Sashe 35
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
==================================
________________________
FRIEND kuwa faɗin irin uban kayan data saima babyn ɓata baki ne.
Zo kuga yacce jadderh take samun kaya ita da babyn nata, oga maleek kuwa hamm ba'a magana, gaba É—aya yabi ya kanainaye babyn da maman babyn! Wanda saidai ammey tayi da gaske kana ya shiga taitayinsa, dan da kammm ma hana É—aukar babyn nashi yayi.
Abbie ma campanynsa na sarrafa auduga sukutum ya mallaka wa babyn.
Bayan kwana biyu
Wanda ya kama saura kwana uku suna kenan, duk Æ´an uwa na kusa dana nesa kowa yazo ganin wannan babyn mai farin jini, kuma É—an gatan dangi.
Ai kuwa gida ya cika ba'a magana su aunty sumayya da aunty yusrah ma duk sunzo Kasan cewar suna manya kuma ba'a nan suke da aure ba!
Ita sumayya tana aure a Lagos yayinda yusrah take da aure a London Æ´aÆ´an Hajiya lubna kenan.
Tare da aunty hauwa'u itace babba a É—akinsu na Hajiya talatu nera tana aure a Kaduna.
Amma fa tun kamin suzo tuni sunga hotunan babyn da maleek ya tuttura musu, wasu kuma suka gani a status nashi da sauran yaran gidan.
Barin ma auta Zahra da taci wayanta da hotunan baby, kowa ya gani dole ya yaba.
Pan's ma hotuna duk sunzo muku na sani😄🤣🫰ðŸ»
Ammey kamm tayi ƙememe a ɗakin ta hana maleek sakewa, dan tunda jadderh ta haihu bata taɓa bari sun ƙeɓe da juna ba,
Masha Allah baby dai kam yayi goshi , kayan Barka ba'a magana aunty sumayya da nata aunty yusrah da nata, aunty hauwa'u da nata!*****
A babban masallacin dake ƙofar gidan Alhaji taufiq aka raɗa suna, inda aka sanya ma babyn sunan malam Abdullahi.
Aikuwa zo kaga murna wurin wannan bawan Allah, kowa yayi murna da wannan kara da maleek yawa malam Abdullahin! Faɗin tarin farin cikin da suke a ciki ɓata loƙacine.
Saniya guda aka yanke ranar sunan Abbie kuma ya ɗakko ƙaton rago daga gidan gonarsa irin wanda ake masa kiwo a ƙauye, shima aka yanke, kai gata dai iya gata wannan yaro ya samu inda yanke Za'a na qiran babyn da AYMAN wajen karantawa malam Abdullahin.
Daga nan aka fara shagalin suna inda suka shirya ƙwarya²walima iya cikin gidan nasu!
Ai kuwa Ranar suna saiga babbar ƙawa kuma ƴar ɗaya tilo Basma Ibrahim ɗin jadderh, ai kuwa kamar suyi hauka bare an daɗi ba'a haɗuba.
{Nasan masu karatu masu manta Basma Ibrahim ba! Ƙawa ɗaya taki da jadderh take da}
5:0pm na yamma su mom Sani dasu bloody Ashanty su Reema, Oum shaheed, Sis bilkisu AUTARMU, maman inaya, Asmeetar hydar cutie sumy suka shirya tasu gagarumar walimar suma!.
nima nida ƴan KAREN BANA Pan's muka shirya tamu ƙwarya²walimar muma, muka ce ba za'a barmu a baya ba eheeeeeee, ai kuwa Pan's sunsha casu.
Irinsu Fatima Aliyu , qanwan taeba maman taeba, fatima lawan60
Maryam Yahaya, samira Eli, Indo Ado, M Y M, maman hannat, Iclass hhhh tsabar rawa saida maleek ya fito ya kashe musu djn, dan yaga basa da alaman dakatawa🥰😄.
Alhamdulillah suna yayi suna su MALEEK da AYUSH sunsha ƙyau photographer kammmm sunsha ɗaukar pics nasu ba iyaka, inda photographer ɗin ta kasance UMMI MUHD {maman humairatu}
Aikuwa kowa jikinsa ya faÉ—a masa, sabo da gajiya, ita kanta me jegon a gajiyan take.
***********
Bayan kwana biyu kuma kowa ya kama gabansa, sai iya ummie, kai kace gidan bai taɓa tara kowa ba!
