← Book details Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 45

Sashe 19

Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Haka ya ɗinga ƙiran sunanta saidai sammmm bata gaba ɗaya falon nata, hakan yasashi nausa kansa bedroom ɗin ta,
Turus yayi kuma ganin friend É—in nashi kwance babu alamun rai tattare da ita, "innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un"
"hasbiyallahu la'ilaha 'illahuwa alaihi tawakkaltu wahu rabbul arshim azeem"
"ya hayyu ya qayyum birahamatuka asta gisu"

Sune kalmomin da yadinga nanata wa babu
Ƙaƙkautawa kafin kuma yashiga jijjigata saidai inaaaaaaa,...sam ko motsi batayi baaaa yana a wannan durƙushenne kuma yaji yawan friend ɗin nashi ta ɗauki kuwwar ringtone ɗin waƙar larabawa irin ta kewar nan ko irin na kayi missing wani ɓangare na daga sashen rayuwa,...OUM ANUM shine sunan daya bayyana akan makeken screen ɗin wayar nata cikin hanzari yayi peek call nata yana kara wayan a kunnensa. "suffyan ya take ta farka ina Abtinin take NIMRA taƙirayeni tace abtini ta somee, miya faru? Mene ya faru da ita suffyan?"
Haka oum anum tashiga jerowa friend waÉ—annan tambayoyin ko jan numfashi babu
" oummu anum friend taƙi farkawa, taƙi tashi"
Sai kuma shima tashi wayan ta ɗauki soowa alaman wani ƙiran na ƙara shigo masa...
AUNTY NIMRA saurin katse ƙiran oum anum yayi, yana ɗaga na aunty NIMRA domin shima yafi shaƙuwa da ita fiye da OUM ANUM ɗin..
"FRIEND ta farfaÉ—o neeeee!?"
"A ahh bata farfaÉ—oba haryanzun aunty NIMRA;"
"Ka shiga kitchen kasamo ruwa mai sanyi sosea ka shafa mata a fuskanta zuwa wuyanta kana ka yaiyafa mata insha Allahu data farkan yanxun cikin ikon Ubangijin mu!"
Cikin sauri ya nufi kitchen ɗin tamkar yadda adda nimran ta buƙata, babu daɗewa ya dawo hannunsa ɗauke da ruwa me shegen sanyi, da Bismillah ya shiga shafa mata ruwan kafin kuma ya yaiyafa mata kamar yadda aunty nimra ta buƙata...
Wani irin wahalallen numfashi taja sai kuma tashiga ƙoƙarin yin magana sharrrr kuma hawaye yabiwo saman ƙyaƙƙyawar fuskarta mai kama data JADDAH SAKK....Afusge ta samu ta kwato maganan da ƙar "AYUSH"
_________________________
MALEEK
_________________________

Cikin wani irin farin cikin dashi kansa baisan na miye ba yake tunkarar babban falon nasu, saida ya biya ta cikin kitchen ya ɗauka wata ƙatuwar leda mai salo salo wacce sai nason maiƙo takeyi ta ƙamshin dake ta faman tashi😌🌛
Kai tsaye kuma part É—in laylerh yanufa....
Ahankali ya tura ƙofar bedroom ɗin nata wani daddaɗan ƙamshim gami da sanyinA/C ne loƙaci guda suka bugi hancinsa, wanda yasa hakan ya wani irin His beautiful eyes blinked with a heavy breathing aloƙaci guda ɗan jingina jikinsa yayi da jikin ƙofar bedroom ɗin nata yana yawo da idanunsa akan gaba ɗaya komi na ɗakin, cikin ƙanƙanin loƙaci yagama ƙarewa komai na falon kallo, komae yayi na ɗakin need domin JADDAH badai tsabta baaaa...
Ahankali yake taka ƙafafunsa wanda yakejin tamkar basazu iya ɗaukarsa ba domin wani irin nauyi dayaji kansa ya yi,..... Ahankali ya ƙarasa jikin gadon da take kwance numfashinsa sane yaji ya sarƙe loƙacin da yayi karo da ƙyaƙƙawan surur jikinta, ta cikin kayan barcin dake jikinta saurin saita kansa yayi, yana ɗan bubbuga gefen filon da take kwance, ɗan juyi tayi tare da wata iriyar miƙa tana salati zirrrr haka yaji gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki vebreting loƙaci guda,...
Ɗan bude idanunta tayi wanda sukayi blue sosae ga kuma wani ɗan ruwa ruwa da suka tara cikinsu, sai kuma ta ware idanunta ganin maleek tsaye akanta ya zira hannunsa cikin wandon barcin dake jikinsa sai faman zuba ƙamshi yake,
Da idanunsa wanda suka ɗan sanja kala kaɗan ya mata nuni data tashi zaune, cikin ɗan tsoron daya kamata ta ziro da santala santalan ƙafafunta ƙasa sai kuma ta miƙe tsaye tana faɗin

"ya MALEEK"

"Ko kana buƙatar wani abune"

Tafaɗi hakan tana kare albarkatun ƙirjinta waɗanda suka ɗan bayyana kansu ta cikin rigar barcin nata wanda hatta kan nipples ɗinta Saidai shatinsu ya fito ta cikin rigar..
idanunsa ya ɗan lumshe kana ya buɗesu ahankali wanda suka sauya kala daga normal zuwa sexy emotions, ƙirjin nata da take ta faman ɓoyewa ya zubawa idanu ko ƙyaftawa bayayi, ji yake tamkar huta ake ruramai atsakar kansa tsabar mugun feelings ɗin dake ɗawainiya dashi, numfashi yaja kana cikin kasala da mutuwar jiki ya furta...
"Kitashi kiyi alwula muyi sallan nafeelah!" Ya furta cikin wata irin sillent voice nasa

