← Book details Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 63

Sashe 43

Boyayyen Mutum Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Hawa kanta Abba yayi cikin gushewan hankali dawata irin maitan sha'awa yawani irin kama kirjinta da hanunshi yana matsawa yana ihu yana mata kiss awuya. "wayyo Allah na Princess wlh kinfi Mummyn ki dadi, kinfi Mummy Zaki, Princess u are bless, Princess kinga ban mama dan Allah, kiban mama dakanki kaman irin ni jaririn ki dinan, wayyo princess ban mama mana haba princess din Abban ta, nine nadake ki to yahakuri oya ban mama" ko kadan baiji alamun anama murza handle din kofa tawaje ba hankalin shi yay nisa sosai, cikin dishewan murya yana matsasu yace "au baki hakuran ba, bazaki ban maman ba shikenan" hanunshi yakai azafafe kan pant dinta yana kokarin janshi kasa aka wani irin bugo kofan dakin aka shigo, afirgice ya tashi daga jikinta kafafunta na oc shi yana kare abinshi dake amike sambal da hannu gabanshi na faduwa dan atunaninshi ma police din daya zubane sukaji hala hayaniyan su sukazo suka balla kofan dan suga kome yafaru, wani irin kunna wutan dakin Marwan yayi haske ya gauraye dakin tun daga katon pooo da kafarshi ke gab da bugeshi yabi da kallo har zuwa kan gadon inda yaga matarshi lying down a sume, looking so helpless babu kaya jikinta sai pant, fuskarta ya kumbura sosai yay molo molo sabida punches din da Abba yamata, gefen idanunta na jini gefen bakinta ma najini, hancinta yay jajir gatanan kaman mara rai. Tun daga kafafun Abba daya ware nata na tsakiyanshi yake kallo zuciyarshi nawani irin tafarfasa data dade batayiba, da wani irin zuciya kaman zaki yay saitin gadon da sauri Abba da jikinshi ke rawa sosai idanunshi kwalale awaje heart dinshi na beating na tsoro ya tusa abin tashi datai kwanciya dole tsabagen tashin hankalin daya shiga ya maidata cikin wando, wani irin finciko shi Marwan yayi yawani irin watsamai mari Mum tana tsaye bakin kofa tana kallo dantama kasa shiga zuciyarta ya mugun tsinke, wani irin marurruka Marwan kemai kaman mahaukaci nan da nan, nan da nan a fuskar Abba, mari left right, left right kawai yakeyi mai kafin yasakin mai wani irin punch a hanci da saida kanshi ya bugu da bango jikake bum idanunshi suka fara juyawa sabida azaba da radadi, da sauri Mum ta shigo dakin ta dago Nadeera tana kuka sosai tana kallon fuskarta ta rungumeta tsamtsam ajikinta tana kiran sunanta ahankali "Princess, Nadeera" da sauri ta warware gyalen kanta ta rufa mata ajiki tasake rungumeta tsamtsam tanajin yanda Marwan ke bugun Abba.

Wani irin tadiye Abba yayi da kafa Abba yay wani irin mummunan faduwa akan tiles din dakin yana kara saiga hakorin shi biyu nagaba akasan tiles, ball ya shiga yi da Abba danji yake ya kashe shi kawai how dare he looked at his wife, ashema ba ubanta bane, mugun ball yay da Abba ya bugu da bango yadena numfashi, yazo zai kara takashi yaji karfin kukan Mum dake rungume da Nadeera yakaru sosai, hakan yasa yajuyo yawani irin kafe Nadeera dake sume da ido ahankali yawani irin tako zuwa wajen ya sauke jakar jikinshi yacire hoodie dake jikinshi, wani irin karbanta yay daga hanun Mum yanajin bakin ciki kaman ya haukace ya samata hoodie yana kallon yanda jikinta dukya baci da amai harda hancinta daya dame da ragowan amai da jini, hijabin ta daya gani akasa ya dauka ya saka mata ya goya jakanshi a zuciye abaya, yawani irin dauketa batare daya kalli ko Mum dake kuka ko Abba dake sumeba yajuya yakai bakin kofa harzai bude kofan ya tsaya chak batare daya juyoba cikin wani irin murya na wanda yay fushi sosai dake stammering i'i'na ayace "te te tel tell this g..goat" yay shiru yana numfashi tsabagen fushi cikin wani irin tsawa yace "wlh ko hanun matata yasake tabawa, warabbul ka'aba! saina kasheshi har lahira" yawani irin bude kofan yafita daga dakin bayan ya jefar da key motan momy dake hanunshi acikin dakin yawani irin sauka kasa yafita tsakar gidan ya tsallake polisawan dahar lokacin ke bacci yabude kofa yafita ya tsallake na waje yay saman layinsu da ita, ahankali yahau machine dinshi ya daurata agaba ya kulle hannayenta abayanshi yasaka hamlet dinshi yawani irin ja machine din da mugun gudun bala'i yahau kan titi.
[9/16, 10:11 AM] Lady: *the mask man, karki karanta in baki biyaba, inkika karanta keda Allah*

*Maman Abd Shakur*

Kallonshi Mum tayi ranta fess ta mike tsaye tadau key din motar ta dake kasa ta dauka ta fice daga dakin ta sauka kasa tai tsakar gida ta shiga motar ta dake waje taja tabar anguwan tana kuka sosai tana danne zuciyar ta Allah kadai yasan me take ji, shikenan Nadeera tagama gane mata sirrin ta, koda Muhsin zai mutu saida ya mutu amma ko Nadeera itace macen daya data rage aduniyan nan saidai yamutu ba aure dan bazata bari ya aureta ba, yarinyar data gama ganin komi na mahaifinshi ina! Koma waye wanan boyayyan mutum din Allah sa ya zamto shine miji mafi alkhairi a gareta, yabasu zaman lpy yakuma shiryan dashi, amma ina! Kasa driving tayi hakan yasa tai parking agefen hanya ta dinga kuka tai kuka tai kuka harta gode Allah, rana daya kawai family ta datai cherishing so much ya tarwatse, Abba ya haukace da Son Nadeera wacce take kusan yar cikinshi bambancin shine kawai bada maniyyin shi aka sameta ba, amma yarinyar daka raina tun tana wata uku mai banbancinta da yar cikinka? Yarinyar da tun kafin tafara zama ka raineta kake daukanta, inta farka cikin dare tana kuka nida shi mu lallasheta wani zubin har goyata cikin dare yake me bambancin ta dayar cikin ka? Kai Alhaji bakama family mu adalci ba, tayaya zamu farama Nadeera explanation bamu muka haifeta ba cewa daga Egypt muka daukota? Menene a Nadeera daya zautar dashi? Ga Muhsin rai hanun Allah, Ahmad ya tsinemai, Princess tafada hanun terrorist ya aureta, innalillahi ina irin dream bikin danake so yima princess ayau? sosai tai kuka tai kuka ta lallashi kanta da kyar, gani take ita taja komi, da kyar ta lallaba kanta taja motar tai asibiti dan taga miss call din Ahmad yakai shida.
Chapter 43 · 0% Book details