← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 45

Sashe 16

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafiya take ahankali da tarin tunaninnika mabanbanta acikin rai da kuma ruhinta, ahaka hartakawo ɓangaren nasu hannunta ta ɗaura akan handle ɗin ƙofar tana turawa, yana zaune ƙafar nan ɗaya kan ɗaya yana faman latsa wayarsa samfurin ƙirar iPhone 12promax, Jin ƙarar taɓa handle ɗin ta akayi ne yasa shi ɗago da kansa yana kallon bakin ƙofar, kyawawan sawayen daya ganine yasa shi fashimtar itace ta shigo bai ɗauke idanunsa daka kanta ba har tagama shigowa complete nata, akan kyakkyawar fuskarta ya sauƙe ganinsa tare da kafe ta da idanunsa wanda suke ɗauke da wani irin shining na zallar ƙyau da kuma ƙayatarwa , jin kamar idanuwa na yawo akanta ne yasa ta ƙara haɗe jikin ta wuri guda tare da ɗago kai ahankali domin tabbatar da abinda take garzi caraff suka haɗa ido sai kuma yayi saurin sauƙe nashi ƙasa kamar bashine mai satar kallon ta yaci gaba da latsa wayarsa.....

Ƙarasa shigowa tayi tana jan filastik ɗin abincin gabanta, ahankali tashiga sarving nashi, shikuma hakan yabashi dama yaci gaba da more wa kallon ta,

"Bismillah food is ready"

tafaÉ—a tana yimashi nuni da lafiyayyan delicious É—in data gama shirya masa, ita kuma tana nufar barin falon domin bashi wuri kamar yadda tasa ba...
Uhummmmm yayi gyaran Murya ɗan juyo tayi dan ganin da ita ne yake ko kuwa, da ido yamata nuni da tazauna suyi lunch din tare ɗan girgiza kanta tayi halamun bataci yaci abunsa kafaɗunsa ya ɗaga irin ko ajikinnan nashi, cokali ya ɗauka yadan debi abincin yana kai loman daya ɗebo bakinsa, sai kuma ya ɗan lumshe idanuwansa yana ƙara daidaita zaman sa, nan kuma ya shiga lodama cikin sa abincinsa hannu baka hannu ƙwarya....saida yaji ehhhh lallai fa ya ƙoshi da gasken gasken kana yaɗan yagi tushu ya goge bakinsa, kafin kuma yanufi ɗakin sa kai tsaye.
A ɗaya daga cikin sopan da suka ƙawata ɗakin nasa ya zauna yana janyo jakar system ɗinsa waɗansu sucurity yashiga latsawa masu kama da harrufan sunaye, saidai nima bansamu ganin ko wanna sunane yasaba domin kunsan mutumin namu akwai tsaro, haka na hakura nadena leƙe idan da rai da rabo wata rana magani abinda ake gudun kada mugani ɗinnnn....

Cikin nutsuwarsa da Ubangiji yamasa yake latsa keyboard ɗin loptop ɗin nasa ta inda yashiga bata nan yake fita ba, ataƙaice dai wuni yayi yana sarrafa system ɗin nasa sai wagagen ƙarfe ɗaya da rabi ya tashi akanta, yana barin gidan baki ɗaya,......Shine bai dawo gidanba sai bayan sallar magrib ya shigo gidan, wani irin daddaɗan kamshim dake tashi acikin falonne ya bugu hancinsa hakanne yasashi lumshe ido tare da buɗesu ahankali cikin wata irin murya mae amsa amo da kuma sauƙar da kasala ya furta "kinas0n kasheni kwanana bai ƙareba JADDERH WHO dana cancanci haka daga gareki"
"gashi kuma da alamun naga keÉ—in da gaske bakya fashimta"
"Amma ya zuwa wannan loƙacin yaci yace kinɗan fashimta ko yayane *MY AYUSH*" ya faɗi hakan yana sakin Gwauron numfashi...."shi yasa nake tsoron baiyana miki abinda ke RAI DA RUHINA AYSHA ABDULPHATA OMAR"
"da kuma gudun kada ki rainani shi yasa nake taka tsantsan da kaina wajen biyewama zuciya da kuma ruhina wajen tunkararki" amma very soon insha Allah" sai kuma yayi shiru yana sakin wani irin cool smile yashiga zance da kuma zuciyarsa,daga nan bankuma sanin abinda yake sakawa a cikin zuciyarsa baaa.....

