Sashe 46
Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya ta amsa masa da wannan gaskiya ne sun rabu da cewa duk abin da take so, ta kirasa kawai shi uba yake gare su in sha Allahu komai zai yi musu in dai yana da shi, Har khadi ta kirata sun yi mgana shi ne Khadi ta ce"Ai sai ki zage da gyaran Headquater saboda ya san da, da kuma yanzu akwai bambamci."
Dariya kawai ta yi, amman ta ce za ta yi har gyaran jiki tunda wancan lokaci duk a firgice take ba ta yi komai ba. Har Dr da Jawahir sun kirata amman ban da Madiha itama ko ba ta ko nemeta ba, saboda haka ta dai fahimci har abada suna da bambamcin rayuwa da ra'ayoyi ita da Madiha kuma dukkansu ba za su samu daidaito ba, kowa kawai ya tsaya kan ra'ayin sa.
Maganar haɗa Lefe kuma Mimi ta dage ta ce tare za su riƙa shiga kasuwa da Aji. Ya yi kokarin zamewa amman ta ce in ba zai iya samaar mata lokaci ba sai a bar siyan kayan dole ya se su riƙa shiga da weekend tunda ba ya samun lokaci, ba ma haka ba shi kunya yake ji ba zai iya tuna ranar da ya shiga kasuwa da sunan siyayya ba, in kayansa ne Store yake zuwa yawanci kuma yaddika da Shaddodi Ahmad yake turama kuɗi ya siya ya ɗinka masa daga can Kaduna.
Shi daman ta bangarensa daga Mu'azzam sai Inna kawai ya yi mgana da su, ko Baba bai samu sun haɗ ba, ballantana su yi mganar sai Auwalu da kwangilar ginin ke hannun shi, Inna meri ta yi ta saka albarka filin ya na can wata anguwa mai suna Dubai quaters anguwan ta masu hannu da shuni ne gaskiya shi ya sa tun a lokacin da ya siya filin ya na da daraja, Inna Merin ce ta gaya ma su Amina halin da ake ciki sai Bintu ta ce kwanaki ta kira Mimn ta ce mata in sha Allahu bayan sallah za ta dawo suma suna ta murna kada Mu'azzam da Hibba su ji labari ita da yanzu ta ke fama da oaulayi domin ana shirin maida Junior sai ga ciki ya ɓulla dole a ka rabu da shi sai Bayan Sallah tun da Mu'azzan ya ce anan za su yi sallah in za su koma sai su tafi tare da shi.
Bangaren su Nasir kuwa ba kiran su ya yi ba, a group chart É—in su ya shiga ya yi sallama sannan ya yi tagging É—in Nasir da Makama sannan ya yi mgana." Ba dai kyau gaba a musulunci, ni na kwashe ladan Assalamu Alaikum"
Sai da suka yi mamaki domin tunda aka buɗw group ɗin a ka saka shi ko kala bai taɓa cewa ba sai ranar.
Makama dai ya tanka ya ce su ba gaba suke yi da shi ba, shi ne dai ya nuna ba su da wani matsayi a wajensa, shi kan Nasir ya gani sai ya yi kamar bai gani ba, Makama kuma sauka ya yi ya kira wayar Aji suka yi mgana Daman Sarkin zuciyan Aji ne da Nasir, Ya dai ba shi hakuri har kuma ya yi masa bayanin yadda a ke ciki, makama yace zai zo su haÉ—u domin ya je ya ga ginin.
Nasir kuma sai da Aji ya dauke girman kai ya kira shi sannan suka daidai to. Ranar asabar ranar da aka tashi da azumin farko suka haÉ—u da yamma a can filin in da a ka fara ginin har ya kusa kaiwa linter.
Nasir ya daki kafaÉ—an Aji lokaci É—aya yana faÉ—in"Shege Ajin duniya wato shi kan shi Gidan Aji. ma na dabam ne."
Makama ya ce"Tsarin ginin na turawa ne zaman gidan mace É—aya, in da rabo Mimi ba ta cikin masu zama da kishiya."
Aji ya ce"Wannan kuma na Allah ne, in yana cikin Kaddara na fa? Amman yanzu kam ita ce a baya ita ce kuma a gaba."
Dariya suka saka har suna tafawa, suna taren Mimi ke ta kiranshi wai shi suke jira sai a lokacin ya tuna yau za su fara shiga kasuwa kawai sai ya Kalli su Nasir kafin ya ce"Nan zan bar ku? Saboda zan je na É—auki Mimi za mu shiga kasuwa."
Nasir ya buɗe baki Makama kuma na dariya tun kafin ma su yi mgana ya ce" Wlh ta matsa min wai tare za mu riƙa zuwa haɗa lefe, in na ce a a kusan ta tun a baya yar rigima ce"
Nasir na kaɗa kai ya ce"Ƙwarai hanzarta ɗankwali yaja hula, lalle Mimi ta ciru tuta yau Aji za'a je kasuwa zaɓan kayan mata."
Shi da Makama har suna tafawa dariya kawai ya yi musu suka É—aga masa hannu ya shiga motarsa ya bar wajen su kuma suna wajen ginin suna ganin yanayin aikin har kusan mangariba sannan suka bar wajen.
