Sashe 39
Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan saƙon Madiha ta gaya ma Mimi sai ita kuma ta kunna wayarta ta nemi Daddy a waya suka yi mgana ba tare da wani dogon mgana ba ya ce" An gaya miki mijin ki nata zuwa neman ki baya samun ki?
Sai ta amsa masa bai ba ta samar mgana ba ya cigaba da faɗin" To daga ƙarshe dai ya zo ya same ni mun tattauna ya karɓi laifukansa ya ce zai gyara na ba shi damar ya same ki ku yi mgana kin ji ko?
Gaddama ba halinta ba ne ya sa ta ce masa in sha Allahu sannan ya ƙara da cewa"Yaushe za ku dawo?
Kai tsaye tace" Bansa ni ba amman ina tunanin cikin satin nan." Sai ya ba ta umarnin in ta dawo ta nemi mijinta su yi mgana har ya kara da cewa" kada ki damu na yi mgana da shi na fahimci fushin zuciya ne amman shima ya na sonki kuma ya faÉ—amin ma da bakin shi, kawai dai ki yi amfani da wannan damar ki sauyashi zuwa yadda kike son ya dawo kin ji ko?
Cikin girmamawa ta amsa masa sannan su ka yi sallama sai ga ta rumgume da waya a kirjinta tana hamdala karfinta zuwanta umra akan Aji ne ta roƙi rabil samawati ya sausauta zuciyar bawansa Mansoor ya sanya masa salama da Aminci da natsuwa ya daidai ta masa rayuwarsa sannan ya Haɗe kansu shi da ita su zauna Lafiya su gina rayuwa mai kyau tare da zuru'a ɗayyiba, in da alheri a komawarta in kuma babu alheri ya cire mata son shi salin alim a cikin zuciyarta.
Itama dai tuni duk wani fushi da take yi ta ji komai ya yaye mata ta ji ta yafe masa duk da cin zarafin iyayenta da ya yi in ta tuna ranta na ɓaci, sannan kuma sintirin da ya riƙa yi a kanta ya tabbatar mata da cewa tana da wata ƴar daraja a wajensa
Sai yanzu ta ke ganin amfanin shawaran Rukky kuma a yanzu take da damar sauya rayuwarsa kamar yadda Daddy ya yi mata gugar zana. Daman tun da suka zo garin Ma'aiki ta kashe wayarta tana Ibadunta, wayar da suka yi da Daddy ya sa ta fara yi ma Madiha zencen komawa, ita kuma daman ta na siyayya shi ya sa a satin ba su samu dawowa ba sai da wani satin ya shiga sannan suka dawo lokacin suna da sati huÉ—u kenan a can. Sun dawo suka iske Jawahir ta sauka amman sai da aka yi mata C.S. Shi ya sa kwana uku kawai mimi ta yi ta huta sai ta bi jirgi daga lagos Jirgi zuwa Kano Ta kunna wayarta ta yi mgana da Hajiya da Rukky tana gaya mata halin da a ke ciki Rukky ta buga shewa kafin tac e"Dakyau. Lokacin mu yanzu ya fara, ki kira shi ki sanar da shi kin dawo amman za ki tsaya a kano saboda haihuwar Matar Dr"
Haka ko ta yi amman ta kira shi har sau bai ɗauka ba sai ta tura masa saƙo.
"Na dawo, amman Ina kano Anty Jawahir É—in Dr ta haihu, zan kai sati ina ga kafin na dawo Gombe."
Amman har dare ba ta ga kiran shi ba har ta fara jin haushi shi kuma suna Jos a lokacin sun je buga wasa sai dare ya ga kiranta da saƙon ta a lokacin ya ga ji sai kawai ya tura mata da cewa " Allah ya raya abunda aka samu, in kin dawon ki sanar da ni, nima ba na gari ina Jos"
Ta yi barci sai da safe ta ga saƙon sa. Sai ta yi masa uzuri tunda ta ji ya ce baya gari to sun je buga wasa ne tabbas.
Sai kawai ta share kafa a gidan Dr, Jawahir kuma samar matar likita ne tuni cikin kwana uku ta fara motsa jikinta Shi y asa ba'a É—aga suna ba.Dangin Mommy da suka zo barka su ga Mimi ba su kawo wani abu ba har Inna Zainaba tunda Mommy ba ta sanar da su an samu wata matsala ba, Sai da suka zo suma mata tsiyan sai dai ta zo ta tsaya gidan Dr sh ine fa ta ji kunya ta bi inna Zainaba gidanta ta kwana ra É—an zaga yan'uwa tare da dangi na kusa kwananta biyu a Soron É—inki ta tuno da Hibba sai ko ta É—aga waya ta kirata bayan ta cire ta daga Kullenta da ta yi, Hibba kamar amafarki ta ga kiran Mimi ta É—auka cikin mamaki tare da neman yi mata tsiya Mimi na dariya ta ce tana kano ta tura mata adireshi gidanta za ta zo sai su yi mgana jiki na rawa Hibba ta tura mata, Mu'azzam na Office ta kira shi ta na gaya masa suna da babban bakuwa Mimi za ta zo, shima cikin murna ya ce zai baro Office ya zo su gaisa.
