Sashe 22
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin waɗannan maganganun tayi tamkar sauƙar aradu haka taji, lallai LUBNA ta shammaceta da yawa to miye take yine ita? dahar ta kasa gane maƙarƙashiyar da LUBNA take famanyi mata, to kuwa lallai ta ɗauko ruwan dafa kanta da kanta kuma, yaushe ma ta girma?
yaushe ma tazama Æ´ar gari?
Yaushe ma ta fita daga cikin dattin jahilcin ƙauye?
Lallei intasan wata batasan wata ba, batasan da wace take tare baaa...
"Zanyi maganinki ta inda bakiyi tsammani LUBNA"
Shine kawai abinda ta iya furtawa kafin ta faɗa saman ƙayataccen gadonta, tana dilmiyawa duniyar tunani, shekaru masu yawan gaske!
**************
"FRIEND dan Allah ki saurara insha Allahu komi ya kusa zuwan qarshe inajin hakan a jinin dake gudana a cikin jikina!"
"komi yazo qarshe friend"
"AYUSH!"
"ina son ganin gudan jinina!"
"inas0n na sanyata cikin idanuwa na!!"
"Inason nazama garkuwanta!!!"
"And against inason barin wannan AZZALUMAR qasar taku" wanda tarin MACUTA MAHA'INTA masu tafe da zallar cin AMANA suka taru suka mata ƙawanya"
"HAÆŠAMA!"
"ZANBA CIKIN AMINCI!!"
"TARE DA RASHIN SON CIGABAN NA ƘASA DA KAI!, SHIN INA AKE WANNAN INBA WANNAN ƘASA TAKU TA NIJERIYA!!!"
******************
Kashim baba
_________________________
***Alhaji Atiku inason nanda kamar 2 weeks a kammala ginin asibitin Nan domin kayan suna nan tafe, kamar yadda nayi alqawarin buɗe wannan asibitin zanyi, ammafa talakawan Nan sai sun rena kansu, sannan inason awa waɗan nan yaran magana inason sushigo da waɗannan kayan nawa na ƙasa...
Kitt ya kashe wayar dake manne da kunnensa.
Amaryarsa dake tsaye daga bakin ƙofar shigowa ne ta kafeshi da id0 mene takeji haka ne kunnenta suke shirin jiye mata.
Sai kuma tayi saurin shigowa cikin ɗakin kafin ya ankare da ita, gabansa ta ƙara so tana dire cupcakes ɗin daya buƙata da takawo masa, zama tayi kusa dashi tana ɗaukar yaronta daya fara qinqishin kuka sai kuma ta tashi ta fice a ɗakin baki ɗaya, cikin rawar jiki ta shige ɗakinta tana laluben wata n0 acikin wayarta
Sir maleek ta shiga cikin contact ɗin sa ta fara tura message kamar yadda ta saba, bayan kuma ta gama tura message ɗin dani kaina bansan na miye shiba ta kashe ƴar ƙaramar wayar tana ɓoyeta inda ta ɗauko taaaaaaa
Too faa tirkashi mene yake shirin faruwa neeee kammmm yauuuuu🙃🥺 Amaryar Kashim baba???
~~~~~~
________________________
MALEEK JADDERH
*************************
Cikin gigicewar yanayi ta farka daga mummunan mafarkin da tayi, bayan barcin wahalar da ɗauke ta bayan komi ya lafa tsakaninta da maleek, MALEEK kuwa jin azababben ƙara da ihun da tasaki ne yafarkar dashi tare da adda'oi fall bakinsa, itama saita shiga nanata dukkan adda'ar da yake faɗa.
Kafin kuma ya janyo ta jikinsa yana É—an bubbuga gadon bayanta. ahankali kuma ya shiga hura mata iskar bakinsa acikin kunnenta tare da adda'oin sanya nutsuwa da daidaita tunanin mutum....
Kafin kuma ya ɗan ɗago da kanta yana zubawa fuskarta id0, daga cikin yanayin da fuskar nata yake a cikine ya fashimci akwai firgici tare da ita, sai kuma kawai ya kifa kanta a tsakiyar ƙirjinsa da babu riga.
"Menene yake faruwa dake AYUSH?"
"Mene ya hassada miki wannan tsoro mai girman gaske haka?"
Cikin sheshsheƙar kukan dayaci qarfin ta tafara faɗin
"Nima bansaniba, bansan koo mee nee ba kawai dai nasan ina yawan mafarki da wata mata! daban ko wace itaba tana kuka tana faÉ—in nadawo gareta"
"Nice rauninta!"
