← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 45

Sashe 27

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wata ranar juma'a ne bayan sakkowa daga masallaci sallar juma'a, sai kawai naji inason zuwa gona hakan ne kuwa yasa na shirya na tafi gonar, sai nake jin tsoro da kuma tsinkewar zuciya amma haka naƙi ba tsoron da nake ji dama wajen hanani xuwa gonaba!.
Sai dai me ina ƙarasawa cikin gonar tawa zamana kenan ajikin bishiyar dana ke ɗan hutawa idan na gaji, na fara jiyo kamar motsin abu daga bayana kamar kuma kukan jariri,naji tsananin tsoro a lokacin amma sai na dinga ambaton sunayen Allah, daga ƙasan raina haka na miƙe na nufi gurin wannan motsin dana keji...ina xuwa sai na tadda ashe kwaline agun kuma daga cikin wannan kwalin motsin ke fitowa,da Bismillah na ɗauka kwalin tare da nufar gurin zamana wannan ƙarƙashin bishiyar tawa.
Da zamana kuwa na buɗe kwalin saidai me abunda idanuna suka gani ne yasa na kusan mutuwar zaune, domin jinjirace jikin wannan kwalin wanda ko jinin haihu ba'a goge mata, da naji tamkar nima nabar kwalin a inda na ganshi sai kuma wani matsanancin tausayin yarinyar ya isheni, gashi kuma dama ɗana ɗayane a duniya kuma shiɗinma sama ta ka na nasameshi kasan cewar matata Khadijah ummey bata haihu da wuri ba, gashi kuma tun daga shi bamu sake samun ɗaba aloƙacin yana da shekaru biyar a duniya, haka na ɗauki wannan kwalin nayi gida dashi, domin nasan bani da haufi da matata domin ta musamman ce ita...samun irin kamarta a wannan loƙacin sai antona tsabar rashin hayaniyarta...babu musun komai haka ta amshi wannan jaririya ta riƙe ta tamkar ƴar da tsuguna ta haifa, sauda tari mukan mance ba mune iyayen JADDERH na hasaliba, da da farko nace aka bata madara amma taki furrr tace tanason ta shayar da itaaa!
Sai kuma ya shiga share ƙwallar ta tashi ga fitowa a cikin idanunsa kafin yaci gaba da faɗin

"wannan shine sanadiyyar da yasa iyayenmu suka ƙi amsaer yarinyar, wai idan muna son zama acikin garin RANO to kuwa dole sai mun yarda wannan yarinyar*
Hakan*
Sammm munji muna da buƙatarta hakan yasa muka kasa bin umarnin iyayen, take kuwa sukaana korar kare daga cikin ma'aifarmu*
Wannan shine dalilin da yasa muka dawo cikin Kano da zama*"
"Anguwar mariri muka tare duba da rashin ƙarfin da muke da, cikin ikon Allah kuwa Allah ya dinga buɗaɗa mana ga kuma wani agaji da gwamnati ta dinga Turo mana kamar ana fashimtar loƙacin da muke da buƙatar ƙari; ashe ba kowa bane wannan aikin MALEEK ne!
Haka rayuwa taci gaba da tafiya da dadi daba daɗi har loƙacin shigar jaddah makaranta yayi..haka muka sanyata a nazire haka muka yi ta tafiya har zuwa kammala karatun ta na ƙarshe kuwa, ko nairarmu bata taɓa kuka domin ko fensir babu taɓa siyawa JADDERH ba!*
Domin muna zaune har gida k
Gwamnati take aikowa da kayan makarantar ta kyauta ashe shima aikin MALEEK É—inne,"

"Wannan shine taƙaitaccen tarihin rayuwar JADDERH a wajen mu* "

Gaba ɗaya falon ya kuma ɗaukar shiru kowa da abunda yake saƙawa acikin ransa, amma banda FRIEND domin hawayene kawai wani ke korar wani, hamdala kawai takewa Allah domin jin rayuwar gudan junin ta bata tagaiyara a duniya ba, amma dai bayanda kasoba...gaba ɗaya kuma sai aka shiga maida ALHININ wannan abu daya faru cikin tsarin Ubangijin talikai, Nan ma FRIEND ta shiga bada labarin mafarkin data dun gayi da JADDERHn
Itama jaddan ta bada nata labarin mafarkin da yau shine ta samu damar , ganin fuskar matar mafarkin nata harya kai ga bayyanuwar wannan cukurkuÉ—addan al'amari.
Daga bisani ne kuma maleek yake naiman yafiyar FRIEND domin shine GARKUWAN daya dinga mata yawo da hankali*
Anan kuwa sunci dariya domin FRIEND harda rankwashin MALEEK tayi
Wai ya maida ta kakar shi*
Shi kuwa ko ajikin sa☺️
Ganin kuma magrib na dab da kawo kai ne yasa sarki ABDULPHATA OMAR ya buƙaci Malam Abdullahi daya rufe musu taro da addu'a, domin kowa ya kama gabansa, inda kowa cikin mutane biyun nan suke ɗauke da alwasai akan matayen nasu*
Wato sarki ABDULPHATA OMAR da kuma Alhaji TAUFIQ,

🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Sai mun haÉ—e a fegin gaba
🤪🤪🤪🤪😇😇😇😇😇🤪😊☺️

Dinkin yadda zata kaya a gaba
🥹🥹🥹🥹🥹🙂🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🙂

Shin wane alwasuka ne sarki ABDULPHATA OMAR da kuma Alhaji TAUFIQ suke da shirin É—auka???

Akan mata yen nasu
😳😳😓😳🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬🤬

Ina ƴan team MALEEK kuna ganin yayi daidai kuwa🫣🤔🫣🤭🫢🤗
Akan katoɓarar da yayi na cewar yanxun haka😳😳😳😳😳😳😳🤬🤬🤬

To ya seen ba abakina ba eshheeeee🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐

More comments more typing

*By ammey laylerh 🫶🏻*

Muge xuwa🤗🤗
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*

Page 3️⃣2️⃣

08104493215

*DEDICATED to UMMU MAHER HAUSA WRITER'S🙏🏻🙏🏻*

*INA ƘAUNARKU KUNE DUNIYAR MIRRAH ✨*

Mom Sani~Mommah Naaaaa
Asmeetar hydar~masoyiya
Oum shaheed~Oummuna
Maman Inaya~Aunty Naaaaa
Ashanty~Bestyna
Bestyn bestyyy😘
Sumayya shehu~my lovely
Fateemah Zahra ~shalelen abba

*Ina alfahari daku akoda yaushe 🤗🤗*

Babyn baby~babyn MIRRAH ✨
Maman Hannat~Abar ƙauna
Ummuh Zahra
Aisha A Sani
Maimunat Muhammad jiya~aunty Naaaaa
Ummin Maryam
Fateemah Muhammad
Samira Eli
_____________~__________