*JADDAH*

Bayan da idar da sallar magriba ta miƙe tsamm ta nufi falon domin shirya masa dinner sauri-sauri gudu-gudu dashiga shirya dining table ɗin gudun kada su haɗu domin bata da buƙatar hakan, saidai kuma inaaaa fatanta bai cikiba, tunima shi yagama ƙarewa ganin nata..
Sanye take cikin wata doguwar riga samfurin ƙirar kampanin Morocco blue black ta naɗe kanta da voil ɗin abayar nata sharp ɗin ta ya fita sosae , kamshi kawai take zubawa abinta,...

*MALEEK*

Ji yake tamkar ya tafi da gudu ya rungume ta domin kada ta ɓacewa ganinsa sosae ƙamshi dake tashi acikin jikinta ya shiga rikita tunani dama ƙwaƙwalwarsa jikin sane yaɗau tsuma tamkar bai wata cutar,... Cikin tafiyar sassarfa ya ƙarasa shigowa cikin palon, babu zato babu tsammani kawai taji sauƙar hannuwa zagaye faffaɗan kugunta an kuma ɗora haɓa akan kafaɗarta cikin tashin hankali da kuma dubun tsoron da Allah yamata, ta wani irin zabura zata zankaɗa ihu sai kuma ta sauƙe ganinta akan MALEEK, ajiyar zuciya taɗan saki kaɗan tare da ƙoƙarin janye hannuwansa daya zagaye kugunta dashi... saidai kuma samm takasa hakan domin mutum ko gezai baiyi ba bare tasa ran zai sake ta ɗin saima ƙara zagaye ta yayi yashiga hura mata iskar bakinsa ahankali, kici kicin kwace wa tashiga yi amma samm bai bata damar hakan ba saima haɗe bakinsa da nata da yayi ahankali yashiga giya mata lallausan sajen dake kwance akan kyakkyawar fuskarsa yaɗan shiga goga mata akan gefen fuskarta cikin wata kasalalliyar murya ya ƙira sunanta cikin wani irin salo najan hankali..
*"AYUSH*" ya ƙirayi sunanta cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana irin zallar feelings ɗinta da yake ciki, sunan da kara na uku kenan daya ambata saitaji bugawar zuciya da shiga wani irin zubuɗin sunan da takeji, saita kejin kamar wannan ɗin shine ASALIN SUNAN TA ba MARYAM baaaaa

*JADDAH*
Kuwa jin sauƙar muryarsa cikin kunnuwana ne yasa ta rumtse idanunta da ƙarfi yayinda zuciyarta taci gaba da wani irin buguwa , sai kuma ta saki kukan ta ita kanta batasan na menene ba, cikin cracking voice tace dan Allah kaa saa kee nii Please ya maleek ta fadi kalmomin ararrabe...sai kuma takifa kanta akan faffaɗan ƙirjinsa ta shiga raira kukanda babu dalilin yinsa tanajin kukan da take yi ayanxun shine mafakarta kuma garkuwarta ..

"Enough JADDERH enough is enough please"

Idaanunta da sukayi raurau kana suka ƙara cikowa da ruwan hawayenne ta lumshe jitayi gaba ɗaya zuciyarsa ta karye sai kuma kawaiiiiii taaaaaaa

Tafiya da gwaninka akwai daÉ—i maganar ciki zata fito fili ahhhhhhhaaaaaa

Ehhhhhhhhhhh mana

*By ammeyn laylerh*

*KAREN BANA* nakune masoya kyauta

*Inasonku shalelen KAREN BANA har abadan abada gaban abadahhhh🫂🫂🫂🫶🏻💔💔**🔥💔 KAREN BANA💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*

Page 2️⃣3️⃣

081-04-49-32-15

*Wannan fejin nakine UMMU MAHEER haƙiƙa bana da baki ko kuma abinda zan baki danna faranta rayuwanki saidai nace Allah SWT yabar ƙauna ta abada abadan gaban abada na gode da ƙoƙarin ki gareni Ubangijin sammai yaci gaba da haskaka rayuwanki*

*Haka zalika bazan taɓa mantawa dakeba aunty Naaaaa INDO marubuciyar ƙayataccen labarin nan na WATA HANYA Ubangiji ya faranta miki fiye da yadda kika faranta rayuwa na*

*Mum Sayyid keÉ—in da musamman ce acikin wannan rayuwan nawa ilahu ya al'barkaci zuri'arki yaci gaba da haskaka rayuwanki har gaban abada*

_____Ta faɗa saman faffaɗan chest ɗinsa tare da zagaye kugunsa tsamm-tsammm da hannayen ta tamkar wacce za'a kwace mata shi, shi kuwa boss ɗin namu ƙara riƙe abarsa yayi tsammm akan faffaɗan ƙirjin nashi yana mai ƙara lalubo bakinta zuwa nashi bakin....
Ya rabb yafaɗa cikin wata iriyar Muryar dake shaking aloƙacin da tongue ɗinsa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abu yaji yana ratsa jiki da jininsa hakan yasa amatuƙar buƙace ya soma sucking lips and tongue nata,...
Cikin wani irin masifaffan yanayin da JADDAH ta samu kanta acikine yasata ƙara shigewa jikin MALEEK ɗin tare da ƙara damƙar west nashi,
hakan da tayine yasa shi wani irin fitar da breathing dake bayyana tsantsar feeling É—in da yake ciki....

