Sashe 26
Feeryal Part 2 Complete Hausa Novel.t · about 8 min read
Daddy da Abbie suka fito da Abdurrahim suna takowa cikin gida, Daddy ya dube shi yana cewa
"Ya'yan su wane ne a garin nan, shin ka binciko iyayen su?."
"Ban kai ga sanin iyayen su ba amma yau zan sani, dan suna hannuna."
kai Daddy ya jinjina.
Abbie ya ce
"Ya kamata kam a binciko iyayen su dan sunyi rashin d'a a."
Yana shiga side d'in sa ya wuce bathroom ya wasa ruwa kana ya fito ya haye gado.
ba da jimawa ba bacci ya yi gaba da shi.
A b'angaren Kuraiba kuwa, tayi mamakin har wayewan gari wajen karfe 10 batagan shi.
batayi zaton abun da ya yi mata tana gidan su haka zai mata idan ta shigo gidan sa ba.
tayi zaton zaiyi d'okin ta a matsinta na amarya da ko wani ango yake d'oki a daren farkon su.
bayan tayi wanka tayi kwalliya ta fito, tana karewa kayataccen sashin nata kallo.
kana ta nufi kofar da take tunanin wata kila ya kasance d'akin sa.
tana tura kofar taga hanya ce ta bi hanyar ya kai ta har izuwa wani kayataccen parlour.
a hankali ta nufi stairs tana takawa har ya kaita sama.
nan ta kuma gamuwa da wata kayataccen parlour.
ta tattab'a kofofin da ke cikin parlour'n taji su gam sai guda d'aya taji sa a bud'e ta tura ta shiga.
Can ta hangosa kwance saman makeken lafiyayyen gadonsa yana baccin sa cikin kwanciyar hankali.
ido ta kura masa tare da had'iye miyau, ta shiga takowa a hankali tana jin wani dad'i cikin ranta.
komai da komai irin mikin da take mafarki.
ta haye gadon ta fad'a jikin sa ta rungume shi tana wani dad'a shigewa jikin sa.
tana shafashi tare da tura hanunta cikin rigar sa tana shafo kirjinsa.
A hankali ya bud'e idanunsa, ya ture ta a jikin sa.
da sauri ta kuma komawa jikin sa ta wani shagwab'e murya
"Haba mijin Kuraiba jiya ina ka shiga ka barni ni kad'ai, da kyar nayi bacci ina ta jin tsoro."
da sauri ya damke hannunta jin in da take kokarin tura hannun nata.
ture ta a jikin sa ya dad'a yi tare da gimtse fuska,
dan ya lura da yarinyar bata da kunya.
ya mike ya shige bathroom.
bayan sa tabi da kallo tana gyara kwanciyar ta a kan gadon.
zuwa can yafito d'aure da towel da alama wanka ya yi.
tana ganin shi ta mike taje ta rungumo shi.
tana wani nannarkewa a jikin shi.
"Haba mijin Kuraiba ban gane kana tureni a jikin ka ba, halaliya na ne fa,
wai baka mararina ne."
bai yi magana ba sai zame jikin sa da yayi yana kokarin matsawa gefe.
takuma cakumo shi ta tura hannunta a........!
18
A kirjinshi tana shafo kan 'yan nonuwan shi, tana goga kirjinta a bayan shi.
da karfi ya ruko ta ya juyo da ita,
ya d'aga hanu zai yarfa mata mari sai kuma ya dunkule hannun.
ya nuna mata kofa fuska ba wasa ya ce
"Fita!.
kallon sa tayi yana dad'a tsare gira, da nuna mata hanyar fita.
kukan makirci ta sake tana fad'in
"Korina kake."
sai kuma ta juya da gudu tayi waje da kukan.
tsaki yaja had'i da kwafa kana ya soma kimsawa.
kiran Dr Imran ne ya shigo wayar sa yana gani bai d'aga ba.
ya yi ta kira yana ji yacigaba da damuwarsa.
sai da yagama kimsawa
ya fito cikin shigar kananun kaya, sai baza kamshi yake.
Dr Imran yana daga tsaye a farfajiyar bangaren nasa ne yake kiran sa.
yana ganin fitowar sa ya nufi parking lot d'in sa, kamar baisan da shi a gurin ba,
ya biyo bayan sa da sauri yana cewa
"Wai haka ne dan mutum ya yi aure sai ya karo wulakanci,
kana gani na ka wuce kuma tun d'azu nake kiran ka kaki d'agawa,
kawai nayi maka uzini ne dan wata kila wani abun ne yake wakana a ciki,
amma ka fito ka ganni sai ka share kayi gaba,
wai ina ka kaisu ne kam, amma wad'an nan basu da mutunci ya akayi ne suka shigo gurin ma bayan akwai tsaro a gurin?."
"Gidan gona."
ya fad'a a takaice yana shige wa cikin d'aya daga cikin motocin sa.
da sauri Dr Imran ya shiga d'aya gefen yana ci gaba da fad'in
"Marasa mutunci da karya kasusuwansu kayi, ta in da gobe bazasu iya kuma bin wata yarinya ba."
Wayarsa ce tayi kara dai-dai san da suke fita daga gidan ya d'aga,
daga cikin wayar aka ce
"Oga sun fad'i in da take."
"Kuje ku d'auko ta."
ya fad'a tare da kashe wayar.
kana ya kara gudun motar.
suka d'au hanyar fita daga gari.
