Sashe 5
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kujera dactor ɗin ya bashi yana ƙara tabbatar ma kansa ehhhh tabbas wallahi kuwa sai yanxun ya ƙara yadda wannnan, lieutenant general maleek taufiq ne, wanda babu inda labarin sa bai karaɗe ba a faɗin 9j Nigeria saboda irin rawar ganin da yake takawa wa rayuwar al'umma.
Sauƙe ajiyar zuciya likitan yayi yana faɗin.
" Amm sir. Bawata matsala bace babba, bugune kawai wanda munriga da munshayo kan matsalar in Sha Allah ma, yanxun data farka shikenan ko zuwa safe muna iya bata sallama.
Cennn restaurant kuwa
Idan hankalinsu yayi miliyan toya tashi, gaba É—aya hankulan yaran nashi ya gama tashi.
sakamakon neman duniya, ƙiran duniya sunyi amma babu shi babu alamarsa abinda ya ƙara ɗaga hankulan su kenan.
Sun kasa tsaye sun kasa zaune.
*To fa koya zata kaya tsakanin waÉ—an nan mutane*
*Idan naga ruwan comments naku zuwa dare ku sami wani typing É—in*
*Insha ALLAH*
*By ammeyn laylah 🫶ðŸ»*
Godiya dubu ga masoya littafin 🔥 KAREN BANA 🔥*🔥â¤ï¸ KAREN BANAâ¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 7ï¸âƒ£
Domin samun naku kyata ka danna numbobin ƙasa
081-04-49-32-15
*HAƘURI SHINE MATAKIN NASARAR RAYUWA*
*KADA KAZAMTO MAI CUTATAWA ÆŠAN UWANKA MUSULMI AKAN WANI DALILI NAKA*
*MARYAM NASEER MIRRAH ✨ GARKUWAR MUSULUNCI💪ðŸ»*
*Shafin nakine yau maman SARKI Kuma Maman É—an manya*
*kiyi yadda kikeso dashi*
*Domin kuwa nima kin faran tamin fiye da tunanin mai tunani ngd 👠kwarai HAJIYATA*
_____________________________
Ƙarar wayar dake jikin joy ne, Yadawo dasu hankulansu gareshi. saurin fito da wayan nashi yayi, ganin message ne daga ogan nasu...yasa shi saurin buɗe wa jiki na rawa.
Kada kuta da hankulanku wajen nemana, *i am doing something, jost go to the house* inayin É—an wani abune, Kuje gida kawai.
Joy ne ya tura masa message É—in shima *oga why did you do that?*
Oga don me ka yi haka? Ya tura masa yana faÉ—a ma sauran yaran abinda ogan nasu ya turo mishi message, gaba É—aya ajiyar zuciya suke saukewa domin kuwa sun sha wani abinne yafaru, da ogan nasu. Gidan suka nufa kai tsaye kamar yadda ogan ya umarce su.
A daidai wannan laƙacinne ammey ta miƙe zumbur, tana dafe da saitin zuciyarta a jinin jikin ta takejin wani babban al'amari yana shirin faruwa da yaron nata.
laluben wayanta tasoma yi tana samo wayan nata kuwa ta dannawa mai wannan Numbern ƙira *father*
Saida ƙiran da tayi ya katse kana itama ƙiran *father* ɗin ya kuma shigowa wayar nata.
A ƙa'idar mahaifinta idan zaka ƙirashi sau billion dollars.. bazai taɓa ɗaga ƙiranka ba, shiyasa itama daga ƙira ɗaya bata kuma wani ƙiran ba dan tariga da tasan ƙa'idar mahaifin nata, Saurin ɗaga ƙiran nashi tayi, tana kara wayan A kunnen ta.
"Assalamu alaiki ummuh maleek"
taji zazzaƙar Muryar mahaifin nata ta doki dodon kunnenta.
"wa'alaikas salam mai martaba, barka da shigowar magrib lafiya"
*father*
Cikin tsananin ƙaunar tilon ƴar tashi yace mata.
"barkanmu Little daughter maiyake tafe dake?, A irin wannan loƙacin da kika riga kikasan na hutawane gareni"
Cikin zallar biyayyarta gare shi tace.
"Ayi haƙuri mai martaba *babban mutum* yana wajenka kuwa ??"
Cikin izzar mulkin dake yawo a cikin jininsa ya furta.
"Kina nufin *takwara na* ya shigo garin Kano?, kenan bani da labari ummu maleek"
Cike da rusuna kalamanta tace.
