Sashe 39
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wacece ita? Menene hasalin abinda ke acikin zuciya da kuma manufarta a gareki? Babu baki da amsar wannan tambayar, dan haka in ba zaki iya kallo ba to kiba masu wuri suyi aikinsu na cikakkun mazajen gobe"
Ya faÉ—i hakan yana kama hannun maleek tare da kaishi har bakin get É—in gidan, "kaje da safe zan nemeka. Allah yaci gaba da shiga cikin al'amuran ka duniya da kahira MALEEK TAUFIQ tsayayyen namijin mazajen fama, tabbas rabbi zaici gaba da haskaka al'amurran ka zaici gaba da maka jagora a koda yaushe! Zaici gaba da zame maka gata a dukkan inda kake faÉ—in DUNIYAR Nan!"
"Yes sir." Yace tare da wani irin Sara ma mahaifin nashi irin na cikakkun jaruman qasa.
Ba tare da ya kuma cewa komai ba ya kama hanya ya nufi gidansa dake asokoro a qasa duk kuwa da cewar akwai Æ´ar tazara sosai tsakanin su da gidan nashi.
Haka ya rinqa tafiya cikin tafiyar Nan irin ta sojojin nan masu ji da kansu da kuma maganin tsagerun kwaÉ—i, haka yaringa keta hanya duk inda ya gimla acikin anguwar da yabi sai an rakashi da idanu, domin ya xuwa yanxun gaba É—aya gidajen talabijin da rediyo sun kama haska komai daya faru safiyar yau É—in. Hakan yasa matane dasun ganshi suke nuna shi da baki wosu kuma da hannu, wasu kuma tserewa suke ana kare kawai,
Yana kaiwa qofar gidansa ana shiga sallar isha'ee, hakan yasa kai tsaye masallacin ya nufa dan yana da yaqinin alwulansa nanan daram. Ana idar da Sallah yayi gaggawar shigowa cikin gidan nashi, tare da linkin tsaron da aka kuma qaro masa, gudun abinda kaje Yazo.
Cikin tafiyar sassarfa yake taka mata kalar benen wasu ba bibbiyu yake takawa, kai tsaye bethroom nashi ya nufa jin zuciyarsa na, masa wani irin luguɗen masifa gaba ɗaya maganganun su Kashim ne suka shiga dawo masa tsaƙar kansa .
********************
Sama da 30 minutes kenan daya É—auka a tsaye ruwan showern daya kunna na dukan jikinsa, wanda amatsayinsa cikakken Namiji me motsa jiki haka kuma soldier, yasa samm baiji ajikinsa cewar ya gajiba da tsayuwar ba haÉ—i da dukan ruwan.
Yanayin yanda ruwan ke dukan jiki da kuma kansa kawai, ya Isa bayyana maka cewar lallai ba'a cikin tunani da kuma hayyacinsa yake ba. Domin duk yanda yaso da yayi zeroying mind nashi abun yaci tura. Ahankali yakai hannunsa ya kashe showern, tare É—aukar wata kakkaurar bathrobe É—in dake gefensa ya sanya a jikinsa, ba tare daya tsaya tsane gashin kansa ba ya nufi qofar fita cikin bathroom É—in.
Hannunsa ya É—aura akan handle É—in qofar, ya buÉ—e yayin da yake jin qirjinsa na amsawa aduk wani taku da zai yi.
A irin yanayin da yake cikine yasa samm baiji zai iya tsane gashin kansa dake É—igar ruwa ba, wani dogon trouser kaÉ—ai ya sanya ba tare daya sanya riga ba.
Qarasowa jikin windown ɗakin nasa yayi,wanda daga Nan inda yake yana iya hango compound ɗin gidan, inda sojoji suke tsaye suna ta faman kai kawo, har yanxun zuciyarsa zafi take yi masa yayinda, da wani irin ɗaci yake daɗa mamaye maƙoshinsa, idanunsa da suke a lumshe ya ware saboda baya jin, zai iya jurewa gizon da amsa kuwwan maganganun su Kashim baban dake dawo masa tamkar, dai yanxun abin yake faruwa.
Ayanxun baya buƙatar komai domin brain nashi gab take da juyewa, wanda hakan kuma yayi sanadiyyar hautsinewar tunanin sa.
