← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 45

Sashe 28

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ƙasa ya sauƙeta anan ne kuma idanunsa suka masa tozali da mahaifiyarsa, yashe a ƙasa tamkar babu rai tattare da ita.... cikin tsantsar ƙiɗima yayi kanta a gujeeeee.
Ganin friend suffyan yana gudune yasa hankalin Maryam abduljalaal tashi
Hakanne yasa
tabi inda
Yabi
da gudun da kall0, ganin Hajiya LAURA kwance a ƙasa ne yasa itama Maryam abduljalaal ta cira kafa zata mara masa baya, hannunta dataji anriƙene kuma yasata dakatawa, tare da waiwayen bayanta dan ganin waye ya riƙe tan!
Arba da idanunta sukayi mata da mai martaba sarki abdulphata omar ne, yasata dakata wa da takun da tayi niyar yi.
Shi kuwa sarki abdulphata omar da yake ganin komai daya faru akan id0nsa, tun farkon fitowar lauran ya ganta kuma yake ankare da ita.
Hakanne ma yasa ya dakatar da maryam abduljalaal daga ƙoƙarin zuwa gare ta, cikin hosky voice nashi ya furta mata

"Anya Maryam, you have a heart the blood flowing in your chest"

Cikin kallon rashin fashimta, ta É—ago kanta xuwa gareshi tare da furta "It's like that"
Cikin kall0n takaici rashin sanin ciw0n kai da kai yake binta da idanunsa....tare da damƙar tsintsiyar hannunta yana yin ɓangaren sa da ita baki ɗaya, ganin hakanne kuma yasa ɗaya daga cikin amintattun bayin hajiya maryam abduljalaal..tawasu ummey jagoranci zuwa makeken parlourn FRIEND ɗin, cikin wata iriyar ginshira AYSHA ABDULPHATA OMAR take taka ƙafafuwan ta bisa shimfiɗeɗen grass carpet ɗin dake malale da gaba ɗaya compound gidan, hakan shine yasamu damar sake ƙawata shimfiɗeɗiyar tsakiyar masarautar tasu.
Cikin nutsuwa amintacciyar baiwar hajj Maryam ɗin take kutsa kai dasu cikin ƙawatacciyar masarautar, haka su ummey suke ta kall0n ikon Allah domin ganin tamkar ma ba'a cikin duniyar sukeba, ita kuwa jaddah ko ajikinta bataji tana s0n komai take tattare da gidan nasu, haka harsuka ƙarisa cikin makeken parlourn na FRIEND, tsarƙi ya tabbata ga Ubangijin sammai bakwai,lallae duniya tana inda take
Haka suka zazzauna acikin lumtsuma lumtsuman kujerun parlourn na FRIEND, tuni kuwa wannan amintacciyar baiwar ta Hajj maryam abduljalaal mai suna yallah tacika musu gaba da kayan marmari, gefe guda kuma wasu ƙayatattun fulasaine nagani*
Na faÉ—a na gani*
Kasheni inda*
Cikin wannan fulasan ke É—auke da lafiyayyun girki na musamman....

Ɓangaren FRIEND MARYAM ABDULJALAAL kuwa.
Cikin wani irin kunan zuciya mai martaba sarki abdulphata Omar yake jan hannun friend, haka yadinga ketare parlourka, duk kuwa da irin kallon ƙasan id0n da hadimai kebinsu dashi, shikam sammm ko ajikinsa
Bai direta ko inaba sai bakin wata ƙofa, ƙofar danaga sunbi loƙacin da sukayi fitar sirrinsu, baice mata ƙalaba sai nuni daya mata da hannu alamun tana iya tafiya... cikin rashin sanin takamaiman inda yanufa ne kuma yasata koma, daga gefen bakin bed ɗinsa tana zama.

