Sashe 1
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*🔥â¤ï¸ KAREN BANAâ¤ï¸ðŸ”¥*
*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah*
FREE BOOK
Page 1ï¸âƒ£
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============
Whatpad
Ammey laylah
081-04-49-32-15
*Alhamdulillah forever and always*
BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM
Ya Allah Ina roƙonka kabani ikon rubuta abinda zai amfaneni nida al'umma ka tsareni rubuta abinda zai cutar dani da al'ummar MANZON ALLAH {S.A.W}.
*Yadda muka fara lafiya ubangiji kasa mugama cikin farin ciki da kwanciyar hankali Ameen ya Rabb*
Wannan littafin sadaukarwa ne ga dukka wani masoyi na 🔥 KAREN BANA 🔥 ngd 👠da ƙauna masoya
Idan labarin yayi daidai da rayuwanki rayuwanka ayi haÆ™uri arashine kumin afwa kusamin albarka ngd ðŸ‘
__________ FCT ABUJA*
Gaba ɗaya hankulan jami'an tsaron ƙasar'atashe yake. sakamakon kiddnapping ɗin babban ɗan majalisa mai girma Kashim baba da akayi.
Kiddnapping ne na ban al'ajabi da ban mamaki da firgitar da zukatan al'umma, domin kuwa kamo gidan kashim baba kamo Masallacin da yake manne da ƙofar gidan nashi masu kiddnapping ɗin suka samu damar ƙwamushe shi.
jama'ar da sukayi sallah tare da Kashim baba kowa na mamakin wannan babban al'amari haka.
tayama za'ace anyi kiddnapping kamo masallacin kamo gidan kashim baban
Gidan jaridu, television's, radio Babu inda basu yaÉ—a wannan babban al'amari ba.
Hayaniyace kawai kefaman tashi daga cikin gidan nashi, zuwa ƙofar gidan. daga cikin gidan kuwa......Hajiya ummah diamon ce kwance tamkar gawa, wasu matasan samari ne su biyu sai yayyafin ruwa suke mata.
"Kitashi ummah In Sha Allah daddyn mu zai dawo garemu"
cewar nawar shikuwa Sarkin kuka sarkin ragwayen duniya lamba É—aya wato ja'abit inbanda kuka babu abinda yake famanyi.
Yayinda nan suke faman koke-koke , cen kuwa labarin kiddnapper's É—in harya karaÉ—e babban birnin tarayya District abuja, sanadiyyar gidajen rediyo television Æ´an jaridu
***********
NIGERIAN ARMY HEADQUARTERS ABUJA
*************
Gaba ɗaya sansanin nahiyar filin sojojin, cike yake maqil da manyan sojojin ƙasar Nigeria dama ƙananun ma'aikata kowa sai faman kaiwa da komowa yake. babban burin kowa A wurin bai wuce'ace terms nasu ne sukayi winning wannan cese ba.
daga can cikin babbar harabar wurin kuwa.
Wata shimfiɗediyar ƙatuwar motace ƙirar Lexus fake daga gefe guda
Sojojine ta kowanne ɓangare na gefen motar sunyi raed na guns nasu, wanda alamu suka nuna cewar,koda kwaron da basu yarda dashi bane yasauƙa akan motar suna iya kawar dashi daga doron ƙasar. ma'ana mutuwa kenan
Cikin abinda bai wuce daƙiƙa biyar ba sojan dake tsaye ɓangaren hannun dama na motorn, yayi saurin buɗe murfin motar.
Wani kyakkyawan matashin saurayi ne, da Akalla bazai wuce shekaru talatin da É—aya zuwa da biyu ba, ya fito daga cikin motorn sanye da uniform na kakin sojawa.
cikin takun ƙasaita da cikakkiyar kamala, da haibar da subhanahu wata'ala yayi wa wannan bawa nasa yake tunkarar babban filin taron kai tsaye.
Tuni sojojin wurin suka fara sara masa, tare da qara shiga taitayinsu. saboda tsabar cikar zatinsa yasa idan yana wuri, babu wani mai iya É—aga idanuwansa yakalle shi bare kuma kasami zarrar haÉ—a idanuka da nashi.
shiÉ—in na musamman ne da komi nashi.....
Lieutenant general maleek taufiq kenan.
wanda ya amsa sunan shi 'a matsayin namijin mazajen fama, wanda duniya take alfari dashi kasan cewarshi soja mai tsananin aiki da gaskiya.
**************
Babban É—akin taro ne wanda ya amsa sunan sa.