__________________
Inda kowa cikin mutane biyun nan suke É—auke da alwasuka akan matayen nasu*
Wato sarki ABDULPHATA OMAR da kuma Alhaji TAUFIQ....haka dai taron nasu ya gabata, inda sai Anan ne ma suke jin ashe maleek shine mutumin daya kaɗe jaddah harya tura musu da wannan wasiƙar, tare dasu malam Abdullahi rano su mai martaba sarki maleek ibn suffyan suka tafi acikin privete jet ɗin su.
Tare da jaddah suka wuce bisa umarnin mahaifin maleek, ai ko zo kaga ɓacin rai atattare da maleek tamkar yayi aman wuta tsabar masifar jaraba, inda diret ADAMAWA zasu wuce, ciki kuwa harsu malam Abdullahi domin sarki ABDULPHATA OMAR yana son karrama wannan bawan Allah, a masarautar Kano suka kwana bisa umarnin sarki maleek ibn suffyan...washe gari girjinsu sarki ABDULPHATA OMAR ya ƙara keta HAZOO xuwa birnin adamawa
*************************
ADAMAWA
~~~~~~~~

Gaba ɗaya yau tun asuba masarautar suka tashi da wani irin gagarumin shirin da basusan kona miye ba. bisa umarnin sarki ABDULPHATA OMAR kowa ka gani yashiga taitayinsa,domin gujewa samuwar laifi a irin wannan loƙacin, haka busar sarewa keta faman tashi FRIEND suffyan shine jagorancin dukkan wani abinda ke gudana.
Girjin su mai martaba sarki abdulphata Omar ne yake sauƙa sannu ahankali harya kai ga sauƙa a cikin farfajiyar masarautar, wasu rantsatstsun motoci guda biyar ne suka jero sai ɗaukar idanu suke inda motar farko, aka ƙatata da wani fitaccen kuma ƙayataccen
Rubutu*
We welcome you back in your womb safely daughter of the king ABDULPHATA OMAR the granddaughter the king before and after AYSHA ABDULPHATA OMAR

Shine rubuce akan wata farar motar da tasha uban decorations na gani na faÉ—a wanda musamman akasa akawa wannan motar tsarin decoration,É—in na daban anware tane bisa murnar dawowar cikakkiyar Æ´ar mai martaba sarki abdulphata Omar kuma Æ´a mace ta farko daya fara samu a duniya, duk wannan shidimar kuma FRIEND suffyan ne ya haÉ—a komai.
Duk wannan bidirin da ake yi Hajiya LAURA batasan wainar da ake toyawaba, cikin wata irin izzah ta musamman Sarki ABDULPHATA OMAR yake taka step É—in matakalar jirgin, MARYAM ABDULJALAAL ce biye a bayan sa itama cikin Tata izzar data kusan finta sarki abdulphata Omar É—inma.
Tsarki ya tabbata ga Sarkin taliƙai buwayi gagara misali shine bakina ya iya furtawa loƙacin da idanuna sukayi arba da GIMBIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR.
Cikin Wata iriyar shigar dana kasa gane taka maimai ma ta mece, domin wata iriyar arabian gawn ce ajikinta Black blue Inda aka ɗora mata wata arniyar Black blue ɗin alkabba, ya subhanallahi... faɗa muku irin ƙyan da tayi bazai misaltuba kawai kuyi emagin acikin zukatanku, domin konace zan musaltamukun banada bakin misaltawar, cikin wata irin haiba ginshira mai tafe da izzar da take da, tun farko take cira ƙafarta step by step take daka matakalar benen...tuni gaba ɗaya compound ɗin Masarautar ta ɗauki wani irin busa busarda ke nuna cewa akwai babban al'amarin dakes0n BAYYANUWA ' Arin wannan loƙacin
Gaba É—aya bayin
Dake tsaitsaye
Neeeee*∆
Sukayi Saurin Sadda Kawunansu ƙasa wasunsu kuma suna zuɓewa tare da wani irin waƙe take tashi daga bakunansu, GABA ƊAYA JIKIN AYSHA ABDULPHATA OMAR NE YA ƊAUKI WATA IRIN KARKARWA TARE DA JIN TAMKAR KANTA ZAI RABE GIDA BIYU.
Lura da hakan da ummey tayine yasa tayi saurin kamo kafaɗar jaddan inda tashiga tofa mata wasu ayoyi na daga cikin Alqur'ani mai girma! Hakan yasa jikinta ɗan tsagaitawa na daga rarar daya fara da, malam Abdullahi kuwa daya somacin karo da wasu irin abubuwa marasa kyan ganine, yasa shi fara karanto wasu adda'oin kariya mai tafe da karya mugun sihirurruka....acen ƙasan zuciyarsa.

LAURAH

Hajiya LAURA dake zaune ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya ce tayi saurin miƙewa Azabure...domin jin abinda makaran kunnuwanta suka fara jiyo mata, da sassarfa ta soma fitowa daga cikin makeken ɗakin nata har kusan kifawa take yi wajen s0n isa inda take jiy0 wannan abu.
A kuma daidai wannan loƙacinne ne GIMBIYA AYSHA ABDULPHATA OMAR suka kai tsakiyar shimfiɗeɗen tsakar gidan masarautar dai dai loƙacinne kuma FRIEND suffyan abdulphata Omar ya tafi da tsananin murna ya rungume tilon ƙanwar tashi ya kuma cirata sama yana wunata yana sakin dariyar farin ciki!.
A bazata abinda makaran idanuwan nata suka gane mata.....hakan ne kuma yayi sanadiyyar kusan tarwatsewar zuciyarta, idan har makaran idanunta ba ƙarya suke gane mata ba, kamar MARYAM ABDULJALAAL ta gani tsaye itada mai martaba sarki ABDULPHATA OMAR tare da wata kyakkyawar yarinya mai irin fuskar maryam abduljalaal suna tunkaro cikin masarautar ga wani irin tsananin hasken daya musu ƙawanya, hakanne yasa ƙwaƙwalwarta da tunaninta suka tafi tariy0 mata baya cen, zuwa wasu shuɗaɗɗan shekaru da wuce baya....hakanne kuwa yasa ta fasa wata uwar ƙara tare da zubewa sumammiya domin tunan0 wasu maganganun LUBNA gareta***
MAHAƊAN BA KOWA BANE FACE ITA WANNAN JARIRIYAR YARINYAR DA KIKAS0 KASHEWA, ƳAR KISHIYARKI MARYAM ABDULJALAAL ƳAR MIJINKI ABDULPHATA OMAR.

Sune kalmomin da suka zo mata a kalmomin ƙarshe sukayi kuma sanadiyyar sumewarta Atake awurin tun ba'aje ko inaba.

Haka friend yaci gaba da wuna ƙanwar nashi sama yana faɗin
"gani nake tamkar a famarki ba zahiri bane."

"****It seems to me that it is not real Today I see my blood in the world,we welcome you back to your family Habebtyy"
Chapter 27 · 0% Book details