Sashe 23
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
The world is not paradise , May God continue to enlighten our affairs In happiness and peace Alhamdulillah ya rabbðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»
_________________________
********
____A sukwane sukayi kanta gaba ɗayansu cikin wani irin tashin hankalin da suka jima basu riski kwatankwacinsa ba, ammey ce ta shiga girgizata kafin maleek ya sureta wanda tashin hankalin da yake ciki ya zarta misaltuwa kai tsaye kuma saman sopa ya nufa da ita yana zama akai tare da ɗaurata saman cinyarsa, cikin zallar kiɗima ya fara shafa saman kyakkyawar fuskarta tare da soma hura saman fuskarnata, ammey ce ta zo da ruwan me tsananin sanyi tana ƙarasowa garesu da ɗebo kaɗan a tafin hannunta, ta shafo dundaga saman fuskarta har zuwa gefen wuyanta, amma ko gezau bata yiba haka ammie ta shiga shafa mata ruwan Nan amma inaaaaaaa. bata da alamun farkawa shi kuwa maleek ganin taƙi farkawa ne yasa baimasan loƙacin daya nemi bakinta ba ya haɗe da nashi, yashiga zuƙo mata numfashinta, babu jima kuwa ta sauƙe wani irin wahalallen numfashin azaba, atare maleek da Ammey suka sauƙe numfashi sunawa Allah godiya.
Bayan tunani da kuma nutsuwar ammey sun dawo gareta neeee yasata laluben wayarta tare da dannawa *FATHER* ƙira saida ta gama ring ɗin ta kafin ƙiran ya katse, atake kuma wani ƙiran ya biyo baya kamar yadda ya saba, cikin azama ta ɗaga wayar tana karawa a kunnenta, cikin yanayin da take cikine yasa kawai fara faɗin "FATHER hasashe da tunaninika sun tabbata yau ga jinin MARYAM ABDULJALAAL tare da sarki ABDULPHATA OMAR a raye FATHER JADDERH itace itace itace wllh itace AYUSH ɗin mu mai suu naa naa" ta faɗi kalmomin ƙarshen ararrabe.
*****************
Wani irin cool smile sarki maleek ibn suffyan ya saki tare da daÉ—a gyara kishingiÉ—ar da yayi akan kilisarshi, sai kuma yace mata.
"Nadaɗe da sanin hakan AYSHA na daɗe da fashimta" kitt ya katse ƙiran yana maida akalar ƙiran zuwa ga wata n0 wacce sunan ABDULPHATA OMAR ya bayyana akan screen ɗin wayar nashi.
____________________
ADAMAWA
*********************
Sarki ABDULPHATA OMAR yana kishingiÉ—a saman sopa gaba É—aya abubuwan duniya sungama chaza masa kai.
Banda rigimar MARYAM da saida aka kai ruwa rana kafin yasamu ya shawo kanta, kan dole saiya saketa tabar 9j tunda ba amfanin zamanta haƙurinta yakai mazawar da bata cigaba da ganin abubuwan da suke faruwa da rayuwarta ba, saidai idan ta koma MADINA habebty tayi bandarta ta cinye ɗanya.
da ƙyar ya samu ya shawo kanta kafin ta haƙura, yana tsaka da wannan tunaninikan yaji busar sarewa na tashi cikin wata irin nutsuwarsa ya ɗan lumshe idanunsa tare da buɗesu ahankali, gabansa yaji yaɗan faɗi kaɗan jin irin ringtone ɗin dake tashi, domin yasan mutum ɗayane mamakin wannan ring ɗin, kawai yaji ya tsinci kansa cikin fargaban da baimasan yana da itaba.
Cikin sahalewar zuciya kuma ya janyo wayar nashi kuma yana amsa ƙiran ɗan uwan nashi, jin kuma muryar ɗan uwan nasa cikin yanayi na daban neeee yasa yadanji releif kaɗan.
"ABDULPHATA OMAR idan har babu damuwa inason kashigo Kano Amma tafiyar ta kasance ta SIRRI sannan ka taho da MARYAM ABDULJALAAL idan har hakan ba takurawa atsakani"
sai kuma ya shiga sauƙe ajiyar zuciyar irin wannan dogon jawabin da yayi.
Cikin yanayin daya gaza gane kansa Sarki ABDULPHATA OMAR ya shiga taune gefen laɓɓansa, yana ambaton sunayen Allah, cikin wata iriyar ginshira ya shiga ƙoƙarin tattaro kalmomin da zai samu ya bawa ɗan uwan nasa amsa, amma inaaaaaaa kawai hakan ya gagara, Tamkar kuma ya kwato maganar ya furta "zanZo" kitt ya katse ƙiran tare da kife hannayen sa akan kyakkyawar fuskarsa mai yanayi data JADDAH, saidai ita kuma tafi kama da mahaifiyarta amma exctly komai da komai na yanayinta SAKK na Sarki ABDULPHATA OMAR.
