← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 45

Sashe 33

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Mai labarin ma wata Rana babu shi" cewar jaddah take zaune saman dadduma duka su biyun da kallo suka bita kowa da abinda yake saƙawa aransa daban,
"Oya tashi muje zamu tahi gida" ayya sorry yaya bara na amshi lemuna awurin Mommah" da kallon baki da hankali ya bita dashi, itama kallon da hankali na tsabb ajikina tayi masa tana amsan jug É—in sanyin da Mommah tayi saurin É—auko mata.
Lemunta ta juye domin acikin cup É—in, dan harga Allah ranta ya biya lemun***
Afusace yaja hannun ta suka bar parlourn, suna barin harabar ɓangaren nata yasaki hannunta yace " ke baki da hankali ga dukkan alamu, to wallahi jikina yasama matsala saikin biyamin abuna;" ya faɗi hakan yana huci "mene yayi zafi saina zo ka kuma yimin wani meye aciki" ke nine nake faɗa miki Magana kike maida min"
Hannuntan mai lemun ya kama ya murÉ—e hakan yasa kofin subcewa ya faÉ—i lemun ya zube, ganin lemunta malale bisa tyless É—in tsakar gidan ne yasata fashewa da kuka, ganin shiru babu ita da mai qiranne kuma yasa ammeyn biyo bayansu,turus taja ta tsaya ganin jaddah da maleek tsaye ga kuma jaddahn tana kuka, hakan yasa ta qarasa sowa gaban su cikin qiÉ—ima ta shiga faÉ—in "meya faru? Menene? Meye yasameki AYSHA"
"Babu abinda ya sameta sai tsabar bakin ciki, wai matar Nan ce ta bata lemun kwakwa shine ta amshe zata sha!" To meye aciki dan tasha É—in BABANAAA banason fitina faaaa"
"Ke kuma muje dama nima haÉ—a miki wani dake nasan yanxun kina s0nshi, shima dana shi na gyaÉ—ar dana masa"
Kai kawai ta iya É—agawa ammeyn tana bin bayanta, ko inda maleek yake bata kalla ba haka tabi ammeyn sukayi gaba suka barshi, yana kallon ikon Allah suna zuwa ko zama ammey bata barta tayiba tace mata "ga naki shima yazo ya É—auki nashi bazan iya muku da wannan shegiyar rigima takuba"
Yana xuwa dama yana daga bakin qofar parlourn hakan yasa ya suri nashi fuuuuuuu ya fice, itama fuuuuuuu tabi bayan nashi "kwadaiji dashi" ammeyn ta faÉ—a tana shigewarta bedroom nata.
Acen harabar gidan ta tsinceshi hakan yasa tayi sauri ta cimmasa hannunsa ta kamo cikin nata, fusge hannunsa yayi yana ɓalla mata wata uwar harara hakan ne ita kuma yasata saurin ɗauke wa qasa tana riqe cikinta yafara murɗaɗɗawa,cikin hamzari ya duqo xuwa gare ta yana faɗin****
"NOORIE mene yasami cikin mu wuce asbitin, ganin yacce duk ya bi ya tada hankalinsa ne yasata fashewa da wata iriyar dariya, ganin hakanne shima yasa shi sakin murmushi sai kuma kawai ya sureta sai cikin motarsunnn.

Kuyi haƙuri dajina shiru pls Ina mai qara baku haƙuri.
Ayyukane sukamin yawa inawa kowa fatan alkhairi🙏🏻🙏🏻🙏🏻 Na GODE da qaunarku gareni♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
*🔥♥️ KAREN BANA♥️🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*AMMEY LAYLERH SHALELEN DAZZLING STAR'S*

Page 36&37

08104493215

✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯
===≠===≠======≠=====≠====≠==

