Sashe 56
Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Itama a ranar Khadi ta zo gidan ta yi mata sallama ta ga Mimi duk ta faɗa ta fara mata dariya, ita da Jawahir Mimi ta marairace amman ba ta yi mgana Jahawahir ne ke bata shawaran ta riƙa cin abinci sosai tana kuma sakin jikinta, ta kuma kula da gyara kanta, sai a kwana na shidda ne Rukky ta zo gidan da yamma itama daman ranar litini za ta koma aiki. Har dare tana gidan Nasir ya zo tare da Aji Mimi ta ce daman ba don Allah yazo ba don Rukky ne ya ce to hakan ma da ta ɗauka dai dai ne.
Tare da suka fitan da Rukkyn zai kaita gida washegari asabar kuma tun safe suka tafi gidan Inna sai dai Inna ta gansu kwatsam tun da bai gaya mata nan ya barta ya je Camp ya dawo. Sannan ta taya shi ya tattara kayan shi tunda ya ce zuwa gobe zai saka a maida masa komai can har Injinan traning ɗinsa, bayan azahar suka bar gidan Inna zuwa gidan Hajiya suka gaisheta ba su daɗe ba suka tafi gidan Daddy sai su Mama shi baya gida nan ma ba su daɗe ba Daga nan suka biya kasuwa Mimi ta yi musu Cefane suka dawo tunda ta ce ta yi sati ɗaya ya kamata ta fara yin girki.
 Washegar lahadi jigilan kayansa ne da Injinan training ɗin sa ya kwaso zuwa gida nan a ka saka mai cikin ɗakin da ya ce zai yi amfani da shi kafitar kuma can ya bar ta saboda baƙin kwana.Sai sauran tarkacen kayan kwallon sa da kyaututukar da ya samu a cikin kwalaye aka sako su. Kayan sawan shi na gidan ya kwaso gabaɗaya na Camp ma haka sai abin da ba'a rasa ba.
 Ranar kuma Mimi ta fara girki, ta yi ma Inna kula ita da Hajiya, Aji ya ce har da Baba kuma da kansu suka kai musu da shi kaɗai zai je Mimi ta saka rigiman ba zai barta a gida ita kaɗai ba. Dole suka tafi tare gidan Wanzamai ne karshe suna can har goman dare abun mamaki Magajiya na maraba da su a ɗakinta ma suka zauna suka jira Baban kafin ya dawo, ba harara ba bakar mgana sai ma sakin fuska har ɗakin Meesha Mimi ta shiga sun gaisa da Baban ya dawo yana ta saka albarka wajen goma da rabi suka koma gida a gajiye suke wanka kawai suka yi suka kwanta amman da Asuba Aji bai barta ta huta ba, ga shi ranar za ta koma aiki tunda ta tashi ba ta koma ba tana kitchen ta na aiki shi kuma yana can yana motsa jiki,
 Kafin bakwai ta gama komai dukkansu sun yi wanka. Tare suke karyawa cikin soyayya kamar yadda suka saba Mimi ta ci hijabinta jalbab har ƙasa Aji ya kaita tunda motarta na gidan Hajiya sai ta ta shi aiki za ta biya ta ɗauka bayan ya kaita ya dawo gida ya kwanta yana barcin gajiya, a can wajen aiki kuma ana ta ma Mimi murnan sabon waje Rukky kuma da suka haɗu tana mata tsiyan amarci ya karɓeta ta yi wani irin kyau na ban mamaki.
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3013*
*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
*ðŸ‘GARKUWAR MATAðŸ‘*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👠ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA ðŸ‘👠fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👠Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
Haka suka sake cinye wannan satin cikin soyayya da ƙaunar junansu. A satin kaf saboda yana da free time shi ya kan kaita wajen aiki da safe sannan ya je ya ɗaukota in ta kira shi ta ce ta tashi aiki, duk da ta ɗauko motar ta amman ba ta fara fita da ita tukunna ba.
Zaman su suke yi lafiya cike da kauna da muradi. Ba mai zuwan musu gida an ba su ookaci su mori lokacin su, kuma sun mora gani suke yi a lokacin sun fi kowasu ma'aurata fahimtar juna da son juna.
