← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 45

Sashe 11

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaba É—ayansu sun gama galabaita dan haka babu mai ko iya cira hannu a cikin su
Cikin gidan da ya ajje Kashim baba kai tsaye ya nufa saidai wani ɓangare na daban ya nufa bana kashim baban ba

Loƙacin daya shiga yayi yayi daidai loƙacin da aka ƙira wayan shi ringing ɗin ammeyn shi dayaji ne yasa shi tsayawa cakkk

Cikin azama ya ciro wayan nashi daga gefen aljihun sa kana yakatse ƙiran ammeyn nashi ya tafi wani ƙiran nata kai tsay,.....cikin tashin hankali da kiɗima haɗi da gunjin kuka mahaifiyar tashi tashiga faɗin....

"Kana ina kazo sun kashe mana alhaji! sun kashe mana shi MALEEK "

cike da tsananin razana maleek yasaki wayar hannunsa yana kaiwa ƙasa mai kuma ya tuna cikin abinda bai wuce mintina uku ba yafice a gidan baki ɗaya....

Yana cikin sharara uban gudu ne yakuma jin rurin wayar shin cikin zafin zuciya ya ɗaga ƙiran,......

wata iriyar dariya yaji an kece da ita kana kuma aka shiga faÉ—in nasan ya zuwa yanzun kana cike da tashin hankali na mutuwar mahaifinka
tunda kai ka tserewa mutuwar taka ayau,!!!!

Cikin ƙara ji haɗi da kasheɗi yashiga

"FaÉ—in zakuyi dana sanin sanin MALEEK TAUFIQ a cikin rayuwarku"

"Domin kuwa saina zamewa rayuwarku annoba mara kar̃ewa harya zuwa numfashin ku na ƙarshe"

"Sannan idan har tsageranci naku yakai tsageranci"

"Kufus kanceni gaba da gaba nidaku mu gwabzaa"

Kitttttt yakashe wayar shi baki É—aya

Darect cikin asbitin da ammeyn shi ta faɗa mishi ya nufa, yana zuwa ummita dake jikin ammey ce ta, taho da gudu ta ɗane jikinsa tana fashewa da kuka,...yaa yaa kagansu k0 suna S0n kashe maka abbeyn mu k0 yaa yaa; kan yarinyar yashiga shafawa yana ɗora kanta saman ƙirjinsa , a haka ya ƙara sa gaban momma da Ammeyn shi

Yana zuwa Mommah ta kuma fashe da kuka tana faÉ—in basu kashe shi baa MALEEK

Da sauran ransa Allah yayi yana da sauran kwana ' a duniya kashiga kaga mahaifinka maleek!!

Mommah ta faÉ—a tana jan sheshsheka

Cikin azama da ƙwarin gwiwa najin mahaifin nasa mai mutu baa nee yasa shi nufar emagency r00m ɗin da abbeyn nashi yake a ciki

Ita kuwa Ammey k0 bakin maganar ma bata gani ba sai jan numfashi kawai da take sauƙewa akai akai

Turussss yaja ya tsaya loqacin dayaga mahaifinsa gaba É—aya ko ina na jikinsa jone da na'urori

Muje zuwa yanxun kuwa wasan zai fara

*Domin muggun yanxu ne zasu, samu kutsawa cikin rayuwar MALEEK TAUFIQ*

Takuce dai ammeyn laylah

MuhaÉ—e a page na gaba

Yawan comments yawan typing naku

Ina alfahari daku haƙiƙa basu bani goyon baya da masu bani ƙwarin gwiwa a koda yaushe

*MIRRAH ✨ bata da bakin gode muku masoya littafin 🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥👏🏻🙏🏻🙏🏻*

Saidai nace ilahu yabar ƙauna ta har abada nagode*🔥❤️ KAREN BANA ❤️🔥*

NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah 🫶🏻💔*

FREE BOOK
Page 1️⃣5️⃣

081-04-49-32-15

*Do good for others it will come back to you on unexpected time🙏🏻🙏🏻*

_______Saurin dafe jikin glasses É—in yayi da kuma wani irin sauri ya fice a asbitin baki É—aya

Kan kace meye gaba ɗaya asibiti ya cika da ƴan uwaa da abokan arziƙi shima mai martaba sarkin Kano maleek ibn suffyan ya biyo jirgi zuwa abuja, dandanan labarin harya karaɗe Social media ta ko ta ina labarin mummunan accident ɗin da alhaji TAUFIQ majeed ake

