Sashe 2
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hadarine yahaɗe garin sosai, yayima samaniya ƙawanya bakajin komai sai ƙara ƙainan motoci, A loƙacin wanda suke haskawa dan ganin gabansu.
A daidai wannan laƙacinne wasu shara-sharan motoci. suka karyako kwanar anguwar ta mariri guda biyar ajere reras,
basma ce tayi saurin riƙowa hannun jaddah tana faɗin.
"bakya ganine jaddah?"
Kafin ma tarufe bakinta sukaji anyi wani irin tamfatsa musu ruwan kwantamin anguwarsun mai shegen warin tsiya.
"Kin gani ko?, Kinga abinda nake gudun yafaru ko jad"
Kafin ma basma tarufe bakinta takumajin fashewar gilases na mota, ita dai bata san maiya faru ba. Tsayawar motocin dukka biyar ɗin shiya kuma jan hankalin ta, murfin motar aka buɗe wani matashin saurayine yafi to, wanda bai wuce shekaru ashirin da ɗaya ko irin da biyun nan ba aduniya ..... Kaida ganin sa kaga rashin tarbiyya ƙarara, domin kuwa wandone ajikin sa crazy iya gwiwa sai wata kafurar riga mara hannu wacce ta ɗameshi. sosae kwalbace a hannun sa wanda dukkan alamu suka nuna cewar giyace
A cikinta, Cikin wani irin taku na rashin mutunci yake takowa gabansu. yana zuwa baiyi wata wata ba ya fidda zaratan yatsunsa guda biyar ya É—auke jaddah da wani irin gigitaccen mari.
Itama kuwa batayi ƙasa 'a gwiwa ba ta fidda nata hannun da ɗauke shi da nata marin, saurin dafe ƙunci yayi yana waiwayen bayansa, ganin babu bodyguard nashi ko ɗaya ne yasa shi saurin ajiyar zuciya. domin kuwa da irin yanda yake wulanƙanta yaran nashi ace yau aga bansu wata mace. watanma ba ƴar kowan kowaba ta ɗaga hannu ta mareshi dan shi ya mareta, ai wallahi da taga ma zubar mashi da mutunci kamm:
"Ke kinsan koni waye kuwa?"
"Waye kai wanda yawuce banza"
Basma ce tayi saurin faÉ—in
"malam dan ALLAH kayi haƙuri wallahi ita ɗin"
"Ita É—in waa cee cee"
ya faÉ—a a rarrabe yana nuno jaddah da yatsar hannun sa.
" kijirah saka mako ina nan tafe saina wulaƙan taki"
fuuuuuhh yayi gaba yana komawa cikin matar nashi da wani irin matsiyacin gudu yaran nashi suka ja motar, suna barin wurin
sai yanxun suka kula da sunan shi a jikin motar. *JUNIOR AHLAM* shine rubuce jikin dukka motocin nashi .
Wata iriyar ajiyan zuciya basma ta sauke tana faÉ—in.
"Kinga ni ko ? Kinga abinda nake gudu ko jaddah!, Kinsan irin rashin mutuncin waÉ—annan mutanen kuwa jaddah?, Idan da kaÉ—e mu sukayi ma sun kaÉ—e banza"
"Basu kaÉ—e banza ba. domin kuwa muÉ—in aiba mutanen banza bane, na tabbata duk rashin mutuncinsu bazasumin komi ba"
ta faÉ—a cikin siririyar muryanta mai kama da ana busa sarewa
"Why?? Akan me zakice haka?, bayan kinfi kowa sanin rashin mutuncin masu kuɗin nan, da sammm basa taɓa ganin ƴaƴan talakawa da ɗigon mutunci"
Cikin zallar iya sarrafa kalamai na jadderh tace.
"Wannan kuma keya dama, dasu da kuÉ—in nasu ban É—auke su a bakin komiba"
Cikin zallar fusata Basma tace.
"Dama aikin iya zarar magana, ahaka dai shiru shiru ammah idan kin faɗi, wata baƙar wallahi na tabbata kozan haɗiyi qur'ani babu mai yarda kekika faɗa"
"And so what" jadderh ta faÉ—i hakan tana É—age kafaÉ—unta, irin ko ajikin tan nan.
Wata iriyar sassanyar iskace tafara kaɗawa irin iskar nan ta farkon damuna, mai daɗin shaƙa.
sannu a hankali aka fara yayyafi adai dai loƙacin da basma ta wuce gida. Dama maƙotan juna suke itada jaddahn.
suna shigewa aka *KECE* da ruwa kamar da bakin kwarya kuma dama kamar jira ake sushige É—in.