Tana tura mata ba daÉ—ewa ta baro gidan Inna Zainaba, mai adaidaita ta nuna masa kwatance ya ce ya san Gidan ya na bakin hanya ne da ba ta gane ba ta kira Hibba Sai ta fito bakin gidan sannan ta hangeta, Bayan ta sallami mai adaidaita ta karisa suka rumgume juna da Hibba wacce ke yi mata tsiyan cewa" Anty Mimi idon ki kenan? Mu kan ba da laifi ba duk an haÉ—amu an hukunta."
Ta na dariya ta ce" Shi ya sa na zo ban hakuri."
Suna dariya suka karisa cikin gida Hibba ta rasa ina zata saka Mimi ta kawo mata Breakfast domin lokacin sha dayan safe ne Hibba ta ce ta karya sai dai na rana tunda nan za ta yi mata yini.
Nan fa suka zauna suna ta hira Hibba ta ce" Mu dai me muka yi ne gabaɗaya a ka kulle mu Hajiyar Allah? Mimi na dariya ta ce" Ba fa abib da kuka yi kawai dai lokacin sai a hankali na kuma san roƙo na za ku yi ni kuma ba zan iya muku abin da ku kuke so lokacin ba shi ya sa."
Hibba ta ce"Duk da haka dai, ni dai kinsan ba zan matsa miki kan abib da ba ki yi niyya ba, mu ka je har gida kika hanamu ganin ki sannan a wayar ma duk an rufe mu yanzu kin kyauta kenan? Laifin Babba Yaya sai ya shafe mu?
Ta ƙarishe faɗa ta na yar dariya Mimi na dariyan take yi tana ba ta hakuri.
Hibba ta ce"Ya muka iya? Dole mu hakura amman bayan an gama bamu wahala, Kawai sanadin ki sai ga Yaya Mansoor har gidan nan."
Mimi na mamaki ta ce"Kai don Allah."
Hibba ta ce" Wlh ai albarkacin kaza ma Kadangare kan sha ruwam kasko, kin ciru tuta tun dai ya na basarwa har dai ya fahimci ke ɗin ce, sai faman sintiri yake yi a saman hanya saboda ke fisabillahi mu dai a kyale mana Yaya haka anan ai dai ko a haka aka tsaya jikin ta ƙaura ya yi la'asar."
Mimi na dariya t ace"Tabbas haka ne." Nan ta shiga ba ma Hibba labarin wayarsu da Daddy da abin da ya ce. Duk da Mu'azzam ya gaya mata Yaya Mansoor ya je can gidan kuma an samu daidato sai Mimi ta dawo amman bai buÉ—e mata ba, Hibba ta ce"Ma sha Allah haka ake so, Wlh Yayammu ya sauya kamar ba shi ba. Gida kuma ai sai dai ya siya miki wani tunda har Inna ma yanzu ba ta a gidan."
Mimi ta zaro ido kafin ta ce" Innar? Me ya faru? Sai Hibba ta shiga warware mata abib da ya faru ta ƙare da cewa"To dai yanzu Inna ta samu cigaba tana gidan Yaya mansoor, ya kuma ce ya mallakaa mata har Abada."
Mimi na jinjina kai ta ce"Allah Sarki. Na yi ma Inna Murna, daman ni tuni nasan wannan Maeesha makira ne, kai Allah ya kyauta dai."
Hibba ta amsa da Amin lokaci É—aya tana faÉ—in" Ke kam ai sai dai ki ba da izini kawai a fara É—ora miki gini."
Mimi na dariya ba ta yi mgana ba, Hibba kuma ta kara da cewa" A yi hakuri in sha ba za mu ƙara ba, kuma muna da kuɗi za mu gina miki duk irin gidan da kike so.".!
Nan ta bar Mimi da dariya. Haka suka cigaba da hiraran su, Mimi ba ta ɓoye ma Hibba komai ba kan shirin da suke yi ita da Rukky itama ta goyon baya da cewa"Dakyau, wlh ban ga laifin ki ba gwara ki gwara mana kansa irin su Yaya Mansoor sai da haka."
Sallah kaÉ—ai ya tada su bayan sun Idar suka shiga kitchen Mimi na taya Hibba da yanke yanke suna yi suna hira tare suka yi girkin su ka gama sannan suka zauna suka ci. Ana ta kiran Mimi a waya Khadi ce ta ce ta iso amman ba ta ganta ba an ce ta na soron É—inki ki sai ta ce ga ta nan zuwa Mu'azzam ma ta tsaya jira sai bayan pa'asar ya shigo gidan Mimi ta tambayi Junior Hibba ta ce mata ya na can Gombe wajen Inna.
Shima kamar Hibba Mu'azzam ciwon baki ya fara yi ma Mimi tana Mirmishi ta ce"Ku yi hakuri, a lokacin ba ni da abin da zan ce ne shi ya sa."
Mu'azzam ya ce" Duk da haka dai da an Saurare mu."
Mimi na yar dariya tac e"To shike nan ku yi hakuri yanzu za'a saurare ku."
Saboda ganin Mimi na sauri bai tsaya cin abinci ba ya ce Hibba ta saka mayafi su maida Mimi gidan Dr daga nan su yi barka.
Tana su bar shi amman ba su saurare ta ba, Suka ɗauketa tana musu kwatance har gidan Dr. Sulaiman sai dai a ka ga Mimi da baki tana dariya wajen cewa ƙanin mijinta ne da matarsa suka shiga har ciki suka yi ma Jawahir barka sannan ta raka su har haraban gidan suka tafi da alƙawarin Hibba na in sha Allahu za ta zo suna.