Sashe 5
Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamakin wani irin hali kubra keda shi ,ya hana suxee koda taku d'aya. A ranta take cewa "wato duk cin kashin mummy akaina ya k'are ,amma Haseena idan tana yi mata fad'a ko tari. To indai hakan ze sa ta gyara zan bar ta da Haseenan taji idan da dad'i.
" Allah ya kyauta" shine abunda suxee ta furta a fili ,sannan ta kama hannun Auta suka sauko k'asa zuwa d'akin su.
Kubra tafe take Cikin takun ta na k'asaita kamar wacce bata son taka k'asa a haka ta nufi sashen daddy...
Khaltum ce zaune kan kushin d'in da ke cikin uwar d'akan daddy. Taci ado se zuba wani fitinannen k'amshi take, kai kace baza'a mutu ba.
Tana jin an shigo parloun a cewar ta ko su suxee ne ,se kawai tayi maza maza ta haye kan gado ta kwanta ,a cewar ta ko da su Suxee idan daddy ya fito ya ganta akan gado ze hak'ura ya bata lokacin ta. Bata San daddy ya wuce nan ba indai akan 'ya'yan shine. Ganin ba kowa a parlour yasa kubra ta nufi bedroom d'in shi. Knocking ta fara yi Dan ta tabbatar ko yana ciki, shiru bata ji alamar akwai mutum ba ,sake knocking tayi ,cikin tsawa khaltum tace
"Dallah wai waye ke damun mutane ne haka?"
Duk da kubra bata San muryar wacece ba ,amma tasan baze wuce gurguntaccen auren da akace mata yayi ba. Bata yi magana ba ,se sake knocking d'in d'akin data yi. A fusace khaltum ta taso tana fad'in
"Uban waye?" Tana bud'e k'ofar se jin k'arin mari kake yi
"Tassss!!!
TO MASU KARATU, DAN JIN WAYA MARI WANI A CIKIN SU ,SE KU BIYO NI A SHAFI NA GABA IDAN ALLAH YA KAIMU...
MUJE ZUWA💃
TAKU HAR KULLUM
SIDIYA...✍️
[7/15, 2:49 PM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠
*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)
*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*
_BABI NA BAKWAI_
*_____________________*
_A take khaltum ta fara ganin wasu taurari na mata yawo tsabar gigitar data yi. Seda ta natsu hankalin ta ya dawo jikin ta ,sannan ta k'ara ware idanuwan ta Dan ganin me ya faru a yanzu_
_Das... Ta sauke idanuwan ta akan kubra ,dake sakar mata wani uban murmushi ,kamar ba itace ta wanke ta mari yanzu ba_
_"wow masha Allah "_ khaltum ta furta a ranta lokacin data yi tozali da kyawun kubra. " tabbas ke me kyau ce ,kin cika duk wasu qualities na mace daga waje bansani ba ko a cikin ba kamar wajen ne. Ko mak'iyan Allah yasan ke kyaky-kyawar gaske ce"... Khaltum ta saki fad'a cikin ranta.
"Bani wuri in wuce 'yan mata". Kubra ta fad'a tare da kutsa kai cikin bedroom d'in.
Da ido khaltum ke binta har ta samu wuri ta zauna akan d'aya daga cikin lallausun kushin d'in da ke d'akin. Tace
" ya kika tsaya a tsaye khaltum keda d'akin mijin ki ? Kizo ki zauna mana" ,kubra tace wa khaltum tana me nuna mata wurin zama.
Gaban khaltum ne ya shiga dukan uku-uku, lokacin da taji kubra ta kira sunan ta. Bata yi mamakin hakan ba ,dan tasan zata iya sanin sunan ta daga bakin mijin ta ko 'ya'yan ta.
Jiki ba k'wari haka ta dinga taku kamar hawainiya, har ta k'araso ta zauna. Kubra zare gilashin dake idon ta tayi ,tare da ajiye shi a gefe. Sannan tace
"Sannu da zuwa Amarya khaltum. Nasan baki sanni ba ,baki kuma tab'a gani na ba ko? Amma ai nasan dai idon ki yasan k'ima? Sunana kubra , Mata kuma uwar gidan MISBAHU." Wani irin shu'umin murmushi kubra tayi kafin taci gaba da cewa.
"Inaso ki iya ,takun ki ,kar kiyi tunanin kinzo Dan ki mallaki gida na ne. Bari kiji ,auren ki ma da banso ba da kawo yanzu ya zama tarihi. Nasan duk wani shiri da kuke yi keda mahaifiyar ki ,zuwan Ku gurin malamin Jibiya ,irin kashe kud'in da kuka yi kafin kuka dace a naku, da irin abubuwan daya Baku na ganin kinzo kin juya mun gida, ke hatta yawon malamai da kuka yi kafin Ku dace duk a tafin hannu na yake." Dariyar gefen baki kubra tayi taci gaba da cewa
"Wai ke Amarya ko? Sati d'aya kenan baki San miji ba be sanki ba. Wannan auren soyayya ne ko auren had'i ? To wannan duk yana cikin tsarin kubra. Bayan ke ma akwai wacce ko ince masu zuwa, ina nufin aure ze k'ara. Saboda haka ki iya takun ki ,ni bakya gaba na ,idan kuwa kika ce zaki shigo gona ta ,shakka babu zaki zama tarihi a doron k'asa. Nice kubra, _gidan Misbahu_ gida na ne, wannan kuma yanki na ne, inaso ki rik'e wannan."
