← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 45

Sashe 43

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(Nayi kewar ki Mommah Naaaaaa😌 *Mom sani* albarka da rahamar Allah ta tabbata gareki🤲🏻 Alkhairin Allah ya kai miki masoyiya ta. Abar ƙaunana MAGANIN kukana BLOODY ASHANTY, da SIS REEMAH da fan's na yan SAURAYIN YAYATA fan's club suna gaidaki sosea. Sai munzo ganin sabon gida nida fan's na KAREN BANA🥰)

Waro dara daran idanunta tayi, tare da cewa
"laaaaa na manta dashi kaga bari na tashi yanxun na É—auko kayana, kuma Allah ko sammaka bazanyi ba"
Cikin marairaice idanu yace mata
"Haba AUTAR MATA bansan ki da rowa bafa tawan, maza ɗauko ki ƴanmin, noqe kafaɗa tayi alamun taqi wayon tare da tashi a cikin sa ta nufi wurin hand bag ɗinta, wasu jara kuna ta ɗauko guda uku manya, amma duka àn yage rubutun jikinsu, ta farkon ta buɗe tare da ɗan lasar kaɗan, jin wani irin azababban zaqine yasa ta lumshe idanunta, tare da buɗewa kafin ta kafa kanta akan gorar, ban tashi aune ba sai ganin jarkar maganin qara ƘYAN nan nayi a yashe a tsaƙar ɗakin.

{Niko nace ashe za'a yi biyu🥰}

Ganin da gaske ta shanye tassss babu sauran ko kaɗanne yasa maleek waro idanunsa, dan M MAHII ya bashi labarin MAGANIN ƘARA ƘYAN NAN, hakan yasa shi mata wayo ya nuna tamkar baima san miya ba,
Ganin tana qoqarin qara buɗe ɗayar ne yasa maleek saurin rumgumota jikinsa, tare da san yaga ya kwace gorar dake hannunta, ita kuwa jadderh data san cewa maleek wayo yake son mata na ya kwace mata maganin kara tsatstsafo d kyaun kamar yadda ASMA'UN M MAHII ta bada labarin irin ƘYAN daya qara mata loqaci guda ne yasa ta, riƙe gorar kwamm.

"Laaaaa babyn baby kalla ka gani" ta faɗi hakan tana cira yatsarta sama tamkar dai abu take son nuna mishi, hakan yasa shi cira kan sama kuwa kan kace neeee harta shanye kayanta tsabbb, shi kuwa maleek tsabbb ya gama wayo take son masa, shi yasa ya rabu da ita shima ya biye mata, dan dama AYMAN yake tausayi da itanma kanta, ya riga daya sani shine ganau kuma jiyau ya tabbata ko babu masu maganin mata A duniya to tabbas zaiyi rayuwar farin ciki ta hanyar AURATAYYA tare da jadderhn shi, aikuwa tun kamin ba ta yarda jarkar qarshen ta durƙushe qasa tana riqe maranta. Tare da wani irin juyi ta hantsilo jikin maleek, jikinta yana wani irin mazari tamkar mai jin sanyi, murmushi kawai maleek yayi irin na gefen bakin Nan tare da zagaye ta da hannuwansa ya shigar da ita Cikin faffaɗan qirjinsa, ya zaman ya mata rumfa ita kuwa oga ta hannun daman ASMA'UN M MAHII bata san loqacin data wawuri maleek ɗin ba gaba ki ɗaya, aninayen gaban rigarsa ta shiga ɓallewa kasan cewar dama biyu ne kawai ba'a ɓalle ba.
Cikin jikinsa ta shige tana kanainaye shi tana faÉ—in "Rufeni YAA YAA MALEEK wani irin balakin sanyi nakeji"
Takawa ya fara yi da ita a jikinsa, ita kuwa hajiyarku dake maqale jikin mijinta sammmm tama manta da wosu batun su Mommah kanta kawai tasani a wannan loqaci, dan itama ta shiga gonar hukumar su ASMA'UN M MAHII {SAURAYIN YAYATA} littafin Mommah Naaaaaa
Mom sani Keenan./

