Sashe 42
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shafa fuskar yayi sannan ya manna mata wani irin birkitaccen kiss a dokin wuyanta, yummmm taji gaba É—aya rassanta sun É—au yumumumu.
Hakan yasa tayi saurin tashi a zabure jin tamkar maranta zai ɓalle, tayi saurin nufar bedroom na ta, ayman da yayi nashi gefene tun ɗazun ya fara wuntsil wuntsil ɗin fara rigima hakan yasa maleek dakatawa da bin bayan jadderhn da yayi niyar bi.
ÆŠaukar sa yayi yana zama ya É—ora shi saman cinyarsa, ya shiga magana shi kaÉ—ai " me yasa cwthrt kake son katsema Abbunka jin daÉ—insa, kamar wanda yasan me mahaifin nashi yake faÉ—a ya shiga wuntsil wuntsil É—in da kyawawan qafafunsa. Suka soma ne yasa maleek sakin wani kyakkyawan murmushi, inda ya miqe kai tsaye bedroom na jadderh ya nufa.
Bai tarar da ita a ɗakin ba, motsin ruwan dayaji a cikin toilet ne hakan ya bashi tabbacin tana toilet ɗin, ita kuwa jadderh gaba ɗaya duk wata nutsuwa nata ta nemeta ta rasa, hakan yasa kawai ta sakarma kanta shower , ko taji dama dama abinda take ji ɗin ya ragu, Ahankali ya kwantar da ayman daya fara barci, cikin tafiyar sanɗa yake taku a hankali harya qarasa bakin toilet ɗin. Ahankali ya mirza handle ɗin qofar tare da turawa kaɗan, gudun kada taji motsin sa. Tana tsaye ruwan Yina sauqa a jikinta gaba ɗaya bata cikin hayyacinta, wasu irin abubuwa ne suke taso mata masu kama da sukar allurai. Hannayensa ya naɗe a cikin qirjinsa,tare da ware lumsassun idanunsa yana qare mata kallo tun daga kan yatsun ƙafafunta har zuwa samanta, idanunsa suka soma fitar da wasu irin sheƙin ruwan dake kwance a cikinsu, ganin tana Nan tamkar dai bata haihuba komi nata yana a inda yake cassss daram, rabon da idanunsa su mashi irin wannan kyakkyawan ganin tun kamin ta haihu. Bayan tayi arba'in kuma abubuwa suka sha masa kai, dan burinsa bai wuce ace an yankema azzalumain ɗaya cafke hukunci su ba, hakan yasa sammm bai samu damar da sai sake da iyalin nashi ba, gashi yau wajajen su wata biyu harda woni abu akai. Qara harɗe hannuwansa yayi cikin qirjinsa tare da takawa zuwa inda take tsayen, yana xuwa ya haɗe ta jikinsa, nan take ruwan yaci gaba da sauqa ajikinsu tare, kayan jikinsa ya cire tare da na tan itama sukayi wanka na gaskiya da gaskiya, amma ansha fama dan saida tayi da gaske kana ya sarara mata a cikin toilet ɗin.
******************
A yaune za'ayi zaman kotu dan kawo qarshen azzalumai irinsu Kashim baba.
Kowa yana a zaune a wurin da ya dace, inda kotu ta buqaci da maleek ya fito dan ya nunama duniya, farin cikin daya ke ciki na samun nasarorin sa a cikin rayuwa.
Babban lauyan MUHD BALA ne tsaye da abin magana manne a qirjinsa, cikin son ya yabawa maleek bisa jajircewar sa wa aikinsa ya soma magana cikin amsa kuwwa, yace
"Ina da tarin bayanai ga wannan JARUMI kuma tsayayyen sojan matasa! Wato maleek. Duba da irin tarin qalubalen daya dinga fuskanta ta hanyar Bara zana wa rayuwarsa tare da gwagwarmayar rayuwa, wajen ganin ya kawo zalumci wa ƙasar sa.
Hakan yasa yasami lambar yabo da kuma girma a wannan hukumar tsaro ta nigeria.ina matuƙar farin ciki da wannan.
Ka na inawa wannan JARUMI daya sanya muka farka daga nannauyan barcin daya É—auke mu, kwarai Mutun ne da babu kamar sa wato.