Har ta mik'e ,se kuma ta koma ta zauna tare da cewa
"Am! Nace marin Dana miki ,karki d'auka ko Neman magana nazo yi, ke bakiyi matsayin da zan yi dake ba,hasalima kamar yadda na gaya miki bakya gaba na ,kuma karkiyi k'ok'arin shiga gona ta, ki tsaya a matsayin ki ,azziki dai kika zo dangwala ko? To u're highly wlcm. Na miki ne saboda gobe kisan yadda zakiyi magana da manya. Bana tunanin ni da yanki ne sena nemi izinin shiga. Me Abu ne da abun shi maganin akwab'e shi.
Sannan maganan Amarci,,, Nina hana komai ya wakana a tsakanin ki ,saboda inaso ki d'an San koni wacece da kuma abunda zan iya aikatawa,,, amma yanzu Dana shigo na ganki se kuma kika bani tausayi ,saboda haka zan baki dama ,amma fa yau inason kisani duk wani shirin ki baze yi tasiri ba ,sedai ko zuwa gobe zan duba ingani ,idan kuma kina ganin kamar ba haka ba ,zaki iya jarabawa kika idan hak'arki zata cimma ruwa..."
Fitowar daddy daga toilet ne yasa kubra tsagaitawa ,nufo shi tayi tare da rumgume shi tana fad'in
"Nayi kewar ka sosai daddy"
Shima daddy rumgume ta yayi cikin murnar ganin ta ,tare da cewa
"Nima haka my wife"
Janye ta daddy yayi daga jikin shi tare da cewa
"My wife kiyi hak'uri ,nayi miki wani lefi ,nima badan inaso ba"
Murmushin jin dad'i kubra tayi tare da
nuna khaltum alamar akan wannan kake magana?
Gyad'a mata kai yayi alamar eh. Bud'e baki daddy yayi zeyi magana kubra ta had'e bakin su waje d'aya, cikin k'warewa da salo take tsotsar bakin shi, a hankali ta zare bakin ta daga nashi tare da masa magana k'asa-k'asa kamar me rad'a
"Daddy indai wannan ne karka damu, na Riga nasan komai akai" maida duban ta tayi inda khaltum ke daskare a zaune, kai kace an dasa karas ,,ko motsin kirki bata yi ,murmushin mugunta tayi mata ,sannan ta maida duban ta ga daddy tace
"Inaga ka fara kimanta mata daga gobe ,bance kuma ya wuce iyaka ba".
Godia daddy ya mata ,sannan ta nufi inda khaltum ke zaune, hugging d'in ta tayi ,tare da bubbuga bayan ta ,tana cewa
" Asha amarci lafiya! Ina fatar zuwa yanzu kin gane kuyanga ko da an 'yanta ta bata isa ta kamo matsayin takalmin ban d'akin uwar gijiyar taba? Saboda haka ki kula"...
Seda safe tayi musu sannan ta wuce abunta tana kwasar dariyar da ita kad'ai tasan ma'anar sa...
Kusan ranar khaltum baccin bak'in ciki tayi ,Dan a iya gajeren tunanin ba kubra bata kai haka ba ,se yanzu take gasgata lallai ita d'in hatsabibiyar gaske ce. Tayi iya bakin k'ok'arin ta na ganin daddy ya kusance ta a wannan Daren sakamakon wani maganin mallaka data matsa, amma ina abun ya faskara ,a Dole ta hak'ura ta k'yale shi badan taso ba. Allah Allah take kawai gari ya waye ta kira mahaifiyar ta Hajiya khairi ,ta sanar mata komai... Dan iya tsorata khaltum ta tsorata da kubra, maganganun data gaya mata su kad'ai ke mata reto a dodon kunne...
_Washe gari_...
MUJE ZUWA💃
TAKU HAR KULLUM
SIDIYA...✍️
[7/16, 4:56 PM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠
*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)
*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*
_BABI NA TAKWAS_
*_____________________*
_Washe gari tunda sassafe Khaltum tabar sashen Daddy. Kai tsaye sashen ta ta nufa, wayar ta ta shiga daddubawa ,tunowa data yi ta kashe wayar tun jiya da daddare ta jefa ta a drawern gado yasa ta janyo drawern tare da d'auko wayan._
_Numbern mahaifiyar ta(Hajiya khairi) tayi dialing, har ta gama ringing ba'a d'aga, sake kira tayi a karo na biyu har ta kusa tsinkewa sannan Hajiya khairi ta d'aga ,da alama bacci ma take yi. Ko gaishe ta bata tsaya yi ba ,tsabar tarbiyya irin na khaltum base ta hau fad'a ba_
"Haba Hajiya, ke yanzu har kinga ta bacci ni ina nan cikin masifa? To bacci be ganshi ,matar daddy kwatakwata baza ta barni inji dad'in rayuwar aure na ba, sannan wallahi duk yadda kike tunanin hatsabibancin ta to ta wuce nan"... Nan khaltum ta sheda wa Hajiya khairi duk yadda suka da kubra a Daren jiya, hatta rashin kusantar ta da Daddy beyi ba seda ta rattafa mata. Hak'uri Hajiya khairi ta bata ,tare da kwantar mata da hankali, sannan ta tabbatar mata ,zata kira malam Jibiya ta sanar dashi halin da ake ciki, Wanda se a lokacin khaltum taji ta fara samun natsuwa, da haka sukayi sallama akan zata kira ta da yamma taji yadda sukayi...
A b'angaren kubra kuwa, misalin k'arfe Tara ta tashi ,wanka tayi ta shirya sannan ta fito ,lokacin su suxee na kitchen suna shirya breakfast, kota kan su bata bi ba kawai ta fice abunta ... Sashen Daddy ta nufa ,a lokacin yana cikin shirin tafiya kano ,sakamakon kiran gaggawan da Hajiya Gwaggo(mahaifiyar Baban shi. Kakar shi kenan) tayi masa.