_______________
Wani irin kyakkyawan murmushi sarki maleek ibn suffyan yayi, jin irin amsar É—an uwan nashi kuma babban abokinsa ya bashi, yasan duk yadda yakai gaji da mulkinsa to Sarki ABDULPHATA OMAR ya dameshi gaba da baya, domin shi hatta magana bai fiye yiba yafi gane speech of the deaf maganar kurame.
******************-
MARYAM ABDULJALAAL tana zaune akan shimfiÉ—eÉ—iyar dardumarta tana sallar nafila,...... ya shigo cikin izza irin ta masu mulkin da suka gama sanin kansu da kansu kana wanda jinin mulki gaba da baya suka gama ratsa shi.
Ɗaya daga cikin kujerun ɗakin nata ya nema ya zauna ya zuba mata idanunsa masu sanya nutsuwa yana kallon ta cike da S0 da kuma tsantsar ƙauna gami da burgewa yake kallon ta.
A duniya gani yake inba ita to kuwa rayuwarsa ta gama tashi a aiki domin itace komi nashi, idan yace komai to kuwa yana nufin komai É—in,..... bayan idar da sallar nata tayi Æ´an adda'ointa tare da shafawa atare suka shafa ita dashi dake zaune, ko kallon sa besamu tayiba bare kuma yasa ran zata masa magana, dama yasan za'a rina wai ance da gwauro ya iyali.
Tsammm kuwa ya miƙe tsaye yana nufo bakin gadon data haye tayi kwanciyarta ta juya masa baya.
Zama yayi daga bakin gadon yana tattare mata bakin lafayarta tare da ɗan juyo da ita zuwa gabansa suna fuskantar juna, fuskarta ya ɗago yana S0N su haɗa id0 amma taƙi bashi damar hakan, dan tasan shine abu mafi rauni gareta kallon cikin kwayar idanunsa, gane hakan da yayine kuma yasa cikin muryarsa daba kowanne mutum ne yake da ik0n ji bane ya furta mata "idan kin gama fushin naki sarki maleek ibn suffyan ya buƙaci muje Kano a yau, dan haka kitashi kishirya yanxun sannan fitar ta SIRRI ce ko mutanen gidan ban yarda dasu san da wannan tafiyarba"
Yana gama faɗin hakan ya fice abins@' cikin matsanancin tsoro da kuma jin wani abu daga ƙasan zuciyarta mai kama da wani abu na daban, ta tashi tana nazartar kalaman na ƙiran yayan mijin nata kuma baban babbar ƙawarta wanda da kaff duniyar bata da kamarta amma sama taka suka naimi ƙawance nasu suka rasa, amma ta gaza gano komaine yasa dole haka ta haƙura.
Tare da fara shiryawa cikin gaggawa kafin kace meee harta gama shirin nata tana nan zaune kuma mai martaba sarki ABDULPHATA OMAR ya shigo shashin nata ta wata ɓarauniyar hanya wanda babu wanda yasan da wannan harya sai shi sai ita, cikin shirin fita ya shirya kansa cikin wasu ƙayatattun kaya na gani na faɗa atare suka nufi wata ƙofa kuma ta daban tare da barin ɗakin baki ɗaya, haka suka dinga tafiya cikin wannan hanyar kafin su sami wata ƴar siriryar hanya su fita tacen bayan gidan sosae.
Kai tsaye inda privete jet É—in sa ke fake suka nufa, bayan sun shiga ne kuma jirgin nasu ya kula sama sai Kano.
Cikin ƙanƙanin loƙaci suka isa Kano lafiya, daga cen kuwa shima mai martaba sarki maleek ibn suffyan ya shirya fitar sirrin shida uwar gidan sa Fulani mahaifiyar ga AYSHA GALADIMA wato mai martaba sarki maleek ibn suffyan kenan.
A wani keɓantaccen guri suka haɗu kai tsaye kuma cikin jirgin suka shige, tare da lulawa Abuja Birnin tarayya.
~~~Ana ƙiran sallar la'asari suka sauka Lafiya hakan yasa suna fitowa daga cikin jirgin suka shige cikin masallacin, suka mayan suka shige cikin gidan Alhaji TAUFIQ
Muje zuwa danjin yadda zata kaya*🔥💔 KAREN BANA 💔🔥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylerh 🫶ðŸ»*
Page 3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
08104493215
*I really have no words to thank you for You are my world, my parents, my pride May God bless my father and may he rest in paradise*
*But I say that God will reward you with the house of Jannatul Firdausi*
*Alhamdulillah they are blessed May God bless you and give you the opportunity to take care of your baby safely and peacefully , marry them and give them peace with the blessing of the leader of God's work*
___________________