Kai tsaye maleek gidansa na sirri da babu mahalukin da babu wanda yasan da zaman sa yanufa cikin zafin zuciya da tururi

Yana gama parking car dinsa yanufi asalin cikin gidan nashi gida ne madai'daici ammafa gaba É—aya gidan tako ta ina jone yake da camera's alamun da yanuna wannan gidan na ajiyar manyan sirrika ne kenan

Gidane da babu iya babu baba bare mai gadi shine uwar kuma shine uban sannan kuma shike gadin , kansa da kansa

Cikin S0n kamar yanajin gajiyawar wannan al'amari ya nufi cikin parlon nashi!

Komai yana nan a yadda yake,
cikin wani É—aki dayafi ko wanne É—aki tarin Camerori yanufa

Ya ilashi gaba É—aya É—akin fastocine na mutane daban daban ko wanne manne, saurin zar0 id0 Nayi ganin photon..........ban kuma fita daga wani rikicin ba na kuma hangowa kaina wani tarin abin mamakin

Cikin izza da taƙama yaja ƙujera yazauna yana jan wata system yana gama janwota gaban sa gaba ɗaya dadau da wani irin zirrrrrr
keyboard ya shiga dannawa cike da ruÉ—u da tashin hankali

Amma yana ƙoƙarin ɓoye hakan

Daga cennnnn

NIGERIAN ARMY & AIRFORCE AND NAVY RECRUITMENT
******************

Chief of army dake kishingiÉ—e jikin kujera neeeeee yaji zirrrrrr,
Wannan wata alama ce da sukawa kansu shida maleek idan É—ayansu yana cikin hali na tashin hankali, suke da alamar hakan;..... Amma koshi Chief of army É—in baisan maleek yana da wannan gida na sirri ba!.....

Cikin azama yayi gaggawar shiga Camera room's nasa yana shiga kuwa ya tarar da maleek hakimce jikin wata kujera wacce daga ita babu abinda chief of army yake iya gani, na É—akin

Idanunsa ya kaɗa sosai har wani ruwa ruwa suke tarawa hakan saiya bama ƙayatacciyar fuskar nasa wani ƙyau na musamman,!!!!!

Cikin halin kulawa da yanayin yaron nasa Chief of army yasauƙe ajiyar numfashi, kafin kuma cikin alamun ban haƙuri da lallashi bisa abinda yafaru dashi yake bashi haƙuri da idanuwansa, kai shima ya ɗaga ma ogan nashi haɗi da sara mishi, shima sara mishin chief ɗin yayi kafin suka shiga tattaunawa akan yanda yakes0n fullowa wannan sarƙaƙaƙƙen al'amarin

Cikin S0n kwantarwa da yaron nashi hankali yakuma faɗin, kaga yanxun lafiyar mahaifinka itace abin kula a gareka maleek, gefe guda kuma ga amaryarka wacce inada tabbacin yaune za'a kawota gareka, dan haka ina mai baka haƙurin mubi komai a sannu kamar yadda kace ɗin, tun farko maleek

"Sir. Idan harfa naci gaba da nunawa waÉ—annan mutanen bansan asalinsu ba; zasuci gaba da shiga min gona suna abinda suke s0"

"Maganar jinya kuma wannan kada ka damu sir. Zanji da komai, amma ita yarinyar ka ciremin ita' a cikin lissafin rayuwana,domin tunkamin nasan waa cee cee ita naji natsaneta banas0nta;, gashi a dalilin Auren ta aka farmaki mahaifina!!"

Kallon sa kawai Chief of army yake domin yaga ganin madarar gaskiyar daga yaron nasa

Yana shirin ƙara cewa wani abu yaji.....kittttt ya datse ƙiranda yamasa haɗi da video call ɗin daya ƙirashi

Kai kawai yakuma jinjina wa yana ayyana irin zafin zuciyar maleek

Su malam Abdullahi rano suna cikin tsakiyar hidin dumin bikinsu ƙira yashigo masa cewar mahaifin wanda aka ɗaurama aure da ƴar sunyi accident,
Cikin tashin hankali shima yabiyo mota shima sai abuja daga nan aka sallami dukkan jama'ar gidan

