← Book details Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 52

Sashe 46

Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah sarki, mace ke nan, baiwar Allah. Sai dai hakan yana gagara a wajen da yawan mu maza. Yayin da wasun mu suka dauke ta wata abu kawai ta biyan bukata, wacce ba ta da wani gata da daraja illa kawai ta biya wa mutane bukatunsu, ta gusar musu da sha’awarsu. Wannan ya yi kama da yadda aka dauki mace a zamanin jahiliya.

Yayin da su kuma Turawan yanzu suka dauki mace a matsayin wacce za ta kure kyawun fuskarta, ta bude adonta da wasu daga cikin ni’momin da Allah ya yi a gareta, kawai domin jama’a su gani su yi dariya, su ji dadi, akan haka suka mai da ita ‘yar aikin banki, ko kuma yar aikin shaguna, ko ‘yar fim. Koma mai watsa shirye-shirye a cikin tashoshin talabijin, ko ta watsa daddadar muryarta a cikin rediyo jama’a suna saurare. Ko ma ta koma wacce za a saka hotunanta a cikin abubuwan sayarwa, ta rika kwaye tsiraicinta tana fitinar al’umma da kyawun surarta, tana sayen fushin Allah ga kanta da sauran mutanen duniya.

Su manufarsu kawai ita ce, domin ta janyo musu kasuwa ga abin da suke sayarwa, ita kuma ta nemarwa kanta mummunan karshe tun a nan duniya. Wacce za ta hadu da azabar Allah a gobe kiyama, ta kasance daga cikin makamashin Wuta. Allah ya tsaremu.

Yayin da shi kuma addinin gaskiya na Musulunci tun farkon zuwansa ya karrama ta, ya ‘yantar da ita, ya ba ta hakkinta tamkar namiji wajen samun sakamako a kan wahalhalunta tun ma a nan duniya.

Mata ku gode wa Allah a kan zuwan addinin Musulunci, kuma ku gode wa Allah idan har ya hallicce ku Musulmai, ku bi Allah, ku bi sunnar Annabinsa, ku yi koyi da iyayen Muminai domin ku shimfida rayuwa ingantacciya. Kuma ku samar da ‘ya’ya na gari, ku ba su tarbiya ta gari, a karshe su zama jama’a ta gari, a samu shuwagabbani na gari da ma’aikata na gari, ko ‘yan kasuwa na gari, ko malamai na gari. Kun ga dalilin ku sai a samu al’umma ta gari. Allahu Akbar!Mace ta gari ta sa duniya duk ta zama ta gari.

Su kuma maza ku lura da yadda addininmu ya karrama mace, ya ba ta girma da daraja, wanda shi ne dalilin da ya sanya muka dauke ta da daraja. Mu yi nazarin rayuwar Annabawa, da salihan bayin Allah, yadda suka yi zamantakewarsu da matansu suka yi hakuri da su suka faranta musu rayuwa, suka nuna musu soyayya ta gaskiya ta tsakani da Allah. Idan muka yi nazarin a kan wadannan abubuwan za ku sauke nauyin da Allah ya dora muku a kan mata.

Kuma idan aka tambaye Ku a kan abubuwan kiwon mu wadanda mata suna cikin su, to, a nan za mu bayar da amsa muna masu farin ciki da jin dadi. Annabin (S.A.W.) ya ce, dukan ku masu kiwo ne, kuma za a tambaye ku a kan abin da aka ba ku kiwo a kansa.

Lallai magabatan mu sun yi adalci wajen nuna girman ‘ya mace, kuma sun nuna matsayin ta da sadaukarwar ta. A karshe, Allah ya sa mu kasance masu riko da gaskiya ba son ran mu ba.