_____________________
Ganin hakanne shima yasa shi sakin murmushi sai kuma kawai ya sureta sai cikin motarsunnn.
Shima zagayawa yayi shima ya shiga yawa motar key, kafin ya cilla motarsa kan shimfiÉ—eÉ—en titi, haka jaddah taci gaba dawa maleek dariya har bacci yazo yayi awon gaba da ita.
ganin tayi barcine kuma yasa shi sakin wani shegen murmushi irin na gefen bakin Nan, har suka qarasa gida bata farka ba ganin hakan ne kuma yasa maleek É—aukar ta, akafaÉ—arsa tare da nufar parlourn su kai tsaye da ita, bedroom nashi ya wuce da ita ya kwantar da ita akan bed, kayan jikinta ya samu ya rage mata.
Shi kuma ya faɗa toilet ruwa masu ɗumi da ƙamshi ya haɗama kansa, acikin ƙaton bathtube wani irin lumshe idanunsa yayi tare da budewa yana shaƙar daddaɗan ƙamshim turaren wankan kuma ɗumin ruwan loqacin daya shige cikin bathtube ɗin.
Akalla ya kusan mintina goma akwance acikin ruwan, kafin ya samu yayi wankan nashi***
Ɗaure da towel ya fito akan west ɗin sa ɗaya hannuwansa kuma wani mini towel ɗin ne, yana tsane gashin kansa da inban daddaɗan ƙamshim na gyaran data Kesha babu abinda take fiddawa,dan kuwa ba qananun kuɗi maleek yake kashema sumar tashi ba:
Haka ya qarasa gaban tanqamemen mirrorn É—akin lotions masu daÉ—in qamshi ya shiga shafe jikinsa dasu, kai tsaye kuma cikin clothes na kayansa ya shige tare da shiryo kansa cikin wasu haÉ—aÉ—É—an kayan barci riga armles da dogon wando masu santsi kana ya fito sai zabga uban qamshi yake.
Sai kuma yanufi kan bed tare da kwanciya, bayan ya gama tofesu da adda'oina barci****
Kwanciya yayi agefen jaddah tare da rumgumota jikinsa tare da jan duvet yaja ya rufesu.

*********
Suna fita Hajiya LUBNA ta saki wani irin shegen munafikin murmushi tare da komawa cikin sofa ta kule, wayan ta ta É—auka tare da ci gaba da abinda take yi, "MALEEK! MALEEK!! Zans0 ganin ranan dazan ga zubar ruwan hawaye daga cikin idanunka MALEEKkkk"
Sai kuma taci gaba da latsa wayarta. Inda kaikayi da karan bani na suka sa na lekoma masu karatu wani abu daya kusan tashin kaina baki É—aya!.

*6 Bosses*
*The leaders of the country and you know*
Naga tana chart dasui!
"Yanxun haka sune suka shigo kuma suka fita, tabbas matarsa tana É—auke da cikinsa!"

Hhhhhhhh

Shine abinda Kashim baba ya turo tare da emoji na dariya against,
*K baba*
"idan kuwa har haka ne to tabbas zamu ajje duk wani shiri da harin da muke shirin farmakar MALEEK dasu, mun samo hanya ɗaya mafi sauƙi mafi muni kuma ta hanyar tarwatsa RAYUWAR MALEEK ɗin!."yanxun duk wani hari namu yana kan abinda MALEEK zai haifa dole ɗin dole!!"

*Tanbuwal*
Akwai babban shagali kenan dole mu shirya ma wannan babban shagali tsaraba ta musamman!

*Atiku*
Har naji kamar mu janwo nesa kusa, dole yayi kukan jini wannan karon, kafin yayi mutuwar na mutu ban mutu ba, mutuwar wulaƙanci tare da tsinuwar al'umma, dan kuwa inajin kabb DUNIYAR Nan nafi kowa tsanar MALEEK, domin shine maqasuɗin abinda ya rabani da kujerata, ya sani tseren tsiran da ban shirya waba! Shege la'antacce"

*Isa hasarara*
Hhhhhhhhhh lalle tafiya da gwani akwai daÉ—i hausawa sunyi gaskiya, basuy qarya ba dole wannan karon ya amshi SAKAMAKO mafi munin gani, MAZA bisa kanka ba MATA ba yaro!

