Sashe 8
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummey kuwa sujjadar godiya ma Allah tayi, domin shiya dubesu da idon rahama yaji ƙansu har ya zaɓi jaddansu ' matsayin wannan fitacciyar baiwa tasa kana kuma kaɗaitacciya,wa al'ummar *MANZON ALLAH {S, A ,W,}*
Wani irin zubewa da tayi ƙasa ne tana fashewa da wani irin kukan da bata san ko daga inda yake bane ya kwace mata kukan farin ciki, kukan daɗi, kukan komi ma kammmm Ita dai tayi! Daƙar Anum dawood ya ƙari sa gurin ta cikin harshen arabi take lallashinta ta ɗaura kan jaddan saman cinyar ta tana ɗan bubbuga bayanta, numfashin tane yafara sauƙa ahankali hakan, ya tabbatar wa anum dawood cewar baccine ya ɗauke ta a gurin ! Washe gari misalin ƙarfe sha ɗaya na safe aka kuma ɗibansu zuwa Makka domin kaiwa ziyarce ziyarce guraren tarihi da kuma ƙara ƙarfafawa MUSULUNCI baya
Bayan sati guda su jadda sun dawo, da tarin abun arziƙan dasu ka samo jadda ta tashi da, kyauta mai tsoka wacca ta girgiza zukatan su ummey da malam domin kuwa, iya tsagwaron zunzurutun kudi ma ta tashi da Naira biliyan biyar da kujerar maka, da keken ɗinki, da dukkan wasu littattafa dasuka shafi addinin Musulunci ambata
ADAMAWA
*************
Bayan kwanaki uku Hajiya MARYAM yisham ta farfaɗo amma fa da wani suna da: dake ta ambato ƙira take kukawomin *AYUSH* ɗina wallahi itace naji '
A jinin dake yawo 'a jinin jikina tabbas wannan ƴata ce ƴatace ƴata ce *AYUSH* wallahi bana ƙara yadda ' akuma cutatamin akan shafin rayuwana;..... Ruwan dake jikin tane ta fusge ta ɗiro daga, gadon asibitin cikin Masarautar!!!
Tafiya ta fara taku É—aya biyu kana ta! Dakata tana faÉ—in jibi kalli tafiyar ta irin tawa sak! Sannan dubi tsarin kamanninta, da namu wallahi dukka abu É—aya ne ya yimu dama ' inaji 'a jinin jikina Ayush É—ina bata mutu ba!
To inta mutu ina gawar ta!?
Ku É—akko ku nunamin nasan dai wannan ba irin mafarkin dana saba yi bane, dama tana cemin Habibtee Ummu Naaa nakusa baiyana a gabanki!
Nasan *AYUSH* ɗina ba zata,taɓa saɓamin alƙawari naba kamar yadda mai sunan bata taɓa saɓa alƙawarin ita ma!!!!!
Mai martaba sarki Abdulphata omar, ne da ummu Abdulphata da uwar gidan sarki Abdulphata ɗin ne ƙewaye da gimbiya maryam kowa ido ya zuba mata
Suna kallon ta babu, wanda yayi yunƙurin hanata dukkan abin nan da takeyi....... Domin sun san da ciyo
Mutuwar ɗa ɗan ma kuma ace ko gawar sama ko ƙasa annemeta an rasa 'a cikin asbitin masarautar
*Muje zuwa yanzun aka soma*
*Wannan ɗin ba komai bane somin taɓine kawai*
*Dukkan wata cakwalkwalin cakwakiya tana gaba*
Kudai biyu
*MARYAM NASEER MIRRAH ✨ GARKUWAR MUSULUNCI*
*Abaya domin jin yacce al'amuran zasu kaya*
*Shin wacece wannan mata mai ikirarin *AYUSH* *
*Æ´arta bata mutu ba?*
*Shin tayaya uwa ta haifi É—a acikin cikin ta amma ace mata yarasu bayan ko ganin jinjiran bata samu gani ba?*
*Mudai je zuwa yanzu aka fara wasan*
*Karku mance fa ga Kashim baba dumu sumu hannun maleek taufiq*
*Bayan kuma shine da al'haƙin wannan case na kashin baban?*
*Shin wannan wanda irin al'mun dahana su kashim baba da abokansa suke kullawa akan bayin Allah da basuji ba basu gani ba?*
*Meyasa Ammey bata ƙaunar aikin sojan shalelen yaron nata?*
*By ammeyn laylah 🫶ðŸ»*
*Wannan FEJIN SADAUKARWA ne ga yaa yaa SAPWAN AHMEDðŸ™ðŸ»â¤ï¸ðŸ«µðŸ»*🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah 🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
081-04-49-32-15
*Alhamdulillah forever and always*
--------Saida tayi mai isarta kana kuma Ummu Abdulphata tariƙe ta aka mata allurar bacci...... sannan aka buƙaci da kowa yabaje abarta ta huta da ƙar aka ɓanɓare lawiza autar ta a jikin ta tana ta kuka ita habibtee ɗin ta takeso
****Zaune yake cikin babban Ofishin nasa! system ce agaban sa yana ta latse latsen sa yashiga nan yafita cennn ahaka dai yasamu ya kammala aikin nasa saida yana ƙayataccen murmushin nan nasa!!!
