Sashe 26
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Shine na rubuta ajikin wannan bishiya ta gamji, wanda zanen ya zauna É—oÉ—ar har kwanan gobe kuwa yana Nan ajikin wannan bishiyar.
haka nayi gudu na koma cikin motar mu har mommah ta taddani zaune kamar dai wancen loƙacin bata fashimci komai ba, haka muka ƙara ɗaukar hanya cikin baiwar kwakwalwar da Allah yamin nake bin hanya da kallo ina gane komai har muka is0 cikin garin wannan ƙauyen inda naka an rubuta *WELCOME TO RANO*"
"RANO ta zauna a tsakar kaina daram zane a ruhina, muna isa Kano muka nufi filin jirgin sama dake dama a jirgin tazo sabo da mugun nufin sune yasa, ta ɗauko matar ƙawarta wanda tace ta barta zatasa Azo a ɗauka mata domin tana da yara a Kanon,muna isa kuwa acenn ma muka tadda yaran Hajiya LAURAH sun zo ɗaukar motar nata!.
Haka muka shiga cikin jirgin ina ji tamkar rai da rayuwana baya tare dani,ahaka jirgin mu ya lula sai garin Abuja"....haka bayan dawowana gida nabar duk wani famarki nawa na zamowa babban dactor na tashi daga dactor zuwa soldier.....ansha fama dani kafin na dawo normal kamar kowa tunda ga wannan rana kuma duk wani burina da target nawa na É—aurasu akan waÉ—an Nan mutane biyu, wato LUBNA da LAURAH.
Haka rayuwa taci gaba da wakana acikin rayuwata amma koda wasa ban taɓa furtawa kowa wannan babban al'amari ba hatta kuwa mahaifiyata!.
haka na ci gaba da bibiyar rayuwar AYSHA ABDULPHATA OMAR ba tare da sanin kowana ba harna gano inda take. saida na tabbatar da inda take zaune take kuma rayuwa a wajen babu wurine na musamman kana hankali na ya kwanta, saidai koda wasa ban taɓa zuwa ga iyayen Aysha ba kawai dai ina bibiyar rayuwarta, ta inda na tabbata bata da wani! Nakasun rayuwa kamo daga addinin Musulunci da kuma karatun boko, amma ina xuwa gareta da kaina nasha zaunar da ita na koya mata karatu, kusan kullum kuwa ina hanyar Kano ba tare da sanin mahaifana....ana cikin haka jarabawata ta fito inda mahaifina ya naima min gurbin karatu a ƙasar London.
Banso hakan ba domin gani nake tamkar wani abu ka iya cutar da ruhi da rayuwana wato AYSHA ABDULPHATA OMAR, wacce ta koma jaddah a yanxun! Na bibiyi rayuwar AYSHA fiye da tunanin mai tunani"
"Nine na É—auke nauyin karatun ta tun daga kan primary har secondary nata har ya zuwa poly nata.
Amma sai nace kada malaman makarantar su baiyana cewar wani na daban kawai suce gwamnati ce taɗau nauyin karatun nata....ina daga cennn ƙasar London nake yin duk wannan abubuwan ta hanyar yarana, haka kuma sau dama nakan shirya gagarumar kyauta nabi ta wani salon na daban ya zuwa MALAM ABDULLAHI RANO, tunda na tafi ƙasar London ban ƙara ganin AYUSH!
ba haka nake daure wa duk kuwa da cewar ba ƙaramin abu bane nayi, duba da cewar tamkar rai da rayuwane aka raba, ina tsananin ƙaunar AYSHA ta yanda nima kaina bansan irin adadin S0yayyarta gareni baaaa!"
"I just know that I love her very much,I have a lot of love for her, I don't know how much,I love AYUSH more than anything I own in this world I took my parents, AYUSH is the life of MALEEK TAUFIQ completely alone♥ï¸ðŸ’˜"
I give her a kind of S0N S0 and I don't know the end of it I love her forever I love you my wife with all my â¤ï¸"
"Amma haka na daure duk da cewar akwai tsananin wuya da azabtarwa, tun daga wannan loƙacin ban ƙara ganin Aysha ba har sai da na kammala karatuna daga Nan na fara karɓar horaswa ta musamman daga gurin aikina na soldier tare da kammala komi nawa, daga nan na tattaro na baro ƙasar London baki ɗaiii!.
A loƙacin ina da shekaru talatin cifff inda na fito da babban matsayin da kowa yayi mamaki,kasan cewar nasa aikin nawa araina sosea fiye da tunanin mai tunani, saidai kashh a loƙacin da nake da ɗoki da mararin gani abu mafi soyuwa acikin rai da ruhina, aloƙacin ne kuma wasu shaiɗanun mutane suka shigo cikin komar hukuma da rayuwata!.