Kowa ya kama gabansa amma duk da haka saida aka bar wasu masu ƙara kwanan

Malam, ummey, Kaddah, sai muce saukun dawo ilahu ya saukeku lafiya

Sarki maleek kuwa da baijima ba da sauƙa kasancewar shi jirgi ne ya biyo yayi farin ciki ƙwarai da xuwan uban amaryar jikan nashi maleek ,

Anan ammey ta ƙure jadda ta wani irin kallo, mai kama da sani sai dai ' a ina 'ina ne kammm tasan wannan fuska amma sammm ta kasa tunawa; kamar ance juyo takuwa juyo ɗin ido biyu sukayi ita da mai martaba sarki maleek ibn suffyan da id0n nashi ya mata alama da kema kinga abinda nagani kenan kanta kawai ta iya cira masa

ita kuwa jaddah ganin irin kallon da ammey take mata ne yasata ɓoyewa a bayan ummeyn ta!

Sai bayan sallar magrib sannan Alhaji taufiq ya farka anan sarki maleek ibn suffyan da mahaifin jadda suka shiga suka dubashi!

Kana suka fito cike da girmama da baisan kota mececeba yake rokon al'farmar kozasu iya kwana, inyas0 zuwa safe saisu tafi

Amma firrrr malam Abdullahi yaƙiya shima sarki maleek ɗin bai yarda ba anan yake roƙon al'farmar ko malam Abdullahi zai iya binsu kasan cewar shi a privete jet ne yazo sammm yaƙi yarda saida aka tirza, dukunna ya yarje ummey ya iyo ma magana da jadda!

Ganin jadda tana ƙoƙarin shiga cikin girjin ne yasa sarki suffyan kallon Ammey da kuma maleek alamar miye hakan kenan,

KafaÉ—a yaÉ—agawa kakan nashi alamun ko oho suya dama yana wucewa ciki abinsa

"malam kana nufin da ita yarinyar zaku koma kenan?" cewar sarki maleek

"Ehhhh ranka shi daÉ—e da ita zamu koma mana" cewar malam Abdullahi

A haba ayba ayi haka ma malam yaka mata tunda har kuka rigada kukazo wurin dubiyar nan kawai nake ga abar musu amaryar su kamar hakan zaifi

Ummey ce ta kalli mai martaba sarki maleek cikin yanayi na atausa kar a musu haka

Amma sarki yabi dasu, cikin lallama da lumana da kuma ban haƙurin wannnan abu da yayi musu, bawai dan ya shiga haƙkinsu ya musu haka ba saidan kamar ganin hakan zaifi a ganin, tunda anriga da an daura auren!! Kuma komi na ɓukatar rayuwa shida kansa yayima yarinyar kayan ɗaki na *Ceke Raini* badan sun s00 ba sai dan kima daraja mai ƙarfi daya ke da suka barta, tana kuka, tana mututuwa, tana komai ,

Ahaka sunaji suna gani jirgin su ummeynta ya tashi

Hajiya aysha da wani tarin farin cikin da takejinsa tunda ga ƙasan zuciyarta tazo da rungume matar yaron nata,; tana lallashinta

Bayan sati kai uku komai daya faru da wannan ahali ya wuce sai dan abinda ba a rasa ba,.....jikin alhaji TAUFIQ kuwa alhamdulillah kullum ƙara sauki yake

A cikin wannan loƙaci jadda tashiga zuciyar jama'ar gidan da dama domin sanyin halin ta, shiru shirunta, ga uwa uba ƙyautatawa

Duk wannan tsayin loƙacin da aka ɗauka ita zata iya rantse wa sau biyu ne kawai ta taɓa ganin wanda aka ƙira da mijin ta

Amma babu laifi tana ganin kuluwa iya kulawa daga Ammey harma da Mommah'

sai dai ita samm farat É—aya taji Mommah samm bata kwanta mata araiba

Amma ahakan tana shiga ɓangaren kowa ta gaidashi duk safiyar duniya wannan koyarwar ummeyn tane da kuma ammey

Wani tarin abin mamakin ma idan ta je ɓangaren hajiya talatu,wacce ta dawo daga tafiyar da tayi, sanadiyyar accident ɗin mijinta, sama sama take amsata a kuma gwasale tana yatsina tana komi amma ahaka tafi yawan zama ' a nata ɓangaren

Bangaren mommah kuma idan taje ina ka ijiye ina zan sauƙe ongo wannan ungo waccan saidai sammm haka kawai matar! Bata taɓa burge ta
Chapter 11 · 0% Book details