Sashe 7
Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dan Allah kiyi hak'uri, wallahi bansan abun haka yake ba ,amma da zaki bani dama se mu had'a kai".
" kar ki damu " inji kubra "kije ki saurare ni zuwa anjima ,na dad'e da gane ke 'yar hannu ce ,na barki ne ki gama guje-gujen ki dawo hannuna." Kubra ta fad'a cike da salo tana wani kashewa khaltum ido d'aya.
Wani irin dad'i ne ya mamaye khaltum ,godiya tayi wa kubra kafin sukayi sallama akan cewar kubran zata kawo mata ziyara anjima.
Misalin Tara na dare ,kubra ta gama shirin ta tsaf na zuwa sashen khaltum. Cikin wasu mayatattun kayan bacci ta shirya ,se baza k'amshi take yi ,kai tsaye ta nufi sashen khaltum d'in. Knocking tayi mata ,tazo ta bud'e, sedai ita sab'anin kubra ,Dan kuwa hijabi ne a jikin ta tun daga sama har k'asa. Kallo kubra ta bita dashi tare da cewa
"Menene wannan?" Tana wani nuna hijabin jikin khaltum d'in. Wani shu'umin murmushi khaltum d'in tayi irin nasu na k'wararrun 'yan bariki, sannan ta mata alama da ido ,akan ta k'araso ciki mana...
Kubra na shiga khaltum ta maida k'ofar ta datse tare da saka ki ,kallon juna suka shiga yi ido cikin ido, sun d'au kamar mintuna 5- 10 ,kafin daga bisani khaltum ta zare hijabin jikin ta.
"Wowww!" Kubra ta furta lokacin da tayi tozali da kyaky-kyawar surar khaltum, musamman boobs d'in ta da suka a tsaye k'am kamar zasu tsole mata ita. Cike da k'warewa kubra ta taso ta nufo khaltum, taku take d'aid'ai har ta k'araso gaban ta ,nan fa ta fara gogan ta ,tana shinshinar ta ,kan kace me sun fara fita a hayyacin su ,dak'yar suka kai Kansu d'aki ,anan fa suka baje haja, harka in ba kayi bani wuri...
MUJE ZUWA💃
TAKU HAR KULLUM
SIDIYA...✍️
[7/18, 1:45 PM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠
*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)
*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*
_BABI NA GOMA_
*_____________________*
_Tun daga wannan rana kubra da khaltum suke jone ,komai tare suke yi ,duk kuma wasu wa'ani na shashanci da kubra ke zuwa yanzu su biyo suke zuwa ,idan ka gan su a zaune suna hira suna kashe hannu kai kace Yaya da qanwa ne ,ko wasu aminan juna. Sosai kubra ta take wa khaltum kan maciji ,ita kuma se wasa da wutsiyar take yi, a cewar khaltum bata tab'a sanin haka jin dad'in duniya yake ba se da ta had'u da kubra ,da can haukan banza take yi tana nema tayiwa kanta tsiya._
_Y'ar kulawar da daddy ke samu a wajen khaltum gaba d'aya yanzu ta tattara ta dena ,ita dama uwar gayya ba'a maganar ta ,Dan ita igiyoyin auren ne kawai a kanta ba wai auren ba. Wata k'urar ce ta taso Dan kuwa gaba d'aya suka had'ewa daddy da yaran shi kai, lamarin ba k'aramin d'aure daddy da 'ya'yan shi kai yayi ba. Ga uban asiri da suke banka mishi k'wak'walwan shi kamar ze buga wasu lokuttan ,Dan akwai lokacin da idan yana zaune ,matuqar kubra zata murd'a wannan kambun ,to fa beda sukuni ,yadda kasan ana yak'i akan sa haka yake ji ,gefe d'aya kuma ga k'unar zuci..._
_Sha'anin kubra baya wani damun shi akan na khaltum Dan ita inda sabo ya saba. Amma khaltum dika-dika yaushe tazo gidan ,a yadda tazo kuma da yanayin ta ko ance masa zata rikid'e ta canza kala baze tab'a yadda ba. Ba abunda yafi tunawa irin idan yace baya da ra'ayin kwanciya da ita a wasu lokuttan ,se ta mayance ,ta nace ,ta kuma dage ,wata sa'in Dan dole badan yaso ba haka yake biye mata har seta gamsu ,bama wannan ba ,idan ya fita kafin ya dawo ta gyara masa bedroom, an girka masa abinci ,ana jiran dawowar shi,,,Sam daddy ya kasa yadda dawai khaltum ce ta koma haka..._
_Gaba d'aya ya rasa yadda zeyi da ruwar shi ,abubuwa sun taru sun tsaya mishi akai ,ganin suna nema su kassara shi yasa ya yanke shawaran kwashe yaran shi ya tafi kano nad'an wani lokaci ko ze samu kwanciyar hankali, a wannan karan kuma yaci alwashin karb'an auren da Hajiya Gwaggo ta nema masa hannu bibbiyu. Wannan duk fa a ranshi yake sak'awa._
_A ranar da yake ta shirye-shiryen tafiya. Sashen kubra ya shigo ,ganin be ga su suxee ba yasa ya haura sama ,ba abunda ke tashi se k'arar sauti ,kamar parloun ze tsage. Tambayar su yake yi ina su suxee? Amma ba wacce ta tanka shi, daga k'arshe ma khaltum tsaki taja ,sannan taci Gaba da cashewar ta. Suxee kamar tasan dama ze zo Neman ta ,sashen ta nufo shi kuma lokacin daddy na saukowa ,Duk lokacin da suxee zata ci karo da Daddy se kariyar zuciya tazo mata ,gaba d'aya ya lalace ya rame ,yadda kasan wani mahaukaci ,har takai ta kawo yana tafe yana 'yan sambatu shi kad'ai._
Murmushi ta sakar masa a lokaci d'aya hawaye ya taru mata a ido. "U-um! Wannan hawayen fa Hajiya k'arama?" Daddy ta tambaye ta tare da maida kanshi gefe yana goge hawayen tausayin 'yar sa. Hannun ta ya janyo ta matso daf dashi ,kan ta ya d'aga sama tare da kiran sunan ta
"Hajiya k'arama!" A maimakon yaga ta amsa se kawai ta fashe da wani irin kuka me tsuma zuciyar me sauraro. Haseena dake gefe Wanda fitowar ta kenan tagan su a tsaye ,itama kukan take yi. Hango ta da daddy yayi yasa ,ya goge hawayen shi ,itama suxee ya share mata nata ,sannan yace
"Duba ki gani amma dai munyi girman kawai! Ji fa itama ga haseena can kukan take saboda ta gan mu muna kuka. To ya isa haka ,muje Ku gama shirya kayan Ku ,Dan gobe ne tafiyar mu insha Allahu."