Dam kuma gaban sa ya buga loƙacin daya tuna da trouble maker ɗinsa; Idan harba gizo idanunsa sukayi masa ba kamar itace yagani,
A television yayin taron haziƙan mahaddata QUR'ANIN nan! Saurin katse tunanin yayi ganin kanshi ya naiman fara masa ciwo
Yarasa maiyasa sammmm idan lissafi yashigo da mata sammmm baya ƙaunar abin baya ƙaunar yaji ana zancen abinda ya danganci matan! Sau tari yakan tambashi kanshi Allah kuwa lafiyar lau kuwa idan kuma yaduba yanayinsa da yadda yake saiya cire tunanin komai, to dai koma miye yana rokon mahaliccin sa ya sassauta mashi wannan abu; ajiyar numfashi yayi tare da miƙewa tsaye yana nufar bakin window ɗin ɗakin nasa wanda gaba ɗaya glasses ne ' a wurin!!
El-basheer yaƙub yagani shida wani mutumi dattijo kuma saiyaga kamar yataɓa ganin mutumin, gani yayi el-basheer ɗin na leke-leke alamun rashin gaskiya atare dashi....kafin kuma cikin sauri yaga! Ya zaro abu daga cikin aljihun gaban rigarsa ya miƙawa mutumin da, baigama tabbatar da ko waye ba
Cikin sauri dukka ninsu kowa yakama hanyar sa shi yafita, shi kuma el-basheer yaƙub yadawo cikin harabar wajen sojojin numfashi yaka yana barin wajen shima
Hajiya aysha galadima mace, zaune a babban falon gidan nasu ita da autar ta ummitah, wacce tayi matashin kai da cinyarta tana mata tsifa......Hajiya Lubna ce ta shigo ɓangaren na ammwyn maleek da sallama' amsata ammey tayi da murmushi a saman fuskarta, Hajiya kece yau 'a falon inata faɗin tunda kimdawo zanshigo, tun jiyan, allah kuma baiyi ba, gashi yauɗin kuma, wannan ƴar rigimar ta, tasani gaba wai dole saina mata tsifa! "Babu komai ai aysha ykk ya gidan ya fama da ayyuka"
"Alhamdulillah wallahi Hajiya ya London É—in fatan anbarosu lafiya, kai amma kinsha London" cewar Ammey
Wallahi kuwa ba laifi ina yarona; dan nikam shina biyo banga shiba dake surprise naso yimuku baki É—ayanku! "Yana wurin aiki yace ma yau ba zama zaiyi ba wani É—an aike ne kaÉ—ai zaiyi ya dawo" kinga nima na huta da wannan sangartar nashi kuje cennnn abinku , nasamu na huta nimah! dukka ammey ce mai wannan maganar
Murmushi Hajiya Lubna tayi tana faɗin shikenan bara yarona ya dawo tunda haka kikace duk loƙacin da zanyi tafiya sai ina tafiya da yarona
Dama kuwa hakan kukeyi zaifi cewar Ammey
Shikenan bara na koma ciki saiya dawo tafaɗi hakan tana miƙewa tsaye tana nufar bakin ƙofar bayan tamiƙa ummitah wata ƙatuwar leda
Haba hajiya kullum baƙya gajiya ne kammm da abin arziƙi
Karna kuma jin hakan idan har ba raina min kikayi ba dannayi muku abu saiya zama laifi *AYSHA*
"To shikenan ubangiji Allah yabar ƙauna ta har abada mungode sosae Hajiya Lubna!"
Wani É—an sukari Hajiya Lubna taji 'a can cikin kirjinta!