*JADDAH*

Ahankali taso sakin sheshsheƙar kukanta sannu ahankali kuma duk jikin ta ya soma saƙi loƙaci guda, ahankali yaɗan hura mata iskan dake bakinsa akan fuskanta, cikin matsanancin sauƙin daya samu kansa aciki yasa hannunsa ya shiga shafa gefen fuskarta. ganin yadda jikinta ke rawa neeee. Yasashi ɗan lumshe idanunsa akasalance yace "TSORO NA KIKEJI?" Kasa amsa shi tayi saima wasu sabbin hawayen da suka zubo daga cikin idanunta, yayin ta taji kamar ana buga mata guduma atsakar kanta,
Yanayin yadda sukayi kusa da juna ne yasa numfashinsu gauraya dana juna, ahankali bugun zuciyarta keci gaba da beating,.....
Tamkar sauƙar ruwa da ɗauke wa haka taji loƙacin da bakin maleek ɗin akan dokin wuyanta sanadin hakan kuwa ne yasa duk wani motsi na jikinta dakatawa. Harta kuwa numfashinta saida ya tsaya da bugawa,....

*MALEEK*

Ɓangaren maleek kuwa daddaɗan ƙamshim dake tashi ajikintane yasashi ƙara shigewa jikin ta, tare da yi mata wani irin hugging, cikin wani irin mawuyacin abu ya shiga sakar mata wasu irin mahaukatan kisses awuyanta,wanda kuma hakan yasa da kyar ta iya kwato numfashinta dake ƙoƙarin barin gangar jikinta , samun kanta acikin baƙon yanayin da tayine yasa jikinta tsananta ɓari,
Yayinda taji kamar ana zarar ranta........

Aƙalla sun kwashi sama da 40 minute suna romance na juna, kafin kuma ahankali ya ɗauƙeta ciɗak yayi ɗakinsa ita, shure shure taso yi ta ƙafafunta tana tirjewa, amma ina baiko saurareta ba yayi samansa da ita, baiyi wata wata ba ya shimfiɗe ta a saman ƙayataccen gadonshi wanda yaji shifiɗu na al'farma, rumfa ya mata da tsayayyu kuma cikakken chest ɗinsa kafin kuma yabi kanta ya danne yana danne yana sakar mata nauyinsa baki ɗaya,,,, cikin tsananin azabar nauyin daya mata tashiga kaina ƙirjinsa bugu,.....

MALEEK kuwa azafafe a kuma matuƙar buƙace yashiga yawo da hannuwansa ya zuwa sassan jikin ta sannu ahankali harya zamo da hannuwansa saman breath ɗin ta wanda , jin sauƙar hannunsa asaman breath ɗin da ne yasa shi ƙara haukace mata, da ƙarfin bala'i yake murza saman nipples ɗinta, wanda dama already ya riga da ya cire bra ɗinta yayi cilli da ita, haka yashiga sarrafa hannuwansa duk inda yaken taɓawa ajikinta,.. sannu ahankali kuma yashiga yin ƙasa da da hannuwansa zuwa ƙasan mararta,saidai kuma jin abinta yataɓa ne yasa shi saurin birkitota saman jikinsa tare da tabbatar wa kansa tana hali na rashin sallah, a zabure ya miƙe tsaye, kai tsaye kuma toilet nashi ya faɗa yana bugowa da mugun ƙarfi,...

Shi kenan abinda yake gudun ya faru ahar kullum shine kashedin da yake ma zuciyarsa da kada ta wuce gona da iri, gashi saida yagama haukacewa akan ƴar ƙaramar yarinyar Nan sannan kuma wani abu na daban ya gitta kana yamashi shawagi da s0n cikar buri da kuma muradinsa, wani irin haushin kansa ne ya kama shi, iska ya furzar mai zafin gaske yana kaima bangon bethroom ɗin naushi,.....

JADDAH
Chapter 16 · 0% Book details