Wanda ya tara manyan masu hannu da shuni na ƙasar da kuma manyan ƴan siyasar mu.
zantukan Jama'ar wurin ne yafara tashi sama sama sannu a hankali da dukkan, Alamu wata muhimmiyar tattaunawa ce suke.
"Haba alhaji atiku ta ya kake zancen mukashe shi ?bayan kasan irin hatsabibancin yaron! Ka tuna 'a baya munyi yunƙurin kashe shi. Asirinmu yaso tonuwa Ko ka manta? Na tuna maka"
cewar Ibrahim nera
"Dukka kusaurara nan wurin dai bawai wasa mukazoba, naiman mafita ne yatara mu anan É—in , ni anawa ganin mai zai hana muhaÉ—a mishi accident!. Kaga babu wani mai zargin mu"
Isa tanbuwal ne mai wannan maganar...
"Exctly haka maganan ka yake"
cewar isa hasarara
"Kawai muhaÉ—a mishi accident É—in ma zaifi!, dan duk yadda muka kai ga iya tsara tarkonmu, to tabbas maleek ya wuce nan, dan shi mutum ne mai tsananin wayo. Da iya takunsa, mene zai hana kawai muhaÉ—a mishi accident É—in"
da wannan shawarin na Isa hasarara zaman nasu yatashi.
Lieutenant general maleek toufiq,
Cikin wani irin zallar izzar da yake da, yake tunkarar coumpaund É—in da sojojin ke tsaitsaye.
A hankali yayi sallama wanda yaja hankulan jami'an tsaron wajen. gaba É—ayansu cikin kuwa harda IHSAN FANDALLAH.
Fuskar A matuqar haÉ—e sammmmm babu annuri, ko wargi acikin ta.
kowa na wajen ƙoƙarin solid nashi yake. joy ne tsaye daga gefen sa hannun sa riƙe da wasu files.Sara mishi yayi sannan ya miƙawa lieutenant maleek. Files ɗin El-basher ne yawarce daga hannun joy ɗin cikin sauri.
Wani irin matsiyacin kallo da maleek toufiq ya watsawa el-basheer yaƙub ne, yasa shi sakin files ɗin ba shiri jikinsa na karkarwa, dan wani irin ɓoyayyen sirri dake ɓoye cikin idanun maleek toufiq, hakan yasa idan harya watsa ma idanunsa, kake diriri ce ka shika hankalinka.
Halama yawa joy daya biyoshi A baya, hakan kuwa akayi jiki na mazari joy yabishi. A baya yayin da Captain ihsan ta mara musu baya itama.
Babban Ofishin sa yanufa kai kai tsaye, cikin tafiyar nan ta jinkai da jin ya isa, saida ya danna wasu nanbobi kana ƙofar ofishin ta buɗe, shiga yayi da sunayen Allah a saman laɓɓansa ,yana shiga joy ma yashiga, ihsan na ƙoƙarin shiga ƙofar ofishin ta rufe kanta da kanta.
wani irin tuƙuƙin baƙin cikene ya turnuƙe zuciyar ihsan,wai sai yaushe maleek zai daina wulaƙantata haka? tasan ita ɗin kyakkyawa ce ta gaban kwatance. amma miyasa sammmm bata taɓa burge maleek neeee eyeeeeee?.ita kaɗai take zance da zuciyarta.
IHSAN FANDALLAH kenan, matashiyar budurwa kuma soja wacce ta mato, A tsananin ƙaunar lieutenant general maleek toufiq.
Saidai shi sammm matan ma basa gabansa, bawai iya ita kaÉ—ai ce baya s0 ba dukka matan yahaÉ—a yama kuÉ—in goro kowa da komai nasu baya gabansa.
wannan kenan
Lieutenant general maleek kuwa yana shiga ofishin nasa, kujera yaja yazauna ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya. kana yama joy nuni daya zauna shima...zaman kuwa yayi bayan yayi solid nashi halamar jirmama ogan nashi,files ɗin hannunsa ya zube gaban sa wanda dukkan bayanai ne dasuka shafi wannan cese na kiddnapper's ɗin neeee..
bayan ya kammala duba dukkanin jawaban yayi signing kana yamiƙawa joy takardun.
"Kabiya ta office ɗin jawad ka miƙa mishi jawaban"
yafaÉ—a kamar baya son maganar
"To sir"
yafaÉ—a yana fita daga Office É—in, yana nufar wani Office op said dana lieutenant maleek É—in.