*Ibrahim NERA*
*The worst*
*more dangerous*
*The president*
Hahahaha hahahahaha
Hahhahahaha MALEEK harka bani tausayi yaro!
"K baba bayan sheƙesu na baka kwangilar auren matarsa!
Idan har Ni na aureta me duniya zata ji za kuma ta gani, dan haka qungiyar mu ta baka AUREN AYSHA MATAR MALEEK,
Zan ga zan ga zan ga wannan ranan Ni na saniiiii, ZANYIIIII party zanyi rawa zanyi yadda nakesooooo0 kuma da ƙasa ta"
"Dama wancen munafikin chief of army É—in ne yasa ban tsige banza daga kan matsayin saba, yanxu kuma hhhhhhhhhhhhhh"
***************
Naji tsoro na kuma firgita da ganin wannan abu, innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un, innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un, shugabannin mu maka sanmu!.
To miye hakan yake nufi*****
_______________
ADAMAWA
_________________________
Gaba É—aya Al'amura sun sako Hajiya LAURA gaba ta kasa gane kan al'amarin, gashi gaba É—aya mai martaba sarki abdulphata Omar yasa andakatarta da xuwa sashen sa gaba É—aya, amma dake makirar macece sai take nuna hakan tamkar bai damemeta ba****
Nan kuwa idan da abinda yafi ɗaga mata hankali to wannan abu ne da mai martaba yasa aka mata, MARYAM ABDULJALAAL tayi tayi tayi magiyar taba da haƙurin wajen ganin mai martaba ya janye wannan babban al'amarin atsakankanin uwar gidansa, amma ya nuna mata ɓacin ransa qarara akan Wagga batu.
Hakan yasa take kaima Allah kukanta haÉ—i da naimawa abokiyar zamanta yafiyarsa da kuma ta mijinta, tsawon watanni huÉ—un Nan a haka take fama amma kullum maganar É—aya ce ta janye tun kafin ya hmmmm, ba'a dai magana kawai.
Su Malam Abdullahi kuwa suna Nan cikin garin Adamawa, inda mai martaba ya bashi wani qaton gidansa, tare da aiki yin dake dama malam Abdullahi yayi karatu, sammm baisamu mastala da hakan ba, haka suke zaune kusan kullum sukan ziyarci wadannan bayin Allah, domin dangin su ma ba'a barsu haka ba kowa da irin tarin alkhairukan da aka masa.
Hakan yasanya wasunsu kuka, da LADAMAR Rayuwa.
Lallai Malam ba haushe yayi gaskiya dayace da yace****
Lokutta da dama akan yiwa wasu kall0n wulaƙantattu daga baya suzam abin misali a rayuwa* tabbas haka yake, dan sun ɗauki kyakkywan darasin rayuwa akan kansu ma ba sai anje ko ina ba.
Rayuwa tama su ummey da malam Abdullahi daÉ—i dan kuwa harta É—alibansa almajiransa ya dawo dasu Nan Adamawa, inda babu wani É—alibin dayake Bara kamar da sun tashi daga matsayin Disciples sun koma free people kamar kowa.
Adda'oi kuwa wannan bayin Allah suna shanta, tuni Malam Abdullahi Rano da almajiransa suka bazu sunansu yayi popular, Inda aka maida malam Abdullahi limamin babban masallacin Adamawa, dama limamin ya rasu babu jimawa.

***********
Haka rayuwar su MALEEK taci gaba da waka na cikin aminci da kuma kwanciyar hankali,inda suke baiwa junansu wata iriyar kulawa da SOYAYYAR da take wahalar samu a yanxun, sai wurin ɗaidaiku, S0 da ƙauna suke nunawa junansu zalla, inda ɓangare guda suka cigaba da bama cikinsu kulawa ta musamman, yanxun haka jaddah tayi nauyi ɗan cikin ta yana wata na tara haihuwa Yau ko gobe***
Hakan yasa Ammey ta dawo da ita gabanta tunda haihuwar farice, aykuwa maleek na yace baisan zance ba haka shima ya dawo gidansun da zama, suka tarema ammey agida,badan ma albarkacin aiki ba dasu ammey sun ga boni, abu kaÉ—an yace kodai haihuwar ne mutafi asbiti, sannu kuwa bata yanke wa motsi kaÉ—an sannu da sannu tana yawa to data fara akan jaddah****
Chapter 33 · 0% Book details