Dama shima a hannu yake daure wa kawai yake da kuma aikin daya sha masa kai, shine kawai abinda yaÉ—auke masa hankali daga gare shi, yanxun kuwa alhamdulillah komi ya daidaita, cikin wani irin zallar feelings É—inta daYa taso masa loqaci gudane yasa ta shimfiÉ—e ta akan gadon, tare da qarasa zame rigarsa.
Kan tsakiyar gadon yahau ya kwanta ya miqe qafafunsa, tare da ciro jadderhn ku🥰data daɗe da barin DUNIYAR mutane ta tahi DUNIYAR dasu ASMA'UN M MAHII ta tahi😅.
Akan ruwan cikinsa ya ɗaurata ya hook ɗin bra nata ya ɓalle tare da ciki da ita bayan ya zare daga cikin ta, nasha nunta da suka qara cika da kyau dalilan shayarwar data ke, gashi kuma tana ɗanyen jegonta, tunda dudu ko wata uku har yanxun basu cika ba, 360 ya kai musu wata irin wawuyar raruma, tare da fara basu wani irin kisses na musamman masu tsayawa A Rai da zuciya, haka suka shiga birkita junansu, inda gaba ɗaya sun gama fita a hayyacinsu.
Hakan yasa naja musu qofa da kyau, dan yau lamarin na musamman ne.
Wane alqalumman AMMEY LAYLERH ☺️ abin ya girma kaina nima yachin.

Dan wannan lamari badai da niba gaskiya🥰

Jin kukan ayman ne ya farkar dani wajajen qarfe huÉ—un dare goshin asba. daga naunauyan barcin daya É—ebeni. Wanda ashe ban sani ba MALEEK ne ya zuba min maganin barci acikin guntun leman dana sha a parlourn su.

Ina shiga cikin ɗakin na tarar da maleek ɗauke da ayman, A hannunsa yana zaune tsakiyar gadon ya fito da mama yana ba ayman, lallai maleek kayi aika² irin wannan shan uwar wuya haka, nikam ba ruwana kaida fan's na jadderh wllh.
Ashe maleek É—in ku kusan kwana yayi abu É—aya.iya wuya kammm jadderh tasha ta a wannan lokaci, yo abinku da an daÉ—e ba'a haÉ—uba tsawon watanni.
Gashi an samu a bagas dede da wanka maleek ne ya mata.
Tsinuwa kammmm ASMA'UN M MAHII tasha ta yafi Cikin kwando wurin jadderh, kai harda ma M MAHIIN yasha Allah ya isa wurin mutuniyar taku.
Shi kuwa maleek albarkar duniya babu irin wacce baiwa ASMA'UN M MAHII ba, da MAHIIN ma kai wanda ya qirqiri ma maganin ƙara ƘYAN nan ma yasha tashi adda'ar. daga bakin GENERAL MALEEK TOUFIQ MAI NASARA.

**************
Pls a gurguje

Haka al'amurra suka ci gaba da wakana inda ayman yanta wayo abinsa, dan yanxun ya shigo wata na biyar. Inda yake zama daram abinsa kayan wasan yara, kuwa da yana magana toda yayi a wurin ayman. ASMA'UN M MAHII da jadderh kuwa sun É—inke abinsu cassss. Inda AYUSHAN MALEEK tace wllh ba za'a yi tafiyar Nan. Ba NIHAL É—in AYAAN { KAIÆŠIN MACE} ba na ASHANTY BLOODY, nan kuwa suka janyo ta cikinsu.

Ai kuwa suma mazan suka haÉ—e kawunansu, suka zama manyan abokan juna,

Cikin qarin girman da aka qara wa wasu daga cikin sojoji kuwa harda Jawad babban abokin maleek,inda ya tashi da matsayin maleek. Inda binciken da akayi na nasu fita da sirrin ayyukan su, aka samu hannun EL-BASHER dumu dumu. Nan kuwa kotu ta haramta mashi zama soja na har abada.
Bayan an tura shi gidan maza na tsawon shekaru biyar tare da tarar Naira miliyan biyar, nacin amanar aiki tare da ɓata musu wasu ayyukan.

Jawad wani zuwa da yayi gidan maleek, dake shi aikin nashi cen pleatu yake, anan yaga Basma Ibrahim best friend ɗin jadderh, Nan ya nuna yana ciki aukuwa babu ɓata loqaci akayi bikinsu. Sai pleatu state.