A b'angaren Kuraiba tana jin fitarsa,
ta janyo wayarta ta kira number Mommy.
da fara'a Mommy ta d'aga wayar tana cewa
"Kuraiba antashi lafiya ya gajiyan hidima ya bakunta?."
jin sheshshekan ta Mommy ta gyara zama tana kuma washe baki,
abin nesa yazo kusa gani take jiya d'an nata ya angonce.
"Aa mene ne na kukan Kuraiba ai hakuri zakiyi, sai kin daure kinyi jarumta."
"Mommy jiyafa ko ganin sa banyi ba haka ya barni na kwana ni kad'ai inata jin tsoro,
shine yau dan naje jikin sa ya kore ni yakuma fita a gidan, bansan ina yaje ba."
murnar Mommy ya koma ciki wato abin da take zato dai ba shi ya faruba.
ta ce
"Kiyi hakuri bari na ne me shi."
Mommy ta kashe wayar tana amsa sallamar da Mom tayi har ta zauna lokacin tana waya.
ta ce
"Yi hakuri ina waya kika shigo ban amsa sallamar ba."
Mom ta ce
"Ai dama yanzu 'yan gaisuwan biki zasuyi ta kira ana miki ban gaji."
"Hm amaryar ce ma da kanta, ni bansan me ke damun Abdurrahim ba, wani irin murd'ad'd'en bahagon hali yake da shi,
ki duba kigani jiya akai maka amarya kaje ka kwana wani guri ka barta ta kwana ita kad'ai gidan da bata saba ba,
sannan ta taka taje in da kake ka kore ta, wani irin rayuwa ne wannan."
Mom ta gyara zama tana cewa
"Ina kuwa zai je gurin amarya yabi dare niman aljana,
to ai in baki sani ba jiya kwana ya yi yana niman wancan aljanar yarinyar da ta bi wasu 'yan iskan samaruka,
ya dawo gidan nan jina-jina sunyi masa kaca-kaca kamar har da kariya ko gocewar kashi a hannunsa,
nace ina shi ina had'a tsafga da 'yan iska,
yabar amarya a gida yatafi niman wata banza, d'azunnan Dad d'in su yashigo yake gaya min, ya ganshi a masallaci rab'e-rab'e Alhaji suna yi masa sannu da jiki."
Mommy ta buga kirji
"Iye kar ki gaya min wannna zancen ni ina ina ke nan akayi haka, au niman ta da jiya ake yi shine shi ya tashi ya bazama nima da sakan dare,
kai wlh Allah ya'isa sakani na da Hajiya Fatima, ta gama da 'ya'yana maza ta gama asirce su kamar yadda tayi wa uban su."
Mommy ta d'aga waya rai b'ace tashiga kiran wayar sa, sai dai ya yi ta ring bai d'aga ba.
sai da tayi masa missed call wajen sau uku kafin ya d'aga.
"Mommy ina driving ne idan na tsaya zan kira ki."
d'ip ya kashe wayar.
Mommy tayi ta bombomi uwar kawo gulmar Mom tana tayata.
A bakin get d'in gidan gona ya yi hon aka bud'e masa get.
ya na gyara parking ya fito Dr Imran ma yafito.
da sauri wasu mutane biyu suka taho in da yake suna fad'in
"Oga anje d'auko ta ba'a dawo daga d'auko ta ba tukun."
kai ya jinjina tare da cewa
"Ina suke, kun binciko iyayen sun?."
ya yi tambayar yana tafiya ciki.
suka biyo bayan sa suna fad'in
"Suna ciki a kulle, asalin sunan sa Lukuman sunan gayun sa Zazuu shi d'an Alhaji Wali Dollars ne, su kuma sauran zaman kansu suke babu iyayen su a garin nan,
sai dai tare suke da shi ko da yaushe."
kai ya jinjina.
Can cikin gidan gonar suka shige in da suka kulle su cikin wani d'aki mai duhu.
suka bud'e mishi ya shiga.
suka biyo bayan shi, wutan cikin gurin suka kunna tare da bud'e tagogi.
gurin ya bada haske sosai.
suna d'ad'd'aure, duk an tub'e su gajerun wanduna ne kawai a jikin su.
sunyi mugun galabaita suka d'ago kawunan su, sai numfashin wahala suke saukewa.
ya tako gaban su ya janyo kujera ya zauna.
yana kare musu kallo.
sai kuma ya mike yana cewa
"Jaq miko min sandar can basu duku ba gaskiya."
zabura suka yi suna cewa
"Dan Allah kayi hakuri Yaya wlh mun duku, bazamu sake ba."
murmushi Dr Imran ya yi sunji wuya har da kiran sa Yaya.
Da sauri Jaq ya d'auko ya mika masa.
sai da ya kewaye su da sanduna uku-uku duka rika ihu kafin ya jefar da sandar.
kana ya sunkuya ya bud'e wata jakar da ya shigo da ita yana fad'in
"Da alama bayi muku kaciya ba zo ku tub'e min su."
Zazuu ya mirgina kai gefe cikin muryar galabaita ya ce
"Wlh ammana ni tun ina jariri ma aka min."
aska ya ciro yana gyara rikonsa ya matso gaban sa
"Sabon kaciya zan maka idan ka warke zaka tantance, wata gona ya kamata ka rika shiga."
yana gama fad'i ya cafko mazakutan sa da karfi ya murd'e.
wani uban ihu ya sake jiki na kakkarwa.
sai da ya tabbatar da ya azabtu kafin ya sake shi, ya kawo bakin sa saitin kunnen sa ya rad'a masa
"Har yanzu bai kosa ba idan na kara ganin kabi wata sai na cire shi gaba d'aya."
kai ya shiga gyad'awa a matukar tsorace zufa na karyo masa.