Sashe 77
Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 A kunnensa ta msa raɗa da cewa"Eh My love(Merapayaar) da yaren hindi."
Sunan ya yi masa daÉ—i ya sa ya yi kyakyawan mirmishi kafin ya ce"Ke kuma kin koma My jan, domin ke ce rayuwata amman Ina son sunan ki, ina jin É—aÉ—in kiran ki FATIMA.."
Suka kara ƙamkame juna cikin soyayya da muradi, shike nan zaman lafiya ya ɗore musu kamar yadda ya roketa ta manta baya sannan ta na kiyayewa motsawar zuciyarsa.
Tana masa abin a yake so, tana kiyaye abin da baya so,shima kuma ya daina takura mata amman fa mganar kishi, sai da ya rage shi duk da kuma hakan in ya ga abunda baya so zai yi mgana kuma za ta gyara,. Da gaske ne ya yarda da ita, itama ta aminta da shi sai suka samu kyakyawan fahimtar juna, Hankalin Inna ya kwanta tana fatan daga yanzu su rika fahimtar matsalan junansu suna magancewa da kansu.
 Cikin Mimi na da wata huɗu Hibba ta haihu, kuma lafiya lau a gida ta haihu a hannun mijinta.Sai washegari ne suka je asibiti a ka duba ta an samu mace tun a daran Mu'azzamu ya raɗa mata suna MARYAMA."
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3018*
*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
Tunda Mimi ta ji labarin haihuwan Hibba shike nan ta fara murnan tafiya kano suna. Ba ma ita kaÉ—ai ba hatta su Bintu kowa na ta shiri saboda haihuwanta na fari a gida nan Gombe ta zo ta haihu. Wannan karon ne za'a sha shagalin suna a gidansu da ke kano, Kuma uwa uba kuma Maryama sunan yarinya Inna Meri a ka yi ma takwara sai ya kasance sunan ma na musamman ne.
 Tun sanda labarin haihuwan ya zo Gombe Ƙanwar mamanta ta shirya ta tafi wajen Maijego su kuma nan duk suna shirin tafiya ana gobe suna ne gabaɗayan su. In da Allah ya taimaki Mimi haihuwan ranar Jumma'a ce kenan tana da lokaci a weekend sannan kuma daman tana so in ta je ta leƙa har kofar Soro ta gaida dangin Mommy sannan ta leƙa har gidan Dr ma so take yi Mera ya bar ta ta yi ko da sati ne sannan ta dawo.
Ita kaÉ—ai take shirin yin sati ba tare da ta yi mgana da megidan ba. Bangaren Inna kuma tace an yi mata takwara ba za ta zauna ba ta saka a ka yi ma Hibba yajin Jego da kuma garin kuni mai yawa wanda zai taimaka wajen ciko mata da ruwan mamanta. Sannan kuma ta saka su Halima kowa ya kawo abin da yake da shi, a haÉ—a na kayan suna, su ma suka ce za su yi kan jiki kan karfin su in dai a kan Mu'azzam ne.
 Anty Halima turmi biyu ta kawo da kayan jaririya da sabulai, Yaya Amina ma haka Bintu kuma wani less ne mai tsada wanda ta siye shi da kuɗin adashen da ta yi, Inna Meri kuma da ƴan kudaɗen dake hannunta itama ta sa ka aka siya turmin Atamfa da kayan jaririya masu kyau guda biyu. Ba ta yi ma Mansoor mgana ba sanin ko ba ta yi masa ba zai iya bakin ƙokarinsa. Maganar kawai ma su zuwa suna suka yi tunda akwai masu zuwa da yawa sai yace gwara a ɗauki tashar mota kawai tunda da Magajiya ta zo mata barka ta ma ta mganar zuwa sai ta ce baza'a bar gida ba kowa ba ga Zuwaira ta ce za ta je, to fa tunda a ka ji Mansoor zai yi tashan mota sai kowa ya miƙe yace zai je Harda Jummai da matar Auwalu ga matar Saddiqu ma Walida da Mariya ma sun ce za su je. Sannan a gidan su Baba Ɗanlami Inna ta ce ko Gaje ko Harira ga kuma can gidansu Hibba ko mutame biyu ne za'a ɗauka.
 Ranar Alhamis daga camp Mansoor gidan Inna ya sauka kan mganar motar, dama sun yi mgana da ƴaron Baba Ɗanlami mai jan motar sharon, shi zai kai su sannan ya koma in an gama suna ya ɗauko su tunda daman yana zuwa kano kaduna ne daga nan Gombe. Mansoor ya sha mamaki da Inna ke yi masa lissafin masu zuwa cikin nuna mamakin sa ya ce"To ai motar ma ta cika Inna? Haba abu sai kace biki? Sun yi yawa ya kamata komai a yi shi da tsari ne.