TAUFIQ FAMILY HOUSE'S
*******************
A hankali yake mirza starryn motorn nashi tamkar baya s00.
Horn ya danna
Bala mai gadi dake zaune daga jikin ƙofar ɗakin sane, yana sauraran labaran yau da kullum yayi saurin tashi yana buɗe ƙaton get din gidan.
Hancin motorn nashi ya danno kai cikin gidan nasu, yayin da ruwan da ake yake dukan glasses na motorn tamkar zaya fasa gilashin motar.
ruwane harda ƙanƙara lema ya lalubo, daga cikin motorn . domin a duniya idan da abinda maleek yafi tsana, toya bi bayan dukan ruwa sai kuma *MATA* . domin yanzu yanzune ya rikita mashi al'amurah, dan duk ranan da yayi ganganci ruwan sama ya taɓa lafiyar jikin shi, to tabbas kuwa ranar sai kwanan hospital.
jikin shi waizer nashi sammmm baya buƙatar dukan ruwan sama, ƙafa funshi ya ziro kana yafito gabaki ɗayansa, yana sauƙar da laimar xuwa saman kansa.
bala mai gadine yafara jeromai kirari kamar kullum.....
"Ginshi ƙin dutse kowa ya yi karo da kai shika faɗin"
"Soja mazan fama Namijin mazaje Anbuga dakai anbarka, Saidai su buga su barka kaiÉ—in murucin kan dutse neeee.
Allah yakawo albarka uban gidana"
Duk wannan uban kirarin dayake mishi, shi kuwa ogan harya wuce bayan yazuba ma Bala kuÉ—in da shi kansa baima san ko nawa bane.
Kamar yadda ya tsammata kuwa babu kowa a falon nasu.
hanyar upstairs nashi ya nufa cikin tafiyar sassarfa, domin kuwa ya matsu yajishi cikin ruwa masu É—umin gaske yana gasa jikinshi.
"BABANA"
Yaji sauƙar Muryar maiahifiyar shi har tsakiyar kanshi, tana fitowa daga ɓangaren ta ummita auta biye da ita a bayanta.
"Sai yanxun kake dawowa da wannan ruwan ?"
"Babu komi Ammey naaa , kuma ma ai ruwan bai dakeni ba. Wani ɗan aikine yariƙeni a office Naaaaa"
"To madalla gadai lonch naka yana jiranka idan ka gama shiryawa"
"Banjin cin woni abinci ammey naaa copy ma is ok"
ya bata amsa yana wani yatsine cute face nashi.
"Allah yanzun babban mutum baza ka daina wasa da cikin haka ba ?. wajen kin son cin abinci ba ko, Wannan duk matar ka wallahi tahaɗu da aiki ba ƙarami ba kuwa"
Jin ammeyn nashi ta soko zancen matane yasa shi saurin hayewa saman sa. ba tare daya bari yaƙarasa jin qarshen zancen ammeyn nashi ba.
A gurguje ya tuɓe kayan jikin shi yarage daga shi sai boxes, domin harta farar best ɗin ma daya cire yayi jifa da ita
a tsakar É—akin.
toilet ya shige yatara ruwa masu ɗumi da ƙamshi kwamin wankan nashi, Nutsewa yayi a cikin ruwan, ƙamshi da ɗumin ruwan na ratsa dukka wata sassa na jikin shi.
After jost 30 mint ya fito yana ƙamshim shower gel, ɗaure da farin towel ya fito fari tasss ,sai uban ƙamshi yake zubawa. clothes nashi yashige ya shiryo cikin tree qwata da riga armles ruwan sararin samaniya, mara hannu yabi duk wani lungu da saƙo na jikin shi da ɓarin turare saikace wata mace.
Good 9yt natafi bacci
Muhaɗe zuwa gobe in Sha Allah byeee ngd 👠💃
Masoya
Hakiƙa bana da bakin gode muku saidai nace ilahu yabar ƙauna
Ina maku s00n s000 masoyana 'a duk inda kuke
Masu ƙara ƙarfafamin gwiwa ina miƙo tarin godiya ta 'a gareku
Na barku
Lfy
Takuce dai
*AMMEYN LAYLAH 🫶ðŸ»*
Shere comments fi sabilillahðŸ‘ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸
*KAREN BANA*
🔥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸
*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
*Ammey laylah🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 3ï¸âƒ£
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============
Whatpad
Ammey laylah
081-04-49-32-15
*Alhamdulillah forever and always*
BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIM
____-Gaba É—aya siffar cikakken namiji yagama baiyana ajikin shi,damatsan hannunsa kuwa yadda kasan na sharukan {Film É—in India}haka suke.
