← Book details Feeryal Part 2 Complete Hausa Novel.t Local reading mode
READING PART 27 OF 43

Sashe 27

Feeryal Part 2 Complete Hausa Novel.t · about 8 min read

Sauran suka birkice ganin ya d'ago yana kallon su.
wad'an da suka kamo Zuly suka hankad'o ta ciki.
suna cewa
"Ga ta nan Oga mun kamo ta, sunan ta Zulaihat, inkiya Zuly 'yar Kano ce zaman kanta take a nan."
ya juya yana binta da kallon kyama gami da tsana,
wai mace ce wannan ta banzatar da kanta ta tsunduma harkar iskanci da shaye-shaye.
ya tako gaban ta a zafafe yashiga d'auke ta da maruka da hannayen sa biyu ta ko wani gefen fuskarta.
a gigice ta zube kasa sabo da wani irin masifaffen jiri sai take ji kamar ana jonata da wutan lantarki ne.

Cikin fusatacciyar murya ya ce
"Ku kamata ku d'aure ta kuyi mata aski."
nan da nan suka rirtiketa sukayi mata d'aurin goro.
Jaq ya aske mata kai tas har yana walkiya.
ya janyo kujera ya zauna a gabanta ya kuma d'auketa da mari d'aya sai da gefen bakin ta ya fashe.
cikin tafasar zuciya ya ce
"Yanzu ke baki ji kunya ba, wai ke a hakan mace ce! sam baki dace da mace ba, da shashashshun maza irin wad'an can kika dace,
shiyasa nasa a miki aski!
da ke ake had'a baki ake cin zarafin 'yan'uwanki mata ke baki ji kunya ba!."
ya karashe maganar tare da naushin kujerar da take kai a d'aure, tayi baya ta bugu da jikin garo.
ya mike a fusace ya tako gaban ta cikin kakkausar murya ya ce
"Kar ki sake na sake ganin ki a garin nan, ki koma gidan iyayenki ki samu miji kiyi aure, kina ji ko!!."
ya karashi maganar cikin karaji sosai.
ta zabura tana gyad'a kai ba kakkautawa, jiki na kyarma.

Ya juya ya dubi su Jaq ya ce
"Ku sake su, kuyi mata bukin Airplane ku bata 10 million yau d'in nan tabar ganin nan, kar ki sake nasake jin labarin ki a garin nan,
su kuma a sasu a taxi zuwa gida."
yana kaiwa nan ya juya Dr Imran yabi bayan sa.
yana biye da shi yana ta kallon shi kamar bai tab'a sanin sa ba.
shifa mamaki yake bashi baka tab'a gani alkiblarsa.
har suka shiga mota suka bar gidan gonar bai fasa kallon sa ba.
"Kai janye idanunka ka a kaina."
ya yi maganar idanun sa a kan titi.
"AA wai dama kasan ina kallon ka ne,
nifa wallahi wani lokaci tsoro-tsoro kake bani,
idan kayi wani abun sai naga kamar canzaka ake, sai na kasa gani wanne ne asalin wanne ne ake kawo shi jikin ka."
hararar shi ya yi da wutsiyar ido yana cigaba da driving d'insa.

Suna isa gida sashin Mommy ya nufa Dr Imran ya biyo shi.
kasan cewar da ba'i a sashin nata ta kofar baya ya shiga, ya shige bedroom d'in nata.
Mommy na zaune da wasu 'yan'uwan ta suna ganin shi suka mike suka fita bayan sun gama masa kirarin ango.
Dr Imran ya zauna kan kujera yana gaisheta da yi mata ya gajin biki.
tun kan ya zauna Mommy ta soma masifa
"Wai me ke damun ka ne Abdurrahim, a kawo maka amarya jiya ka tsallaka cikin dare kafita kabar ta cikin d'aki,
wai kaje niman wata mayyar aljana;
ka barta ta kwana ita kad'ai a wannan makeken gida,
tayi hakuri da haka ta aje alkunyar mu ta mata ta tashi da kanta taje in da kake ka zazzageta ka kore ta, kaki saurarar ta,
anya Abdurrahim ka kiyayi fushina fa ka guji fushina akanka fa,
na ce maka bakai ba aljanar yarinyar can babu wani taimako sakanin kai da ita,
kai kasan wace ce ita kuwa yarinyar nan ba karamar hatsabibiya bace,
ban yarda ba ban yarda kasake taimakon ta ba, ka barta ta tafi duk in da zataje,
wad'an da sukayi lamanin ta suje su nemo ta;
matarka kuma bana son sake jin makamancin haka,
jiya da kyar tayi bacci saboda tsoro kar ka sake barinta ita kad'ai,
akan wancan banzar yarinyar zaka sallaka kabar matarka cikin d'aki;
kar na sake jin wannan nagaya maka ke nan."
ya mike tare da nufar kofa yana cewa
"Tun da tana tsoro, ta koma gida mana idan ta daina tsoron sai ta dawo."
"Ai ko baka isa ba dan ba'a tab'a haka ba, kar ka sake ka wasa min kasa a ido ka sani shiga kunyar kawaye."

Ganin ya yi waje Imran ya bisa da sauri cike da mamakin lamarin.
suna fita waje Imran ya ce
"Lallai wannan yarinyar 'yar sosai ce, auren jiya-jiya shine har an fara kai kara,
karan ma akan miji bai saurare ki ba,
to kai ma ka saurare ta mana me kake jira, da bazaka more angonci ba, kaje ka kwashi gara kawai mutumi na."
wani kallo ya wurga mishi.
Imran ya tsaya yana cewa
"Ni bazan ma shiga ba daga nan zan tsaya,
kai nifa tsoron yarinyar nan nakeji,
kanaji Hajiya rannan ta ce da zakuna ta bisu,
ga Mommy ma tana ce bakasan waye ita ba,
to ni bari na koma daga nan, ban shirya had'uwa da damisai ba,bazanje ayi attack d'ina ba."
Ya juya da sauri Abdurrahim yaja tsaki.