"Nice rayuwarta!!"
"Nice duniyarta!!!"
Sai kuma taja numfashi tana ƙara tsananta qarfin kukan nata kafin taci gaba da faɗin
"Tunda kamin nasan mene mafarki nake mafarkinta nake mafarki da ita, amma bantaɓa ganin fuskarta a zahiri ba"
"Domin duk sanda zan ganta zangantane cikin matsanancin duhu kawai inajin kukan tane da kuma sunan da take ƙirana dashi"
*AYUSH"
"Bantaɓa jin wani mahaluki ya taɓa ƙirana da wannan sunan ba sai kai, na jirjiza ƙwarai dajin loƙacin daka fara ƙirana da wannan sunan, saidai ko kadan bantaɓa nuna maka hakan;"
"Kullum idan zangan cikin wannan baƙin duhun nake ganinta! Saidai idan nayi addu'oi sosaene nake ganinta durƙushe ta juya bayanta tana ta kuka, duk loƙacin da nayi yunƙurin zuwa gareta kuma sai naga tamkar ana janta kafin kuma ɓatt ta ɓacewa ganina!"
"Bantaɓa faɗa wa kowaba koda kuwa BAFFANANE da UMMIENA, kawai nabar abin a cikin rain"
"Sai dai yau naga zahirin fuskar matar da nake gani acikin mafarkina,sai kuma ta fashe da kuka tana ƙanƙame maleek"
"Wallahi nice kawai nagani me hakan yake nufi ya maleek?"
"Saidai ita tafini manyan taa da kuma jiki"
MALEEK wani matsanancin tsoron Allah ne ya qara shigarsa jin wata kudira ta Ubangijin sammai da ƙassae, jin wannan babban al'amari haka, cikin ruwan sanyi yake haɗa ƴa da uwaa ta mafarkinsu, ikon Allah ikon gaske lallea lamarin Allah girma gareshi, sai kuma kamar wanda aka zabura tsamm ya miƙe tsaye da ita a cikin jikinsa yana qarasawa gaban mirrorn ɗakin ɗaya daga cikin wayoyinsa ya ɗakko yana buɗeta tare da shiga cikin gellary, cikin wata ɓoyayyiyar folder ya shiga wacce wani mayen sucurity yake akan folder ɗin, cikin fakar idanunta yayi saurin loda sucurity ɗin wani photo ya ɗauko tare da kawoshi dabb da fuskar JADDERHN.
Zabura tayi tana warce wayan a hannunsa ta zubawa photon qawawan idanunta babu ko qaftawa
" wallahi itace"
"kuma nice"
"Itace wacce nagani yau yanxuma"
"Dan Allah kasanta?"
"kasan inda take?"
"Kasan wacece ita ka kaini wajenta, nidai inason ta ko bansan ta ka kaini wajenta kaji ya maleek !" Ta faÉ—i hakan tana duban maleek É—in da yayi mutuwar tsaye.
Sai kuma ya janyo ta jikinsa yana mata kyakkyawar runguma, sai kuma kawai ya sake ta ya faÉ—a toilet idanunsa ya kaÉ—a yayi jajur dashi, sai yanxun sai kuma yau yake tabbatar da tausayinta da yakeji yafi na kullum, haka ya sakarwa kansa shower ruwanda da azabar sanyi ya shiga dukan gangar jikinsa tamkar marar hankali yanaji yana gani haka ruwan sanyin nan ya ringa dukan gangar jikinsa da kansa, jadda kuwa a gurin ta durqushe tana risgar kuka, kuka take tamkar ranta zai fice.
Kukan da take yine na fitar rai ya ankarar dashi a qiÉ—ime ya kashe showern tare da É—aukar bethrobe yana É—aurawa ya fito da mugun sauri.
A durƙushe ya ganta ta haɗe kai da gwiwa tana risgar kukan fitar rai kukan da batasan na minene kukan ta taji kawai zuwar mata yayi. Da sassarfa ya qaraso gabanta a sukwane ya isa gabanta haɗi da amshe wayan a hannunta baisan yanda zaiyi da ita bane, hakan yasa kawai yayi cikin toilet ɗin da ita yana shiga ya sakar musu ruwan showern tare duguwar rigan dake jikinta marar hannu mai shara shara ya sutale mata yana mannata da qirjinsa, kanta ta kwantar akan qirjinsa nasa tana sauƙe ajiyar numfashi, sun daɗe a hakan kafin kuma ya kashe musu showern tare da yi musu wankan tsarƙi haɗi dana sabulu ya fito dasu tana manne da jikinsa, domin kuwa cikin babban towel ya naɗosu a ciki, akan mirrorn ɗakin ya tsayar dasu tare da fara busar mata da gashin kanta kafin shima ya busar da nashi manshafa da wasu lotions masu daɗin qamshi ya shiga shafa musu.
