Sashe 12
Karen Bana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune yake gaban abbeyn nashi da ummeyn shi wanda da dukkan alamu nasiha ce suke mar domin kanshi yana ƙasa cikin sanyin jiki yake sauraron iyayen nasa
Kaji tsoron Allah kaji tsoron mutuwa maleek ka kula da yarinyar mutane,...wajen sauƙe hakkunan dake bisa kanka nata
Yarinya mai haƙuri da kawaici da samun irin waɗan nan a zamanin nan sai antona. Amma ni zancema ko ɓangaren ta baka taɓa shigaba;
Idan ka mutu a wannan yanayin da hakkin dake rataye bisa wuyanka baka sauƙe ba kacewa mahaliccin ka meee kenen MALEEK cikin tsawa mahaifin nasa ya ƙarashe
Maganan, nashi
Ammey ce itama cikin zafin rai da ƙunar zuciya tashiga faɗin shin ina hankalin ka da tunanin ka suka tafi?, Kodan, kaga, munzuba maka id0 kana, yadda kakes0.....shine kakes0n maidamu ƙananan mutane a gurin mutane masu daraja muce da iyayen yarinyar miye ??
Idan har sukaji ko mijin da aka aure bata bata taɓa ganiba bare harta sanshi! Kaji tsoron Allah maleek domin yaji ƙanƙa ya sauƙaƙa maka lamuran da kake ciki ta faɗa cikin zubar hawaye
Ita kaɗai tasan yadda takeji aduk loƙacin da abu mummana yafaru da yaron nata
Amma take dannewa gudun rashin son tayar da hankali irin nata , take nuna halin ko inkula akan yaron nata
_____jin ammeyn shi na kuka sabo dashi ne yasa shi saurin tashi yazo gareta yana kwantar da kansa a cinyar ammeyn nashi yana sauƙe ajiyar zuciya ita kuma tashiga shafa tsakiyar kansa
Gaba É—aya, tausayinsu ne ya kama, abbeyn ganin irin halin da suke ciki
A tausashe ya miƙa hannunsa mai kalau ɗin yaciro maleek daga jikin, mahaifiyarsa yashiga, jijjaga masa kai dan yasan abinda yake shirin faruwa a irin hakan
"Tashi kaje yaron kirki dare yana ƙara yi Allah yama rayuwanka al'barka tare da sauran ƴan UWANKA !!!
Cikin kasala da sanyin jiki yanufi ɓangaren nasa kai tsaye cikin babban parlon nasu ya nufa harze wuce ya tuna da NASIHAR su abbeyn shi, sai kawai ya tsinci kansa da nufar hanyar ɗakin da ya tabbata shine ɗakin nata
Tana zaune tana tilawan Alqur'ani mai girma ya shigo da sallama a bakinsa, darajar Alqur'anin da taci ne, yasa bata kwasa a guje ba da ganin mutumin da ko a mafarki bata adda'ar allah yaha É—asuuuuuu
*By AMMEYN LAYLAH 🫶ðŸ»ðŸ’”*
Nagaji yaseen muhaÉ—e a gaba kawai
*Masoya masu bibiyar 🔥â¤ï¸KAREN BANA â¤ï¸*
A duk inda yake saƙ0n godiya a gareku
*AMMEYN ku tana muku wani irin S0N s00 mara algus na haƙiƙa, kuma shaida ne💔💔💜*
Nabar ku lafiya asha karatu kalau💃*🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah*
FREE BOOK
Page 1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
081-04-49-32-15
________Cikin rawar jiki da haɗe gefe da gefen himar ɗin jikinta! ta cukuwkuye a jikinsa jikinta yana rawa har zuwa loƙacin..
Da wani irin kallo ya bita mai kama da niÉ—in dodo na zame,meki
kafin yayi gyaran murya yana lalubo maganar da zai faÉ—a mata
Uhummmm "kintabba babu wata matsala a tare dake"
"Ehhh ehhhh babu, babu komi"
Daga haka sai kawai ya juya kansa yayi gaba,...É—akin sa yanufa wanda yake upsaid da nata
Yana shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bayi domin watsa wa jikinsa ruwa...
