Sashe 29
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idon MAH ne ya sauƙa akan AYUSH ABDULPHATA OMAR
Wacce ta hakimce akan É—aya daga cikin kujerun
É—akin, cikin sauri MAH ta ture FRIEND daga cikin jikin ta....tare da nufar inda AYUSH take zaune.
Tamkar ita, tamkar itace domin komai na daga kammannin HABEBTY MAH, FRIEND ta É—eboshi...gashi itama AYUSH ABDULPHATA OMAR SAKK kamar mahaifiyarta take da, hakanne yasa Habebty MAH ganin tamkar photo copyn ta akayi saidai ita. yarinyar da take gani yanxun a zahiri zata gaya mata yarinta.
Atake Habebty MAH taji wani irin tsananin soyayyar AYUSH mai qarfin gaske ya shigeta...da id0 FRIEND tawa AYSHA magana akan taje ga grandma nata, hakan ne yasa AYSHA ta miƙe tsaye tare da nufo inda grandma tayi mutuwar tsayee, domin kuwa gaba ɗaya abar s0nta abar ƙaunarta take gani loƙacin yarintarta, AYSHA da itama taji wani irin tsananin qaunar matar data tabbata itace mahaifiyar babarta ne yasa, ta taho da tsananin qaunar matar ta faɗa jikinta, tare da fashewa da kuka sai yanxun JADDERH tasamu damar yin kukan da yajima yana azabtar da ita acikin zuciyarta, jin AYUSH tana kukane yasa grandma ta ɗan ɗago da kanta kaɗan tana kall0n AYSHA ɗin, sai kuma ta soma bubbuga gadon bayanta tare da ƙara kwantar da kanta saman kafaɗunta.
"Kodai ke raguwane ban sani baaa ohhh"
Ita kuwa haka jaddah taci gaba da kukanta rurus, wanda tun suna ɗaukar abin wasa harya kusan gafarar su domin ko magana taƙi yiwa kowa ciki kuwa harda FRIEND ɗin, hakan ne yasa ummey tajata jikinta tare da faɗa mata wasu kalmomi masu sanya nutsuwa acikin kunnuwanta, hakan yasa tayi luff ajikin ummeyn domin harda rashin sabo a tattare da ita, ita zata iya cewa tunda suka baro Abuja bata kuma jin jaddan tace qala ba, domin da cen maaa haka suke fama da rashin maganar jaddan, wanda basu sani ba ashe tsabar JININ MULKIN dake gudana acikin jikintane, yasa take da wannan ɗan banzan miskilancin.
Kai suma kansu sai yanxun suka qara yarda JININ MULKI masifane domin kuwa kowa idan yana da kwai a jinin dake gudana acikin jikinka dole sai alamu sun nuna hakan,
Haka dai daqar da suɗin goshi aka lallameta tayi shiru, a wannan loƙacin jaddah taga gata mai sunan gata, d0min kowannensu acikin yayyen mahaifiyar nata suna ƙoƙarin ganin ta sake dasu....saidai dake Adda NIMRA tafi wararren kaine yasa dan danan ta saki jikinta da ita, ba kamar OUM ANUM ba da loƙaci ɗaya taji tana shakkar matar. saidai itama tana qoqori wajen bawa jaddan kulawa, tun a daren da suka zooo suka soma shirya jaddan ciki da bai.
Haka FRIEND ta zama Æ´ar kallo, ummey ma ba'a barta baya ba d0min wannan karon ma harda ida kayan mata masu amfani suke mata amfani dashi wanda suka san ma'anar sa da kuma muhimmanci sa, amma na sanyi ma yafi yawa.
Kai jaddah dai taga ta kanta anyi mata abubuwa kala da kala, maganin zafin zafin ciki anyi mata na sanyi banda turarukan. tsugunno dana wanda za'a haÉ—a mata acikin ruwa ta shiga ciki saikace mai jego.
Æangare guda kuma ga wani irin mayataccen gyaran fatar jiki da take qarÉ“a daga OUM ANUM, domin dukkanin wani nauyi na gyaran jiki to inkazo wurin OUM ANUM kace KATT, dan danan jaddah tayi wani irin azababben Æ™yau na musamman, fatar cikin ta kuwa in banda shining babu abinda take, wani irin tsanin Æ™yau tayi fiye da tunanin mai hasashe.