MALEEK TOUFIQ MAI NASARA" gaba É—aya É—akin taron ne ya kaure da hayaniyar mutane, KOOOTUUU.
Alƙali ya doka hidimarsa. Tsittt kuwa wurin ya ɗauka shiru tamkar babu rai mai numfashi acikin sa,
"Kotu tana da buqatar ganin wannan matashin jarumiy."
Cikin zallar jarum taka ya fito cikin babbar kotun nahiyar Abuja, kotun musulunci mai yanke hukunci akan zallar gaskiya, da kuma aiki da amana.
Kai tsaye abin maganar ya amsa tare da faÉ—in.
"Alhamdulillah, alhamdulillah, alhamdulillahi, Allah shine abin godiya ako da yaushe, a kuma duk halin da muke.
Actually wannan babbar kotun da tayi qaurin suna wajen tace zallar gaskiya komi É—acinta. Yau kimanin shekaru goma sha uku kenan ina aiki da hukumar rundunar sojoji.
Inda na samu tarin nasarori ta hanyar kawar da masu laifi acikin wannan ƙasa tamu.
Tabbas da ace matasanmu zasu aiki irin haka ta hanyar gina gobensu akan gaskiya da kuma aiyukansu, to da tabbas ƙasar mu ta zauna lafiya ta hanyar sanin babu wani sauran tsekon daya musu aaura, acikin zukatan al'ummar duniya baki ɗaya.domin MATASA sune abokan tafiya!. Dan haka nake roqon wannan kotu mai gaskiya tada zanke hukunci dadai da masu laifi"
Bayan gama dukkan wani jawabi da maleek yayi, aka kawo shaidu da hujjoji masu qarfi inda kotu ta yanke hukunci daidai laifukansu.
Yau ne dubban jama'a suka shaida hukuncin da aka yankema azzalumain qasa, inda aka ma Ibrahim nera kisa ta hanyar rataya, kasan cewar shi shugaban qasa ga laifin an kama shi da cin amanar ƙasa,ga kuma laifin kashe-kashen da suka sa aka yi.
Inda sauran aka yanke musu hukuncin É—aurin shekara ashirin da biyar a gidan yari tare da aiki mai tsanani, inda aka yankema Hajiya lubna hukuncin É—auri na shekaru goma sha biyu tare da tarar Naira miliyan biyu, bisa abubuwan data aikata ma ammey da kuma yin qurin qisan da tayi, Kashim baba anyanke masa hukuncin É—auri na tsawon shekaru goma sha daya, idan ya cika wannan shekarun kuma a rataye sa, wannan shine hukuncin babbar kotun Abuja ta musulunci, aikuwa nan iyalan waÉ—annan bayin Allah suka dinga iface iface harda masu iskoki.
Inda gaba É—aya familynsu MALEEK kowa yake zubar da hawaye musamman ma Æ´aÆ´an Hajiya lubna, dan gaba É—aya sun gama fita hayyacinsu kai idan ka gansu dole ne su baka tausayi.
Loqacin da aka fito dasu kuwa za'a wuce dasu kar kuzo kuga kuka na tashin hankali, inda Hajiya lubna tana kuka Æ´aÆ´an ta na kuka tana roqon su naima mata yafiyar su Ammey da maleek, gaba É—aya sun shiga tashin hankali marar iyaka,
Inda suna ji suna gani aka hankaÉ—a kewarsu zuwa gidan maza.
Gaba É—aya jadderh kuka take sosae dan ta qara tsorata da duniyar baki É—aya, inda ammey kammm ko magana ta gaza yi domin ita kaÉ—ai take jin suyar da zuciyar ta take ciki.
Zaman tsakani da Allah tayi da Hajiya lubna sese da rana ɗaya bata taɓa jin koda kwatankwacin tsanar kishiyoyin nata ba baki ɗayansu.
Haka suka dun guma cikin motocin su suka É—auki hanyar gidajensu, dan gaba É—aya zuciyar kowa babu daÉ—i, musamman ma Æ´aÆ´an ta
Cikin mutuwar jiki da kuma wani irin sanyin da jikin tan ya mata, ta fito a cikin motar bayan sun yi parking motar nasu, ganin sanyin ta yayi yawane yasa maleek amsan ayman a hannun ta, yana saƙala hannunsa cikin nata suka nufi cikin parlourn su kai tsaye..
