Sashe 35
Gidan Misbahu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A wannan Daren saida Haajar ta tabbatar wa da daddy ita d'in ta musamman ce kamar yadda komai na ta yake na daban ko a cikin mata. Dan kusan ma sai ya ji ya fi jin ta gam fiye da wancan lokacin da ya yi mata shigar gangancin. Duk wani gudunmawa Haajar ta ba shi a wannan Daren Dan su mori rayuwar su yadda ya kamata. Ba kad'an ba daddy ya murji Haajar son ran shi ba gajiya balle k'orafi. Kusan wannan dare na daga cikin dare mafi soyuwa ga wa'yannan masoya.
Albarka sai kalan Wanda daddy ya manta ne bai saka wa Haajar ba a wannan Daren. Tun dare suke Abu d'aya, har wuraren asuba ,sannan su ka hak'ura ba Dan sun gaji da shak'ar d'umin junan su ba.
Washe gari tun bayan da su daddy su ka yi sallar asuba ,suka koma bacci ,ba su suka farka ba sai sha biyu na rana. Hajiya da suxee tun suna jiran fitowar su har suka cire rai. Su kan su masoyan irin baccin da su kayi ya d'aure musu kai.
Sai yanzu daddy ya k'ara tabbatar da abunda Hajj Jamil yake gaya masa na cewa matuqar yana tare da abunda ya ke so ,ya kuma samu yadda yake so, to ba shakka zai iya mantawa da komai".
Wanka suka yi suka shirya cikin wata had'ad'd'iyar shadda mai tsada da taji aikin wuta. A tare suka nufa shashen Hajiya. Haajar sai sunne kai k'asa take yi ,Dan gani take Hajiya zata gano abunda ya faru tsakanin su. Ba ta san tun lokacin da hajiya ta ga yanayin shigar su ba ,da kuma irin farin cikin da Daddy ke ciki a yau ,ya tabbatar mata da komai. Iya murmushin ta kawai ta yi irin na su na manya tare da saka musu albarka.
MUJE ZUWA💃
TAKU HAR KULLUM
SIDIYA....✍️
[8/22, 10:23 AM] SIDIYA...✍️: 🏠🏠 *GIDAN MISBAHU*🏠🏠
🏠🏠🏠🏠🏠🏠
🏠🏠🏠🏠
🏠🏠
🏠
*_🏠(base on true life story)_*🏠
*_🏠INTELLIGENT WRITERS ASSO📚_*
(On ward together)
*MALLAKAR:*
*SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍️*
_BABI NA ARBA'IN DA HUD'U_
*____________________________*
Tun daga wannan lokacin Barr babu ranar da baya zuwa gidan daddy ba Dan kowa ba sai saboda Suxee. Dan shi har ga Allah yanayin nutsuwar ta da hankalin ta yasa ta yi matuqar kwanta masa a rai. Ya na ta Neman hanyar da ze yi ya sanar da Hajiya Dan yasan ina ce zata tsaya masa har abun nan ya yiwu. Bai San Hajiya mace bace mai matuqar karantar yanayin mutum ,ko ince ya Sani mantawa ya yi. Tun yana b'oye-b'oyen har ya fito garan da garan ya gayawa Suxee abunda ke ran shi. Bata nuna masa komai ba Dan haka ya lashi takobin Neman soyayyar ta ta duk yadda zai iya. A b'angare d'aya kuma ga Hajj Jamil da tun ba yau ba yake masifar qaunar Suxee, Wanda kusan za mu iya cewa tun tana k'arama yake d'awainiya da son ta ,har kawo yanzu da ta girma, Wanda daddy ba yada masaniyar hakan. In da matsalar ta ke kuma ko so d'aya bai tab'a furtawa suxeen cewa yana qaunar ta ba. Ba Dan komai ba Sai Dan Hajj Jamil mutum ne mai matuqar zurfin ciki da kawaici. Yana ganin kamar bai kyauta ba idan har ya ce zai auri 'yar daddy. Badan komai ba saidan daddy babban aminin shi ne na har abada Wanda ba ya da tamkar shi ,sannan kuma yana tare da daddy ne tun kafin ya auri Mahaifiyar Suxee wato kubra. Da wannan yake ganin ya zama wajibi ya lallashi zuciyar shi Dan ba ya so ya aikata wannan abun kunyar. Idan da kara ai Suxee 'yar shi ce, ko