Inna ta gyara zama ta na faɗin" Bakomai arziƙi ne, kuma dukkansu ba su san gidan ba. In ba domin haihuwan ba wa zai ta shi yace zai je Baban Inna? Kuma wa kake ganin a cikin su bai cancanci zuwa ba? Daga ƴan'uwanss sai yan uwan matarsa sai ƙannensa a ciki wa kake ganin za'a ce ba zai je ba?. Tun da ya ji Inna ta fara magana ya yi shuru ya san daman karatun za ta ɗora masa kenan amman sai da ya kaɗa kai kafin ya ce" Duk da haka dai Inna a yi abin hankali mana, shima Mu'azzam ɗin wata ɗawainiyar za a ƙara ɗora masa kada ki manta haihuwa a ka yi masa ya yi hidima Inna." Inna ta na mirmishi ta ce"To duka duka kwana nawa ne? In sun daɗe fa kwana huɗu."
 Da sauri ya ce"A'a kwana biyu za su yi Inna, zan ma gaya ma su Yaya Halima kada wacce ta fi haka."
Inna sai kawai ta kaÉ—a kafin ta ce"Allah ya sa su je lafiya su dawo lafiya."
Ya amsa mata da Amin, suna zaune ne daman dukkansu a saman kujerun falon, ita ta na daga gefe shi kuma ya na zaune saman kujera mai zaman mutum biyu yana danna wayarsa suke wannan mganar da Inna..
"To ita Bintar za ta samu zuwa ko?
 Kai tsaye ya ce" Eh za ta je, amman Inna kina ganin ya kamata Walida ta tafi? Sai a bar ki ke kaɗai?
Inna ta balla masa harara kafin ta ce" Yarinya ce ni da za ka ce a barni ni kaÉ—ai? Ta je abun ta Allah ya dawo su lafiya kafin na haife ku ai ni kaÉ—ai nake zaune miye a ciki?
Sai kawai ya kaÉ—a kai kafin ya mike yana mata sallama sai ta ce ya tsaya ya ga kayan da suka tara dole ya koma ya zauna Walida ta kwaso masa kayan, bai ko É—aga ba amman ya kallah kafin ya yi mgana Inna Meri ta yi masa bayanin abin da suka hada sannan ta ce É—azu da yamma Matar Auwalu ta kawo turmi da omo da sabulai ta ce na ta da na Magajiya Auwalu kuma dubi biyar ya ba da gasu a hannu.
 Kai tsaye ya ce Allah ya saka albarka. Sai a lokacin ya tuna da ana ma fa wani abun in an haihu duk da ya turama Mu'azzam ɗin 100k ya kara amman sam hankalinsa bai kawo masa Mimi ma ba haka ya kamata ta je ba. Amman ganin kayan da Inna ta nuna masa sai ya farga daga nan gidan Inna sallar isha'i ya tsaya ya yi a hanya sannan ya shiga gida ya iske gida sai ta shin kamshin turaren wuta, ga kamshin girki ga kanshin matar gidan da ta chaɓa ado ta ci kwalliya domin farincikin mijinta.
Tarba ta yi masa kamar yadda ta saba, suka makale juna kamar wani zai raba su. Bayan ya yi wanka suka zauna saman dining suna cin abinci jefi jefi suna hira.
 "My Jan me za mu siya na sunan mai sunan Inna?
 Kamar daga sama ta ji tambayar na shi, lokacin ma nama ne a bakinta sai da ta hadiye ta sha ruwa sannan ta kallesa kafin ta ce"Kamar me kenan?
Sai kawai ya ce"Kaya mana, ba na ga wai ana siyan atamfa ko kayan jarirai ba."
Sai Mimi ta saka dariya kafin ta ce"Ashe ka sani, ko gaya maka a ka yi?
Kai tsaye ya sanar da ita a gidan Inna ya gaani mirmishi ta yi masa kafin ta ce"Ni ai ban jira ka ba, mu gamaccin abinci mu shiga ciki ka gani."
Sai da su ka gama cin abincin ta kwashe komai ta kai kitchen. Sannan ta gyara wurin ta rike masa hannu zuwa ɗakinta a saman gado ya ga akwatinta ƙarama.
Gefen gado ta zaunar da shi sannan ta buÉ—e wardrpe ta É—auko wata katuwar leda, ta sauke a gabanshi shi kuma dai dai lokacin ne ya kalli akwatin nata kafin ya ce"Wannan akwatin fa? Ko shima kayan sunan ne a ciki?
Mimi na dariya ta ce" Kayan dai mai zuwa suna, kasan sati fa zan yi ina so ka bar ni zan je kofar soro na gaishe su sai kuma na leƙa gidan Dr."
CBai samu ma bakin mgana ba, ya ga kawai ta zazzage ledan hannunta kaya sun faÉ—o, Atamfa da less sai rigunan Jarirai masu kyau guda uku sai katon pampers guda É—aya sai wifer, sai wasu huluna na jarirai da safa a kalayensu masu kyau sai over roll shima na kwali masu kyau guda uku sai saitin man shafawan yara mai haÉ—e da hoda da olive. Ta gama É—aga masa kayan ya gani sannan ta maida a leda lokaci É—aya tana faÉ—in" Ni na gama mawa saura naka uban Maryama."
Mirmishi ya yi kafin ya ce"Duk yaushe kika yi wannan siyayyar ban sani ba?.
Gira ta É—aga masa kafin ta ce" Zauna nan, kasuwa na je ni da Rukkayya."
"Da izinin waye kika je kasuwan?