← Book details Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 52

Sashe 47

Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan zuciyar zakaran nan ta Bushe, sai ki dakata a cikin turmin da ba yaji ko wani Abu me kama da haka, ki dakata ta dawo gari, sai ki nemi zumarki Farar saka me kyau, ki tabbatar Zuma ce ta gsky ba ta choge ba, sai ki kwa6a ki dinga lakuta kina matsi na awa uku sai ki wanke, kina iya kwa6awa ko da man zaitun in zumar zata baki wahala, in baki samu man zaitun bama zaki iya kwa6awa da Baby Oil, Amma fa gaskiya da Zuma yafi bada Ma'ana, in har bata samu bane to sai ayi da wanchan.

Idan kika kwa6a zaki lakuta da yatsarki manuniya ,da fadin bismillahi Wa Rafa'anahu Makanan Aliyya ki Ambaci sunansa sau 3 sai ki matse kawai, baza ki wanke ba sai bayan awa uku, toh daga nan kin matse kan gogan naki, Hmmm zaki ga sokonci a gado, idan mafadacine kuma zakiga ya rageyawan fada da gaddama, idan marowacine me hanun "yan Dambe kuma zai ware miki hannunsa, idan me 6oye kowanne sirrinsa ne baya Barin ki San komai toh zai fara su6utar baki, yana gayamiki abinda zaki sha mamaki da ya gayamiki domin bai saba fadan sirrinsa ko shawara da ke ba.

Nidai kullum fatana zaman Kauna da soyayya tsakanin mata da miji, ba gaba ba Cuta ba cutarwa, Ubangiji Allah ya dawwamar da matayen Aure zaman Farinciki a gidajen mazajensu."

MUJE ZUWA💃

TAKU HAR KULLUM

SADIYA...✍️
[8/28, 11:27 AM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠

*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)

*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*

_BABI NA HAMSIN_

*_____________________*

Haajar tace "to kin dai ji? Wannan a tak'aice kenan." Sannan ta d'ora da yi mata fatar alkhairi da rayuwa mai inganci a rayuwar auren ta. Wani irin nannuyan ajiyan zuciya suxee ta sake tare da cewa "wai duk wannan godon sharhin a tak'aice kenan anty Haajar?" Haajar tace "eh mana! Ai sai dai mu taqaita amma ba wai mu gama ba" suxee tace "cabdi. Lallai ma Anty. Ni kam ai ba dika na iya rik'e komai ba. Sai dai duk ranar da bangane wani abun ba in kira ki a waya kimin bayani" Haajar tace "oh! Saboda ni kuma banda aikin yi sai na gyara auren Barr. Na wa mijin fa?" Suxee na dariya tace "kai Anty Haajar. Ai Ku kun tsufa" Haajar tace "furfura ce ta cika mana kai da k'yeya Dan tsufa". Dikkan su suka saka dariya. Daga nan suka fara kewar junan su. Tashi Haajar tayi ta d'auko dafaffen 'yan shila guda biyu data dafawa suxeen na yau. Dan kusan tun saura wata d'aya bikin a sati Sau biyu take dafa mata, yau idan aka dafa 'yan shila to idan za'a sake yi budurwar kaza zata dafa mata. Kusan yanzu shine abincin suxeen, Dan ba ta iya cinye d'aya lokaci d'aya sai dai a kwana biyu. Saura sati d'aya bikin biki ya kama ka'in da na'in. Su Haajar ba zama wai an saci d'an b'arawo, Dan ita daddy ya mallakawa komai na bikin ,ya bata wadatattun kud'in da yasan za su iya ayi komai cikin wadata. Haajar d'in ce zaune a sashen Hajiya su na ta tattauna yadda tsare-tsaren bikin ze kasance. Haajar tace " cabdi! Aikuwa kudin hannu na sun kusa k'are wa bari inje in samu daddy tun kafin ya fita". Daga haka ta mik'e zata fita. Hajiya tace kin ga dawo ki sallami wa'yannan bayin Allan. Dan yunwa suke ji ta fad'a tana nuna su Hassan dake kwance a gefen ta suna wasa. Haajar tace "Hajiya wallahi kk d'azu sai da na basu suka sha. Kawai tsabar ba za su bar ni in sake bane". Hajiya tace " dawo dai ki ba su. Idan aka bakki da shi ya zaki yi da shi? Ke kan ki kaya zai zama miki." Haajar ta dawo tana fad'in "Allah idan Ku ka sha yanzu sai bayan biki ko zaku sake shan wani" Hajiya tace "da haka ai to da yaye su kika yi sai ki huta. Naga yaran nan ma ba su wani damu da shan mamma ba ,kina gani fa yadda suke shan madara ,to da ke suke zuk'a haka ya kenan?" Haajar tace "Cabdi! Hajiya ai sedai madarar". Zama tayi ta basu sannan ta ajiyewa Hajiya su suna ta faman wasar su. Dan yaran ko kad'an ba suda fitina. Ga shi yanzu har zama suke yi sun k'ara wayo sosai.