Aji kuma su ne har bayan mangariba a kasuwa suka sha ruwa, Mimi tare da Rukky shagon Atamfofi da lesuka suka fara zuwa Komai sai Mimi ta ce sai Aji ya zaɓar mata shi kuma ya gaji da azumi ga ciwon kai saboda hayaniyar kasuwa ya saka P.Cap ya rufe rabin fuskarsa saboda baya so mutane su gane shi, shi dai gaji ya yi komai sai Mimi ta ɗauka ta kara a jikinta tana ce masa ya yi mata kyau? Cikin kosawa ya ce"Ki ɗauki duk abin da ya yi miki saboda komai kiia saka yana miki kyau saboda ba kayan ba ne ma su kyau, ke ce mai kyan saboda haka ki ɗauki abin da kike so Aji ya na so shima"
Sai Mimi ta fara mirmishin jin daÉ—i Rukky na gefe ta zama yar kallo ana musayan kallon Masoya. Kayan ma anan suka bar su, Sai gobe za su dawo su gama dubawa akwatina daman a online Mimi ta gani ta siya masu kyau guda huÉ—u huÉ—u takws kenan, da ta ce sha biyu amman Aji ya ce" Takwas É—in dai Hajiya ta, ni fa talaka ne kada ki karar min da arzikina da zai kai ni shekaru uku nan gaba."
Tana dariya ta ce"ba ka ce kai mai kuÉ—i ba ne?
Kai tsaye ya ce" Duk da haka ban kai ki kuÉ—i ba, Malama ki yi abun hankali."
Bayan shi ya ce ta siya duk abin da take so da ta ce shi ya ce haka sai ya sha mur ya na faɗin"Ni? To kila ba na cikin hayyacina ne, kin yi min farin yaudara, ko kuma dai ƙila gatse na yi miki, ke kuma kamar ƴar fari bakya gane baƙar mgana da gatse."
Tana masa dariya ta ce"Ka manta ni Auta ce? Sorry sai na yi ma Atm ɗin kalmar nan ta ƙare dangi."
Kai tsaye ya ce" Kya ci da kanki kuwa nan gaba."
Haka dai suka yi rahan su, a hanyar dawowa daga gidansu Rukky tunda har gida suka maida ta, Rukky ta ce"Yallaɓai muna godiya sai Allah ya kaimu."
Karon farko da ya yi mata mirmishi ya ce"To ƙawarmu asha ruwa lafiya, muma mun gode."
Da ya kai Mimi gida sai ta hana shi tafiya dole ya tsaya anan ya yi sallah ya ci abinci, Kunin gyaÉ—a ne mai zafi ya sha da kosai, Abincin kuma ya ce ta ba shi kawai ya tafi da shi daman wasu kololinta suna can Camp bai dawo mata da shi ba. Haka nan ta kara zuba masa ya tafi da shi bayan ya ce ya na binta ba shi abincin shan ruwa da kanta yake so ta yi masa girki ta ce in sha Allahu, har mota ta rako shi ta na shafa kansa ta ce Ka yi tuki a sannu ka ji ko Mijin Mimi?
Sai shima ya shafa hannunta kafin ya ce"In sha Allahu Matar Aji, ki kular min da kanki."
Kawai sai ta duka ta sumbaci kuncinsa.
"I miss u."
"I love u."
Shi kuma ya maida mata da martanin suka raka juna da mirmishi tana ɗaga masa hannu har ya fice daga gidan, bai wuce camp ba saboda a gidan Inna zai kwana saboda ya fi satin rabon shi da gidan. Sai dai ya yi musu sakon kayan azumi ta hannun Yaya Amina, ita ta ya ma kuɗin ta siya musu su dankali da kwai kayan abinci kuma Auwalu ne kamar yadda suka saba Kuma gabaɗaya ne har da can gidan har da su Baba Sani kamar yadda suka saba. Sannan sun siya gero da siga shi da Mu'azzam Inna ta ba ma gaje kwangilan ana kokon sadaka da kosai, sai kuma can gidan kakkanin Mu'azzam shima ya aika musu da sakon azumi kamar yadda ya saba. Matan kuma Aji ne yaa raba ma Yaya Amina da Yaya Halima dubu hamsin, Bintu kuma dubu goma ya ba ta, ta ce za ta kara jarin zoɓo ne.
Ko da ya isa giden ya na yin hon Walida ta zo da gudu za ta buÉ—e masa get ya ce ta koma shi ya fito ya buÉ—e ma kansa bayan ya shiga da motar ciki ya koma ya ja get É—in ya rufe. Sai dai suka gansa da kwandon abinci Kafin ma Inna ta yi mgana ya ce daga gidansu Mimi yake.
Inna na mirmishi ta ce"Suna lafiya ko?
Ya ce lafiya lau sannan ya yi ma Inna barka da shan ruwa Walida ma ta gaishe shi Junior kuma an samu carrton bai ma san ya shigo ba sai da ya ji an É—aga sama sannan ya washe baki yana fadin"Daddy"
Abinci ya ce Walida ta kai kitchen cikinsa ya cika sannan kafin ya shiga ciki Sai da ya ba ma Walida hakuri kan mganar wayar da ya ce zai siya mata zuwa bayan sallah ta ce bakomai. Sai ya ce ma Inna bari ya shiga ya yi wanka, Da Junior ya shiga É—akin amman ya na shiga wanka ya fito ya dawo falon wajen kallon cartton É—insa.