sambatu ita kaɗai....
Shi kuwa friend da gaba ɗaya hawaye ya gama wanke fuskar sane ya miƙe cikin wani irin kunan zuciya ta tafarsa zuciya yafice yabar falon nata baki ɗaya....
GARKUWA