daddy baya raye shi zai zama uban ta, a gefe d'aya kuma idan ya tuna halaccin abun a addinance sai ya ji baze iya hak'ura ba ko nan da can. Ga shi a yanzu qaunar ta dad'a mamaye ko wani lungu da saqo na kafatanin jikin shi ta ke dad'a yi. Wasu lokuttan idan ya zauna sai ya ga zuciyar shi bata yi masa adalci ba ,ta rasa wacce za ta so sai 'yar shi , 'yar babban aminin shi. Duk da cewa ko a shekaru daddy ya girme masa nisa ba kusa ba. Sai dai ita soyayya ba ruwan ta da wannan. Halittar Allah ce da ke ratsa duk Wanda ta so a kuma lokacin da ta ga dama. Takan iya wa mutum mummunan kamu musamman idan Wanda ta yi wa wannan illar ya yi mata gurguwar fahimta. Son da hajj Jamil ke yiwa Suxee har ya kai ya kawo idan ya ganta baya iya samun sukuni ,zuciyar shi ta dinga bugawa kenan ,ji yake kamar ya ta shi yaje ya rungumo ta ,amma ba dama. Baya tab'a samun sukuni har sai ya d'aga daga inda take. Wannan dalilin ne ma yasa shi ya rage zuwa gidan daddy Dan dole ba Dan ya so ba, ga Hajiya ko da yaushe tambayar sa take akan mai yasa ya rage zuwa kamar da ,a tunanin ta gidan daddy ai kamar na shi ne ,ga shi shi Matar shi ba mazauniya bace, wannan yasa Hajiya ke yawan yi masa fad'a akan ya dena zama shi kad'ai saboda kad'aici ,ka da wani ciwon yaje ya kama shi.
Amma kuma duk randa abun ya tsikaro shi na son ganin Suxee ya zame masa wajibi sai ya je gidan ,ko da baze mata magana ba. Yau ma hakanne ya faru. Bayan ya dawo daga harkokin sa na kasuwanci kai tsaye gidan daddy ya nufa, tun bayan la'asar har kusan bayan isha yana tare da Hajiya su na ta hira. Rashin wurgawar Suxee ya sa duk ya shiga damuwa, sai waige-waige ya ke yaga ko zai gan ta ,amma shiru babu alamar ta. Har Hajiya ta d'ago shi tace masa ko wani abun yake nema? Amma sai yace a'ah. Yayin da ita kuma Suxee ta ke sashen Haajar tana bata labarin Barr Kabir da yadda yake matuqar qaunar ta. Wato wani abunda Haajar ta fahimta game da Suxee shine; Suxee na matuqar son mai nuna mata kulawa. Wannan ne yasa Barr bai sha wahala sosai wurin Neman soyayyar ta ba. Duk da cewar ita din tana da miskilanci amma hakan ba ya hana ta nuna jin d'ad'in ta a fili ga duk Wanda ya b'ata lokacin shi akan ta musamman ta fannin soyayya. Bayan ta gama zayyanawa Haajar komai ,Haajar ta fahimci cewa lallai fa Suxee ta fa d'a tarkon so kuma mai tsanani. Tace mata "Ni shawarar da zan baki shine ,ki yi a hankali Dan na fahimci ke baquwa ce ta wannan fannin. Ya na da kyau ki iya bambamce tsakanin SO da kuma QAUNA ,wannan ne zai taimaka miki wajen gane waya kamata ki so da kuma mai son ki na gaskiya." Nan Haajar ta ci gaba da ankarar da ita tare da yi mata 'yan nasihohi kan yadda zata kula da kan ta. Su na cikin hirar ne sai ga Barr ya kira ta a waya ya ce mata ya xo ya na sashen Hajiya. Tace "to ga ninan zuwa" tana gama fad'ar haka ta yanke kiran. Murmushi Haajar tayi tare da tambayar ta "shine? Suxee na murmushi Tace "Eh Shi ne". Ita ma Haajar murmushin ta yi tare da cewa " to motar soyayya! Jira ni in d'auko hijabi na a rage mun hanya". Dariya maganar Haajar din ya ba ma Suxee tace "Kai Anty Haajar. Ni d'in ce kuma motar soyayya?" Haajar tace "ai kin ma wuce mota ,sai da tashar motar". Dikkan su dariya suke yi ,da haka suka k'araso zuwa sashen Hajiya...