Sashe 41
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tsittt kuma wurin ya yi tamkar anyi ruwa an É—auke sakamakon buÉ—e ma maleek toufiq mota da akayi ya fito, cikin Military uniform nasu. Daidai loqacinne kuma Abdu makama ya fito da TOUFIQ Nasara, suman tsaye Abbie yayi ganin É—ansa gudan jininsa É—a mafi soyuwa acikin zuciyarsa wato MALEEK TOUFIQ Nasara tsaye qamm cikin wani irin hasken taurari masu haskaka duniya baki É—aya, cikin wani irin kwarjinin dashi kansa maleek É—in ya masa, yasa baisan loqacin da shima ya qame É—in qamm ba kamar sauran sojawan, dan danan hasken cemaras suka fara aikinsu.
Dan tun daga inda aka qaro masa girman suke tare dasu, har ya zuwa rakiyar da aka yoma MALEEK É—in gida.
Cikin wani irin nauyin dayaji ya zauna daram a tsakar kansa, shima ya sara ma mahaifan nashi. tare da zare p-carp É—in kakin dake jikinsa, ya rusuna gabansu alamun su sanya masa albarka.
Wohoho fan's zanso kuga yadda MALEEK ya zama tauraro acikin taurari a wannan Rana, tabbas duk wanda kaga ya qona runbunsa yasan inda toka take daraja, domin gaba É—aya zukatan bayin Allah sun cika da murna da farin cikin wannan lamari, hakan yasa gaba É—aya garin Abuja ya É—auki wani irin zallar tsagwaron murna, yara da manya tsofaffi da matasa, dan kowa ya sanya yaqini ne aransa cewar qarshen zalumci yazo tabbas.
Zuba da Yadda abubuwa suka wakana
Kansa Abbie ya dafa ya shiga kwaranyo masa ruwan adda'oin samun nasarar rayuwa, tare da É—orewar wanzuwar zaman lafiya a qasa
"May God take care of your problems, my son May God enlighten your life As you plan to enlighten the souls of others"
MAKAMA ne mai wannan adda'ar wa maleek, maleek zubewa kawai yayi jikin mutumin da yake É—aukar sa tamkar mahaifi a garesa, tun kamin yasan matsayin sa a wurin mahaifin nashi. "tabbas rayuwa bata qarya, haka kuma rayuwa tana zuwarma ko wanne bawa a yadda ya É—auke ta. Allah ne gatanmu kuma shine zaici gaba da zame mana gata"
cewar Abbie cikin gida aka shiga dashi tamkar woni sarki, inda gaba É—aya family suke Nan tun kwanaki uku da suka shuÉ—e, saka makon qiran da Abbie ya musu.
Sammm basa da wota masaniya akan hakan, shine dalilin da. Yasa babu wanda ya tsammaci hakan, duk kuwa da cewar malam bahaushe na cewa tsammaci abinda baka yi tsammani ba, gashi kuwa yau ya tabbata akan ahalin TOUFIQ MAI NASARA families.
Jadderhn dake zaune dasu ammey a babban parlourn ammey ne Hajiya talatu nera data dawo hayyacinta ne ta miqar da ita tsaye tana yalyala guÉ—a, tare da fara musu kirari, Nan da nan Abbie, ammey, maleek,da sauran yaran gidan suka shiga kara mata nera domin takenta kenan HAJIYA TALATU NERAH, Nan aka shirya walimar da babu shirinta koda da wasa ne kuwa.
Anyi walimar murnar qarin girma tare da taYa É—an su É—an uwansu murnar.
Inda saida yamma lissss maleek ya sami kansa tun asuba shi kuwa ta akazo aka É—auke shi a gidansa.
Cikin rakiyar zaratan sojawan da aka qara masa dan tsaron lafiyarsa ciki kuwa harda IHSAN FANDALLAH, suka nufi qayataccen gidan maleek É—in, wanda ya qara gyara tsarin gidan nashi loqacin jadderh tana Adamawa, parking motocinsu suka yi a tsakiyar compound É—in wurin da aka tanaja dan ajje motoci, wanda a qalla wurin ka iya É—aukar motoci sama da guda goma domin duk yadda kuke tunanin gidan maleek, to kuwa ya zartas haka.
Suna gama daidaita parking ɗin su a parking lot ɗin gidan aka buɗe ma maleek motar tsakiya wacce tafi ko wacce mota ɗaukar hankali a wajen, samfurin qirar Bugatti 2023/2024 baƙa wuluk.
IHSAN FANDALLAH ce ta ratso tsakiyar tafin dandazon taron mazajen sojawan, itama ta haɗe cikin kakinta wanda ya kame mata jiki kam kam, dai dai gaban maleek ta ja da tsaya tamkar dai irin riƙaƙƙaun ƴan barikin Nan, ta wani tale qafafunta tana mirgina wuya, tace
"INAAAAAA🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥹😉😉
Byeeeeee mu haÉ—e a next page insha Allah
*ðŸ”¥â™¥ï¸ KAREN BANA ♥ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH âœï¸
*Ammey laylerh*
Page 4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
08104493215
✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟
=============================
_____________________
"Ina sonka maleek! Har abada abadan abada, harya zuwa numfashi na qarshe"
cewar IHSAN.