Hakan yasa na ajje batun soyayya ta a gefe domin tunkarar abokan hamayya ta, kwatsam kuma ban tashi auneba naji mata maganar data kusan sanadina magana mafi muni da azabtarwa agareni, loƙacin da mai martaba sarkin maleek yazoma da mahaifina zancen auren da sukeson sumin mai kama dana dole, aloƙacin naji tamkar na kashe kaina na huta ne...kawai domin kuwa na shiga tashin hankali kwarai da gaske, ada naso bijerewa umarnin mahaifina da mai martaba sarki maleek, saboda nasan bazan iya rayuwa da ko wacce mace ba idan ta huce AYSHA ABDULPHATA OMAR, amma haka wani ɓangare na daga cikin zuciyana ta bani kwarin gwiwa akan hakan, domin gudun ɓatawa mahaifana raii.
idan mai martaba sarki maleek ibn Suffyan bai manta ba a ranar É—aurin auren ma saida naje na masa mugun kasheÉ—i akan kada ya sake aÉ—aura wannan auren!."
Yayi maganar yana kallon mai martaba sarki maleek ibn Suffyan.
Kana yaci gaba da faÉ—in.
"A wannan loƙacin dasu Kashim baba suka san da maganar wannan auren ne kuma suka ɗauki dukkan wani shirin su! Akan auren, wannan abu danajine ya sani birkicewa loqaci ɗaya, domin gudun kada a cuta tar da rayuwar yarinyar da batasan komai akan matsalar da nake ciki ba.
Amma sabo da wannan auren tun daga darul samawati yake hakan bai hana kakana fasa kudirinsa akan auren ba, wanda a nan ne suka sami dama har suka illatar min da mahaifini domin duk wata hanya nabi na toshe ta, wacce zasu iya samun biliga akan family na, nasan abbiena a jirgi yaje Kano bansan yadda aka yiba kuma a dawowa ya biyu mota...
Tunda aka ɗaura wannan auren ko kallon inda matar da aka aura min ban yiba hakanne ma yasa na toshe duk wata hanya dana san zan ganta, har tsawon satikai huɗu amma koda fuskartane ban taɓa gani ba, ranan da abbiena da ammeyna suka ƙirani suka min nasiha ne akan naji tsoron Allah, na guji nauyin wani da haƙƙin take kaina! Na wannan yarinyar da suka aura min ne kuma nayi katari da abun da yasa nayi kuka, kukan dana sani, kukan rashin biyayya,kukan jin tsoron Allah, kukan kai da kai!"
"Domin ba kowa bace wacce aka aura min ba face AYSHA ABDULPHATA OMAR AYUSH AYUSH ce aka É—aura min aure da ita amma rashin biyayya ga iyayena yasa bansan itace, matar da aka aura min baaaa.
Loƙacin dana san itace a matsayin matata hmmmmmm🙃
Nayi tsananin farin ciki da godiya ga Allah buwayi gagara misali, da tarin adda'oi marasa iyaka...sai naji kuma hankalina ya kwanta na sama wata iriyar nutsuwa da tarin farin ciki, amma ko afuska ban taɓa nunawa nasan da ita acikin gidan bama, gudun kada ta rainani shi yasa na yanke shawarar kawai na rabu da ita! Duk kuwa da cewar zuciyata tana gab da daina aiki.
Saidai kuma ashe ba haka take daga gareta ba, domin sammm ba haka take ba aloƙacin dana fara nuna sassaucina agareta aloƙacin ne kuma na gane Allah ɗaya yake😌
cikin shikima ta Ubangijin sammai da Æ™assai ya daidaita mana al'amuran mu cikin sauÆ™i yanzu haka nake gaya muku inba Sa'a ba tana É—auke da cikina a manne da maranta duk dai cewar abun iya jiyane sai É—azu da safe..sanan niÉ—in jarumi ne nasan abun bazai tashi a iska baaaaðŸ˜"
Ya faÉ—i hakan kuwa ko ajikin sa
Gaba ɗaya falon da kallo akabi maleek,har da mahaifansa ciki kuwa cike da tsananin tausayinsa da wannan namijin ƙoƙari da yayi iyakar shi kaɗai, MARYAM ABDULJALAAL kuwa kuka tasha iyakar kuka.
Sai kuma maganar maleek ɗin ta ƙarshe ce tasa wasu, daga cikin su jin kunya wasu kuwa ko ajikin su.
JADDERH kuwa ji tayi tamkar ta nutse jin irin abun kunyar da maleek ya ɗauko mata, hakan yasa ta ƙara shigar da kanta cikin jikin mahaifiyar ta, Friend kuwa ƙara ƙanƙame yarinyar ta tayi, tanajin tamkar ta maida ita ciki.
Sarki ABDULPHATA OMAR ne yayi gyaran murya tare da tambayar maleek waɗannan mutane ko sune wanda suka riƙe mashi ƴarsa cikin aminci, kai ya ɗaga musu yana nufin ehhhh sune.
Sarki ABDULPHATA OMAR ne daya buƙaci su Malam Abdullahi su bashi labarin yadda akayi suka tsunci AYSHA har kamo girmanta!!!
Cikin mutuwar jiki da tsananin tausayin kansu na irin shaƙuwar dake tsakanin su da jaddah malam Abdullahi ya shiga bata labarin tun daga tsintar jaddah har zuwa girmanta.