"Nayi kafin kwanciya na faaa"

"Ehhhhh nasan kinyi"
"Wata zamu ƙara ta godiya ga mahaliccin sammai da ƙassae;" awahalce ya ƙarasa jawabin nasa domin doguwar magana sammm baya 'a cikin dokokin tsarin sa

"To" tace kana ta miƙe ta huce ta gabansa tana ƙara kare ƙirjinta, shi kuwa tamkar tsohon maye haka ya bita da kallo, waist nata ya zubawa mayun idanunsa dan ganin yadda suke juyawa ta cikin dogon wandon take jikinta,..
Alwulan ta É—auro tamkar yadda ya bukaci hakan,kai tsaye gaban wardrobe nata tayi wani zunbulelen himar nata ta saka tayi kan dardumar daya riga ya shimfiÉ—a musu already tun tuni,....karasowa tayi jikinta a sanyaye kuma ta daidaita tsayuwar ta daga bayansa
MALEEK
Cikin tarin nutsuwa da ilhama yajasu sallar nafeelan goɗiya ga mahaliccin su, kafin ya kama saman kannta yana karanto adda'ar neman tsari daga dukkan wani abinƙi da kuma adda'ar neman zaman lafiya a tsakankaninsu....ƴan tambayoyi yayi mata game da addinin ta alhamdulillah yasan dama baya da haufi akan ta indae game da addinin tane,.....
Ƙoƙarin tashi take bayan idarda sallar, hannunta ya kamo yana zaunar da ita saman cinyarsa, tsigar jikinsa yaji ta tashi loƙacin daya gama daidaita mata zamanta saman cinyar nashi, gaba ɗaya jinta tayi a takure domin kusancin da suka samu tsakanin su yayi yawan da baki bazai furta shiba,....
Ledar daya shigo da ita ya janyo daga saman drower, ahankali ya gama warware ledar masu manyan ƙajine irin na gidan gonar Nan, wanda dukkan alamu suka nuna suɗin na daban ne domin gashi na daban ma aka musu wanda yasha kayan ƙamshi da kayan lambu..... sannan ya fitar da lemukan ciki da ruwa da ƴan ƙananun glash cup ɗin ɗaya shigo dasu...

Again plat ya ɗauka ya ɗora musu gashin ƙazar nan kafin kuma ahankali ya soma ware tsokar daban kasusuwan daban, saida ya gama ware komai.....sannan ya tura mata plat ɗin gabanta, kai ta girgiza masa halamun ta ƙoshi, idanunsa ya ɗago ya zuba mata kafin kuma yasa hannunsa ya ɗauko wata katuwar tsoka yanufi bakinta da ita, ganin babu yadda ta iyane yasata buɗe bakinta, ahankali yashiga feeding nata yana bata shima yana ƙaiwa bakinsa, ahaka har suka ƙoshi kofunan daya zuzzuba musu fresh milk da milkshake ɗin ya janyo ya bata ɗaya shima ya ɗauka ɗaya, ahankali suke ɗan yin sipping fresh milk ɗin....

Bayan sun kammala komae ta tattare kayan tayi kitchen dasu, bayi ta nufa ta É—aurayo bakinta ta koma saman gadonta tayi kwanciyarta...

MALEEK

Ya kusa aƙalla mintuna biyar a zaunen da yake kafin yatashi yashiga cikin toilet ɗin nata, shima brush yayo kafin ya iyo gaban gadon da jadda ke kwance, babu zato babu tsammani taji anyi sama da ita, kai tsaye maleek ɗakinsa ya nufa da ita...
Akan haɗadɗan gadon sa daya gama haɗuwa da ƙyau ya shinfiɗeta!¡!

*The most precious night in Maleek's life*
**********💔************

Hasken ɗakin ya kashe baƙi ɗaya ganin da yayi ɗakin yayi duhu sosea be yasa ya ɗan kunna electric Kindle ɗin dake gefen gadon, hakan ne ya bayyana ɗan haske cikin ɗakin...
Saman gadon ya komo haÉ—i da kwanciya yana jan duvet ya rufesu ruff...
JADDAH kuwa banda bugu babu abinda ƙirjinta yake yi, amma taƙi barin tsoron nata bayyanuwa.... cikin wani irin yanayin dashi kansa baisan iya adadinsa bane ya ɗan janwota jikinsa, haɗi da yi mata wata ƙyaƙƙyawar runguma yana sakin ajiyar zuciya jinta cikin jikinsa ne kuma yasa jin wani azababben feelings ɗinta,
Hakan yasa ya sanya duka hannayensa biyu ya ƙara shigar da ita cikin jikinsa dake matsanancin rawa gaba ɗaya,...
Azafafe ya tura harshen sa cikin bakinta yana kamo harshen ta, ya rabb ya faɗa cikin wata iriyar Muryar dake shaking aloƙacin da tongue ɗinsa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abu yaji tun daga tsakar kansa harya zuwa tsakiyar tafin ƙafarsa, sucking lips and tongue nata ya soma cikin wani ƙayataccen salo na musamman, hakan ne kuma yasa yafara fitar da wani irin breathing dake bayyana tsantsar muguwar sha'awar dake ɗauwainiya dashi shekara da shekaru

JADDAH

Idanunta da sukayi raurau suke shirin fara zubda ruwa ta bude tare da zubawa maleek idanun ta da suka ƙara saukarwa maleek wutar feelings ɗin da yake ciki,
Kwanciyar ta ya gyara mata tare da ɗan ware idanunsa akanta wanda ya sauya kala gaba ɗaya tsabar feelings ɗin da yaji yana naiman zautar dashi😌.....
Chapter 19 · 0% Book details