Da Hausar sa wacce bata gama fita ba yayi sallama Office É—in jawad É—in, wanda shine p a na maleek taufiq
"gashi sir. Inji oga yace nabiya na kawoma takardun nan"
"aha thanks"
shine kawai abinda ya iya furtawa, shi kuma joy yayi gaba abunsh.
MALEEK bayan fitar jey wasu decoment ya É—auko irin waÉ—an cen files É—in exctly..
Abin yabani mamaki nima
System nashi ya janyo yayi wasu Æ´an danne-danne, kana yamayar system É—in ya rufe, yana sassauta fushin dake kwance saman cute face nashi...
"Kashigo hannu"
Ya faÉ—a Again yana wani irin cool smile
Tofa wannan shine ana dara ga kuma dare yayi
Kudai kuyi ƙoƙarin bibiyana danjin yadda zata kaya
Comments naku shine ƙwarin gwiwan mu ako da yaushe , yawan comments naku yawan typing
*By Ammey laylah🫶ðŸ»*
Share & Comments fi sabi lillah ðŸ‘🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥
*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 2ï¸âƒ£

___-Kano mariri*
Mariri dai kowa yasan anguwace ta marasa ƙarfi sosai da sosae
Gidan malam Abdullahi yana É—aya daga cikin wannan jerin gidajen.
Saidai shi yana da rufin asirin sa ba laifi domin basu taɓa naiman abu sun rasa ba.
*GIDAN MALAM ABDULLAHI RANO*
"Jaddah! Jaddah!! Jaddah!!!"
Matar dake ƙofar ɗakin tsaye take faman zabga ƙiranta..
"Na'am ummey Naaa gani Nan fa"
cewar yarinyar da aka ƙira da jaddah, ta faɗa tana fitowa daga ɗakin nata.
fara ce so! Ita ba siririya ba, ita bamai ƙibaba, wacce ke ɗauke da doguwar fuska, da siririn hancinta kamar anzana biro, bakinta ɗan madai'daici mai ɗauke da pinck lips,manyan idanuwane da ita masu ɗaukar hankali, kallo ɗaya zata maka kayi tunanin tasaka eyelashes ne. irin mai tsawon nan saidai ita haka halittarta take, ba sakawa tayiba, girarta tamkar tazana jagira eyebrow. dan kuwa saika rantse jagira ne wanda kowacce harta kusan haɗewa da ƴar uwartaa. gefen fuskarta sajene irin na mata, wanda ya kwanta sannan ya haska ka kyawunta,hakoranta fararene tass. ga uwa uba dimples {beauty point}. Masha Allah
iya haÉ—uwa kamm JADDERH ta haÉ—u, tana da street legs with flat tommy looking s00 cute.
gashin kanta baƙine siɗikk ga uban tsayo da yake da, ga santsi yanxu ne da anyi kitso yanzune daya becce...
Wannan dalilin yasa ko kitso ba'a mata 'ata kaice dai zakayi tunanin jaddah wata Æ´ar shaharrun masu kuÉ—in ce ko kace Æ´ar larabawace ko shuwa Arab ce.
Su biyu malam Abdullahi ya haifah yaya jamilu shine babbah ita kuma itace *AUTA*. Sammm basa kama ko kaÉ—an ita da yayan nata, sannan kuma bata kama da iyayen natah... kamarta daban zaka É—auka ma ba jininsu bace.
Markazul qur'an
Sanye take cikin kayan islamiyya ruwan toka, ash color yaÉ—au guga dan kana ganin karin gugur nata A baiyane. tafiya take tana sauri gudun kartayi letti irin na jiya.
Adda'ar ta kuwa taci dan batayi lattin ba, kai tsaye ajinnsu na Æ´an saukar bana ta nufa da sallama a bakinta.
gaba É—aya ajinne suka amsata wurin zaman ta ta naima ta zauna.
A dest É—in farko kusada basma Ibrahim,
Basma itace babbar ƙawar jaddah, ƙawance ne tun na yarinta kuma har a yau suke tare. basma tanada shegen surutu yayinda jaddah yakasance shiru-shiru, amma fa akwai iya zarar magana kuma bata taɓa barin ta kwana, bata da tsokana amma fa idan kashigo gonarta tana da mugun bala'i, fiye da yadda baka zata komi nata anutse take yinsa. tana da jin kai wani sa'in, Tamkar Jinin sarauta.....
bayan sun bada hadda ankuma yimasu É—ori malamin yafita kowa yafara tulawa.
dan ana sa ran nanda 2 weeks zasuyi sauƙar Alqur'ani mai girma,
suna nan zaune sunata tulawa abinsu har loƙacin tashinsu yayi.