Haka suka ci gaba da wanka inda ake ma AYUSH tsabtataccen wanka, mai tafe da gyaran jikinta, ummie kamm tace ƙara ta gyara ƴar nata ciki da bai, dan taga da dukkan alamu babu ɗaga ƙafa daga gare maleek ɗin.
Wannan dalili yasa ta baje dukkan wani sirri na gyara domin ta kankaroma da Æ´ar nata mutuncinta da kuma daraja haÉ—i da kima, dama kuma su Adda nimra sun basu wasu nau'ikan gyaran na musamman****
Daga gefe guda ma ga ammey itama tana basu nata gudunmawar, sosae....
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
Cikin ƙasaitacciyar takunsa irin ta jarumta yake shiga cikin gidan nasu, ɓangaren mahaifiyarsa yake nufa kai tsaye,dan dubo lafiyar ta.
Zaune ya sameta kan rug tana riƙe da rabbana arba'in, tsananin farin ciki ne ya ziyar cesa shi yasa ahar kullum yake alfahari da mahaifansa, yake kuma qara godema Allah da yayosu acikin addinin Islama, duk sanda zaka ganta indai bata kitchen, to kuwa zaka sameta da littafin addaoi, ko kuma Alqur'ani mai girma tare da ita.
Zama yayi taga gefen da take zaune, littafin ta ajje gefe haɗi da faɗin "Babana lafiya kuwa?" Kansa ya ɗan shafa wanda hakan ya kusan zame masa ɗabiarsa "yunwaaa" ya faɗi maganar a shagwaɓe Tamkar wani jariri***
Kai kawai ammey ta girgiza tana tashi ta nufi kitchen, ita kanta wani sain lamarin yaron nata mamaki yake bata.
Lafiyaiyen tuwan ɗanyar shinkafar da tayi miyar kuɓiya ta zubo masa, tare da haɗo masa da kunun gyadar nashi na gado, cikin jin yunwar dake damunsa ya shiga cin abincin, saida yaji ya qoshi kana ya ture kwanan a gabansa, tare da yin hamdala bayan yasha kunun gyadar san.
Sai wajajen qarɓe 9:pm ya nufi gida! Aloƙacin har ummie ta riga tayi barci, hakan yasa maleek yaji wani sahihin farin ciki ya kama shi, ganin ummie tayi barci, yau zai samu ya keɓe da matarsa, tsawon 3weeks kenan amma kullum tana tsare ummie ta kasa ta tsare.
Cikin tafiyar nan ta ƙasaita haɗi da jin kaiii yake nufar ɗakin jadderhn, ahankali ya tura ƙofar bedroom nata.
Tsaye take a gaban clothes tana ɗaure da towel fari ƙalll da shi naiman riga mai ɗan kauri, Kasan cewar yau garin ana ɗan busa sanyi, daga inda yake tsayen ya zube hannayensu cikin aljihun rigarsa, tare da zuba mata mayatattun idanunsa, wanda suka fara tara ruwa acikin su sukayi haske sosai tamkar ruwa ne kwance acikinsu. Sai kuma ya shiga takawa, daidai loƙacin data ciro wata riga da wando masu kauri!, Daidai loƙacin maleek ya qariso kusanta babu zato babu tsammani, kawai tajita jikin mutum ƙamshinsa daya ziyarci hancinta, shine abinda yasa bata tsorata ba.
Tsammm ya rungumeta cikin jikinsa tare da ɗaura kansa cikin wuyanta, inda yake shaƙar wani daddaɗan ƙamshin tularen out jg mai azabar daɗi.
Ahankali ya tallafi kanta tare da fara yawo da kansa cikin dokin wuyanta, cikin wani irin yana jadda ta juyo gaba ɗayanta tare da faɗawa cikin faffaɗan chest nashi, ahankali yake lalubar bakinta! Tare da faɗin "babe I missed you, with missing you there is no limit" cikin dakewa da kuma kama kanta, ta ɗan zame daka jikinsa tare da juya mar baya, cikin taku ɗaya biyu ya ƙara juyo da ita tare da cewa.
"Do you not miss your husband?" Sai kuma ya haÉ—e bakinsu wuri guda tare da bata wani irin Italian kisses.