Yayinda da har yanxun maganganun Kashim baban ke masa yawo a tsaƙar kansa da kuma tunaninsa.
*KALMAR*
"Idan nagama dakai zanbi ahalinka ɗaya bayan ɗaya na sheƙesu, sannan na aure matarka uwar yaronka ayman, waɗanda na tabbata sune rayuwarka MALEEK!¡!"
Daya faÉ—a masa ita mafari abinda yafi haukata masa zuciyarsa, duk kuwa da cewar yasan suna komar hukumar sa ayanxun haka, amma jin kalmomin yake tamkar fitar rai, "ZAN AURE MATARKA, UWAR YARONKA AYMAN".
A zafafe ya kaima glass na windown wani irin bugu, jin zuciyarsa tamkar zata bar gangar jikinsa, tamkar kuma zata tarwatsa masa ƙwaƙwalwa da zuciyar sa.
Jin qarar fashewar abune yasa gaba ɗaya sojawan coumpaund ɗin gidan yin wata iriyar, katan tanwa tare da cira hancin bindugunsu sama, cikin zafin nama kuma suka fara qoqarin harba bindugunsu, wannan abinda ya faru ne ya ɗau hankalin su ummie dake cikin ɗakin jadderh suna rarrashin AYMAN dake ta faman rigima tun fitar su maleek ɗin, tare da ammey cikin tsananin tashin hankalin abinda yake kuma shirin faruwa suka fito cikin tsakiyar parlourn, ganin babu komai ne yasa jadderh miƙama ummie Ayman tare da hayewa saman maleek kai tsaye, yana tsaye inda yake hannunsa sai zubar da jini yake gashi duk glass sun yanyankeshi, turus jadderh taja da tsaya tana kallon ikon Allah, kafin kuma cikin hanzari ta qariso gaban maleek ɗin tare da kama hannayensa tana faɗin " meya faru dakai Cwthrt? Mene ya samu hannuwanka haka rayuwata?" Gaba ɗaya ta shiga masa tambayoyi ajejere, ba tare da barin taji amsoshinsu ba jin hannuwansa cikin tattausan hannun jadderhn ne yasa shi faɗa wa jikinta.
Tare da yagaye ta da hannuwansa masu É—auke da raunuka, kansa ya É—aura a dokin wuyanta tare da matseta tsamm acikin jikinsa, tamkar zaya mayar da ita Cikin cikinsa.cikin wata iriyar muryarn da bata sanshi da ita bane ya shiga faÉ—in.
"Mene mutane suke naima a wannan DUNIYAR ne kammm? Da suke cire tsoron Allah a ransu, suke aikata manyan lefuka akan abinda bazai amfa nesu ba Ranar gobe ƙiyama? Uyummmmmmmm na rasa, na rasa gane kan mutane da gaba ɗaya yazam kowa kansa da kansa yake so! Kowa baya da buri da kuma fatan daya zarce yaga yana quntatama qaninsa? Akan me?, Akan me hakan yake faruwa! Kina son kicemin dukka Son zuciyane ko son kai uyummm?" Ya faɗi Maganar yana ɗago haɓar jadderhn tare da qureta da idanunsa, wanda suka kaɗa sukayi jawur dasu.
Cikin abinda yafi komai ƙonama jadderhn rai da kuma RUHINTA ta shiga faɗin " tabbas son zuciya ne ya MALEEK, da kuma rashin tunani! Idan har burinka/ burinki/ ƙuntatama wasunku tokai miye ribar taka Rayuwar, tabbas Zamani ya sanja ya kuma zo mana da abubuwa maban banta, masu ban tsoro, za kaga mutum iya mutum tsantsar ambatar Allah akowanne furuci nashi! Amma tashin farko da zaka auna zuciyarsa to tabbas FANKO CEEE ya MALEEK! Kamar dai ta Mommah.
