← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 63

Sashe 63

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ba'a wani dau lokaci ba su Omari suka shigo side din daga kasa suka tsaya suka kwala mata kira. "Rahma fito muje saloon, Ya Marwan yace mukaiki" bayi ta shiga ta wanko fuskarta, hijabi kawai ta dauka ta zira tafito wearing a smile suka sata amota suka wuce ajiye ta a saloon din sukayi, suka zauna suna jiran ta aka mata tsifa aka wanke kan akai drying sanan gyara mata shi sai kyalli gashin yake akai stretching, Abdallah yace "a mata lallle madam" nan aka fara tsanrsara mata lallen amare, bakaramin kyau tayiba sai kallon hannuwan ta su Abdallah ma suke, ana gamawa ya bushe aka wanke mata suka biya kudi sai wajajen la'asar suka shigo gidan shashin su suka wuce ita kuma ta wuce nasu direct sama tayi ta dauro alwala agurguje tazo tai salla dan batai salla ba kafin ta ta tube ta wurga kayan data cire kan gado ta wuce ta shiga bayi, tsayawa tayi tadau shower cap tasaka dan batason anything dazaisa gashin nan nata ya jike da ruwa yanda yay kyau dinan, tadade tana wankan tana kara wanke hanunta dayasha lalle tana murmushi dan gani take kaman inda ruwa a hanun yamafi kyau lallen murmushi tayi dakyar ta kashe shower tafito taja towel tana daurawa tafito daga bayin tana kallon hannayen nata harta kai gaban madubi ta tsaya, hanun take kallo kafin ta daga hannayen ta nunama madubin tana murmushi dake lobar da dimple dinta tace "kaga lallena madub..." gum tayi ganin Marwan ta cikin madubin tsaye gaban gadon ta rike da bra din data cire ta shiga bayin yana kallonta yana mammatsa bra, da sauri ta saukar da idanunta kasa jikinta nadan rawa tana kara damke towel din jikinta dataji yana neman fadi kasa.
Chapter 63 · 0% Book details