← Book details Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 52

Sashe 42

Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MEKIKE NEMA BAYAN
SO WAJEN MAIGIDA??? Yar'uwata kigwada
wannan zakisha mamaki indai
NI'IMA ne saidai kifadama wani. 1.Ki nemi
Dabino wanda ba busasshe ba (lubiya) da
Kankana mai yashi. kici dabinon sosai sai ki sha
kankana daga baya. ki yi haka kamar bayan
La'asar.
2. Kisami man Hulba da pure madara
kota shanu ko peak ta ruwa sai ki hada ki aje yayi
1hr kafin ki kwanta, idan zaki kwanta sai kisha sai
ki tsaya kamar 3mins saiki kwanta.
3. Kisami
lalle kofi1, kisa a ruwa ki dafa sai kijuye kisa a
baho kizauna Wallahi kam zaki matse. Ban da tsarki da Sabulu saboda yana causing cancer agabanki. Musamman detol dominshi yana kashe kwayoyine
agaban macce damasu amfani da marar
amfani..kisami KALTUFA(brown venigar) kirinka
tsarki dashi.
ABUBUWAN DAKE SA MACE
TAFITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA
1.RIKO
Riko shine idan an aikatamata wani laifi kabar
abin aranka batare da kayafe ba. Uwargida kada kizamo mai riko domin hakan ba karamin janyo miki matsala zaiyi ba, musamman idan mijinki nada saurin fushi . Saboda haka idan abu
yafaru mudinga hakuri domin mata ansanmu da hakuri da juriya idan akai abu to dazaran ya
wuce to amaida komi ba komi bane domin aljannarmu tana karkashin su sai sun daga zamu samu. Mata mudinga hakuri a duk lamuran mu sai muga mundace.
2. YAWON MITA
Yar'uwa kar ki zamo cikin mata masu yawan
mita a gurin miji. Abu baya wucewa ayita dawo da magana baya
wanan zai haddasamaki matsala domin zaki fita ranshi. Idan abu yawuce to ayi hakuri abarshi adaina tuna baya.
3. FUSHI
Uwargida kar ki zamo mai yawan fushi ko nunama miji kincika fushi. Kar ki manta Allah da kansa "yace yanatare da
masu hakuri"shin bakison Allah yazamto yana tare dake kowane lokaci?. Yar'uwa kisama ranki hakuri fushi banaki bane
domin karkashin wani , kowa yace zomu zauna zomu sab'ane. Hakuri shine ribarmu.
4.RASHIN IYA GIRKI
Da anxo maganar girki sai in ji tsoro tare da jin kunya. Wlh samun yar aiki ba gata bane. Ina gatan yake kina can kwance yar aiki na saye zuciyar mijinki da dad'ad'an abinci? yar'uwa mutashi tsaye mukoyi girki kodan saye zuciyar miji. Domin namiji nason matar da ta iya girki. Za ki ga namiji na gayyato abokanai zuwa gidan
shi don suci abinci saboda yasan bazata bashi kunya ba, amma idan baki iyaba fa zai fara tunanin kara aure. Sai mun gyara sosai.
5. QAZANTA
Uwargida ayi tsafta kodon lfyr jikinki, karki manta tsafta nadaga cikin addini. Yar'uwa idan ba tsaftar yazakiyi ibada?
Sanan kisani tsafta nasa miji yasoki sanan yaji
bayada kamarki zakiga kowane lokaci yana
manne dake yana shakar kamshinki
Idan kuwa bakida tsafta da yabaki kudin cefane baki k'ara ganin shi sai dare domin koya dawo ba abinda zaigani sai bacin rai, har ki dinga cewa
ya daina sonki, aa ba daina son ki yayi ba, kazantarki ce tajawo maki. Sanan kisani kazanta itama mabudin kara aure ce. Pls kozakiyi chatting yazamto kin gyara ko ina, sanan ya zamto kema kingyara jikinki da na yaranki, kuma idan mai gidan yadawo abashi kulawa
a ajiye komai.
6.KULA DA SHINFIDAR MIJI
Mata muna sakaci wajen bawa miji hakkinsa. kinaso amma kitsaya gulma wai jan aji ina ajin
yake bayan yagama saninki lungu lungu ba inda
baisaniba ajikinki, to wallahi ki gyara ki dinga bashi hakkin shi yadda yakamata wanan shi zaisa mijinki yasoki kuma ki mallakeshi.