Haka rayuwan taci gaba da tafiya wani loqaci fari wani loqacin baƙi, wata rana dake sau tari familyn Alhaji TOUFIQ sukan ziyarci Mommah akai akai, nan suka shiga mummunan tashin hankalin ganin Mommah gaba ɗaya babu kamanninta tattare da ita, babu jiji dakai babu mulkin Nan, babu fara'rnan babu komi ga cutar shan inna data gamu da ita, wato mutuwar ɓarin jiki inda a likitance suke ƙiran ta da The death of the body.
Idan hankalin su yayi dubu toya tashi, nan maleek ya roƙi alfarma fita da ita waje, kasan cewar shi shugaba kuma adalin mutun na mutane aka bashi go are head na fita da itan.

Mu koma Adamawa
******

ACEN Adamawa kuwa haka kullum cutar Hajiya Laura keci gaba, sai abin yayi tamkar zata samu sauqi sai kuma abin ya kice.
Inda cutar mutuwar ɓarin jiki kuwa, dama boka ya faɗa musu duk loqacin da mahaɗi da mahaɗin suka haɗe suka haifi mai ido, to kuwa tamkar ɓarin jikin sune ya tafi, dake dama aka ce idan mutum yana kan ganuwar mugunta da Sherri ko an haska masa hanya baya ganin hasken nan, shi yasa sammm babu tunanin komai suka amince da sharaɗin boka.
Inda ita kuma Hajiya Lauran abin ya zame mata biyu domin ita sharaÉ—in ta biyu ne harda na duk loqacin da jinin MARYAM ABDULJALAAL ya sanya qafa cikin masarautar Adamawa to daga ranar babu ita babu hankali, haka tace taji ta gani ta kuma amince, shine sanadiyyar sumar da tayi loqacin da AYUSHA ABDULPHATA OMAR ta shigo cikin masarautar, a lokacin ta razana iya razana ganin bata haukace É—in bane yasa tayi ta zagin boka, harda ce masa É—an me turtsetsen ciki.
Sai gashi loqaci guda abubuwa biyun sun sa Meta.
Friend Sufyan kuwa saida little Momman nashi kuma friend nashi ta qira shi ta yanka masa rashin mutunci da kasheɗin lallai lallai ya dawo gida, ashe dama qarya yake ba uwa ya ɗauke ta, bai kuma ɗauke ta friend ɗin gaskiya da gaskiya ba, dan ƙaddara ta gitta tsakanin su. Shike nan saiya yanke qauna daga rahamar ubangiji.aikuwa cikin satin data qirashi ya tattara daga Madina ya dawo gida 9j inda ya rungumi ƙaddararsa.

Harya ma yayi aure Anun É—in Oum anum ya aura wanda little Momman nashi ce ta wuce masa gaba, akayi auren dan suma Æ´ar uwarsu kara suka Bama friend auren Anun.

Anum wacce sukayi taka rar karatun Nan da jadderh a madinatul munaiwara.

Inda suke zaune cikin farin ciki da kwanciyar hankali, saida ance uwa uwace ba kowa ke amsa sunan ba. Haka friend ya dinga yawa da mahaifiyar sa qasashe qasashe dan naimar mata magani, inda da yawan wasu malam addinin sukan ce musu tabbas sai dai har idan wurin wannan bokan aka koma, shine zai walwale komai. Gashi ita kuma babu lafiyar magana, Bama ta san muke faruwa a gidan duniyar ba.
Shi yasa dai ake cewa mai haƙƙa rami na mugunta, yayo kaɗan inya gane dan zamani akema fatauci, ita duniyar faɗi gareta.
Hakan yasa masu iya magana sukan ce.

IDAN KASAMI DUNIYA ' A HANNUNKA, TOKA BITA A SANNU. DOMIN ITAÆŠIN BA MATA NATA BACE.
RAYUWA CE WATA RANA SAI LABARI.

KANA HAƘURI SHINE MATAKIN NASARAR RAYUWA.
KADA KA ZAMTO MAI CUTATAWA ÆŠAN UWANKA MUSULMI AKAN WANI DALILI NAKA.

DUK TSANANI KADA KAZAMTO MUTUM MAI SIN S0N KANKA A RAYUWA.

Kamar haka ne ya faru dasu Hajiya lubna da Laura.

Sannan su Ammey sunyi haƙuri ita da aminiyar ta MARYAM ABDULJALAAL YEKO MADINAH.

Gashi Allah ya saka musu da mafificin alkhairinsa.

Ina labarin iyalan Kashim baba?
Chapter 43 · 0% Book details