Gaban wardrobe yayi da ita cikin dogwayen rigunanta ya zaɓo mata wata ruwan zuma mai ad0n duwatsu sosae like kuyi emeg nata kawai haɗi da bra da pant ya ajje mata a gefen gado shima ya zaɓo wata da kakkiyar shadda kalar sararin samaniya, domin yana masiyar qaunar colorn a gurguje suka shirya kana yace mata ta zauna ta jirashi yana xuwa.....
Kai tsaye yana fita sashen mahaifinsa ya nufa bayan yaje sun gaisa kuma ya nufi sashen ammeyn sa tare da tura qofar falon. ahankali yashiga cikin falon tare da sallama abakinsa, cikin girmamawa yashiga gaida mahaifiyar tashi cikin sakin fuska take amsawa tana hango wani irin ɓoyayyen annuri tattare da yaron nata, Ita dai kawai tsintar kanta tayi dayin hamdala ceen qasan zuciyarta, bayan sun gama gaisawa ne yace yana buƙatar zantawa da ita, batayi musu ba tace tana sauraronsa.
Babu musu kuwa ya fara jero mata bayanan daya kusan tarwatsa mata ƙwaƙwalwar kanta haɗi da wani azababben shoking ɗin daya ziyarceta loqaci guda, gumine kawai yake ta faman tsirgo mata,
"Ya ilahi MALEEK duk ina ina akayi wannan É—in"
Sai kuma tashiga faÉ—in "innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un innalillahi wa'innah ilaihir'raji'un"
"Kasan kuwa mai kake faÉ—i MALEEK jinin sarki ABDULPHATA OMAR nake tare dashi amma bansani ba?"
"Bayan kuma kai kasa Ni amma ka ɓiyemin kamin daidai kenan yanxu BABANA?"
Sai kuma idanunta suka tara kwalla kanta tashiga girgizawa tana faÉ—in.
"Tabbas biri yayi kama da mutum!"
"Tun ranar dana ɗaura idanuna akan yarinyar naji ta kwantamin! Ban ƙara tsinkewa ba saida naji maganar yarinyar, nasan tayin kama da wata ko wani wanda nasani, saidai kuma na manta ina ' a inane jin muryarta kuwa saidai naji gabana ya faɗi" kuma tabbas mai martaba sarki maleek nafashimci hakan a tattare da shi;"
"Ya Rasulullahi Manzon Allah"
"Yanxun dama jinin MARYAM ABDULJALAAL yana raye a doron duniya lallae waɗanda suka aikata wannan abu sun ciki marassa imani na gasken gaske, kuma insha Allahu Allah bazai taɓa barinsu haka baaa, yanzu dama JADDERH jinin ɗan ɗan uwanane
ABDULPHATA OMAR"
JADDAH da taji zaman qaɗaicin ya ishe ta ne yasa tayo ɓangaren ammeyn jin kuma kamar suna maganane kuma maganar ta danganci sirri ne yasa ta juyawa zata koma jin kamar an ambaci sunanta ne, yasata tsayawa, dumm dumm gabanta yabada wani irin sautin tsoro jin qarshen zancen ammeryn da kuma maganganun qarshe na MALEEK wanda bataji kuma nima mai dauko musu rahoto ba bansamu jinsuba....
Jin wani irin masifaffan jiri yana naiman Kaita qasane yasata ƙoƙarin shigowa Cikin falon saidai inaaaaa....
Bata samu damar hakan ba domin kuwa luuuuuuu tatafi ta zube ƙasa sumammiya, jin kamar alamar qarar faɗuwar abune yasa tsakanin MALEEK da Ammey har rige rigen fita suka domin ganin maine ne hakan.
Ganin JADDAH zubeeee a ƙasa babu alamar numfashi tattare da itane yasasu mutuwar tsayee,,,
Tofa mene yake shirin faruwa da mune haka
Kadai kuci gaba da nuna É—inkin yadda zata kaya
Byyyyyyyyeeeeee kubuta lfy sai zuwa dare idan Allah ya bamu Aran rannn
*By Ammey laylerh 💔*
*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh*
Page 2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
08104493215