Tassss' jadderh ta ɗauke ta da mari, wacce ta fito daga cikin motar maleek.ayman saɓe a qafaɗarta.
"Kina sanin inda za kina akuyan cinki,bawai Anan ba! dan gaba idan kika kuma to tabbas bawai mari Zaki sha ba"
Hmmmmmmm kawai ta fesar da numfashi tana barin wurin fuuuuuuuu baki É—aya.
Cikin zallar isar sa ya tako gabanta, yaja ya tsaya yace mata "ke wai wacce iriyar dabbace acikin dabbobi? Da kika kasa tantance gobenki, shin bazaki tahi kiyi taki rayuwarba, kullum burinki a rayuwa kutse acikin al'amurran mu! I sey Get out of my house"
"Mene aibun hakan dan kawai nace ina so ka?"
A fusace ta fice a gidan. Cike da wani irin takaici baqin ciki marar misalta.
*****************
Ko ganin gabanta batayi haka take taka qafafunta. Gaba É—aya idanunta a rufe yake bata ko kallon gabanta, tana zuwa parlourn ta zube jikin rug.
Tare da qara rungume ayman qamm a kafaÉ—arta, tana sakin ajiyar zuciya.shigowa y ayi cikin dakewa tare da zama gefenta, ayman ya amsa yana shilla shi sama, shi kuwa sai wangale baki Yake irin na yaran nan.
"AYUSHHH Kada kiji ba daÉ—i akan hakan!"
Taji sauqar muryar maleek É—in cikin daddaÉ—ar sautinsa.
Cikin iya sarrafa kalamanta tace..
"Ko wacce mace tana S0n a sota! A kuma girmamata, sannan a kyautata mata mu'amala!.
Ba tsohon burin kowa bane a rayuwa, ace ya zam bayada kima da daraja irinta ƴa mace.amma ƙaddara tana da nata tsarin! Ba komai na mata uziri!! na yafe mata!!!"
"Idan har kana da buri da kuma muradin auren IHSAN bisimillah qofa a buÉ—e take"
Murmushin jinjina ma wayonta da iya sarrafa magana maleek É—in yayi. Dan ya riga da ya gama sanin dukka halayenta, tunkan Tasan kanta itama.
Amma dake neman magana yake, sai yace mata
" Ai ita ƙaddara abace marar tabbas Nan ta ke, take sauyawa"
Cikin zallar fusata jadderh ta miƙe tsaye ta nuna shi da yatsa tace..
"Kada ka shafama rauni na gishiri, ta hanyar sauyamin zance MALEEK!"
****
Shima tsayen ya miqe ayman saɓe a qafaɗarsa.yace mata "Sosai indai a lamarin $0n kune, tabbas na daɗe da kurmancewa ko zuciyata ban iyaji yayinda take tare dake. Ina son kisa aranki maleek na kine ke kaɗanki AUTAR MATA" ya faɗi hakan yana saka hannunsa ɗaya ya zagawo qugunta dashi.
Kamar ba zatayi magana ba sai ku ya tsinkayi muryanta, tamkar wacce aka fusga take masa.
"To kenan ya za'a yi na fashimci hakan?"
"Alqawarin zamowa haske tsananin haske maras yankewa, Alqawarin zamowa ga ta,
Gata marar qarewa, alqawarin zamowa farin ciki marar yankewa AYUSHHH!. Kece Duniyar maleek, sai dake maleek yake iya kwakkwaran motsi. You are my life! You are my world!!, You say everything and everything is mine AYSHA ABDULPHATA OMAR"
Gaba É—aya wani irin daÉ—i ne ya gama gigita duniyar jadderh, jin WaÉ—an nan tsadaddun kalmomi daga bakin SADAUKInta JARUMInta abin alfaharinta, kuma duniyarta dariyar ta mijinta uban yaronta ayman uban sauran Æ´aÆ´an ta masu xuwa insha Allah.
Zama maleek yayi tare da kamo AYUSHAN shi ya zaunar ta a cinyarsa, tare da hura mata iskar bakinsa ganin tamkar ta tafi wata duniya ta daban ba wacce suke a ciki ba.
Rumtse idanunta tayi qamm tare da qara qanqame jikinta wuri guda,a qalla taÉ—au minti biyu zuwa uku kafin ta saki ajiyar zuciya.amma ba tayi motsin kirkiba balle Magana.
Hakan ne yasa maleek murmusawa dan tsabbb ya gama gane abinda yake akwai🥰.
Hannunsa yasan cikin ya fara mata wasu irin abubuwan da baki basa iya faÉ—ar girmansu. Saidai gani a aikace, qoqarin janye wa take hakan yasa maleek qare sakale mata waist É—in ta, tare da birkitota jikinsa yana ci gaba da murmusawa, cikin wata iriyar muryarn dashi kansa yasan yana kwance mata notuka ya raÉ—a mata "duk ka dama kinyi missing nawa har haka ne? Amma ake min rowa! Yau kima nin watanni biyu da woni abu uhmmm"
Kulle idanunta tayi jin iriyar muryarn da yayi amfani dashi wajen wargaza mata numfashinta.