HAKA kuma zaka mutum ana masa kallon shi ba kowa bane kana babu abinda ya sani, samm baisan daɗin rayuwa ba,kuma kowa kallon qas qas tance suke ake masa, amma zaka duba shiɗin zuciyarsa tsarkakakkiyace ba kamar yadda ake tunani ba! Kana kuba zak tadda mutum baya da aiki sai kushewa jama'a da faɗar maganganu mara sa daɗi amma koda dade da misqana zarratan bazai taɓa iya cutar da wani mahaluki daga halittar Ubangijin muba! Wannan shine halin da ake ciki a yanxun, burin kowa yaga kowa ya tagaiyara amma banda shi kamar dai Mamie talatu nera".
Cikin wani irin zallar mahaukacin abinda yake ji daga cikin zuciyarsa ya qare matse jadderh sosea, yace .
"Haka kuma zaki ga mutum baya da burin daya wuce yayi zalumci wa abokiyar zamansa, kamar dai Ammey na da Mommah, babban burin ƙishiya shine taji ana faɗar aibun kishiyarta, anan zaki ga har gyara zama take domin bada kanun labaran qarya da qaraiyari, kamar dai woni loqaci naje qiran da abbu yamin, ina dosar ɗakin naji abbiena yana faɗan ammey tayi masa ba daidai ba, amma cikin zallar makircinta take faɗin saidai haquri alhajis, danma ba kaine kake zaune da ita ba ta kaga abubuwan mamaki na ban al'ajabi da jin tsoron zamanta mata a gareka, saidai banzar bata sani ba duk acikin shirinmu ne nida abbiena! Dan duk abinda Mommah take muna sane da ita kuma loqaci muke jira kamar dai YAU! Dake a tsare a hannunmu. Qarqashin jagorancin shugabana Chief of army mai girma TAUFIQ NASARA shugaban sojojin Nigeria soldier THE ARMY and the COUNTRY as a whole tabbas yau burina ya cika dan ganin qarshen azzalumai da zalumcinsu!"
Inda abinda yafi ruÉ—u to tabbas jadderh ta shiga, jin mahaifin maleek shine Chief of army, cikin zallar madarar mamakinsa tace "kasan abinda kunnuwa suka jiye min kuwa RAYUWA TA!?, Jifa nayi kace"
Shiiiiii
Ya katse ta ta hanyar alamun tayi shiru da yatsansa daya mata.
Hakan yasa taja bakinta tayi shiru tana jan hannunsa zuwa gaban First aid kit tare da somawa maleek tritment na raunikan daYa samu.
*******************
Ummie dake tsaye har loqacin ayman bai dane rigima bane yasa ta ɗauki telephone dan qiran ɗakin maleek, a Kuma daidai loqacinne suke sauƙowa qasa tare da jadderhn tana riqe da hannunsa, zama yayi a ɗaya daga cikin kujerun parlourn yana amsan maleek a hannun ummie, lafiyayyan abincin da jadderh ta haɗa masa da kanta.
Bayan fitarsu da ammey ta shiryo masa cikin wormers masu azabar ƙyau da tsari, gefe guda kuma ga lafiyayyan kunun gyadar shin na gado, ganin hakan ne yasa ummie miƙew tsammm dan basu wuri ganin yau a parlour maleek zaiyi dinner, serving nashi ta shiga yi bayan ta kammala ne ta tura masa gabanshi, haɗi da qoqarin amsan ayman, hannuntan ya riqe dake qoqarin ɗaukar ayman ɗin.
Tare da jawota jikinsa yana ɗibar abinci yana nufar bakin ta tare da faɗin "Oya open your mouth", kanta ta noƙe tare da ƙin amsan abincin cikin ta ya shafa tare da faɗin "nasan wannan cikin harya zuwa yanxun baici komi ba tun safe ba dan haka ya zam dole na kula dashi"
Ganin da gaske yake ne yasa ta buÉ—e bakinta tare da fara amsan abincin, itama tana bashi ga AYMAN sai famar mutsuniyarshi yake irin na yara, dan yana cikin kwana na talatin da bakwai a duniya.
Harya faro wayo abinsa cikin sa yayi tsam tsamm abin gwanin ban sha'awa.
*ðŸ”¥â™¥ï¸ KAREN BANA ♥ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH âœï¸
*Ammey laylerh*
Page 4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=======================
*~Why do some people not understand?,why the life of these people knows,why are we so quick to cut the person If you don't know him, you don't know how his life is?~*
Pls and pls for God to stop and fix his life, It's not like you stop watching someone else's life.