Abubuwa guda 4 dasuke matuqar janhankalin namiji yaso matarsa so matsananci.

1. tsafta: kowanna namiji yana matuqar son tsafta ,kuma kowanna namiji yatsani qazanta koda shi qazamine dazarar mace tazama me tsabta hakan zaizama abun yabo agun mijinta da qaramata kima agunsa .tsafta na sa maqota ma da yan uwanki mata suso abun da kikataba ,hakanan qazanta nasa kowa yatsanaki ballantana mijinki ma.
2. iya kwalliya: kwalliya na maida mace babba kamar budurwa hakama rashin kwalliya namai da mace kamar dodanniya ,ita mace batada wani kyau azahirinta inbatayi kwalliya ba ,sautarin rashin kwalliya nasa wasu mazan subar matansu kyawawa a gida suje neman munana a kwararo saboda sun iya kwalliya, dan haka yar uwa kikoyi kwalliya a gidan mijinki bawai sai zaki gidan biki ba. Dan haka ki tsaya kikoyi yadda akeyin kwalliya mekyau ba wacce zata maidake kamar dodanniyaba alhalin komai mijin na siyo miki.
3. iya girki: kowannan namiji yana alfahari da girkin matarsa yakan zuzutata akan ta iya girki koda bahakabane ,dazarar kin iya girki zakina gani mijinki na gaiyato abokansa kala kala hakan kuma naburgeshi ,na fasa masa kai .amma dazarar baki iya girkiba shima bazai naci ba sosai ballantana ma yagaiyato wasu abokansa. Dan haka lallai kizama me iya girki kala kala dan kula da mijinki.
4. kula da haqqin kwanciya: shima wannan na daga cikin abu mafi girma dake sa mace mallake miji wato bashi haqqinsa na kwanciya aduk sadda yabuqata.hakanan kuma hana mai gida haqqinsa na kwanciya nasa miji yatsaneki ko ma yakoreki bayan fushin Allah.

Hadadden Maganin Sanyi ( Infection):
Insha Allah
1. Alamomin Ciwon Sanyin Maza:

- Saurin Inzali
- Kankancewar Gaba
- Daukewar Shaawa
- Kurajen Gaba
- Kaikaiyin Matse Matsi
- Yawan Zafin Fitsari
- Yawan Gajiya da Ciwon Mara.

2. Alamomin Ciwon Sanyi na Mata ( Women infection):
Gushewar Shaawa
Fitar Farin Ruwa
Yawon ciwon Mara
Jin Zafi Lokacin Jima'i
Sanya Warin Gaba
Daukewar Niima

Wannan Matsala ta Sanyi Gaskiyar Magana ita ke haifar da rashin jituwa tsakanin Ma'aurata da yawa aure na mutuwa batare da an san daliliba, Gaskiyar al'amarin shine duk wadda yake da Sanyi cikin daya Miji ko Mata to kowanne cikin su nada Sanyi. Matukar mutum yanaso ya magance wannan matsala to Wajibine suyi family treatment na wannan matsala.

HADIN ZUM
Zuma
Hulba
Habbatus sauda
ki samu zumar ki, ki hada da garin habbatus sauda da hulba ki kwaba sosai sai ki sha safe da yamma ni'ima kam ba'a cewa komai zaki ga abun mamaki.
BAGARUWA
Ki samu bagaruwa ki nika ta tayi laushi sosai sai ki samu zuma da almiski ki kwaba sai ki dinga matsi dashi zaki sha mamaki yar uwa ta.
HULBA DA GANYEN MAGARYA
Ki tafasa su sai ki dinga zama a ciki kiyi kamar minti goma ko sha biyar a ciki yana matse gaban mace sosai kuma babu illa sannan kuma yana maganin infection.
 GANYEN NA'A NA'
Ki dinga tsuguno da shi yana hana warin gaba da kuma infection.
DABINO DA KANUNFARI
Ki b'are dabino ki samu kanunfari sai ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana saukar da ni'ima sosai.