RAYUWAR AURE [GABOBIN JIMA'I NA MACE]

GABOBIN JIMA'I NA MACE
1 DUMBARU BIYU MANYA: dumbaru manya wata tsokar nama ce mai kauri da dan tudu, wadda gashin gaba yake tsira a kanta
2 DUMBARU BIYU KANANA: su wadannan suna gefe manya dunbaru ne daga ciki, suna kankancewa su rika kare wa a hankali har su hade da yar fatar da take tsakanin kofar farji da kofar bahaya
3 BELI: beli shine wasu wasu suke cewa dan tsaka shi kasancewa ne a tsakiyar farji mace gaba da shi daga kasa kofar farji take. Beli yana gugar kan zakari a lokacin da yake kan hanyarsa ta shiga kofar farji, wanda hakan yana kara takalo sha'awar namiji kuma ya dadawa saduwar jima'i armashi
Beli shine sashe da yafi jin tabi a jikin mace haka kuma suma dunbaru kanana suna da irin wannan jin tabin amma ba kamar na beli ba. Abin da ake nufi da jin"tabi" shine: idan ya shafi wani wuri a jikin mutum zaiji tsigar jikinsa duk ta tashi yaji kuma ya kamu sosai da sha'awar jima'i sabanin wasu wuraren dasu in an taba su ko ji ma mutum ba zai yi ba.
Misali, duk namiji da aka shafa wa zakari ko dan kan nononsa zaiji ya kamu da sha'awa sosai nan take, haka kuma duk macen da aka shafi farjinta dole ne ta ji ta kamu sosai. sabanin idan aka shafi hannunta ko hannunsa ko da dai in an dade ana shafa zai kamu ko ta kamu amma ba kamar idan an shafi wuri mai jin tabi sosai ba.
kuma shi "jin tabi"karfinsa ya bambanta daga wuri zuwa wuri, a jikin mutum.
MISALI; a wajen namiji kan zakarinsa yafi ko 'ina a jikinsa jin tabi haka kuma jikin zakari yafi kan mara jin tabi haka mara kuma yafi kan nono, haka dai har zuwa karshe.

A wurin mace kuma beli yafi kananan dunbaru jin tabi, su kuma sun fi manyan dunbaru manyan dunbaru kuma sun fi maranta jin tabi, haka dai har zuwa inda sam ma shi ba yaji tabin.

Ana samun wasu mata da ake yanke wa dunbarunsu kanana biyun da wani bangare na beli, koma duk biyun da sunan ka ciya yin jima'i saboda wadannan sassa biyu, suna daga cikin manya-manya gabobin motsa ko kuma tsokar sha'awar jima'i.

BELI; yana mikewa kamar yadda zakari namiji ke mikewa idan kuma ya mike, yana fin tsawonsa na kafin ya mike, har sau daya da rabi kuma shi beli ya dan dago sama kadan, ya dan matsi kofar farji, saboda a samu saukin gogayya tsakaninsa da zakarin namiji akwai wani ruwa, mai maiko-maiko da yake nasowa daga tsakanin fatar beli. Idan ba a tsaftace shi yana daskarewa a kan belin, wani lokacin ma yana zama kamar bawo-bawo. Kuma mafi yawancin warin da ake ji farjin mata na yi, yana samo asali ne daga wannan maiko-maiko da yake nasowa daga beli.
Amma idan ya zama bai yi yawa ba, har ya zama wari to kanshin yana kara ta da hankalin maza. Saboda haka, ya kamata mata su rika tsaftace wannan maiko-maiko na beli a ko da yaushe.

ZAKARI : tsawon zakari in yana zaune lafiya bai cika wace"centmeter"9-10 ba. Amma idan ya mika yakan kai"centmeter" 10-16. Wannan shine tsaka-tsaki amma ana samun wanda yafi haka ko wanda ya gaza haka abin ya bambanta daga wani namiji zuwa wani.