Murmushin k'arfin hali ya mata ,ita ma ta k'ak'aro ta maida masa ,a haka suka k'arasa sashen shi, yana k'arasowa inda haseena take tsaye ,hannu yasa ita ma ya mak'alo kafad'an ta ,a haka suka k'arasa ciki...
Wunin ranar Daddy da yaran shi a sashen shi suka wuni ,da daddare misalin k'arfe 10 suka ji k'arar sauti na tashi ,wannan karon ba'a sashen kubra kawai bane ,a gidan ne duka. K'arar sautin yayi yawa Wanda har ze iya hana mutum bacci, wannan ne yasa suxee da haseena fitowa Dan ganin meke faruwa.
Gidan cike yake cindim da mutane maza da mata ,ga motoci nan na gayu an pappaka yadda kasan club. A haka har suka k'araso inda Mutanen suke. Haseena ce tayi k'arfin halin tambayar wasu data gani d'an nisa dasu.
"Dan Allah taron me ake yi ne haka?" ...shiru ba Wanda ya amsa ta ,maimaita tambayar ta sake yi nan ma ba Wanda ya amsa ta ,d'aga idon da zata yi base ganin kubra da khaltum tayi ba akan stage ,sun sha mayen kyau ,suna kissing d'in juna ,ga kayan shaye-shaye nan a gaban su an jera kamar baza'a mutu ba. Cikin tsananin tashin hankali ta waigo ,se jin tayi taci karo da mutum ,wani razana ta k'ara yi ,koda ta juya ba se ganin tayi wasu gayu a tsaitsaye akan ta ba ,mammatso ta suke yi tana matsawa baya a haka har taji ta matse ta wata mota dake bayan ta. Kuka take yi ,tana fadin
"Me nayi muku? Let me go please!"
Suxee na hango haka ta nufo su da sauri ,dukan su tashi ga ta baya iya k'arfin ta tana fad'in "let mah sister go please, please ah beg of u!" Amma a mamakin ta ko gezau. D'ayan ne yakai hannu yana Shafa gefen fuskar Haseena ,tare da cewa
"So cute and sexy"
Wani uban ihu haseena tayi ,Wanda yayi daidai da fitowar daddy ,Dan shi ko kad'an be San sun fito ba ,da baze barsu ba ,a guje yake yafe ,musamman da yake cin karo da wasu gurb'atattun mutane a gidan ,kai ko ba'a fad'a maka ba kasan wa'yan nan Mutanen bana gari bane.
Ihu haseena keyi ba k'ak'k'autawa ,a lokaci d'aya suxee na ihun kiran sunan shi
"Daddy!!!Daddy!!!"
Cikin tsananin tashin hankali da kid'ime wa daddy yake tafe yana waige waige ,ko ze gane ta inda ihun ke fitowa...
Abunda ya gane wa idon shi yasa yayi mutuwar tsaye ,a lokaci d'aya numfashin shi da bugun Zuciyar shi suka tsaya cak...
MUJE ZUWA💃
TAKU HAR KULLUM
SIDIYA...✍️
[7/18, 10:21 PM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠
*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)
*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*
_BABI NA GOMA SHA D'AYA_
*_______________________*
_Wani irin mututwar zuciya ce ce tazo wa daddy lokacin daya ga wani gaye na k'ok'arin yiwa haseena fyad'e ,a gefe d'aya kuma ga suxee a hannu wani ya damk'e ta. Wani irin kuzari da jarumta daddy ya tattaro had'id'a duk wani k'arfi daya San Allah ya bashi ,Wanda shi kanshi be San dashi ba ,wani tuma yayi ya daka tsalle se akan gayen nan dake k'ok'arin ciwa haseena zarafi ,fyad'a guda daddy ya masa seda ya sumar dashi ,d'ayan gayen dake rik'e da suxee na ganin haka ,ba shiri ya sake ta ,ya ari na kare ,da gudu daddy ya tattaro 'ya'yan shi dake ta faman kukan wahala ,duk jikin su Yaya jawur abun ka da farar fata._
_Ciki ya shige dasu ,se faman lallashin su yake yi. Daddy kasa barin garin Allah ya waye yayi ,cikin Daren ya tattara 'ya'yan shi da kayan su sukar bar gidan, suxee ce ta shiga gidan baya tare da Auta dake ta faman sharar bacci hankalin ta kwance, haseena kuma ta shiga gidan gaba. Daddy tunani ya farayi ,ina ze nufa? Har yayi tunanin ko su wuce hotel ,se kuma ya tuna da gidan Aminin shi haji jamil, har ya d'au hanyar KARAMCI HOTEL ,se kuma ya karya kwana zuwa GUIWA LOWCOST, Wanda acan Haji jamil ke zaune._