← Book details Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 93

Sashe 55

Idan An Ciza Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  Daga nan ya miƙe zuwa falo ya ɗauko ledan kazar amarcin sa yana faɗin"Amarya Fatima mai kazar amarci guda biyu."
Mimi ta sunkunyar da kai tana faÉ—in"É—aya dai wancan ai ban ci ba."
Yana kallonta ya ce"Oh ni dai ai na kawo miki saboda haka ki shirya. Sau biyu zan fanshe kaza ta."
Kunya ta ji ta kasa mgana, ita ta je kitchen ta É—auko baban tire da kananun kofunan atangaran suka baje kajin da yan shilla ga madaran hollandia. A baki ya rika bata in ta ce a'a sai ya ce"Gwara ki ci ki samu energy domin Allah zan fanshe kaza ta dakyau ne."
Ba ta ci da yawa ba ta dai sha madaran shi kuma kusan kaÉ—an ya rage ya É—ora da madaran ya kwashe komai ya maida kitchen sauran kazan da madaran ya saka a Fridge, yana dawowa É—akin ya iske ta fesa turaren Air fressher. Sai ya ce ko za ta yi wanka sai ta ce ta yi wanka, shi kuma daman ya zubo wasu kaya kafin ya yi parking suna can É—akinsa ya ce bari ya je shi ya yi wankan yana zuwa.

  Fitan sa  ya sa gabanta ya ɗan daina faɗi amman ita kanta ta san yau mai kwatan ta sai Allah, kayan jikinta ta cire ta saka wata ta barci mai kauri amman doguwa ce, Sannan ta kuma maka mayafi amman sai ta yi ma jikinta wankan wata humra ce mai azaban kamshi. Sama da minti talatin sai ga shi ya dawo ɗakin da jallabiya yana tashin kamshi shima, yana shigowa kuma ta ga ya kwaɓe jallabiyar jikinsa daga shi sai ƙaramin wando ta juya baya gabanta na faɗuwa, ba ta san ma ya kariso gabanta ba sai da ta ji ya rumgumeta ta baya yana tusa kansa a tsakanin wuyanta lokaci ɗaya yana faɗin"Kina zargin ba ni da lafiya ne gwara na fara nuna miki lafiya ta ƙalau.".
Ba ta samu zarafin mgana ba. Ta ji wani abu na yi mata yawo kamar sanda daga bayanta jikinta ya fara rawa, shi kuma yana ta shinshinanta, kafin ya juyo da ita suna kallon juna Idanuwansa a lumshe ya zare mata mayafin jikinta kafin y ace"Shekaru sama da goma ina jiran wannan daran, Fatima ki ba ni dama ni da ke mu zama abu É—aya."

  Jikinta sai rawa yake yi. Sai ya jawota ya rumgume yana faɗin" Ba zan miki da zafi ba, amman ka da ki yi min raki kin ji ko?
Sai ta gyaɗa masa kai ta na ji tana gani ya Kashe hasken ɗakin sannan ya ja ta samman lafiyayyan gadonta suka kwanta, Ba za ta iya sanin duka abin da ya faru ta dai san sun rabu da duka abin da ya yi musu shamaki da fatar jikin juna.Sannan Aji ya yi ta lashe sassan jikinta cikin fitar hayyaci ta yi masa rawaj jiki sosai da rawan murya. Ta ɗauka abun iya romancig ne domin ya yi dogon wasa da ita har ta manta a inda take ta riƙa ƙamƙamesa tana jin kamar za ta shiɗe, ai sai ta ya kai ta makura sannan ya ɗauki hanya bayan ya karanta Addu'ar Saduwa da iyali da farko daman a sannu sannu ya riƙa bi da ita sai da ya isa bakin boda sannan ya kara ƙarfin gudunsa, Mimi ta dulmiya duniyar jin daɗi ai sai ta ji daga duniyar ɗaɗi ta koma zuwa na zafi zafi da raɗadi ƙoƙarinta na ture shi amman ina ya riga ya yi mata rumfa, ya shiga amman ya kasa kai da kawo saboda ji ya yi wani irin daɗi  na ratsa shi kamar zai mutu tun daga tafin kafar sa har cikin ƙansa, bai san ya ɗauki lokaci a waje ɗaya ba sai da ya ji ya ƙara rike Mimi gam, sannan ya fara motsawa daɗi kaɗan ya rage bai saka Aji ya zauje ba, ya yi alƙwarin bi a sannu amman ya saɓa kuma Mimi kan ta gurzu kuka ya kuma sha raki. Shi dai kam bayan mintina talatin sai ya ji kamar bai koshi ba, Mimi kuwa kuka har da majina shi dariya ma ta ba shi.