ÆŠaure da tawul ya fito ya zira jallabiya yayi nafil filun daya saba dukk daren duniya, bayan ya idar ne ya kwanta saman lafiyayyan gadon shi yana adda'ar kwanciya bacci,
sai muce asbu ta gari, lieutenant general maleek taufiq
Ita ma nata ɓangaren sallar tayi kamar yadda ta saba itama bayan tayi adda'o'i masu tsayin gaske, kana ta kwanta tana adda'ar nan da Annabinmu ya koyar damu!
____Washe gari da safe jaddah tayi tashin wuri ta gyara ɓangaren kamar yadda ta saba, tanufi kitchen yayi lafiyayyan girkin ta kamar dai kullum!
Parlonsu ta nufo da plart na abincin ta zama tayi ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tashiga cin abinci ta, cikin kwanciyar hankali
Maleek ne ya fito cikin gudu gudu domin yau ya har kusan makara yayi
Ganin mace zaune cikin parlon nasu saida zuciyarsa tayi wani irin zullo, kafin yayi saurin kawar da kanshi a kanta yana zare key na jikin ƙofar nashi!
Cilla mata yayi haɗi da faɗin "idan kin gama abinda kike s0 pls kishiga, ki gyaramin ɗakina" yafaɗa yanayin gaba da sauri ko rigar Sa ma a waje yaƙara zirawa
"A dawo lafiya"
ta faÉ—a cikin siririyar muryarta
Kota kanta bai kuma biba yayi waje abinsa
Bayan ta kammala breakfast nata, tanufi É—akin nashi ta zira keyn daya bata, ta buÉ—e É—akin
Da wani irin ni'imtaccen ƙamshi ta fara cin karo haɗi da sanyi easy
Da bismillah ta shiga, ƙafarta tana lomewa cikin shimfiɗeɗen carpet ɗin ɗakin; masha Allah komi na ɗakin nasa yayi mata dundaga kamo ƙayatattun kayan ɗakin nashi komi ruwan sararin samaniya ne da ad0n piec ba wanda ya pikkantu ba mai kalan narai narai ɗin sa
Cikin nutsuwa tashiga gyara mashi É—akin nasa tako ta ina, saida tagama gyaran cikin É—akin tsabbb ta sauya mishi, shimfidar gadon shi, ta sassauya Æ´an gyarakin da masu dace ba,
Kana tashiga bayinsa shima dai tsabb gwanin sha'awa sai ƙananun kayansa da basu, samu wanki bane a bayin; shima gyaran nasa tashiga haiƙan bayan taga kimtsa komi na ɓandakin nasa ne ta debu ƙananun kayan nasa ta wanke masa, su tsabb
A worshing machine ɗinsa da yake amfani dashi wajen wanke ƙananun kayan sa ta busar da goge su tsabbb ta linki masa ta shirya masa; su cikin wadrop nashi
Kai saidai muce Masha Allah domin kuwa, tuni É—akin ya É—auki wani sassanyan kamshin daÉ—i
ÆŠakinsa taja ta rufe mashi abinsa ta tafi da keyn nata É—akin domin ajiye mashi
Kwanciya tayi tana janyo wayarta da abbey yasai mata kai tsaye wajen ƙira ta tafi Baffa an ta dokawa ƙira wayar nata, ring Amma ba'a ɗaga ba!
Tana ƙoƙarin sake wani ƙiran sai kuma gashi baffan nata ya ƙirata cikin farin ciki ta manna wayar da kunnenta tana rambaɗawa baffan nata sallama;...
Gaisawa suka shiga yi bayan sun gama gaisawa da Baffan nata ta buƙaci daya bama ummeyn ta wayan!
Sun daɗe suna fira da ummeyn nata kafin baffa ya katse firan, nasu ta hanyar ƙarɓe wayarsa yana yin waje abinsa
Haka zaman nasu yaci gaba da wakana kullum zai bar mata key na É—akinsa domin ya gyara masa!
Idan kuma tayi girki ya zauna ya shaƙi abinsa , ita kuma ganin yanaci yasa take haɗawa dashi ya dafa
A yanayin mula'amular ya da jama'ar gidan kuwa sai abinda ya sauya zani domin kuwa yanxun da gasken gaske, ta fara ganowa'wasu halaye marasa kirki daga hajiya Lubna
Bata taɓa mantawa wata rana taje gaidata' ta doshi ɗakin kenan ta ji tana waya ita da wata da batasan ko wacece itaba!¡!