Tana shirin! Fita ne shi kuma yaron nata' ya sawo kai cikin falon da wani irin sauri ya zubar da kayan da yake rike a hannunsa ya rugo ya zuwa wurin
"Oyoyo Mommah taa oyoyo Mommah Naaaaa"
Yana ƙara so wa kuwa yakama hannuwanta ya cukuwkuye
*My son* momman nashi ta faÉ—a tana cirashi daga cukuwkuye hannuwan nata da yayi
Anan yabar dukkan kayayyakin nasa, na Office ammeyn shi dake ganin komai ce ta share kwallar farin ciki dajin nutsuwar dawowar momman nashi ta nufo wurin ta É—ebe mishi kayayyakin da ya zubar É—in ta 'adana mishi 'a gurinta
Hajiya Lubna kai tsaye ɓangaren ta suka nufa suma suna tafe suna fira abinsu kaida ganinsu kasan akwai shakuw, mai girman gaske' a tattare dasu.......Hajiya talatu Turai dake fitowa daga cikin motar tane tabisu da kallo tanajin zuciyar ta kamar ta soye itafa ta tsani ' ahalin aysha haka kawai bata ƙaunar ganinsu, sunzo daidai inda take zaune cikin motar natane; yasata saurin,fitowa daga motar,
gaidata maleek yayi 'a matsayinta na matar mahaifinsa, wata kafurar harara data watsa musu ne duk su biyun yasa shi É—auke kansa daga kallon ta! dan wallahi shifa badan tanacin darajar auren mahaifinsa dake kanta, da tuni yaka lahanta dukkan wani abu mamori a sassan jikinta!!!
Haka aka iya haka kuma za'a kare banza mai juya tunanin marar tunani wallahi kiji tsoron Allah mutuwa dai na nan kuma 'akwai makoma...
Ko ta kanta basu kuma biba suka wuce abinsu
Ita kuwa hajiya talatu turai mai makon ta wuce, nata ɓangaren sai kawai tayi ɓangaren hajiya aysha galadima ammey..... Baiwar Allah tana nan zaune inda take burun babu sallama, taji anturo ƙofar falon nata,
To munafika matsoraciya kuna zaune ana juya tunanin ku yadda akeso sai yadda akayi daku, kina nan zaune ' a doran duniya da ranki da lafiyarki anyi miki kwacen yaronki da ƙarfin tsiya, kina ganin kamar ƙauna ce hakan
Anbi dare, anbi rana, anyi komai domin asamu komai
Fuuuuuuuuu ta fuce daga falon hajiya ayshan
Ita kuwa Ammey dariya kawai tayi domin indai tujarar hajiya talatu ce aita riga da tasaba da ita nayau ma ai kaÉ—an tayi mata
Fusace da sarewa irinta mantan sarakan nan keta faman tashi tun asuba shi ' a cikin babbar harabar masarautar sakamakon babban ɗan sarki Abdulphata Omar dayake dawowa yau daga ƙasar waje...
Æangaren uwar gidan sarki Abdulphata Omar duk tafi É—aukar jama'a dan kuwa cike yake makil da manyan bakin ta tare da Æ™awaye Æ´an duniya! Wata Æ™warya Æ™waryar liyafa ta haÉ—awa babban yaron nata suffyan Abdulphata Omar domin tayashi murnar kamma karatun sa lafiya 'a Æ™asa mai tsarki
Sai cennn wajajen yamma,jirgin nasu ya sauka,motocin masarauta ne sukaje É—auko shi
Saidai akayi sallar la'asari gaba ɗaya kantafanin harabar masarautar tacika da ƴaƴan sarki, da matansa, da jikokinsa, sai kuma mutanen arziƙi
Gimbiya maryam dake zaune ta tsume cikin wani ƙayataccen ɗanyan farin leshi ce ta saki murmushin farin ciki da murnar dawowar na hannun daman ta suffyan Abdulphata Omar ɗa ga abokiyar zaman
Gimbiya laurah ishaq adam
Wacce suke zaman mutumci da amana
Shi kuwa suffyan kai tsaye wajen Little momman shi yanufa yana zuwa babu wata wata ya faÉ—a jikinta, cikin rawar jiki sai kuma ya fashe da kuka yana faÉ—in wallahi little mommah naga wata mai kama dake kuma naji, ajinin jikina wallahi' Æ´ar uwaa taa cee mommah
Muje zuwa
*By ammeyn laylah 🫶ðŸ»***🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah 🫶ðŸ»*
FREE BOOK
Page 1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
081-04-49-32-15
*Kusanyamin ita acikin adda'arku masoya tana da bukatan hakan Maman Dee__ Ƴar gaban goshin🥰*