"what do you mean by that, or if you know, my heart will be brokenI have the heart that you said I don't have but my heart
is a pure heart,My heart belongs to Islam"

"Inada zuciya amma zuciyar musulunci nake gareni, kasani konace kafin kowa sani, abinda tamin hakan bazaisa na gaza taimak0nta"
Ganin dake s0n sakashi magana takeyine, hakan ne kuwa yasa ya shiga tak0 inda take,kafaɗunta ya kamo yana miƙar da ita tsaye...tare da ƙara nufar wannan ƙofar ta ɗaxu.
"Pls kije ki kula min da baƙina tare da girl Naaaaa"
Ya faɗi maganar yanajan kalmar ƙarshe, babu musu kuwa ta nufi ƙ0far mats0wa yayi kana wannan ƙ0far ta ɗauka
phot0nsu ita dashi.
ita tayi ciki shi kuma yayi baya, bayan yabata wani rikitaccen cool kissed mai matuƙar tsayawa arai.
Cikin abinda bai wuce 5 mint ba ta ƙaras0 tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar parlourn nata...inda ummey take ta nufa kai tsaye, zama tayi gefen ummeyn cike da ƙaunar matar mai tsanin gaske, ganin kuma an wadatasu da duk wani abu na buƙatane yasa ta fasa maganar abincin kamar yadda tayi niyya da.
Itamah kayan marmarin ta ɗan ɗiba ta taɓa kaɗan.
Wayanta ta cire cikin handbag ɗin ta, kai tsaye wajen cooling ta nufa... HABEBTY MAH? Tayi cooling Numbern ring wayan take ta famanyi ammah wacce ake ƙiran bata da alamun cira ƙiran ƴar gaban goshin nata.
Ganin ba'a cira ƙiran nata bane yasata ɗan yamutsa kyakkyawar sweet innocent face ɗin ta tare da faɗin.
"MAH?, FaÉ—an namufa yakusan zuwa qarshe fa"
Sai kuma ta sauya akalar ƙiran nata ga AUNTY NIMRA ring ɗaya tayi akayi peaking cool nata, cikin tsanin murna tashiga faɗin.

"Kamar yadda mahaliccin sammai bakwai ya rubuta mana tarin dikka. ƙaddarorunmu azane
Atsakiyar ƙirjin kowanne bawa! To yau yayi sanadiyyar BAYYANUWAR ƙaddarata, ƙaddarar ta tariga ta wuce shekaru da dama, Allah yayi BAYYANUWAR gudan jinin dake gudana acikin jikina addah NIMRA, AYSHA ABDULPHATA OMAR, AYUSH ɗina Ubangijin daya fimu sanin ik0nsa nayin hakan, yau ga AYUSH ɗina tare dani ADDANA! Ga AYUSH da igiya mafi girma mafi daraja igiyar AUREN MALEEK, wanda alqawarin auren dake tsakanin su Ubangiji buwayi gagara misali ya qulla abinsa ADDANA;
Na qira HABEBTY MAH? Amma amsar kamar kullum ce yauma babu amsa!"

Cikin girmama qarfin ik0n mahaliccin sammai da ƙassae Ubangiji buwayi gagara misali AUNTY NIMRA, ta shiga tasbihi wa Ubangijin ta
Lalle Allah da girma yake.
Cikin kudurorinsa ya nuna wata kudurar anan.
Na haɗa AUREN MALEEK da AYSHA cikin sauƙi cikin kwanciyar hankali.
Lallae duniyar ba'a bakin komai take ba.

"Zamu zo, zamu zo! Zamu zo0000 9j wannan karo00n doleee ABTINIII!"

Shine kalmomin da AUNTY NIMRA tasama damar haÉ—awa, wajen furtawa qanwar tasu kuma AUTAR SU MARYAM ABDULJALAAL Æ´ar gaban goshin MAH!..

FRIEND suffyan
Dake dactor ne shine ya baiwa mahaifiyar tashi yaimak0n gaggawa tare da taimakon wasu likitocin dake cikin masarautar tasu.

"ALLAH YA TSINE MIKI LUBNA!, ALLAH YA ÆŠAIÆŠAITA RAYUWANKI LUBNA!!, ALLAH YA HAÆŠAKI DA MASIFA LUBNA!!!"

Sune kalmomin data farfaÉ—o dasu daga bakinta.

"UMMUH What bothers you so much?"

Gani kamar tanas0n t0nawa kanta da kanta asirine yasata saurin dawowa hayyacinta, cikin ƙame fuskarta tace "babu komai my s0n wani mummunan mafarkine nayi.
"Sunayen Allah yaka mata kina ambata a irin wannan loƙacin my Mum na,

NIMRA

Haka addah NIMRA ta qira OUM ANUM, tare da mahaifiyarsu wato HABEBTY MAH?.
Cikin lallama da kalamai masu sanyaya zuciya suka taushi mahaifiyar tasu,dahar ta yarda zata taka 9j xuwa na fark0 amma fa ankai ruwa rana sosae kafin ta amince.