Wurin da yafi ko'ina jin dadin tabi, a jikin zakari shine kansa. Musamman can kololuwar inda yayi tsini-tsini, wato wajen kaciya,
a yayin da zakari yake a kwance, ba zai iya yin aikinsa ba yayin jima'i amma idan ya mike, a sannan ne zai iya yin aikinsa har maniyi ya shiga farji, idan zakari ya mike yakan danyi kasa-kasa daga baya, saboda yayi daidai da tankarewar farji da karkatawarsa zuwa gaba kadan domin ya cika farji sosai.

A wurin wasu mazaje tunanin jima'i ko kuma ganin jima'in ko ganin wasu bangarori na mace, wani lokacin ma ko na namiji ya isa ya sanya zakarinsu ya mike wadannan sune mazaje masu cikakkiyar lafiya
amma wasu zakarin nasu, baya mikewa sai mace ta kama shi ta mulmula

MANIYI; ruwa ne fari mai kama da madara kuma yana da yauki da danko. Yana fitowa ne daga zakari namiji idan ya kai kololuwar sha'awa yana fara samuwa ne a jikin namiji, tun yana saurayi har tsufa, haka kuma yana da wasu 'ya'ya a cikinsa wadanda sune ke zama 'yan tayi daga karshe su wadanan ya'yan na maniyyi suna da kai da kuma wuya da jela
wadda da ita ne suke yin iyo cikin ruwan maniyyi, idan namiji ya zuba shi a farji mace , har su kai ga kwan ita mace.

daga karshe yana da kyau mu san cewa duk 'ya'yan maniyyi da namiji ya zuba wa mace, dukkansu mutuwa sukeyi, sai daya ne kawai yake saura ya hadu da kwan mace, ya zama halittar mutum
A kowanne jima'i kuwa namiji yana zuba wa mace tsakanin 'ya'yan mani miliyan dari biyu zuwa miliyan dari biyar amma duk sauran da suka mutu suna fita ne da fitsari ta farji mace.

JIMA'I: dukkan nau'o'in shafe-shafe, da saduwa tsakanin namiji da mace, jima'i yana farawa a lokacin da namiji ya shigar da zakarinsa cikin farji.

DAN QARIN SHA'AWA INGATACCIYA DA NI'IMA MAI DOREWA

kisamu kankana mai kyau kifere samanta kawai seki caccaka cikinta sannan ki samu kwakwa kallo daya ki gurzata ki zuba aciki duk da ruwan saiki saka garin dabino da garin kanumfari saiki rufe kibarshi ya yini saiki zuba madara peak da zuma ki gaurayayshi sosai seki shanyeshi duka in bazaki iya sha atakeba zaki iya rabawa biyu.
.
kisamu aya danye da dabino kicire kwallayen saiki samu danyen zogale da kwakwa da kanunfari da kankana inzaki samu kisa cukwui aciki seki markadasu bayan kin markada seki zuba nonon rakumi da mazar kwaila kisha.

JAN HANKALI GA MAI MATSALAR BUSHEWAR FARJI
SIRRIN BUSHEWAR FARJI.

_ar'uwa ga dama ta samu, idan kina fama da bushewar farji, a koda yaushe to sai ki sami man zaitun da man habbatussauda, sai ki hada su wajen daya, ki dinga shafawa a cikin farjinki insha Allah Zaki ga biyan bukata, domin kowace cuta tana da magani, sai dai in baki nema ba, amma in kika nema Zaki samu. Allah ta'ala yasa mudace.

ZUCIYAR ZAKARA
Nasan abin zai bawa mata mamaki da tsoro, toh baza ki sha mamaki da tsoro bama sai kin aikata kinga sakamakon sa. Wato zaki samu Rikakken zakaran kazar Hausa ne sai ki yanka shi da nufin kin bawa Allah jinin, Sai ki gyara wannan zakaran ki cire zuciyar Zakarar ki shanyata a rana a gu me tsafta yadda zata yi saurin bushewa, naman kuma ko ki ci ke ba yara ko ki sadakar duk dai yadda kk o
Chapter 46 · 0% Book details