Sashe 19
Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Daren jiya!
Tana fita daga motar shima cike da bacin rai ya zauna mazaunin direban tacikin motar bai tsaya jiran su Omari ba yaja motar yawuce gida dawani irin fitinannen gudu Allah ne kadai yakaishi gida lpy yarasa wacece wanan mayyar aljanar yarinyar datake neman salwantan dashi tunda yahadu da ita bai kara samu yay aikinshi da kyau ba, akofar gidansu yay parking yawuce sama direct dakinshi ya bude ya shiga fadawa kan gado yayi yaja filo ya rungume tsam tsam ya dunkule hannu yana dukan jikin gadon, shi ko kadan mace bata gabanshi infact shi yacema bazai taba aure ba, mace babu abinda takeyi sai dagulama mutum lissafi da hanaka natsuwa da kwanciyan hankali saisa gabaki dayan rayuwan shi dagashi sai kaninshi, amma wanan yarinyar har inda yake yana zaman xaman shi tabiyoshi tazo tabata mai komi ta chanza mai tsarin rayuwa. Ko wani sasa da lungu na jikinshi, da duk wani kafafan jini jikinshi jin yarinyar nan yake saisa yabata warning tafita daga rayuwan shi, ta tsayamai arai ta tsayamai a komiba, inhar baidainajin hakaba zai iya harbeta kowama yahuta. Ahankali yaja wata irin kasalalliyar gajeruwan tsaki yasake dukan gado yace "damn it" da kyar yatashi ya sauko daga gadon wani irin zazzabi zazzabi na diran mishi ahankali yataka ya wuce ya bude kofa ya shiga bathroom.
Baiwani jimaba yafito ya chanza kaya hoddie din jikinshi zuwa fari yasaka dogon wando dadduma ya dauko ya shimfida yay sallan magrib yana idarwa ya jingina da bango tareda daura hanunshi akan saman goshinshi sabida yanda yaji kanshi na wani irin saramai, knocking akayi abakin kofar dakinshi aka turo kofan atare aka shigo tsabagen yanda yakeji kasa dago kanshi yayi, da sauri Omari dake sanye da 3quater da singlet fari ya shigo yakaraso gaban dadduman ya tsugunna agabanshi, hannunshi daya ya daura a forehead ya saukar tareda daura hanunshi akai yana kallon fuskanshi dake sanye cikin mask, janye hanun yayi kaman zaiyi kuka yace "dama baka da lafiya ne saisa bakayi aikin ba kadawo gida?" ahankali ya gyadamai kai batare dayay magana ba yana kokarin mikewa tsaye, matsawa baya Omari yayi yana kallonshi tunda ga sama har kasa shi yasan akwai abinda ke damun Ya Marwan kwanan nan amma yaki fadin musu, abakin gado ya zauna yasake dafa kai hakan yasa Omari ya zauna gefenshi ahankali ya daura hannunshi akan kafadarshi yakira sunanshi ahankali cike da natsuwa. "Ya Marwan" yanayin sigan daya kira sunanshi dashi yasa ya janye hanun daga kanshi ya juyo ya kalli kanin nashi, matse kafadarshi Omari yayi yace "you can hide ur problems from Abdallah batare daya ganeba amma ni bazaka iyamin hakaba, kannada wasu a duniyar nan sama damune? Ya Marwan tell me what is the matter meke damunka? I've been watching you for the past few days bakada natsuwa is not the normal you that i use to know please tell me what's d problem, uhmm menene meke damunka dan uwana" yakarashe maganan yana matsemai kafada ganin yanda yay shiru ko motsin kirki bayayi yace "please Ya Marwan tell me" ajiyan zuciya yadan sauke mai kara kafin ahankali yadan girgiza kai dawata irin murya kaman ta marasa lpy yace "is she" da sauri Omari yace "she?" surprisingly, shiru yayi batare daya bashi amsaba hakan yasa Omari yace "wanan yarinyar dakake ta kallo a gaban park jiya, she?" batare daya amsa shiba ya fuzar da iska mai zafi yace "i think she's a witch, kome nakeyi ita nake gani, eating, bathing sleeping, working anything am doing sainaita ganinta, i don't know what is wrong with me Omari, but she's is my head, I've tried my best to get her out of my head but is not working, the whole shit stuff is driving me crazy" dan murmushi Omari yayi daya kara fito da kyanshi yace "kodai sonta kake Ya Marwan?" yay maganan tareda kamo hanunshi yana matsawa, adan firgice ya kallai saikuma yay dan tsaki tareda girgiza kai yace "ni banason kowa, mace bata gabana, am sure she's a witch, bana sonta" "are you sureeee" Omari yamai tambayar dawata irin siga dayasa shi dago kai ya kalli kanin nashi, murmushi Omari yayi yace "she's not a witch bro trust me, kawai kafada a kogin sone mai shegen zurfi kuwa, you are in luv for the first time Ya Marwan, haka so yake hanaka sukuni zaiyi kaita ganinta akome kakeyi, and so dinma bana wasa ya shigeka ba tun wuri kaje kafada mata inba hakaba sai sonta yakusa kasheka kadaiga current condition dinka ko lover boy" wani irin duka yakawo mai hakan yasa Omari yay wani irin jumping yafice daga dakin da gudu ya rufomai kofan dakin, kofan yabi da kallo abubuwan da Omari yafada yana mai yawo aranshi ahankali yace "bullshit" fadawa yay kan gadon yana kallon saman dakinshi gabaki daya tunanin maganun Omari dayakasa mantawa dasu yakeyi, ganin wani irin azababben ciwo kai yatasashi agaba yasa yatashi yahau kan dadduma isha yayi yacigaba da rolling akasa yana tunanin fuskarta, ahaka bacci yay gaba dashi.
Wuraren 2 da rabi nadare wani irin wired feeling yatashi dashi, wani irin tunanin ta yafarkan dashi sosai kirjinshi ke wani irin bugawa yanajin wani irin urge din son ganinta right that second, birkicewa yayi sosai yana son hana kanshi tunanin ta amma yakasa, hakan yasa yay wurin drawer gefen bedside yana jajjawosu kaman mahaukaci ana kasan ne yaga wiwi dinshi, kwaso uku yayi ya zuba a aljihu ya bude kofa yafice daga dakin kaman zaki, gate yabude cikin daren nan yahau machine yafita kotakan rufe gate din baibiba tsabagen yanda yakeji, dajin nan ya dinga bi har saida yakai ta bakin titi batare daya fita daga dajin ba ya kashe mashin din lighter yaciro da wiwi daga aljihu ya kunna yana shakan hayakin, watsarwa yay kasa ganin sake batamai rai suke yay shiru yana kallon titi da babu motoci ko ina yay shirun bala'i, da kyar yatada machine din yakoma gida a tsakar gidansu ya zauna shi kadai yana kallon yakai 10min ahaka yabude kofa yashiga falonsu maida kofar yayi yarufe yana bin falon da kallo ko ina tsaf tsaf, zama yay akan kujera ya chusa kanshi akafafun shi yana fuzar da iska wlh inda ace yasan gidansu saiyaje yanda yakeji dinan, tashi yayi ya daki kujera yace "damn it" he's feeling restless, kasa bacci yayi hakan yasa ya zauna kawai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya yana kallon makeken agogon bangon dakin yana jinta aranshi sosai ahaka har asuba.