Daga nesa kuwa idan ka ganota wani irin glowing take fiddawa,....Ƙirjinta su qara ciki sunyi ƙyau abinsu, banda wani irin fitinannen ƙamshi da take yi domin shi kansa ƙamshin yabi jikinta ya zauna daram, ita da kanta har wani qara sansanar jikinta takeyi domin damacen jaddah baɗai san qamshi ba.
Gaba É—aya duk wani shiri na gagarumin tar0n bikin da suke s0n gudanarwa, aqasar 9j sun gama kammala abunsu SU HABEBTY MAH? Domin sunce sabon BIKI sukes0n suwa *AUTAR AHALI~ sunan da suka bata kenan, d0min itace Autar gaba É—aya ahalin su gaba da baya basa da qaramin É—a ko Æ´a!.
Shi yasa sukeson suyi biki mai sunan biki.
Shagaline iri iri sun shirya shi na kece raini.
Night
Aunty NIMRA ce tsaye akan AYUSH riƙe da wata kyakkyawar kwarya a hannunta, "ki karɓi abunnan ABTINIII tun muna shedar juna!"
Ƙare maƙe kafaɗa AYSHA tayi, can ƙasan ranta ta fara gunguni.
"Allah gaba É—aya matar Nan,tunda kukaz0 kin hanamin sukuni, ki bani wannan ki bani wancen, to wallahi nikam na gaji!"
"Kikace mene ABTINI"
"Nifa bance komai ba addah Na" ta faÉ—i hakan tana turo baki gaba.
Amsan kwarya ɗin tayi ganin lafiyayyiyar tacacciyar madaran shanuce sai faman turiri take ne, yasa tayi saurin kafa bakinta, garɗi da kuma zaƙin tacacciyar zumar da aka tsirmawa n0n0n ne yasa ta lumshe tare da ɗan warasa, kana ta maidasu ta kulle tamkar wanda hakan ya zame mata ɗabi'artane hakan.
Kwaryar kawai ta direma auntu NIMRA a hanunnuta, tare da sakin murmushi sai kuma tashiga motsa bakinta alamar tanas0n tayi magana, amma kuma ta gaza furtawar.
Oum ANUM ce ta shigo cikin É—akin da sallama a bakinta AUNTY NIMRA ceeee ta amsa banda jaddah ta jikinta dan danan ya shiga rawa.
"Oya tashi muje"
Shine KaÉ—ai
Abinda
OUM ANUM tace babu musu kuwa jaddah ta tashi summ summm tayi cikin toilet É—in É—akin, duguwar rigar baccin dake jikinta ta sutale tare da É—aukar wani mini towel fari kal ta É—aura ajikinta, wanda ya tsaya mata iya mazaunanta wanda suka qara buÉ—ewa
Suka baje.
Oum ANUM ce ya shigo cikin toilet ɗin hannunta riƙe da wani ƙaramin boket baƙi, haka ta shiga gyara jaddah kamar yadda ta saba a ƴan kwanakin nan....gyara mutane biyun suke bawa ƴartasu na tsakani da Allah, domin dan danan labarin yasha ban ban.
Wani irin sauyin yanayi takeji, tare da ita*
Ga wani irin abu me damshi dake zubo mata ga maranta dake mata ciwo loƙaci bayan loƙaci...a qalla saida suka ɗauki tsawon kwana goma sha biyu suna gyara ƴarsun ciki da waje, kuma a tsayin kwanakin nan babu wanda ake bari yake ganin jaddan ciki kuwa harda FRIEND, Amma wani loƙacinma da ummey ake mata gyaran, domin wata irin girmamawa suka ba matar fiye da tunanin mai tunani.
Ayaune kuma rana ta cika ta goma sha huɗu wanda yayi daidai ranan asabar, wanda yayi daidai da ranan taron bikin nasu kenan, gaba ɗaya jama'ar dake garin Adamawa sunsan da shagalin bikin ƴar sarki ABDULPHATA OMAR. domin ta social media aka rinka yaɗa labarin bikin Sarkin da zaiyi, inda ba'a bar ƴan uwansu malam Abdullahi Rano a baya ba, domin xuwa loƙacin sun sami labarin ashe ƴar Sarkin Adamawa ce YARINYAR da suka wulaƙanta har suka kori ƴaƴansu akanta.