  Ya jawota jikinsa ya rumgume yana faɗin" Daman ya ya lafiyan kura ballantana ta yi zawo." Hannu ta saka ta ture shi cikin jiniyan kuka tana faɗin"Wayyo Allah na zafi."
Sai ya duka yana faÉ—in" Mu ga ni, ko kin yage ne?
Saboda haushi kafa ta saka ta matse masa wuya shi kuma sai ya kai hannunsa wajen da ta ji zafi sai ta sakar masa ƙara. Da Sauri ya cire hannunsa yana faɗin"Da zafi ko? Sorry mu je mu yi gashi, nima na wahala Allah duk kin kurje ni."
Kasa ma magana ta yi, Shi ya taimaka mata ta mike, ya rufa mata mayafinta a jikinta shi kuma sai ya saka ƙaramin wandon sa suka shiga tiolet suna da wajen ruwan zafi da na sanyi ya tara mata a Jucuzzi ta shiga tana ta kukan ya fita ya ba ta wuri za ta iya taimakon kanta, Aji na dariyan jin daɗi ya ce"Ikon Allah taimakon ki fa zan yi."
A tsiwace tac e"Ban so, ni dai ka fita."
Saboda ya na tsaye ya na kare mata kallo ne kamar wani maye. Sai kawai ta ga yana shirin cire wando lokaci ɗaya yana faɗin"Nima gashin zan yi ma kaina  tunda nima ai saurayi ne kin yi disvarging ɗina"

  Mimi ba ta san ta yanka masa ihu mai ƙarfi ba tana runtse ido, ya na jin haka ya fita yana ntoshe kunne, ya koma ya kwanta kan gado ya na shafa kirjinsa. Wlh daɗin da ya ji kamar zai mutu haka yake ji. Kusan rabin awa Mimi ta yi bayi sannan ta fito tana tafiya sannu sannu ya taikmata ta zauna gefen gado sai ya ce shima bari ya je ya yi wanka ya na shiga ta juya ta ga zanin gadon jini kaɗan ne ya ɗiga sai kuma abib  da ya ɓata shi shi ya sa ta rarrafa ta cire shi ta nannade shi ta tura cikin wardrope tana ƙokarin shimfaɗa wani ne ya fito ɗaure tawel ganin ta na yi tana cije baki ya sa ya karɓa ya taya ta shinfiɗawa,  shi ya taimaka mata tasha fa mai ta sauya rigar barci shima kuma ya gyara jikinsa suka koma suka kwanta kamkame da juna har da makara sallar asuba.

  Duk halin da Mimi ke ciki zazzabi na meman kamata amman sai da Aji ya lallaɓeta ya kara yi bayan asuba. Ai ko ya ga ɓarewan baki kuka ta rika yi masa shi kuma yana rufe mata baki lokaci ɗaya yana faɗin"Ɗan shiga fa kawai na yi na fito, ji yadda kike ihu kamar wacce na yanka."
Gwiwan hanunta ta saka ta matse masa ciki, ya sake ta yana dafe wajen kawai ita kuma sai ta juya ta cigaba da kukanta haka nan ya sake biyota ya rumgumeta ta baya yana faɗin" Shike nan daina kuka. Bazan ƙara shiga ba sai kin neme ni."
Ta na kuka amman sai da ya saka ta dariya, Haka nan ya saka ta kara yin wani wankan da kuma gasa ƙasanta, duk kanta ya jiƙe shi ya sa ta so ta yi kitso Rukky ta ce ta bari sai an kwana biyu.

  Da gaske Aji ya gajiyar da ita haka ta kwanta ta a ta barci sai wajen goma saura ta ta hi lokacin har an aiko musu da abin kari daga gidan Inna da kuma gidan Hajiya, Sai da ya jirata ta yi wanka ta saka wata riga mara nauyi gajera iyakarta cinya suka fita falo suka karya shi ne ke ba ta a baki tana ɓare masa baki tana kuka hawaye shaɓe shaɓe, har dai ya gaji ya ce" Shekaran ki nawa ne wai?
Tana sharan kwallah ta ce"31." Hararanta ya yi kafin ya ce"To ke yarinya ce, ji yadda kike ɓaremin baki kamar na yi ma ƴar shekara tara fyaɗe ? To sannu yar gata nima fa ya kamata na yi kukan nan domin tare muka y..." Bakinsa ta rufe masa da hannyenta tana faɗin"Don Allah fa"
Ta faɗa cikin shgwaba sai ya koma yana faɗin"To na ga dai yara ma ƙanana basa wannan kukan, kuma ma Allah na tuba me na yi? Ban fa shiga duka ba sai an juma zan ƙara jarabawa na gani."
Mimi bakinta ya mutu shuru kawai ta yi, Ranar ba wanda ya zo gidanan an bar su huta abinci kuma safe da rana da yamma duk daga gidan Hajiya da Inna sai da Mimi ta kira waya t ace a daina kawowa yana musu yawa Allah ya sa ma ga Maigadi.

  Dakyar da magiya Aji ya ɗaga mata kafa na kwana biyu sannan ya cigaba da amarcinsa, Mimi na gurzuwa in ta yi kuka sai ya ce ita ai ba yarinya bace, kuma wai har ya na cewa zai rama zata neme shi, shima sai ya yi yanga.  Mamaki ya ke ba ta wannan azaban abun ne za ta nema Allah ya tsare ta.
Baya barinta sukuni a dare a yi da asuba ma da rana ma haka ta gaji, Ko da yaushe cikin gasa kanta take yi. Baya É—aga mata kafa sai ya ga tana kukan da gaske yake kyaleta, kwana huÉ—u suna gida ba su fita kuma ba wanda ya zo, domin shima sai a ranar ne da yamma ya je ya gaida su Inna sannan suka yi sallama da Mu'azzam za su tafi washegari da safe.
Chapter 55 · 0% Book details