DALILIN DA SUKE HANA WASU MATAN SHA'AWAR JIMA'I :
A lokacin da wasu matan shaawarsu na son yin jima'i ya fi karfin mazajen su, akwai kuma wasu matan da mazajen su na fama dasu ne saboda yadda basuda sha'awar yin jima'i Sam. Irin waɗannan matayen a kullum suna samun matsala da mazajen nasu wanda hakan yasa wasu masu irin wannan matsalar suke dauka ko an musu asiri ne ko kuma dai su na dauke da wata cutar ne. Eh to ana iya samun duka biyu, sai dai kuma akasarin mata masu wannan matsalar babu wata cuta ko asiri da aka musu domin a dauke musu sha'awar su. Ana samun wasu mata da haka nan halittar su yake na basu da sha'awar yin jima'i kamar yadda ake samun wasu matan masu tsananin sha'awa. Sai dai kuma kamar yadda masu illimin jima'i suka gano. Kashi 1 ne kawai cikin 100 na matan da ba a cika samun su da sha'awar jima'i ba. Don haka akasarin mata masu fama da irin wannan matsalar da akwai wasu dalilai da suke hanasu sha'awar jima'i kamar haka:

1. Rashin son mijin da suke aure. Mace ba kamar namiji bane. Idan har bata son mijin da aka aura mata duk yadda zai taba ta sam bazata ji wani sha'awar ya motsa mata ba. Shi kuwa namiji ko baya son mace muddin har zai amince ta taɓa shi, tana iya motsa masa sha'awar sa har ma ya biya mata bukatar ta. Don haka idan kina da wannan matsalar sai ki duba shi mijin da kike aurensa ko akwai soyayya a tsakaninku. Mace idan tana son mijinta wata ko muryar sa ko da tunaninsa ta yi sha'awar ta zai iya motsawa.
2. Rashin Kwanciyar Hankali - Bama ga mata ko maza ba, muddin hankalin su ba a kwance yake ba to babu da wasu sha'awar yin jima'i da matansu. Hakan wannan matsalar ma take da mata. Muddin mace bata da natsuwa akwai wani muhimmin abunda ke damun ta kuma ya tsaya mata a rai, nan take sha'awarta yake daukewa.
3. Shan Miyagun Kwayoyi- suma suna daukewa mace sha'awar ta na jima’i.Haka shima yawan shan taba sigari.
Duk macen da take mu'amala da miyagu kwayoyi kuma sama da rabin lokacinta tana buge. Irin waɗannan matan basu da wani sha'awar jima'i a tare dasu. Shi yasa ko yan matan da suke yawan shan kodin zina bai damesu ba. Su dai suyi dip kawai. Idan ma ta kama zasu yi jima'i suna yi ne domin shi mai bukatar ya gamsu amma ba dominsu ba.
4. Cuta - Akwai cuttutuka irin na hawan jini, ko ciwon shuga cuttutuka ne da suke daukewa mace sha'awar ta na jima'i muddin yayi kamari a jikin ta. Kamin har sha'awar su ya dawo sai sun samu sauki. Haka ma ciwon mata na fibroid shima yana daukewa Mata sha'awar su ta jima’I.
5. Shekaru- Karancin shekaru da kuma yawan shekaru na hana mace sha'awa.
Akwai matan da ake aurar dasu da karancin shekaru irin waɗannan suna yin jima'i ne kawai amma ba wai domin suna sha'awa ba. Haka nan matar da shekarunta suka ja ita ma sha'awanta na iya daukewa.
Waɗannan sune wasu daga cikin abubuwan da suke haddasawa mata daukewar shaawarsu na jima'i.

YADDA ZAKI BURGE MIJINKI
-Garin Nahal_ babban cokali 2.
-Garin yayan bagaruwa Qarin cokali 2._
-Garin kanimfari cokali 1._
-Garin almiski ko ruwan almiski._
Zaki kwabasu gaba daya, yayin da zakije gun mai gidanki sai kiyi turarensu ki tsuguna ya shiga gabanki, Insha Allah maganar burgewa gun mai gida kin gama dashi ko harararki ake daga sanan an daina.
Chapter 42 · 0% Book details