Nn jadda ta shiga ja da baya maleek na biye da ita har takai daidai bakin gadon ta, hannuwansa yasa ya sarƙo waist nata tare shigar ta ita jikinsa sosae yana sauƙe ajiyar zuciya.
"I love you my life" love u too My world" cikin sautin da yayi ƙasa sosai ta furta masa hakan, tare da rumtse idanunta jin wani lafiyayyan kissing nata da yayi daidai🥰
Ummie ce ta farka daga barcin daya É—an É—auke ta jin kukan ayman daya farka.
Ɗaukar shi tayi bayan ta ɗan jijjigeshi ganin yaƙi yayi shirune yasa ta nufi ɗakin jadderhn, jin qofar a garƙame ne kuma yasa tajan burki, tare da knocking na qofar jin qamar ana taɓa qofane yasa jadderh saurin janyewa daga cikin jikin maleek ɗin tare da faɗin "na shiga uku ummie" ƙoƙarin qara riƙota maleek yake hakan yasa ta dira daga kan gadon ba shiri tana faɗawa toilet a guje. Maleek miƙewa yayi tare da ɗan gyagygyara kayan jikinsa yana nufar bakin qofar, kai a ƙasa.
BuÉ—ewa yayi hakan yasa ummie sanyo kanta cikin É—akin tare dabin kan gadon da duk ya harmutse, maleek kuwa yayi wuff ya fice a É—akin baki É—aya.
Cikin ɗaga murYa tace "saiki fito idan kin gama wankan tsarkin aiiiii......hakan yasa jadderh dake toilet a ɓoye fitowa babu shiri tana faɗin "Wallahi babu abinda nayi ni ummie" da harara ummein ta bita " idan kuma kina son ɗaukar wani cikin kusa ne bisimillah, tunda ku yaran zamanine ba'a iya muku" ai kuwa nan jadderh ta shiga kuka da shushshura qafa itafa ummie ba haka tace mata ba aiiiiiiii.
**********************
Maleek zaune a cikin wangamemen office nashi, sai faman aiki yake da dukkan alamu typing ne ake yi dan ganan sai faman latsa system nashi yake cikin sauri, kirrrrrrr wayar sa ta É—auki kukan agaji, janyo wayar yayi ganin numbern dake qiran nasa ne kuma yasaka shi sakin wani murmushi
hakan yasa babu ɓata loƙaci yayi answering call ɗin, tare dasa wayan a amsa kuwwa.
Daga cennn ɓangaren yaji ance
"wannan shine qira na ashirin da biyar kenan da muke yi maka, cikin dukka layukanka amma switch off nakejin hakan! Fatan ba kayi hakan bane don ƙauracema qiraye qiraye daga wurinmu"
Baya da buƙatar tambaya mai ƙiran don yasan kosu waye
"Baka da ƙima da darajar da zaka sanya na rufe layukana, ka faɗi dalilin ƙiran"
Dariya yayi daga cen ɓangaren kana yace
"Kana kasheni da jarumtarka MALEEK, amma ka sani wannan shine kasheɗi na ƙarshe da zamu maka, ka janye dukkan ƙudirorinka akanmu na ganin lalle sai ka kawo qarshen mu! Idan kaƙi ji kuma to kuwa lalle akwai saurin kuka, a gabanka maleek kukan jini bana ruwa yarooooo"
Maleek bai san loƙacin daya sheƙe da wata uwar dariya ba, kana ya shiga tafa hannayensa, sannan yace.
"Da dukkan alamu harkun tsorata kenan? Qarya kuke yi Atiku ina mai tabbatar muku wannan karon, kune za kuyi kukan zuciya da idaniya, saina mayar daku abin kwatance a Nijeriya! Harda tsofin najadun aboka nankan"
Wata sheɗaniyar dariya su kashim baba suka sheƙe da ita kana suka haɗe baki gaba ɗaya suka ce .
"To shikenan YARO, shege ka fasa amma duk abinda zakayi karka mance da cewar kana yaro da mata mafi soyuwa acikin RAI da RUHINKA!, Kuma sune duniyar ka maleek!."
Cikin zafin zuciya maleek da ƙuna maleek ya shiga faɗin
"Lallai kammm za kuyi dana sani marar ƙarewa! Kana ina mai baku albishir da cewa ina dab da tagaiyara rayuwarku baki ɗan ku.....