Haka suka shirya zuwamma Nigeria tare da gagarumin tarin alkhairuka, domin suna s0n ayau daikam su nuna irin ƘARFIN MULKIN da suke da tare da tarin DUKIYAR da Ubangiji ya habbaka musu.
Dan haka suka shirya tsabbb domin ziyartar ƘASAR NIGERIA AFRIKA.

Daga fadar SARKI ABDULJALAAL YEKO MADINAH aka shirya musu gagarumar tafiyar tasu...Tare da rakiyar dakarun kuyangai inda kai tsaye girji na musamman nema zai kaisu 9j É—innnnnnnnn

🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 TOFAH 🤗🤗🤗🤗🤗

Muje daiiii zuwa baxance da kowa komai ba
🙃🙃🙃🙃🤗🤗🤗🤭🤭🤭🤭

Kubi *Ammey laylerh* danjin yadda zata kaya
Esheeeeeee🤠🤠

*🤗YA ZA 'AYI🥴*
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh ceee*

Page 3️⃣3️⃣

08104493215
***************

______________

Inda kai tsaye jirgi na musamman ne ma zai kai su 9j É—in, ALI YEK0 shine jagorancin tafiyar nasu.
gaba ɗaya ahalin sun gama kammala Kawunansu, a gidan HABEBTY MAH? Aka ɗauke su daga ƙasar MADINAH xuwa qasar 9j.

***************
ADAMAWA
*************
Qarfe biyar dot jirgin su HABEBTY MAH? Ya sauƙa a ƙasar Nijeriya, inda kai tsaye kuma daga cikin masarautar aka shirya wasu jibga jibgan motoci na alfarm, suka ɗebo su HABEBTY MAH

cikin masarautar gaba É—aya wata iriyar busar sarewa ce ke faman tashi, inda tasha banban da tamu ta 9j.
Cikin jin sunkai sun kuma isa suke taku a cikin masarautar Adamawa HABEBTY MAH ce a gaba kana sai OUM anum sai addah NIMRA
Shi kuwa dama Ali YEK0 yana daga ɓangaren amininsa wato suffyan abdulphata omar.
Haka su MAH suka ringa ketaw tacikin tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar gidan' su ƙuwa kuyangun asalin masarautar sun gaza ƙwaƙwƙwaran motsin kirki, d0min duk izzar da suke gani a wurin mai martaba sarki abdulphata omar ba komai bace idan ka haɗasu, da waɗannan bayin Allah.
Cikin nutsuwarta tasanya tafin ƙafarta a cikin fal0n autar ƴarta kuma mafi soyuwa acikin ranta wato MARYAM ABDULJALAAL YEK0 MADINAH***
Wani irin tsanin sanyi ne taji ya ziyarci tunda ga tsakiyar kanta har zuwa dandanin tafin ƙafarta,
"YA ALLAH"
HABEBTY MAH ta furta loƙacin data ƙarasa shigewa cikin parlourn ƴar nata.
Cikin wani irin matsanancin S000 KEWA FRIEND ta tafi da wani irin mugun gudu ta ruƙunƙume mahaifiyarta. ɗaya tamkar da dubu tare da sakin wani irin kukun azabar dayazo ya cakee mata a cikin zuciyarta, cikin kalmar Larabci ta shiga furta.
"Nayi kewarki,nayi kewarki, nayi kewarki har bansan iyaka ba m0mienah;"
"Nayi kuka nayi danasani marar iyaka HABEBTY MAH Naaaaa, dan Allah ki yafemin, ki yafemin MAH nayi kuskuren"

Saurin toshe mata baki MAH tayi tare kuma da jijjiga mata kai, "ki nutsu, nutsu autana, komai yariga da ya wuce HABEBTY, dama ƙaddarorunmu ne suka zo ahakan, kuma ruwa iska tsanani babu abinda ya isa yasauya mana, ƙaddarar ka ta cenza daga mummuna zuwa kyakkyawa!"
***"Dan haka ki daina wannan kukan domin na daɗe da yafe miki HABEBTY Naaaaa, kiran ki kuma abinda yasa bana ɗauka domin ina gudun nayima zuciyana famune na daga abinda ta rasa, take kuma tsananin ƙauna fiye da komai da kow@ HABEBTY"
Chapter 28 · 0% Book details