*ðŸ”¥â™¥ï¸ KAREN BANA ♥ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 4ï¸âƒ£7ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=========================
__________________
Bedroom nata ya wuce da ita, zaunar da ita yayi kana ya kwantar da ayman kusa da ita, toilet ya wuce ruwa mai zafi sosae ya haÉ—a mata. ÆŠaukar ta yayi cilak tare da nufar bayin da ita, wanka ya mata sosae tare da gasa mata jikinta yanda zata fi jin daÉ—in jikin nata.
Akan stool ɗin dake gaban mirror ya ɗaurata lotions masu ƙamshin da sanya fata tayi lauhi ya shafa mata, tare da mirza mata farar fauda kaɗan,sai lips daya zezara mata shima ɗan dadai, English wears ya zaɓo mata masu santsi riga d wando iya cinya. Saiya fito mata da after dress ya ɗaura mata.
Ganin loqacin sallah yayi ne, yasa shi tafiya masallaci, bayan ya tabbata taɗan sama nutsuwa kaɗan, sai wajajen tara da rabi ya shigo gidan, dan ya ɗan yi wasu uzirine,hakan ne ma ya dakatar tashi hannuwansa riƙe da leda ya shigo gidan.
Tsittt hakan gidan ya ɗau wani irin shiru, dan babu motsin komai sai sassanyan qamshinta dake tashi a parlourn, bedroom nata Ya shiga tana kwance, gaba ɗaya gashin kanta ya barbaje a fuskarta xuwa gadon bayanta, sai wani irin sheƙin kyau take daga nesa tamkar daren goma sha huɗu, tamkar zara acikin taurari. Ta cire after dress ɗin daya ɗaura mata saman kayan barcin, hakan yaba santala²manyan cinyoyinta bayyanuwa, gefe guda ga ɗan gadon ayman nan, kasan cewar ubansa yace baya da buqatar wata nenny dan kula da rainon yaron sa, idanu ya zuba mata yana tariyo abubuwa masu yawan gaske cikin brain ɗin sa, ɗan murmushi yayi tuno da wani abu mai girma da yayi.gaban gadon ya qarisa tashinta, ya shiga yi ahankali dan yasan, bataci komi ba
"AYUSHAAA! cwthrt!!"
Ya shiga dan bubbuga gefen gadon ta hanyar amfani da hannunsa, É—an motsi tayi kaÉ—an kasan cewar bata da nauyin barci sosae.
"Ki ta shi muyi dinner kada yunwa ya kama min Mata!"
ÆŠan juyi tayi tare da hamma, tana faÉ—in
"Nifa a qoshe nake YAA YAA, banjin yunwa"
Hararanta ya É—an yi jin sunan data kirasa dashi.
Ganin zata ɓata masa loqacine, yasa kawai ya sure ta bai direta a ko ina ba sai kan tsakiyar carpet ɗin dake shimfiɗa a ɗakin, plate ya janyo ya shiga walwale ledojin daya shigo dasu, wasu lafiyayyun haɗaɗɗun kajine manyan nan irin hausa. Sai kuma Farfesun kayan ciki masu romo² sai ƙamshin kasan haɗi kawai ke tashi, Sai fresh milk da yogurt sai sauran lemuka, daidai yadda yasan cikin su zai iya ɗauka ya zuba musu. Tare Da yin bisimillah ya fara kaima cikin sa, bakinta ya nufa ita ma idanunta ta lumshe tare da buɗe wa dan tabbas Tasan ita kanta tana jin yunwar, bakin ta ɗan buɗe shi kuwa maleek ya shiga loda mata Farfesun, jin ta koshine yasa ta janye kanta tare da mayar shi gefe, hakan da tayi shine ya ba maleek tabbacin ta qoshi, tushu ya yago ya goge bakinsa itama ya goge mata, nata bakin cikin son yajata da fira ya ɗaura ta saman qafafunsa.
Bayan sunyi brush jin ƙamshinta daya daɗe da kama jikinta na neman fara sauya nasa yana yi ne, yasa shi fara yawo da hannunsa jikin sassan jikin ta, jikin Neman tsokana yace mata.
"Wai nikam ina MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN da ASMA'UN M MAHII ta ba ki?" {SAURAYIN YAYATA}