Soyayyar su ta shekaru goma ta koma kamar sabuwa sun baje ta kawai suna jan harafin su. Kamar Yadda Aji ya faÉ—a haka ta ke gani domin ya ce daman in ta na son ganin soyayya sai a gidan auran su lalle ko tana ganin soyayya kala kala wajen Aji har mantar da ita kanta yake yi in suna tare, lalle ta yardan ma kanta shi dabam yake kamar yadda ya sha faÉ—a mata sunan mijinta Mansoor saboda haka ta bambamta da sauran wasu matan aure, ita dabam ce a wajen mijinta kamar yadda shima yake na dabam a wajenta.
Wakeend ya ƙara zagayowa haka suka ƙara yini a gida suna jin daɗin su, ta taya shi suka gyara ɗakin sa. Ta jera masa kayansa a wardrope da sauran dai tarkacen sa, ɗayan ɗakin da ya saka injina motsa jiki kuwa ya koma na so su biyu. Saboda itama matsewa take yi cikin ƙananun kaya ta ce itama ta zo motsa jiki ranar farko da ta shiryo ta zo ya kalleta daga sama har kasa kafin ya ce" To ke wani jiki za ki motsa? Ki na da kitse ne?
Mimi na lamgwaɓe kai lokaci ɗaya tana faɗin" Eh mana, ba na so na yi kiba ne kada na gagare ka ɗauka ka ƙaro min kishiya."
Saboda dariyan da ta kama shi sai da ya sauke karfen dake hannunsa ya miƙe zufa na tsiyaya daga jikinsa ƙaramin towel ɗin da ta kawo masa ya ɗauka yana goge jikinsa sai ta yi saurin karɓa tana goge masa lokaci ɗaya tana faɗin" Eh mana ai gaskiya ne saboda maza yanzu ba ku san mata masu kiba."
Ruwa ta ɗauko masa na gora ta buɗe masa ya karɓa ya kwankwaɗa kusan rabi sannan ya ba ta, ta karɓa lokaci ɗaya tana faɗin" Ba ka ce komai ba? Nuna min wanda ya dace da ni daga yau zan fara."
Dariya ya yi har sai da sautin ta ya fito. Da dariya na yi masa wahalan yi amman tunda suka tare ta na yawan ganin dariyansa a kai a kai, yau ma shagala ta yi da kallonsa sai ji ta yi ya riƙo kugunta da hannunsa guda ɗaya yana faɗin" Yaushe za ki daina haɗa kan ki da wasu matan ne Mimi? Sannan sai zuwa yaushe ne za ki daina haɗani da sauran maza? Na sha gaya miki ke mijin ki sunan shi Mansoor bai zama lalle rayuwar auran ki ta zama dai dai da na wata ko na wasu ba."
Sai ya ɗan dakata ya na kallonta kafin ya duka ya sumbaci bakinta lokaci ɗaya yana faɗin" Ni ba ruwana da kiɓar ki, ai ni ke na ke so ban damu da yanayin da za ki koma ba indai baki sauya da hallayan da na san ki da su tun farko ba. Sannan ba zan iya miki alƙwarin ba zan taɓa miki Kishiya ba, saboda in na yi hakan kamar na tsallake hurumina na faɗa bangaren Ubangiji, aure na Allah ne kamar yadda muka ga haka a zahirin auran mu, amman za ki iya yarda da ra'ayina? Wallahi tallahi ke kaɗai kin isheni rayuwar duniya Fatima amman in Allah ya nufeni da ƙara auran nan gaba to ki saka a ranki ba ki gaza ba, kuma ba ki kuskure ba sai domin sunnar ma'aiki da kuma abin da ya kaddaromin acikin kaddarata amman ke ce a jiya da yau da shekaranjiya har kuma gobe da jibin ma gabaɗaya."
Ya gama faɗa yana rumgumota zuwa jikinsa. Sai ta kwanta saman ƙirjinsa kalamansa na saka ta mirmishi. Tana son Aji saboda hallayarsa ma su kyau yana da gaskiya da sanin ya kamata yana mgana cikin natsuwa ba ya nufin kuma ya yi mgana domin wani ya ji daɗi, iya gaskiyan yake faɗa, kanta ya ke shafawa lokaci ɗaya yana faɗin" Amman tun da kina som rage kitse ba zan hana ki ba, amman kada ki yi min raki, domin na ga kin ɗauka ɗaga Karafunan abun wasa ne."
Dariya ta yi ya ja kunnenta yana faÉ—in" Bar dariya yarinya."
Sai ta daina dariya ta sha mur ta sake shi lokaci É—aya tana É—aga power hannunta tana faÉ—in"Nima ina da karfi fa."
Kallonta ya yi ta gefen ido kafin ya ce"To ai yanzu duk zamu ga ni."