"A gafarceni mai martaba! wallahi ƙirane na gaggawa daga wurin chief of army, Ranka ya daɗe muma bamusan da tafiyar ba shigowar shi gidan kenan, yake sanar mana nida mahaifinsa a gafar ceni nayi laifi"
Ajiyar zuciya ya sauƙe yana faɗin.
"maiya faru kenan little d ?"
Cikin tsananin tsoron dake son yaci qarfinta tace.
"Wallahi A jikina naji ba lafiya ba, shine dama na ƙiranka naji ko yana wurinka?'
Cikin son ya kwantar ma tilon Æ´ar tashi yace mata.
"Kada kisa damuwa Aranki little daughter Naaaa, yanxun kuwa zansa Adubamin inda yake. kije kiyi harkokin gidanki kamar yadda kika saba"
Kittt ya katse ƙiran .
*******
Numbern maleek mai maimarta maleek ibn suffyan ya shiga ƙira tana ta ring Amma ba'a peaking call na ƙiran. rabuwa yayi da ƙiran nashi kana ya lalubi WATA number saifullahi ya tura da saƙo, kamar haka..
Duk abinda kake yi kayi saurin bari kamin tracking number na takwarana maleek taufiq. Kana ya koma jikin kojerar sa yana mai ƙara kishin giɗa.
~~ Shi kuwa maleek bayan gama jawaban likitan, fitowa yayi daga Office ɗin zuwa ɗakin da aka kwantar da yarinyar, daya samu accident da ita, tana kwance sambal an jona mata ruwa saura ma ƙiris ya ƙare. fatar ta taƙara haske sosae fiye da ɗazun daya kaɗeta, tayi fayau da ita Tana sauƙe ajiyar zuciya ahankali a hankali.
Daga bakin bed ɗin ya zauna yana ƙara ƙurewa ganin ta, yana jin bugun da zuciyar sa na qara hauhawa, bugu sosea zuciyarsa take masa.
Saifullahi message ya turawa mai martaba maleek ibn suffyan na inda maleek ɗin yake ...... Da sauri mai martaba sarki maleek ibn suffyan ya gyara zaman sa, yana ƙara dubawa da kyau ganin dai tabbas sunan hospital ne ɓaro-ɓaro zane jikin message ɗin yasa shi saurin miƙewa tsaye ba shiri, jikinsa na mazari yanajin wata iriyar tsinkewar zuciya atare dashi.
"ya Rabbi! "
Ya faɗa yana lalubo wasu nombobi Acikin wayar hannun sa ƙira ya dokawa wanda ya ƙira ɗin yana faɗin.
"Ashiryamin fita yanxun nan ba tare da jama'a sun ankara da hakan ba"
" to ranka shi daÉ—e angama"
AKA FAÆŠA DAHA ÆŠAYA BANGAREN.
kitt ya katsa ƙiran yana nufar bakin kofa cikin azama.
Yana zaune a inda yake, ya faɗa wani tunanin na daban yaji kamar ana Knoking na ƙofar, da sauri ya miƙe yana nufar bakin ƙofar cikin yanayi na kasala, hannu yasa yana buɗe ƙofar.....wani irin zarrooo ido yayi ganin mai martaba maleek ibn suffyan.
A irin wannan loƙacin saurin matsawa baya yayi yana ja gefe Dan bawa mai martaba sarki hanya...... A jiyar zuciya sarki maleek ibn suffyan yayi ganin gudan jinin ƴar tasa tilo, mace da Allah yabashi A DUNIYA
ƙalau.
ƙarasa shigowa yayi cikin ɗakin yana ƙarewa wurin kallo.
A cen farfajiyar asbitin kuwa ganin sarkin garin nasu da kansa, ba saƙoba yasa mutane fara darewa dan gudun kada suje ko wani laifin, akayi har yakasa haƙura yazo da kansa, shikuwa babban likitan asbitin dr abdul'jabbar hashim yasashi shigewa wani ɗakin sirrin sa yana rufewa kansa da kansa, sannan yashiga saúƙe ajiyar zuciya ajere ajere .
Ammey kuwa har yanzu hankalinta ya kasa kwanciya, ganin har bayan isha'i mai martaba bai ƙirata ba
Da shigar sarki maleek ibn suffyan ɗakin da maleek taufiq ciki . ganinsa ya sauƙa akan wata matashiyar budurwa DATA bada baya kasan cewar yamma take kalla ba gabas ba.