A gurguje ya zirah jallabiya, a saman kayan nashi,dadduma yaɗauko yashimfiɗa yatada sallar isha'i, bayan ya idar sallar ne ya janyo drower na littattafan sa, Alqur'ani ya ɗauko *SURATUL MARYAM* ya fara karantawa cikin ƙyaƙyƙyawar ƙira'arsa, da zakin murya tamkar Sheikh sudues ne yake rairawa,bayan yagama karatun nashi...
Falon nasu yanufo yana saƙƙowa daga saman shi, cikin tafiyar nan ta zaratan maza wanda sukayi fice wajen sadaukarwa wa aikinsu.
Abbey, ammey
,ummitah dukka suna kan dainin table zazzaune, kowa yaja flate na abinda yake so gaban sa, ƙarasowa yayi yana faɗin.
"Barka da dare abbey naaa"
"Barka my Happiness s00n"
Cewar Abbie yana amsa yaron nashi.
"Yauwa abbey naaa"
"arka da dare Yaya"
ummie ta auta ta shiga gaida yayan nata.
Kujera yaja yazauna bayan ya amsa gaisuwar autan ammey.
"Ammey copy"
ya faÉ—a hakan yana wani yatsine fuska , sammmm yau bayajin daÉ—in jikin shi, kuma yasan baya rasa nasaba da ruwan da ake shekawa har yanxun.
wanda yake sauka da ƙarfin sa babu kuma alamun tsayawarshi yanzun.
"To babban mutum bari na baka"
ammey ta miƙe tanufi kitchen domin haɗawa shalelenta baƙin copy nashi.
"Y a fama da aiyuka s00n?"
abbi ya faÉ—a yana fuskantar yaron nashi.
"alhamdulillah abbie Naaaaaa"
ƙara duban yaron nashi yayi yana faɗin.
"kiddnapping ɗin da akayi na kashim baba sammm ba imani a zukatan waɗannan bayin Allah, saida sukaga zaɓe ya taho! kana sai kawai suyi kiddnapping nashi, na rasa mene mutane suke naima har haka, dan Allah s00n a tsananta binciken nan"
Cikin ladabi irin nashi da girmama maganar mahaifin nashi yace.
"In Sha Allah abbie zanyi iya tsanani, har kamo gaskiyar wannan cukurku É—aÉ—É—an al'amari ya baiyana kansa in Sha Allah"
"ALLAH yashige gaba a dage Sosai freind"
Cewar Abbie
"Ameern ya rabb, insha Allah zan tsananta"
Cewar maleek yana aiyana abubuwa masu dama acikin ranshi.
Ammey ce tafi to daga kitchen, hannun ta ɗauke da plate with cup. soyayyan ƙwai da tumatir ta soya mashi sama-sama da kuma haɗaɗɗan copy nashi, wanda yasha kayan ƙamshi, sai kunun daya zame masa tamkar rai da mutuwa, ita ammey bata wani yarda da wani copy nashi ba cennnn.
Hakan yasa ta haÉ—o masa da abu mafi soyuwa acikin zuciyarsa wato Kunun markaÉ—aÉ—É—iyar gyada, tasan dole zai sha idan har yayi ida huÉ—u dashi.
" Ummmm iyeeeee kaga É—an gatan ammeyn shi ba"
Abbie yafaÉ—i hakan yana shafa kan my s00n É—in nashi.
Wani c00l smile ne ya kwace mishi wanda baiyi niyar barin sa ya fito ba.
Iya tsanani kammm suna ƙaunar junansu waɗannan family.
************
Alhaji toufiq shararran ɗan kasuwa ne wanda yayi ƙaurin suna, a harkar business (kasuwanci) na sarrafa motoci campanyn sarrafa auduga, dadai sauran abubuwa masu yawan gaske.
yana da mata uku
Hajiya Lubna
Hajiya aysha galadima
Hajiya talatu nera
Hajiya Lubna itace uwar gidan alhaji taufiq, tana da yara biyu dukkan su matane Sumayya, yusrah.
Hajiya aysha galadima tana da yara biyu maleekb, sai auta ummitah.
Hajiya talatu nera tana da yara uku mata biyu, namiji É—aya yusuf,hauwa'u husna.