Cike da kuskurin kunya suke kall0n komai domin kuwa FRIEND ce da kanta, ta bada umarnin aje ataho dasu, domin ita abinda sukayi ma ƴarta bazai sa ta wulaƙanta suba, duba da irin r̃iƙon da suma ƴaƴansu suka wa gudan jinin su, hakan ne yasa sammm bataji wani haushinsu ko kaɗan ba, wanda kuma da shawarin mahaifiyarta MAH itama take komai, danta nunawa ƴar tata ta wannan hanyar kaɗai wajen sasanta ahalin take da yaƙinin zata saka wa su ummeyn.
Anyi koke kuwa inda wani abinda suka ɓoye basu baɗaba su iyayen nasu sun faɗa, anan dai aka nemi yafar juna inda su Malam Abdullahi suka qara jin ƙaunar wannan ahali mai tsanin gaske.
Anyi gagarumin biki na gani na faÉ—a inda domin duk inda kayi labarin yadda bikin ya gudana jama'a suke ta faman xance.
ÆANGAREN MALEEK
Inda abinda ya wuce cika to yayi dan baƙin ciki, saida aka lasa masa zuma' a baki kana kuma a kwace.
Hakan fa tamkar izaya suka masa, dama ya lafiyar kura bare kuma saida aka É—anÉ—ana masa kana kuma a janye*
Jin yake tamkar yaje ya jayowata daƙar yake iya bacci, tsabar jarabar daya sama ranshi, yakan yasa yayi fushi da kowa ciki kuwa harda ammeynsa,dan gani yake ai da idan tace bata yarda atafi da jaddahn ba to da basu tafi da ita, gefe guda kuma shi kaɗai yasan meya shiryawa hakan*
FRIEND idan taqira waya tace aba FRIEND ɗin ta ammey takanyi murmushi tace kinsan dai ba'a taɓa sanjawa tuwa suna duk kuwa irin yadda za'a sarrafa shi , kinsan yana nan a mazaunar tuwon nan nashi....maleek bai sanja ba MARYAM MALEEK yayi fushi ko ɓangare na ya daina shigowa tun tsayin wannan loƙacin!
Hakan ne kuma yasa hankalin FRIEND tashi dan ganin anas0n shiga haƙƙin ɗan bawan Allah MALEEK.
Hakan yasa ta tuntuɓi ummey da MAH tare da sauran ƴan uwanta nata biyu kan, su soke wannan tafiyar da suke shirin yi da jaddahn MADINAH....kwarai sun gamsu da baya nan MARYAM ɗin data musu.
Dama suma shirin tafiyar suke yi inda kuma ammey ta sanar musu za'a kawo LEFEN JADDERHN hakan ne yasa suka qara kwana biyu dan aqarfi LEFEN dasu.
Set ɗin AKWATINA goma sha biyu MALEEK yawa JADDERH set biyu kenan ko wacce set ɗaya kalanta daban, inda aka tashi aka ɗan qara kaya na ceke raini, aka kuma zuba ruwan gwala-gwalai...Haka aka kawo lefen JADDERH daga masarautar KANO xuwa masarautar ADAMAWA a privete jet ɗin MALEEK aka kawo lefen dan a sauƙaƙa musu tafiya daɗi da qari kuma harda FULANI a kawo LEFEN JADDERHN.
Loƙacin da HABEBTY MAH? Da kuma FULANI suka haɗu, hammmmm Anan tsohon qawance ya tashi inda suka qaraci kukansu, daga nan kuma aka shiga firar yaushe gamo da bayan rabuwa, domin dai duk kamar abun kusan ɗaya ne dasu ammey, suma haka kawai suka manta da junansu....
Anan aka qarfi lefen jaddah, ranar Litinin da yamma su addah NIMRA OUM ANUM grandma da wasu qawayen MARYAM ABDULJALAAL na kusa, suka mata rakiya zuwa Abuja birnin tarayya acikin girjin masarautar su*****
Tarɓa ta musamman suka samu daga ahalin ammeyn, bayan sauqarsu a wurin ammeyn ne kuma, da kanta bisa rakiyar abokan zamanta suka miqa JADDERH asalin ƙayataccen gidan MALEEK ɗin yake a anguwar ASOKORO haka suka miƙa jaddah ƙayataccen gidan nata daya gaji da haɗuwa kasan cewar maleek bamai qaunar hayaniya bane shi yasa ya zaɓa zama acikin anguwar ASOKORON.
Cikin dabara suka gudu suka bar jaddah daga ita sai halinta a shimfiÉ—eÉ—en gidan nata*......