Taji tana faɗin haƙurina ya kusan ƙarewa akan maleek laura gefe guda kuma ga wannan shegiyar 'uwar tasa kuma akamin kutse ta hanyar yimasa aure ; yanxun kina nufin nagaza ɗaukar,! Mataki kenan, bayan duka dukiyar gidan'shine yake juyata..
Kina nufin naci gaba da zuba id0 kenan nazama ƴar kall0!¡!
Bataji abinda waccan matar take faÉ—a ba tadaiji tana faÉ—in ,
aukuwa wannan karon dole MALEEK ya mutu zan cire jinson shi da É—igon É—ausayin da nakeji akan sa na aikashi cennnn inda ba'a dawowa
Tunda ga wannan rana Ubangiji yaci gaba da buɗa mata hanyoyi na zaƙulo tatacciyar gaskiya da ƙaryar,dake tare da hajiya Lubna
Lieutenant general maleek taufiq
*******************
Zaune gaban computers nashi kamar a mafarki yake ganin loƙacin da! Jaddah taji wayar da hajiya Lubna takeyi sannan da irin bibiyar da take mata' da kuma ɗiramarsu da hajiya talatu nera
Mee wannan yarinyar take nufi ne??
Wai tana nufin daga wannan É—an zuwan nata kai tsaye harta iya fuskantar Zaman takewar gidan nasu shi!
WALLAHI ba wani loƙacin dariya take bashi dubi yadda ta zauna ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya a falon hajiya talatu nera ita kuma sai wani basar da ita takeyi...
Sai kuma ya dawo da videonsu ita da hajiya Lubna yadda take nan Nan da ita
Ita kuma tana wani yatsine wa tana ciccira kai ita ala dole gata ƴar SARAUTA tabbas sai yanxun ya kuma yarda, lallai jinin SARAUTA ba ƙarya bane duk inda kake indai ka haɗa jini dasu to tabbas saika nuna
Haka yaci gaba da ganin duk wani motsi nata wani yayi dariya,wani kuma kawai shima da id0 yake binta,;
Saida yagama kallon komai kana ya janwo wata ƴar ƙaramar akwatu ya dauki abu a ciki yama yar ya rufe
A can ƙasan zuciyarsa kuwa tabbas jinjina wa ƙwaƙwalwa irinta wannan yarinyar yake
Idan kuwa hakane lallai yazama dole ya haÉ—a tafiyar nan da itaaaa
Wani irin murmushi ne ya kubce masa yana faɗin inas0n wannan wasan ƙwaiƙyayon naki Mommah Naaaaa
Muci gaba domin abin yana sani a nishaÉ—i
Ashe bayan makirci kice keɗin matsafiya ceee to ya akayi? Ni ban taɓa saniba kaɗai baki daɗe,? Da fara wa ba
Lubna boss lady, atiku, isa tanbuwal,
isa hasarara, garba mai tini mai tiyn
Kungama faÉ—a wa komar hukuma ta
Maza bisa kanku
Yana faɗin hakan ya ƙara sa ficewa gaba ɗaya daga cikin gidan *SIRRIN* nashi
Dare yayi gaskiya sai zuwa safe Insha ALLAH
Zamu É—ora daga inda muke
To jama ashe MALEEK ba ƙaramin ɗan guguwa bane Kunga
Abinda yake neman ya ɓallo mana kooooo
Ina Æ´an terms na hajiya Lubna
To WALLAHI ku fito kuyi jan id0
Ƴan terms hajiya talatu nera ma su fito
Ayi fito na fito gaskiya
*Kudai kuci gaba da bibiyar 🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥*
*Shine zai ci gaba da warware muku komai sannu a sannu kuma dalla dalla*
*Sannan karku manta kamar naga alamun yasan komai ' a tattare da rayuwar JADDAH*
*Shin mai kuka fashimta*
*Taya yasan ita jinin SARAUTA ce???**🔥â¤ï¸ KAREN BANA â¤ï¸ðŸ”¥*
NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨
*Ammey laylah*
FREE BOOK
Page 1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
081-04-49-32-15
_______- Baƙar motarsa ƙiran Toyota Avalon,bugun 2023 yanufa, yana barin gidan *SIRRIN* nashi baki ɗaya.
A wannan karon baya tare da soldiers É—insa , hasalima shi da kansa yake driving motar.
Daga yanayin yadda yake driving motar kaÉ—ai, zaka gane irin yanda yake cike da isa, kuma komai nasa yana yin sane acikin nutsuwa, kasancewarshi bashi da yawan hayani ya.