A d'aki ta samu daddy kwance a kan gado yana danne-danne a na'urar shi mai k'wak'walwa. Tausa masa k'afa ta fara yi tana fad'in " Sannu da aiki mijin Haajar " murmushi daddy yayi tare da waigowa ya dube ta sannan yace "yauwa Matar daddy". Hayewa tayi kan gadon tayi filo da bayan shi tare da cewa " gaskiya ina matuqar kewar mijina" daddy ya kamar jira yake yace "ai duk yadda kike kewa ta baki kaini ba" tace "inji wa? Ai ina ganin ma na fi ka" yace "shiyasa na ga kina guduna ai a 'yan kwanakin nan. Ina gefe an maida ni hoto" dariya Haajar tayi tare da cewa "Lah! Ka ji daddy wai an maida ka hoto. Ni ba wani gudun ka da nake yi kawai dai sha'anin biki ne. Amma idan aka gama hankali ya kwanta ai se a cigaba daga inda aka tsaya". Waro ido daddy yayi yace "yanzu kina nufin har sai bayan biki sannan zan dawo miji? Dan dai kam yanzu dani da fanko bamu da banbanci". Dariya Haajar ke yi masa tace "ni dai ba wannan ba. A ajiye wannan batu a gefe" yace "to fad'i Wanda ya kawo ki" Haajar tace "da ma Dan Allah kud'i zaka d'an k'ara mana ko ba yawa idan dakwai" yace "ni nasan abunda ze kawo ki daban dama. To babu" Haajar tace "haba Daddy" yace "to da Baku San yadda ake Neman kud'in ba sai iya iya kashewa kawai kuka yi?" Haajar tace "eh mana mu da muke da gidan kud'i. Alhaji Misbahu sukutum. Allah dai yaja kwana" ta fad'a cike da tsokana. Daddy yace "Aiko sisi bazan ba da ba. Ke ni kin ganni nan ma bando ko sisi sai d'ari biyar da hamsin" ya zaro a aljihu tare da nuna Mata. Dariya Haajar ke yi tace "kai daddy kaji tsoron Allah" yace "to tunda baki yadda ba ai shikenan. Kin ga ni aramin dubu biyu ma Insha fetur d'in mota" tace "Allah daddy account d'ina yayi k'asa sosai." Yace "ai nafi kowa Sani uwar biki. Aiki ya gan ku kuwa" tace "yanzu me za'a samu a nan?" Yace "d'ari biyu da hamsin ga ta. Dan bazan ma iya ba Ku d'ari biyar d'in ba duka" Haajar tace "Allah yasan indai d'ari biyu da hamsin mun yafe. A dai lalubo mana masu d'an kauri" yace "ke kin fa San gwamnati ta hana aikin banza. Kawai ban gishiri in baki manjà za'ayi" tace "kamar ya kenan?" Janyo ta daddy yayi suna kallon juna tare da sumbatar gefen fuskar ta. Haajar tace "ka rufa min asiri daddy ,ba yanzu ba Dan Allah. Dan maman sameer (Matar Hajj jamil) tana hanya da ita za mu fita " daddy yace "to ai shikenan tunda haka kika zab'a. Ta shi kije sai kun dawo" tace "to kud'in fa?" Yace "babu. Indai ba za'ayi yadda nace ba". Marairaice masa Haajar tayi ta dinga magiya Dan ta Riga ta gano logon sa. Mik'ewa tayi zata fita daddy yayi saurin fizgo ta. Yace " au tafiyan kuma za ki yi baki bani komai ba?" Tace "to ni wani abun ka bani" daddy yace "wallahi ni na fiku uzuri. Dan Allah a duba lamarina" k'ok'arin tashi Haajar ta farayi. Ganin da daddy yayi ba fa zata ba shi had'in kai ba yasa ya danne ta ,ihu ta fara masa tana fad'in "daddy yau kuma fyad'e Zaka yi?" Yace "wuce nan. Ai da matata zanyi ,saboda haka ban yi abun fad'i ba". Ganin tana nema ta Tara masa jama'a yasa ya tushe mata baki ta hanyar sanya bakin shi cikin na ta ,ya fara mata wani salo mai kashe jiki. Cikin d'an k'ank'anin lokaci ya fara fita a hayyacin shi. Wasanni ya Shiga yi mata iri daban-daban har sai da ya tabbata ta fara karb'an sak'onni Dan dole. A tak'aice ce dai daddy Sai da ya sauke abunda ke damun shi na tsawon lokaci sannan ya sararawa Haajar.