Yana shiga bedroom d'in sa ya rage kayan jikin sa ya wuce bathroom.
ya yi wanka ya fito, ya shirya cikin wando 3qtr da singilet.
Kuraiba tanajin dawowan sa, tayi sauri-sauri ta shiga tayi wanka ta d'au wani yalolon riga iya cinya ta saka, sannan ta fesa turare.
ta fito ta nufi b'angaren sa.
tana shiga parlour'n sa dai-dai da yana sauka daga stairs kenan.
tana wani taku cikin yauki ta karaso shima ya karasa sauka kenan, ta rungumo shi tana fad'in
"Mijin Kuraiba tun d'azu nake jiranka, ina katafi ka barni,
ga abinci can masu aiki sun kawo, yana wancan dinning d'in, yunwa nake ji nakasa iya cin komai bakanan, taho muje mu ci."
zame jikin sa ya yi ya karasa parlour ya zauna.
ta taho ta d'ale kan cinyarsa ta sakalo wuyansa, tare da kai bakin ta kan.......!

19
Kan bakin shi tana kokarin kissing lips d'in shi.
ido ya ware kan fuskarta ya yi saurin kai hannun sa ya ture fuskar nata yana wasa mata wani kallo.
shgwab'e murya tayi tana wani bankaro kirjinta da kusan rabin sa a waje suke ta ce
"I'm sorry, I really love you
shi yasa nake zuwa gare ka,
You are very handsome, komai naka is so cute,
ka daina kori na ajikin ka bazanje jikin wani ba, kai ne miji na,
be with rne please.
cikin side d'in can tsoro ya ke bani,
ni fa ban saba zama ni kad'ai ba."
tana maganar rana tafiya da hannunta daga wuyan sa zuwa kirjin sa."
"It's okay tashi."
ya fad'a yana kokarin ture ta.
jikin shi ta shige ta manna nonuwan ta sosai a jikin shi tana wani dad'a narke wa.
da karfi ya cirota tana kokarin kuma komawa jikin sa,
ya d'auke ta da marin da sai da ta zube kan kujera,
ya mike tsaye.
ta saki jikin ta sharaf tare da ware kafafun ta.
yadda ta zube ta ware kafafunta hatta pant d'in ta sai da ya bayyana ana hango shatin pussy d'in ta.
cikin tsawa ya ce da ita
"Stand up and get out!
idan kika sake shigo min nan sai ranki ya b'aci, tashi na ce!."
ta zabura ta mike ya kuma nuna mata hanya da hannu yana dad'a gimtse fuska.
ba shiri ta bi hanyar.
tsaki yaja ya d'au wayoyin sa yafita.

Cikin garden yaje ya zauna
ya d'au d'ya daga cikin wayoyin sa ya kira number Ajmal.
Ajmal ya d'aga da sallama ya ce
"Je ka karb'o min Breakfast gurin Aunty."
Ajmal ya ce to.
ya fito daga b'angaren su ya nufi b'angaren Aunty.
Aunty na kichin tana shirin d'aura girkin rana, jin sallamar Ajmal ta fito.
bayan ya gaishe ta ya sanar mata da sakon yayan nasu.
Aunty ta isa dinning ta had'a masa nau'in abinci kala uku da Sudan tea daya fi so.
tana mamakin har yanzu bai karya ba,
tasan bazai tab'a cin abincin masu aiki ba in zai wuni,
tun lokutan baya da Mommy tayi mata rashin mutunci akan samasa abincin da take, wai tana sa masa magani ciki duk ta mallake mata 'ya'ya mazanta,
kar taje ta samusu guba suci su mutu.
shari'a har gaban Hajiya.
daga nan ta rage samasa abinci har yazo ma yabar kasar.
daya dawonnan kuma idan ba shi ya aika ba bata sa a kai masa,
gudun abin da zai je ya dawo sakanin ta da Mommy.

Ajmal na tsaye idanun sa a kan kofar Feeryal.
Aunty ta taho ta mika masa tray'n data shirya kayan breakfast d'in ya karb'a yana cewa
"Aunty wai ina Feeryal tun da na shigo ban ganta ba."
"Tana ciki tana bacci ne, bata jima da shiga ba tasha magani kanta na ciwo."
"Subhanallah Allah ya sawaka."
ya fita yana waigen kofar nata.

Ya iso garden ya aje tray'n saman table d'in gabansa.
yana shirin tafiya ya jiyo muryarsa yana fad'in
"Me ya hanaka gyaran d'akin yau?."
da sauri Ajmal ya dube shi,
har yau d'in ma bai sami 'yanci daga bautar side d'in nasa ba,
ai shi tun da akayi auren nan yake murnar zai huta da gyara masa side.
bayan keyar sa ya sosa ya ce
"Am Bro dama wai naga akwai babbar Aunty ce to nayi zaton zata had'a duk ta gyara."
d'agowa ya yi ya dube shi.
Ajmal ya shiga kame-kame.
"To.to..tobari na je yanzu na gyara."
ya juya da sauri ya nufi ciki.

Ko da Ajmal ya gama ya fito lokacin yagama breakfast d'in ya kwashi kayakin ya mayarwa Aunty abinta.
Chapter 27 · 0% Book details