" Menene yafaru dakai?"
Shine tambaya na farko da sarki suffyan ya jefi maleek taufiq da ita.
Cikin son kwantarwa da grand mother nashi hanline yasa shi , fara mishi bayani a tsunake cikin kuma lumana kai yashiga kaÉ—awa yana sauraron jikin nasa.
kuma daidai wannan laƙacinne *JADDAH* tayi juyi kallonta ya dawo gabas, da wani irin sauri sarki suffyan ya miƙe tsaye domin ganin kamar yasan fuskar. wannan baiwar Allah saidai sammm yamanta inane A kuma ina yasan fuskar, yasashi saurin kawar da tunanin komai a ranshi.
"Malam dan Allah kaje gidajen rediyo ka bada sanarwa ko Allah zaisa A dace"
cewar ummey....malam Abdullahi rano kuwa shi kaɗai yasan abinda yakeji daga cikin zuciyarsa,wani irin tuƙuƙin ɗacine yaketa s0n ganin yaci ƙarfin sa amma yana danne abinda yakeji ɗin...
Ai nariga nabayar da cikiyar tun tuni"
Ya faÉ—i maganar yana kallon ummeyn.
"saidai muci gaba da faÉ—a wa ALLAH kukanmu har ya baiyana mana ita"
**************
Washe gari misalin ƙarfe tara da rabi na safe take buɗe idanuwanta, darau ganinta yasauƙa akan wani ɗaki da yayi mata kama dana marasa lafiya, A hankali komai daya faru da ita yafara dawo mata daki daki. tasan dai A hanyar dawowarta daga makarantar islamiyyar ta mota tabugeta daga nan bata kuma sanin abinda yafaru ba, sai yanxun data farka komai ɗin yake dawo mata da kuma ganinta a dakin marasa lafiya yasa ta gane bayan kaɗeta.
A mota asibiti aka kawo ta kenan ya Rabb!
Kofar ɗakin da taji anbuɗe ne ana ƙoƙarin shigowa yasata saurin..........
Taku ce dai ako da yaushe
*Ammeyn laylah*
Shin wanene yake kokarin shigowa É—akin
Kubini danjin yadda zata kaya
MuhaÉ—u a page na gaba*🔥â¤ï¸ KAREN BANAâ¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah ce🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 8ï¸âƒ£
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
===============
081-04-49-32-15
*WANNAN FEJIN SADAUKARWA NE, WA MU AHALIN GIDAN MALAM HARUNA UBAJI*
_____________________________
Saurin ƙara cukuwkuye jikin ta tayi, tana haɗe bayan ta jikin ƙarfen gadon. Tare da jin wani irin bugawar zuciya.
Shigowa yayi da sallama A bakinsa.
Ai kuwa ta ƙara matse jikinta wuri guda tana jan numfashi, jin Muryar namiji ne.
Shi kamm maleek dariya ce ma tabashi wallahi, ganin yarin yar na ƙoƙarin ɓata masa loƙaci ne yasa shi saurin haɗe fuska ,ya dawo Asalin maleek toufiq da kuka sani
"uhummmmm"
yayi gyaran murya haÉ—i da faÉ—in.
"Malama ki tsaya ki nutsu! tunda kin farka ki faÉ—a min anguwarku, da kuma gidanku! Yarana zasu mayar dake. hankalin iyayenki suma ya kwanta"
ya faÉ—a cikin maganar nan tashi ta *zarra* mai cike da bada umarni yake mata wannan maganar.
Cikin jin shakkun mutumin da bata san, ko waye ba ta furta.
"Mariri gidan malam Abdullahi rano"
ta faÉ—a cikin siririyar muryanta.
Fita yayi bayan yabarwa joy dukkan wani bayanai nata, A hannun sa
kai tsaye, wurin daya fake motan shi yanufa yana mata key.
Cikin masarautar kano yanufa kai tsaye, domin bin umarnin kakan nashi sarki suffyan maleek.
Doin yace kada ya yarda ya koma wannan gidan nasa na darmanawa tudun fulani
Badan ransa yaso ba yanufi gidan mahaifan ammeyn nashi.
Zaune suke sunyi jigum jigum.
ummey, malam, basma, kowa da abinda yake tunani, jin ƙarar jiniyar matocin Sojojin da suka ji ne, a ƙofar gidan yasasu miƙewa.
A guje suna nufo ƙofar gidan, har rige rigen ficewa suka a gidan.