Sai santi daddy ke yi yana yabawa da sabon canjin daya ji. Dan kusan tunda Haajar ta fara gyara bata had'a gado da daddy ba ,ga sha'anin biki ga shi kuma baya dawowa da wuri ,sai ma yawan tafiye-tafiye da yake yi. Bayan k'ura ta lafa. Daddy ke cewa "ai dole a guje ni wannan irin zak'i haka. Kai amma fa an dad'e ana cuta ta Allah" ita dai Haajar bata raba shi dako qala ba. Ta shi tayi ta yi saurin yin wanka, ta maida kayan ta. Sannan ta duba wayar ta. Kusan missed calls goma ta gani. Zaro ido ta shiga yi tana fad'in "ai shikenan ka b'ata mun record." ATM d'in shi ya bata ta sa hannu ta k'arba tare yi masa godia. Kashe Mata ido d'aya yayi yana cewa "wallahi ko kad'an ban gaji ba. Ko za'aje second round ne? Dan ni gaba d'aya ma an tada min da kwad'ayi" da gudu Haajar ta bar d'akin tana fad'in "yanzu kam k'walelen ka malam". Dariya daddy ya dinga yi ,nan take ya dinga jin wani irin farin ciki na ziyarto shi. Da farko gaba d'aya kasala yake ji Dan ya kasa k'arasa aikin dake gaban shi. Bayan yayi wanka ya dawo ya ci gaba nan take ya gama daddy yace " oh nan matsalar take kenan?" Murmushi yayi tare da shafo k'asan kanshi yana tuno abunda ya faru yanzu. Koma wa yayi ya kwanta yana kallon sama sai faman murmushi yake yi musamman idan ya tuno yadda yaji Haajar d'in yau kamar ya lashi zuma. Haka ya yi fama shi kad'ai. Hotunan ta ya d'auko ya fara kallo a waya, ya na ta murmushi tare da furta "zaki Sani ne ai ,zamu had'u." Da haka wani irin dad'ad'd'en bacci yayi awon gaban da shi.
Chapter 47 · 0% Book details